Yadda ake MIGRATION a Pi network zuwa Pi wallet DAI-DAI✅ Yadda ake Transaction a Pi wallet pibrowser

  Рет қаралды 19,888

BIN USMAN TV

BIN USMAN TV

Күн бұрын

Yadda ake MIGRATION zuwa pi wallet, MAINNET SUCCESSFULLY In sha Allah ba tare da An samu wata tangarɗa ba.
__________________________________________________________
🛑Domin joining TELEGRAM namu a danna wannan LINK ɗin 👉 t.me/cryptoath...
📢 Ina Ma'abota MINING 🤔 📢 Pi,CORE,AVIVE,Bondex,CatStar,CBDC,OMEGA,,Sidra,,etc
✍️✍️
Ina mai farin cikin yi musu albishir da cewa ,
Duk wadda yasan sabon shigowa ne harkar CRYTO CURRENCY, ko kuma bai shiga harkar ba kwata kwata ba, amma yana da sha'awar shiga, toh wannnn damar tasa ce, duba da irin manyan damammaki da ruwan kuɗi 💰💰🤑🤑da ake analysing na kasantuwarsa da afkuwarsa a Shekarar 2024 , wadda bisa hasashe na ilimi, Mutane da yawa zasu zama💸💸🤑🤑 MILONIYAS & 💵💵💵BILONIYAS idan son so a shekarar mai zuwa In sha Allah 🤲 Amma kuma menene dalilin faruwar hakan?🤔🤔🤔
Amsa;
✍️Sakamakon sabon💹 BULL RUNS 💹da za'a Shiga ko zai wakana ɗin a duniyar CRYTOCURRENCY a shekarar ta 2024.
Menene BULL RUN?🤔
✍️Bull run a CRYPTO yana nufin wani lokaci ne da kasuwar crypto currency take hauhauwa,, farashin Crypto Currencies (COINS, TOKENS, etc) yana ƙaruwa matuƙa da gaske ɗaukacin gamayyar MARKET CAP na kasuwar duniya yana hauhawa da yawan gaske 💹😳💪 da ninkuwa, al'umma da dama suna zama miloniyas, da Biloniyas, a ƙankanin lokaci.
🤔Amma abin tambaya ana shine, haka kurum kowa ne yake iya amfanuwa da cin gajiyar wannan lokaci na BULL RUNS 🤔
A'a ba haka kurum bane........
Zaku ji amsar anan gaba.......
A don haka ta yaya NI da KAI da KE da KU zamu kasance cikin waɗanda zasu azurta a next bull run ɗin🤔
Amsa
✍️Matsayin ka na sabon shiga harkar CRYTO CURRENCY, ko kuma idan kana da niyyar farawa, toh ya zama wajibi a ce kana da jiga jigan abubuwa 2 kafin ma kace zaka tsuddama harkar CRYPTO.
Na farkon yafi Kowane muhimmanci da la'akari Shine ;
1-Knowledge and education
Yazamana kuna da MASANIYA tare da ILIMIN gudanarwa a CRYPTO, tare da sanin yadda crypto da kuma blockchain suke kasancewa Sannan da kuma sanin wasu abubuwa da dole zaku mu'amalance su yayin gudanar da kasuwancin na crypto Currency. da sauransu....
🛑🛑
ABU NA 2_ CAPITAL JARI
✍️wannan shine cikon jigon abu na biyun , wato dole kasuwar crypto Sia kana da jari zaka iya mu'amantarta saidai kar mu tayar da hankalinmu munji ance jari , it depends koda kana da jari duk ƙankantarsa.Musamam a lokacin BULL RUNS. Yanzunnan mutum zai iya shiga da ₦5000 idan Allah yayi ikonsa,. sai kaga washegari kuɗin ya koma ₦100,000 😳😳🤑 wannan yafi komi sauƙí a wajen Allah SWT
Yanzu dai kar na cika ku da surutu, albishir ɗin da nazo muku dashi shine :In sha Allah Mun ɗauki nauyin koyar da yan'uwa masu jin HARSHEN HAUSA ZALLAH ilmin Crypto Currency tun da fasahar blockchain da ta ta'allaka da crypto currency, tun daga tushe 😊😊🤗🤗 Sannan zamu koyar ne cikin Yaren Hausa ZALLAH kuma KYAUTA ne babu ko sisi ,Saidai wani hanzari ba gudu ba, a halayyar mutanen mu duk abinda aka ce FREE ne yazama KYAUTA ne, toh mutane kuma basa mayar da hankali akansa,😭 amma In sha Allah zamu zo da tsarin da zai kauda wannan matsala.
