Allah ya karama sheikh bin Usman lfy da Nisan kwana mai Al barka ❤
@kmuhd94737 күн бұрын
Allah sarki wlh inajin babudadi akan abinda kayiwa malam Allah yasaka masa 😭
@ishaqibrahimyerima35917 күн бұрын
Shaykh Dr. Muhammad Bin Usman, Allaah ya kara Taqwa da Ikhlasi. Shaykh Muhammad Bin Usman ya kasance mai yin tafsir a Masallacin kusa dani a nan New York, tun daga Nigeria yake zuwa kasar America a birnin New York yayi tafsir a watan Ramadan.
@zuberjele74687 күн бұрын
Muna kira da sunayen allah tsarkakakke Allah ubangiji yakubtar da bawansa malaminmu sheikh bin usman daga azzalumai😢🤲🏾🤲🏾🤲🏾
@MardiyaAbubakar-h6r7 күн бұрын
Ameeeen Yawhiyou Yakaiyoum
@saudiyakassim33577 күн бұрын
Sheikh Imam bin Usman, Allah Ya baka ikon cin wannan jarrabawa. Allah Subhanahu wa Ta'ala Ya saka maka da alkhairi. Allah Ya baku hakuri, Allah Ya kareku daga sharrin Shaidan, don Girman Alkur'ani mai Tsarki😭
@MusaSufy7 күн бұрын
Allah ya shigema malam gaba
@UmarPopular-g7g7 күн бұрын
Sheikh Bin Usman Allah ya yi Maka Mafita Alfarmar fiyayyen halitta Muhammad (S.A.W)
@هيموكنك-ظ3خ7 күн бұрын
Allah sarki bin uthman Allah yashigewa bin uthman gaba nimatun innakarama nasanshi wajan daawah tunda har anguwanmu akaduna yazo waazi koma idan kaga mutanan da suka taru saboda bin uthman sai kace sallah idi akeyi
@jafaruwada25077 күн бұрын
We stand with sheikh BN usman Kano, the great scholar of d centuary!!!
@LawaliTOROGao-sq2tz7 күн бұрын
Gaskia ahlu'sunna'n kano kunbamu kunya Allah ya taimaki Muhammad bin Uthman 🇳🇪👈
@nashbash55737 күн бұрын
Allah yasaka da alheri Dr jamil
@MardiyaAbubakar-h6r7 күн бұрын
Yawhiyou Yakaiyoum Kayayi Ma Malommamu Hasada Da Bakin Chiki Allah Kasaka Da Malam Da Allkhare Ameeeen Ya Rabb 🤲🤲🙏🙏🙏🙏
@HarounaAbdou-c7x7 күн бұрын
Ameen ya hayyu ya kayyum ❤❤❤❤❤
@nashbash55737 күн бұрын
Allah yakara wa sheik bin outhman hakure
@ZubairuManiru-b1m7 күн бұрын
Adawo wa malam masalachisa kawai ahuta
@Hamaddaw7 күн бұрын
مالم الشيخ بن عشمان والله يعصك من الناس زدك الله علما
@HambaliLawal-lk1dm7 күн бұрын
Duk wanda yake dasa hannu akan wanna zallunci, Allah ya tarwatsashi, Allah ya kashe duk muna fukan mutane
@MaimunaAdamMuhammad-mw3gm7 күн бұрын
Allah ya karemana mlm yatsaremasa mutuncinsa Allah ya shiryemu ya shirya man mlm ya hada kansu da mu baki da ya rabbi alamin
@lawantajudeen25837 күн бұрын
Asalam alaikum Allah Ya rike hanu mallam Usman Ya jagoraci zucirsa karya magana da sai bata aiki Sa domi ko yanzu kasuwa ta watse dan koli ya ci riba Allah Ya isar ma Mallam Usman haki Sa kuma muna Allah Yayisa ga duk wandake da hanu wona ci mutunci da akai wa Mallam
@mukhtarbello45067 күн бұрын
Muna tareda malam. Allah y kareka
@AbdouAdranboukan6 күн бұрын
❤
@fatimamusa68247 күн бұрын
Malam ka bar musu masjid rahaman ka koma sahaba ta ihini, zamu ga wanda Allah zai daga da mu da su. Malam Allah ya kare ka daga sharrin masu sharri.
@MikaIlu-j9i7 күн бұрын
innalillahiwa.innailaihinrajuu waimu musulmai mikedamummu Adaidailokacinda duniyar Kafurrai tasa musululici da Musulumai GABA adaidai Lokacin kuke kirkiro abinda zairaba kanmusulmai Allah ya gyara zuciyarmu Maluman najeriya kuji tsoron Allah kuguji amfani damatsayinku Kuna farraka jamaa
@sayyadidanalmajiri7 күн бұрын
Ameen_yahayyu_yaqayyumu
@abubakarsadiqidris41185 күн бұрын
Allah ka isamma malan
@muhammadbinali.7 күн бұрын
Ya salam Gaskiya wani abu sai Nigeria Babu adalci wlh
@bashiribrahim22447 күн бұрын
Abin sha'awa masu magana basu san asalin rigimar ma ba. Mu mun gode Allah domin me har yanzu kalmomi ake amfani dasu don tun zura fitina ba don masalahar su ba. Mu Yan unguwar Muna ji, muna gani, mu na kuma sauraro.
@fodioyahaya75067 күн бұрын
Ubangiji Allah ka sauwaka mana ka tsare mana imanin mu.
@balarabacikaji92596 күн бұрын
Bin Usman malamina ne duk ranar lahadi yana karantar damu a Hanwa central mosque Zaria,cikakken malami me taqwa ga iya karantarwa da salon wa'azi Allah ka sakawa Malam.
@umarabdullahi53497 күн бұрын
Kawai Mallam yakoma masjid Sahaba da sallar juma'a
@producernzamani76047 күн бұрын
Malam dan Allah ku Dena hi kunci da abinda mutun daya ya fada bah 😢😢😢😢
@abdullahiibrahimusman81357 күн бұрын
Ba'a yi hukunci da abunda mutun daya ya fada ba, ai duk saida mukaji bayanin duk bangarorin biyu, an zalunci BN usman Kuma sai Allah ya Saka mishi.
@رضوانربيع-خ5ض7 күн бұрын
Ai yan Nigeria idan suna mafarkin Mulkin siyasa ake tosudena mulkin mallaka ne wanda yafi na Turawa muni wlh balle yanzu mu ajaharmu yan tijjaniya sune da gwamnatin Kano Sarki Gwamna da sauransu Allah katemaki Mutanen kirki ka ruguza Masharranata
@fodioyahaya75067 күн бұрын
Don Allah jama'a Muhadawa malan gidauniya mu gina mashi gida makaranta da masallachi, kigawa yayi hijira kawai.
@kabirousaidou13417 күн бұрын
😢😢
@AyubaIsah-he8gx7 күн бұрын
Subhanallah
@usainirzaki60217 күн бұрын
Angaya muku shi Tunubu, musulmi ne? Bakin arnene shi fa, ba abinda yahada Tunubu, da musulinci bakin arnene wallahi.