Alhamdulillah Malam Allah ya saka da alkhairi, ya sa albarka a rayuwarka. Aamiin.
@sarkinruwa63943 жыл бұрын
Jazakallahu khairan ya mu'alim Abu Aisha Allah yataimaka amma Sunna achigabada tonawa Bidi'a asiri raddi Bashine mafitabah chin gyaran Larabci aikin "yan Darikune saboda wa-wantarda hankalin mabiyansune
@raudhaharande64553 жыл бұрын
Subhanallah! Gaskiya malaman mu.suna da bukata gyara, musamman matasan mu na yanzu masu neman su zama malamai a lokaci ƙalilan. Se dai kawai ya kamata mu dinga musu gyara bisa kamala. Kuma malam yayi kayan kai haka ake son malamai ba da girman kai ba. Allah kuma ya kara buda mishi da kuma kara mishi basira. Jazakumullahu khayran
@alhajisanijibirin21413 жыл бұрын
Masha Allahu Malam kayi daidai jazakallahu khairan
@abufarhiyyaalakos61763 жыл бұрын
Macha Allah ML abu Aicha Allah saka da Al khairi Gaskiya koni wallahi jiya da naji wannan ostaziyar hakan Banji dadiba agaskiya Malamammou wannan Bachi ne agabansuba Malami idan yayi matsala a akiba kowata masifa se ayi magana amma kuskuran larabciba koni Najinjinama ML da ya ce yakarba amma abinda tayi Bagera Bane Hada cin mutunci amma inama Malamammou fatan Al khairi
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
gaskiyane dan uwa wajibi ne mutane su kiyayi irin wannan ba wai gwaninta bace.
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
gaskiyane dan uwa wajibi ne mutane su kiyayi irin wannan ba wai gwaninta bace.
@abufarhiyyaalakos61763 жыл бұрын
@@al-furqanwalhudatv Gaskiya hakane ML anas gana yace idan kukace kusakuran mu zakubibiya yace kunfara gani har kima tatachi dan Ba maasumai Bane ML Allah saka Muku da Al khairi
@ummuabdallah30093 жыл бұрын
Tunanina kamar tsarawa akayi ta daya bangaren taiwa Malamin Raddi, ba wai yinta bane. Allaah dai Ya kyauta!
@abufarhiyyaalakos61763 жыл бұрын
@@ummuabdallah3009 Bamamaki MLM amma Allah kyauta yasa Malamammou suyi fama da abinda yafi muhim Allah ya chiryar da mu
@mehamed.d.z.a.a.l.g28313 жыл бұрын
Macha allah yykau sosai
@ayishatabbas24023 жыл бұрын
Ma sha Allah 🤩❤❤❤ S.A.W ❤❤❤❤❤😘
@tahirlauwalisale49993 жыл бұрын
Malan Abu Aicha Allah ya sakama DA alkheri
@fatimausman8113 жыл бұрын
Kai wannan zamani larabawan ma suna kuskure wandasu harshansuna kuma yaransune zasu.iya sarrafashi yaddasukaga dama suna kuskure Allah ya kyauta
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
gaskiyane to ai basu sani ba
@kadajkadaj1123 жыл бұрын
Allah y kyauta kowa Bai iyaba Allah shikadai ne yasan daidai
@bellofaruk572 жыл бұрын
Kai wlh malam kasan Wanda zakayi waraddi alsheikh Ibrahim sharu sale wlh yafi karfinku
@محمدابوبكر-ه7ر2 жыл бұрын
mou bayayi larabacene agabamu afasara Dédé chine ofanen maso sawarare icha Allah mogode sunna Ibrahim dogo
@a.haroun1853 жыл бұрын
Mallam Abu A'isha naji dadin wannan bayani da kayi, Allah saka ma da alhairi ya qara ilmi da fahimta
@saidounassirou84833 жыл бұрын
Macha allah alla yakaremounake
@junaidumkjunaidumk29503 жыл бұрын
Masha Allahu Allah yakara lafiya malam
@tahirlauwalisale49993 жыл бұрын
Ma cha Allah allahu akbar
@mammanhassannigergida24103 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne mlm Allah yasaka da alkhairi
@abdullahitallemuhammad4153 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin
@abusumayyaabusuyya49543 жыл бұрын
wannan amincewa da kuskure da malaminan yayyi ,tsakani da allah inda anassam acikin mayyan malammai darika suna karba kurakurranssu wallahi da anssamu fahimta tsakanin kungiyoyin addini ,mussaman izala da darika
@abdallahhamidou65473 жыл бұрын
Allah ya saka mlm munagodiya
@getthetruthtv3 жыл бұрын
Gaskia akwai matsala Yan uwa
@ibrahimmallamsaeed59373 жыл бұрын
alhamduli'llah...irin wa'yanan masu ilimin addini muke so acikin alhumma.... Allah ya saka miki da alkhairi.... ameen 🤲🤲🤲
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin.