Shin ta yaya zaku kasance tare da mu domin zama ɗaya daga ɗalibanmu🤔🤔🤔🤔🤔
Amsa👉 da farko dai ɗaliban da zamu koyar Newbies ne , banda waɗanda sun rigada dama suna da ilmin na crypto currency a baya , domin zamu faro komai tun daga tushe , kuma ba sauri zamuyi ba a hankali zamu tafi,
Wadda IN sha Allah muna sa ran fara gabatar da CLASS ɗin mu na crypto currency ne a wannan watan na JUNE,2023 Kamar yadda muka zayyana CLASS ɗin kyauta ne kuma karatun zai kasance ne da Yaren Hausa zallaah.😊
DON HAKA duk Wadda yake da muradi zai iya JOINING TELEGRAM CHANNEL namu ga LINK din 👉 t.me/cryptoath...
t.me/cryptoath...
🛑🛑
Pi NETWORK
MAFITA GUDA 3 GA YAN'UWA PIONEERS__________
🛑🛑
na (1)MALLAKAR PREMIUM SLIP ACIKIN WAYOYINKU, BASAI KUNJE WANI WAJE BA KUMA CIKIN KUƊI ƘALILAN SANNAN KODA LAMBAR DA AKA YI LINKING NA JIKIN NATIONAL ID CARD ƊIN YA ƁATA,
Zaku iya danna wannan LINK Ɗin 👇👇👇👇👇👇👇👇👇 • Pi Network wallet PASS...
👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆
MUnyi bayanai komai ACIKIN bidiyon.
🛑🛑
2-Abu na (2) Bayan mallakar ID CARD yana da muhimmanci asan yadda za'ayi KYC da kuma MIGRATION zuwa MAINNET, ma'ana yadda zaku iya tura Pi coin naku a cikin wallet da ke Pi browser
Ga bidiyon yadda ake KYC a Pi 👇👇👇👇👇👇👇
• APPROVED!! cikin minti...
👆👆👆👆👆👆
🛑
Ga bidiyon yadda ake migration a Pi NETWORK 👇👇👇👇👇👇👇
• Yanda ake MIGRATION TO...
👆👆👆👆👆👆👆👆
🛑
WASU DAGA BIDIYOYI MASU FA'IDA MATUƘA GAME DA PI NETWORK 👇👇👇👇👇👇👇👇👇
@MAFITA GA MASU MATSALA DA WALLET-PASSPHRASE 👇👇👇👇👇
• MAFITA GAME DA MANTA ...
@WASU ƁOYAYYUN SIRRI TSAKANIN AMERICA 🇺🇸🇺🇸 DA PI NETWORK 👇👇👇👇👇👇👇👇👇
• 🔥Shin ko kunsan SHIRIN...
@YADDA AKE TRANSACTION DA PI ππ👇👇👇👇👇👇
• 🔥Pi MIGRATION _BEGUN !...
@ID CARDS Domin Pi KYC a NIGERIA 👇👇👇👇👇
• 🔥Pi KYC ID CARDS IN NI...
