Gaskiya ne ibn kathir, Dr Idris da daliban sa kungiyanci sukeyi, Dr Idris so yake a dauke shi kamar shine Annabi, daliban sa ta'assubanci sukeyi
@user-fb7cu4jb6s4 күн бұрын
Allah yasakamaka da Alkairi
@user-fb7cu4jb6s4 күн бұрын
Wato Tarbiya tayi wannan shine raddi na ilmi mai cike da tarbiya namu ba irinnasubane
@soufiane45964 күн бұрын
Gaskiya wannan matashin malamin ina kaunar ka saboda Allah
@yarosulaiman87044 күн бұрын
Indai wannan maganan haka take to tabbas ana cikin bata Kuma ana makauniyan biyaiya.
@foma87945 күн бұрын
JazakaAllau khaira Please let this clip goes viral for more benefits
@PEN-Mawii3 күн бұрын
Amaganarka AKWAI MASU anfani SOSAI AMMA SHAWARATA GAREKA KOMA MAKARANTA TUKUNA KASANI DUNAYAR SUNNAH AWAYE TAKE KOKUMA INCE MAKA DUNIYAR ILIMI TABBAS KADAUKO HANYA SAI DAI KASH !!!!!! KARATUN DAKUNFARA SAIKU FARAJIN KUMA YAKAMATA KU FITO DOMIN DUNIYA TASANKU KO ACE KUNIYA
@aligonialigoni-ul8jd20 сағат бұрын
Gaskiyane
@user-fb7cu4jb6s4 күн бұрын
Wlh Bazasukaruba sai dai zakasha zagi 😂😂😂
@PEN-Mawii3 күн бұрын
Salm MLM Kada Kazama mai batanci ko fakewa da chewa kana Gyara ko kiranye WAJEN agyara WALLAHI KADA KAJI CEWA KAI GYARA KAKE AaaaAh TOH KOMA makaranta DALIBAN ILIMI IRE IRENKA KARATU BAI ISHEKUBA AMMA SABODA KWADAYIN DUNIYA DA GUDUN TALAUCI KO SON ASANKU TAKAFAR TIKTOK KO YOURUBE WALLAHI RAWARKAI DASON ASANKU
Kai jakine, Wawa Maras hankali. Daga tambaya Sai ka kirani Wawa?
@IbrahimMoussakaridio5 күн бұрын
Dr idriss Allah biyaka. Waly dr idriss ya kaché izala.
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x4 күн бұрын
Izala gidan rahin tarbiya
@jikanadamasuleman86645 күн бұрын
Munyarda Dr wlh baabu wani Malami mai gsky kamarshi wlh
@ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA4 күн бұрын
Wai Dan ALLAH miyasa wasu mutane basuda natsuwa pls shifa Dr idiris ina yimai kyau kyauwan zato Yana NUFIN Duk Abinda xai Fada Achikin Adinin ALLAH gsky zai Fada ina Ganin Abinda yake Nufi Kennan ALLAH Yashiryemu
@ahmednuhu14664 күн бұрын
duk abin da xai fada gaskiya xai fada sbd shi ma'asumi ne ko Kuma akasin haka kake nufi?
@usmanmunir25544 күн бұрын
Shi Dr Idris din Annabinku ne koh meye! Mutum Yana taba Janabin Annabi Muhammad SAW amma ko a jikin ku....Wllhy Tllhy Allah zai Saka mana
@YusufNamiji5 күн бұрын
Uhmmm kaima sunturoka toh dr idris yafi qarfinku yan maja