@abubakrjebril82223 жыл бұрын
Masha Allah Allah kare malam
@al-ummadayatv82943 жыл бұрын
ماشآء الله رب يجزيك
@dahiruahmed013 жыл бұрын
Allah yakarama lafiya da nisan kwana ya shehina. Allah yahadamu makwabtaka dakai agidan alannah.
@moinmilin87153 жыл бұрын
Masha Allah 🥰😍🤩
@ahmadabubakar8970 Жыл бұрын
Wallahi Abou Aisha Kai Babban Jahili ne, Kanata nuna cewa Kai Wani Abu ne, Kaima kullum larabcinka kuskure ne! Idan bahaka bah na throwing maka challenge!!
@abdullaimuhammad72683 жыл бұрын
Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin amin malam abdullahi
@ummeemuhammad47543 жыл бұрын
Tabbas Wannan shine abunda yakamata malamanmu su zama Allah yasaka da Alkhairi
@yakubuseidu81763 жыл бұрын
Masha Allah
@AhmadouShuaibouTv3 жыл бұрын
اللهم مصرف القلوب صرف قلوبنا الى طاعتك يا مقلب القلوب ثبت قلبي على دينك
@AhmadouShuaibouTv3 жыл бұрын
اللهم احسن عاقبتنا في الامور كلها واجرنا من خزي الدنيا وعذاب الاخره
@amadouadamadamamadou83153 жыл бұрын
Masha Allah 2❤❤❤❤❤❤❤
@بلقيسعبدالرحمن-ك3و3 жыл бұрын
Alhamdulillah
@ustazkhamisalimusa71513 жыл бұрын
Allah ya sa mu dace Amin ya Allah Amma wannan ba koyar war Annabi ba ce Ace da wani yayi kuskure sai Ace bai iya ba wannan kuskure ne Allah ya sa mu dace Amin ya Allah
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
gaskiya kam
@sadikmaccido43893 жыл бұрын
Allah shibiyaka da aljanna Malam kuma Allah shikara maka ilmi mai anfaninka da kai da jamaa
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin amin na gode
@abdoulkadretsayabou33653 жыл бұрын
Hakane Allah ya kwatata naji dadi sosai
@nmnmmdld6743 жыл бұрын
Allah yasa sakada alkairi gaskiya
@vhmbagjl7383 жыл бұрын
Wallahi abun yayi dade ya allah yakara samugane matsalolinmu mugyara
@mamanahmadmaryamm85733 жыл бұрын
Allah yasa mudace
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin
@mahammedmohmmed27233 жыл бұрын
masha allah wannan sinegaskiya
@مريمالمحمد-و2ذ2 жыл бұрын
Allah ya faranta
@kabiruibrahim5454 Жыл бұрын
Allah ya sauwaki
@abubakaryahaya16203 жыл бұрын
gaskiya ne malam
@mouawiaelmadina43903 жыл бұрын
ALLAH akbar
@ثانيمعمر3 жыл бұрын
MASHA ALLAH
@ummeemuhammad47543 жыл бұрын
Wannan lokaci damuke ciki saidai kawai Allah yasa mudace Amma wllh yanzu saima Mutum yarasa da'awar Wanda malamin zai dauka Allah dai yagyara mana Addininmu ya tsare mana imaninmu
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
Babu shakka fitinace babba amma mutane suna daukar abin a abu mai sauki.