#cryptoathausa
#crypto@hausa
#Bitcoin
#Cryptocurrency
#Blockchain
#Ethereum
#pinetworknewupdatetoday
#pinetworknigeria
#kycverification
#kycupdatetoday
#newupdatesbinusmantv
#pimainnet
#pinetworkkychausa
#piopenmainnet

Пікірлер: 115
@shaibudanhajiia2112
@shaibudanhajiia2112 Жыл бұрын
Dan Allah Dan allah Dan Allah ina so a gayamun meyasa haryanzu ba'atura mun da KYC bah Dan Allah dan Allah dan Allah atemaka a gayamun me Matsala nane
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Malam Shaaibu gaskiya a yanzu babu wadda kai tsaye zai shaida maka cewa ga dalilin da ya sanya ba'a tura maka KYC ba, sannan kuma da ba tura maka ba babu wani abu da zaka iya yi na kai tsaye da zai bayu su Baka KYC ɗin , kaɗai dai hakurin zaka ji gaba da Yi. Domin ka sami nutsuwa, Ni da da nake maka wannan rubutu, toh nima a account ɗina ba'a turan da KYC ba😟
@sabiusaidu
@sabiusaidu Жыл бұрын
Masha Allah Allah yasaka da alkhairi
@Musamgana
@Musamgana Жыл бұрын
Muna godiya sosai 🎉
@NafeeuUmar-oo2nn
@NafeeuUmar-oo2nn 3 ай бұрын
Masha Allah muna godiya
@suleimanumar8228
@suleimanumar8228 Жыл бұрын
Wannan bayanai sunkayatar damu Muna godiya.
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Alhamdulillah
@gazaouatv6359
@gazaouatv6359 Жыл бұрын
Masha Allah Allah qara basira Ameen summa Ameen darajar Mohamed rasulillahi sallallahu aleihi wassalam Ameen ya rabbi AMEEN 🤲
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Sallallahu alaihi Wasallama 🤲
@ibrahimmuhmd-hx9wc
@ibrahimmuhmd-hx9wc 5 ай бұрын
Assalamu alaikum warahamatullah Bin Usman, barkan ku da warhaka ya gida ya aiki , Masha ALLAH, munajin daɗi sosai da ƙoƙarin da kuke yi wallahi, ALLAH ya saka da mafificin Alkhairi 🤲 Bayan haka dan ALLAH nayi KYC kuma yayi successful amma har yanzu basu bani damar migration ba dan ALLAH maye matsalar
@LIYAUFX
@LIYAUFX 10 ай бұрын
Godiya muke🎉🎉
@abubakaralibutari5820
@abubakaralibutari5820 Жыл бұрын
Masha Allah muna godiya ✅
@AbdulhamidHamisu-xk1ro
@AbdulhamidHamisu-xk1ro Жыл бұрын
Godiya mukehhh❤
@kaltimeyusuf9747
@kaltimeyusuf9747 Жыл бұрын
Muna godiya sosai da kokari🎉🎉
@ibrahimabdulsalam8897
@ibrahimabdulsalam8897 Жыл бұрын
Wa alaikumus-salam Warah-matullah Ma'sha Allah
@adamouissa6854
@adamouissa6854 Жыл бұрын
Godiya 🎉
@lams-tv-12
@lams-tv-12 Жыл бұрын
Masha’Allah ❤😊
@aisamitujja8140
@aisamitujja8140 Жыл бұрын
Well-done
@AishaAdam-y2h
@AishaAdam-y2h Жыл бұрын
❤Masha Allah
@AishaAdam-y2h
@AishaAdam-y2h Жыл бұрын
Masha Allah ,Allah ubangiji yakara daukaka ,Dan Allah ina da tambaya nayi migration successful amman wallet balance Dina haryanzu empty yana cemin something went wrong ko nothing to show Dan Allah ina neman temakonki nagode
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
kayi hakuri Kusan gaskiya haka migration yake dadewa kar ka damu In sha Allah zasu tura naaka
@Nurasrijau
@Nurasrijau Жыл бұрын
Muna godiya Bin Usman TV 💯
@yahyahumar5475
@yahyahumar5475 23 күн бұрын
