Kuyi hakuri mlm Anas, muridan Dr zayi kamar su cinye ku, saboda su yan qungiya ne, da kungiyanci, da ta'assubanci Allah yasa su gyara ameen
@abubakarshehu2808Ай бұрын
Ma sha Allah ubangiji Allah yayi wa rayuwa albarka Ameen ya hayyu ya kayyum
@aminuabdulladirbaraza8720Ай бұрын
Allah yasa ya gane gaskiya, ya fahimci akan kuskure yake.
@AbubakarSanimuazuАй бұрын
Kiyya bala ice,ina kuskurinda fantami yayyi da kuma mlm kabiru gombe,duk baku gansuba,Allah ya jikan malam Jafar dakuma Albani
@Muhammadbala014Ай бұрын
Amin sai kunyi hakuri da sharrin mabiya fa
@MamanHumaira-xk6syАй бұрын
Allahyarabamu da sanciya da neman fitana duk wanda Allah yakare duk sharin mai shari damuan funcin mai munafici dakulin mai kuli babu abinda zaimasa
@UmarMuhammad-z8zАй бұрын
Dr Idris Abdulaziz ❤
@inoussaassoumane5505Ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi malam babu cin mutunci a biyanin ku
@ibrahimkmazugal5041Ай бұрын
Jazakallahu khairan
@Muhammadbala014Ай бұрын
Allah yabada lada
@SentrAhw-b9yАй бұрын
Kai wawa mahassadine
@imranabello8149Ай бұрын
Masha Allah
@Speedyvampir2Ай бұрын
22:29 Ka ga wawa. Daman raddin ka ke so ka yi ai ba wai Nasiha ba. Rashin kunyan ka ya fito fili. Munafurcin ku ya fito fili.
@rabiumusaabdullahi9152Ай бұрын
Wallahi ina ganin abun mamaki! wai ace masu da`awar Sunnah amma basu da bambanci da yan Bidi`a, domin kamar yadda suke ganin Shaihinnansu basa kuskure to na fahimci suma daliban Dr. haka abin yake.
@Muhammadbala014Ай бұрын
D.r idris Abdul aziz ba malamin hadisibane saboda hakane yake yawanyin kuskure wajen manduqil hadisi da mafhumin sa, amma bakowa yasan haka ba sai daliban hadisi.
@Muhammad-f4e6gАй бұрын
Shegiya maja kyar muke kallonku 😂😂😂😂
@adamuidris140Ай бұрын
Allah ya sauwake, kai ma ba kace Abdullahi a dai dai 26:37 ba. Sai ka fara da Amr
@umarmohammad7931Ай бұрын
Fisabilillahi, bakayi adalchi ba. Duk, examples da ka bayer bai dache da karatun ba. A kwai difference tsakanin aiki da niyan ta. Naseeha ta gareka, ka ji tsoron Allah swt.
@MamanHumaira-xk6syАй бұрын
Allahyakyauta
@PassmarkmediaАй бұрын
Sai mai
@Speedyvampir2Ай бұрын
34:02 Kuma kana raddi akan abinda bai ce ba. Shi Dr Idris bai taba cewa baya kuskure. Kai zo kana raddi a kan doron abinda ba shi.
@Speedyvampir2Ай бұрын
Kuma sayyid ibn sayyiduna Ma’anar shi ga ba Babba dan Babba ba ne ai. Meye ya sa ka chanza fassarar.
@aliabubakar6606Ай бұрын
Toke anas kake kama dr idris Abdul aziyzi radi kana dalibi karami anma bakaiyzma fantami radi wanda kowa yasani fantami almajirine ah gabzn dr idris Abdul
@sulaimanabdulqadir4285Ай бұрын
Gaskiya mafiyawanku mahaukatane Dr baice baya kuskureba cewa yy duk abinda zaifada gaskiyane yananufin ba irin sauran mlmnkuba masuci da addini wawaye
@hassanhussein9347Ай бұрын
Izan kunkare raddi ko Sannan kukomo kan Mallam wahab da Mallam kabiru raddi ku daleben kanu yawanci ku wallahi bakuda aldanci sai son kugi yance
@MARYAMTUKUR-de1ihАй бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂mahaukata
@AnasSazamau-tk8coАй бұрын
Bahujjar nee😅😅😅😅😅
@AuwalJibirin-o7pАй бұрын
Bakaikayi raddi ma fantamiba Amma kakaikayima Dr ko kayikokarifa
@MsKachakoАй бұрын
Dr dake zagi da cin mutuncin maluman sunnah ko?
@Speedyvampir2Ай бұрын
A yi hakuri don ka fadi abinda ka ke so ba. Shi Alkanawiy da ku ke turo shi ya ke zagin mallamai fa?
@AuwalJibirin-o7pАй бұрын
Dayafi akanabundakukaje kunayidakakisu shinechinmutunchi ai Kuma wannan ba complete video bakenan kagachinmutunchi kenan kaikakeyi
@yserklass2882Ай бұрын
Shadan Ina sauran Yan uwanka shedadu biyu da gunkinku Imamu Ahlul Raraka
@alhassansalisu4811Ай бұрын
To wai miye abin aibi awannan maganar ta Dr.
@AbubakarMuhammadBello-v1cАй бұрын
Muma mun kusa mu farayiwa su malam Abdul wahab raddi inshallahu kuci gaba
@aliabubakar6606Ай бұрын
Miyasa bukuma dr abdul wahabu radiba dayace alwalau walbaraou hokane miyasa ke ko alkanawi ko kakisu bukumasa radiba munafurci kenan kuji soran Allah
@Muhammadbala014Ай бұрын
Matsalar dake damun masu sauraren malamai basuyikaratu ba,saboda haka basu fahimtar karatu sunfi fahimtar caji sunason malamin da zai basu caji, shiko Addini ana fahimtarshine ta hanyar karatu bata hanyar cajiba😂
@YusufNamijiАй бұрын
Ban taba sanin wannan anas din dan wahala bane sai wannan lokacin
@usmanmunir2554Ай бұрын
Dan wahala Yana Dutsen Tanshi
@Speedyvampir2Ай бұрын
Ai Tunda ya fara biye wa su Kakisu da sani unity ya zama mashirmaci. Allah ya shirye shi.