@MuhammadMusa-ky6bs3 жыл бұрын
gsky n malan Allah ya saka da alkairi
@danhajiyoyiniger67123 жыл бұрын
Wlh Wlh Wlh .......da akedok malaman duniya bana Nigeria Bama haka soke kamatai Wlh daba asamo rigima atsakanin malamaiba
@مرجانهلا3 жыл бұрын
Allah ya kawo mana mafita acikin addininmu
@basharilawal91123 жыл бұрын
Malam Allah yakara basira
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin amin godiya dan uwa
@usmangarba27683 жыл бұрын
Allah sa amizani.
@ahmedebrahim97872 жыл бұрын
Malaman izala kuji tsoron Allah da Annabi Saw Saboda duk sharri Kano Nigeria kukunka kawoshi daduk wani makirci nakune Saboda Haka qaiqai kuma kan mashekiya qarshen munafuki jinkunya
@hudal-linnastv38733 жыл бұрын
Malam muna alfahari daku ALLAH TA'ALA yasa ka mu da alheri
@nuqttjawal85423 жыл бұрын
Wllh mlm naji dadi sosai wannn maganar BA dadin kawai Malam Yana karatu Ammn sai kaga anxo Ana cinmasa mutunci Akan wai gyerane ma dadi hk ni gaskiya Bana Jin dadin wannn Abun
@bukarbukar38273 жыл бұрын
Macha allahu
@بلقيسعبدالرحمن-ك3و3 жыл бұрын
MashaAllah
@danebabaleabdoullahi51283 жыл бұрын
🤝👍👍
@seba_alhawsawy3 жыл бұрын
الله المستعان.. الله يصلح حالنا
@moktaru33042 жыл бұрын
Assalamu alaikum Malam ina san Magana da kai dan ALLAH a saudiyya nake da zama dan ALLAH Malam kutaima keni
@susueslamnewhiwete65403 жыл бұрын
Allah yahada Kan musulmai bakidaya Kai duniya da wanne zamuji hmmmm Allah yasa mudace duniya da lahira
@namsiraaliyu17832 жыл бұрын
Ameen ya rabb
@امتوبه-ب8ح3 жыл бұрын
مع الأسف كثر الجدال بين شيوخنا نرجوا من الله ان يصلح الحال
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
آمين يا أم توبة، هذه نيجيريا🇳🇬 كل ما فيها هراء إلا ماشاء الله
@abubakarmuhammad22883 жыл бұрын
Allah yasauka amman malam sanusi da sheikh murtala duk tare suke amman abinda ya hadasu wata matsalace sunkayi sabani akanta wlh shekenan yan Facebook sunka dinga rubutu iri iri daganan malam sanusi yadauka sheikh murtala yassasu daga wannan lokacin idan yayyi video yasoke shkh murtala gobe idan yayyi video ya soke shk musa lukuwa, malam wlh yanzu chin mutunci sunkasa gaba kawai inda video dinai hardai malam sanusi akan banbancin fahinta kawai wlh
@habubakarsala1753 жыл бұрын
dukkanwanna babu abundayakawo wanna abun illadukwandayadanfafimta cikena saikumaidasa sanaa
@أبوعائشةبنأبوبكر3 жыл бұрын
Wlh saida niji fargaba afagen da.awa kowa radi toh mu dalibai Allah yasa mugane
@imridjiguina17813 жыл бұрын
Wlh. Ko
@marawanatv42782 жыл бұрын
Aslm.gaskiyane
@دنياحظوظ-ذ2س3 жыл бұрын
لله الأمر من قبل و من بعد
@kadajkadaj1123 жыл бұрын
wlh duniya taxo karshe addini yaxama siyasa Allah y kyau yaganar damu baki daya kowa da abinda yadameshi
@issiaabdoullahi86033 жыл бұрын
Aikone silar fitina wannan zamani dan kuzama dujal zamani
@ibrahimilliassouibrahimill77723 жыл бұрын
Malan abou aicha idan zamu fahincé ka kai dai baka kuskuré ? domin bamuji ka kawo naka kuskuré ba.