Masha Allah❤🎉🎉
@alimahamanmahamadoubohari9461
@alimahamanmahamadoubohari9461 10 ай бұрын
Assalamu alaikum Barkan Ku da warhaka ni nayi dukkan processus kin na cikin check list amma har yanzu ba'a mani migration ba
@mansuryari1982
@mansuryari1982 Жыл бұрын
Weldon my great Chanel BIN USMAN ONLINE TV. ALLAH YAQARA BASIRA❤
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Ameyn
@sunusitijjani7413
@sunusitijjani7413 Жыл бұрын
Dan allah atemakamin
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
menene
@sunusisalisu9769
@sunusisalisu9769 Жыл бұрын
Masha Allahu
@RoukayaAbdouali
@RoukayaAbdouali 3 ай бұрын
Dan Allah Taya zamu Maida pi coins dinmu zuwa wallet karo na biyu..ina nufin idan ka kwashe n'a farko Wanda su sake taruwa ya zaka kwashesu
@UmarTukur-b6g
@UmarTukur-b6g 4 ай бұрын
Tnx
@SufiyanuYakub
@SufiyanuYakub Жыл бұрын
Dan allah nayimaku gana akan pi network nawa barista akasarda batawaba yazanyi kyc nawa lamber danayi rijista takasar Burkina Faso ce nayi rijista yazuyazanyi dan allah Kuma ni dan Nigeria ne yazanyi❤❤❤😂😂😂
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
kawai ka lalubi ID CARD Ɗin burkina faso😂
@nsktichtv1793
@nsktichtv1793 Жыл бұрын
Masha Allah Amma kuma wadanda sun jima da yin KYC kuma haryanzu suke ( TENTATIVE APPROVAL ) fa menene sakamakon su
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
sakamakon fatan nasara da Sa'a
@UmarMuhammad-vx5qi
@UmarMuhammad-vx5qi 11 күн бұрын
Mona godiya
@naseeribrahim9679
@naseeribrahim9679 Жыл бұрын
TTC coin dan allah kumana bayani akansa❤❤❤❤
@Danfairahtv
@Danfairahtv 9 ай бұрын
Ngd miki allah yabiya ki
@IbrahimUmmar-zf7wr
@IbrahimUmmar-zf7wr 5 ай бұрын
Slm inamaku fatan Alkairi Dan Allah wannan guda darin da pi suka badawa zaka iya sai dashi ngd
@binusmantv
@binusmantv 5 ай бұрын
a'a
@IbrahimUmmar-zf7wr
@IbrahimUmmar-zf7wr 5 ай бұрын
@@binusmantv OK ngd
@aliyumohammed1822
@aliyumohammed1822 Жыл бұрын
Munagodiya a kodayaushe
@usmanmamuda6745
@usmanmamuda6745 Ай бұрын
Muna godiya bini Usman tv Don Allah idan hanyar da zan dawo da account dina na pi network a taimaka mini canja waya nayi shi ke nan yaki budewa idan je yin login sai ya kuma dani wurin sabon register da Facebook na bude
@binusmantv
@binusmantv Ай бұрын
ban fahimci tambayar ka ba
@abubakarumar1907
@abubakarumar1907 2 ай бұрын
Dan Allah Dan Allah migration nawa nomber 9 Bai hauba
@IbrahimIdris-y8i
@IbrahimIdris-y8i 8 ай бұрын
Assalamu alaikum don Allah nayi kuskure nahada wallet address dina na pi network da athen p2p kai masala
@binusmantv
@binusmantv 8 ай бұрын
ban fahimci tambayar ba 🤔
@IbrahimIdris-y8i
@IbrahimIdris-y8i 8 ай бұрын
Wallet address dina na pi network wanda in za a turamimi pi shi zan bada a masayin account na hada shi da athen p2p
@IbrahimIdris-y8i
@IbrahimIdris-y8i 8 ай бұрын
Don Allah ataimakamini ​@@binusmantv
@binusmantv
@binusmantv 8 ай бұрын
a'a kar kayi hakan ammma a Athene P2P KyC ana tambayar address ne?