@hajiyaaminanijeriya51103 жыл бұрын
Sosai 🙏 makan malma gaskiya ne wllh
@addaouabdullahimahmud8932 Жыл бұрын
Tokai Mey Ra Ayinka Shin Yiwa Mutum geayara AKaratun sa Daya Yi Kuskure Ba Dai-dai ba NE komi Kake so ka ce
@abubakarsadiqabubakarsadiq3 жыл бұрын
aaaa gsky akwai son zuciya ku yan izala ne dai bakusan larabci ba kuma kk ce dole sai kunyi mgn
Malami ya kira dan u wan as Malami gafiya ina tarbiya
@saidahamed93213 жыл бұрын
💞مشااله
@خالدسعيد-ص2ط3 жыл бұрын
Mlm gaskiya Kuma kunada lifi Kai da abul isilm da alkanaway kullin Mai makun kuye abun da Annabi ya aikuku Amman daga zanchin Yan film sai na maulidi Amman kunqi kuyewa buhari maganar halin da mukiciki
@masteruzairu94263 жыл бұрын
Kaima Ai dan Nigeria ne zaka iya futowa kagayawa Buhari halinda akeciki miyasa saisu kakeso soyiwa bhr magana
@خالدسعيد-ص2ط3 жыл бұрын
Nima inaye Ammanni Dan Allah nakiye Kuma kuwaye zai gayamishi gaskiya Amman sukuli yau raidi wanin ba didai yayeba Sai xancin Yan film Maimakun suya abunda Allah da Annabi yaturusu Sai hada fada tsakanin musilmini
@محمدابوبكر-ه7ر2 жыл бұрын
mugode Abu Aïcha mugode
@abubakarsadiqabubakarsadiq3 жыл бұрын
sha sha sha kune zahilai 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@aboubacar1053 жыл бұрын
Duk dan adm yana kuskure
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
gaskiyane
@abubakarsadiqabubakarsadiq3 жыл бұрын
to ai kabar hanya kazo kayiwa abbas raddi ko kazo kayiwa baiwar allah nan mgn
@hajiyahauwasaudiyya35852 жыл бұрын
hakaya fi baiji ba haushi ba
@al-furqanwalhudatv2 жыл бұрын
wlh kam ya zauna lpy
@حليمهالهوساوي-ر4ه3 жыл бұрын
Bansan abinda yasa mutanen mu basasan Zaman lfy ba
@mussaumaru8963 жыл бұрын
Wannan malamin yashika adali gaskia da yakarbi kuskurenshi
@IsahSabiu-gu7og Жыл бұрын
Wanan dai bakuyawar Annabi ceba
@hajiyafirdaucykano8793 жыл бұрын
Slm mom muna godiya wanan matar rubuto mata akai dan kawai ta kaskantar dashi allah ya dubeshi yanuna musubeji haushiba
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin amin
@abubakarsadiqabubakarsadiq3 жыл бұрын
hhhhhhhhhh andaiji kunya bakasaniba meyakawoka kayi mgn akan abinda bakasaniba
@abuahmadzz36083 жыл бұрын
Muje zuwa dai, mahaukaci ya hau kura. Allah ya ƙara! Ba wani mataki da za'a ɗauka, ashe ba daɗi? Abinda ka shuka shi zaka girba, kwaryar da taje ta dawo. aci gaba shege ka fasa.
@addaouabdullahimahmud8932 Жыл бұрын
Kana Magana game da Masu jahil Tad Da Malamai Kuma Kace Syd Abas Jahili ne Haba Malam Acire San Zuci ya
@abubakarsadiqabubakarsadiq3 жыл бұрын
su sharre sale da naku ba dayabane dan allah adinga adalci su sharre sale a daka sukeyi ku kuma mlm ku suna kallon littafi suketa batar da mutane kuma kukawo macen da tayiwa mlm darika gyara
@@masteruzairu9426 kaji wani jaki inko hk bb wanda ya fahimta duk bangaren sbd in anbi ta ku wa azin da sukeyi a ko facebook ko you tube kullu bidia tahau kansu
@sarkinruwa63943 жыл бұрын
Jazakallahu khairan ya mu'alim Abu Aisha Allah yataimaka amma Sunna achigabada tonawa Bidi'a asiri raddi Bashine mafitabah chin gyaran Larabci aikin "yan Darikune saboda wa-wantarda hankalin mabiyansune