@IbrahimIdris-y8i
@IbrahimIdris-y8i 8 ай бұрын
Nagode Allah yasaka da alkairi
@mujahidsani1441
@mujahidsani1441 2 ай бұрын
Wannan migration din baya zuwa da wuri pa.how would i do it manually
@abduibrahim6212
@abduibrahim6212 3 ай бұрын
🎉
@sabiulawan7822
@sabiulawan7822 4 ай бұрын
Salam Dan Allah tambayata anan itace wajen verify na country and phone nomba
@FatimaSaidu-l9s
@FatimaSaidu-l9s 23 күн бұрын
Slm barka da wannan lokaci,don Allah ina shakku Akan pasphres,zan iya yin confirm nashi
@AbuwaPetti
@AbuwaPetti 11 ай бұрын
Munyi transfer coins zuwa walet yau wata 7 bai jeba meye matsalar
@SunusiAliMuhammad
@SunusiAliMuhammad Жыл бұрын
Barka dai, tambaya ?wasu sin shigo wa su ba su shigo ba tu tu wadanda basu shigo ba dakansu za sushigo ko sai an shigodasu?
@aishamuhammad840
@aishamuhammad840 3 ай бұрын
Ni kuma aranan da nayi kyc aranan akayi approved dina, tambaya na shine sai mutum yana da 100 pi kafin ya iyayin migration ne koya sabida pi dina guda 8 ne kawai
@umarsabogarbaumarjini9718
@umarsabogarbaumarjini9718 Жыл бұрын
Wai meyasa mu masu tentative approval bazusuyi mana migration babe mungaji da Jira ko muhakura kawaii muyi deleting account namu
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Wannan ra'ayi ne naka , idan ka yanke shawarar deleting account naka babu mai hanaka , saboda kai kake da mallakiin abin ka kai kayi mining da kanka , don haka kana da cikkaken iko akansa, 🤗
@umarsabogarbaumarjini9718
@umarsabogarbaumarjini9718 Жыл бұрын
Kaihaba hauka nake ya zanyi zacigaba da Jira🤔
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
😂
@Comraliyuumar
@Comraliyuumar Жыл бұрын
Ni matsalar da na samu level 3 da level 7 wajen Saka passphrase da nazo sakawa sai na manta na saka na abokina Kuma shi har ya riga anyi masa migration tun bara, To Yanzu na gwada canzawa Dan na saka asalin nawa amma iya level 3 ne kadai ya canzu level 7 Bai canzuba , Menene makomar pi coins Dina a halin yanzu a taimakamin please Nagode 🙏
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Abin tambaya shine SHIN LEVEL 8 ME YAKE NUNA MAKA, MA'ANA STATUS NA KYC DIN KA?
@Comraliyuumar
@Comraliyuumar Жыл бұрын
Wannan Pink color din yake nuna min shi kadaine ya banbanta kala a cikinsa amma daga level 1 to 7 Duka the same color yake indicating
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
baka gane ba idan ka duba level 8 ɗin zaka ga an rubuta STATUS, Sia ka duba a gaban STATUS ɗin kuma wanne rubutu akayi imma dai kaga an sanya In quene ko completed,ko processed
@Comraliyuumar
@Comraliyuumar Жыл бұрын
@@binusmantv inqueu yake nunawa
@abbausman8868
@abbausman8868 Жыл бұрын
Aslm Bini usman Ina fatan alheri tambaya ta anan shine nawa Migrate to Mainnet number 8 babu wajen start kuma idan na danna baya dannuwa
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
ok hakan yana nuni akan cewa ka rigada kayi migration ɗin ne🤔
@usmansaad5163
@usmansaad5163 9 күн бұрын
Wato matsalata itace idan naje wajan migration yana nunamin (Nothing to show!) To Dan Allah wai maye matsalar ne
@smstv4009
@smstv4009 Жыл бұрын
Inada yi tambaya. Nakai shekara (2) 2021 Ina mining na PI Amma haryanzu bansamu KYC ba kuna na gayyaci mutane sama d 4 duka sunbasu KYC abani shamata
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
EY gaskiya a yanzu shawara da za'a iya baka bata huce ka cigaba da hakuri kawai kana minng ka jira Allah SWT yayi al'amarin sa, 1 domin matuƙar Allah ya ƙaddara kana da rabon cin arzikin Pi ɗin da ka tara , to tabbas sai hakan ya tabbata. ka kwantar da hankalinka kawai kaji.
@7555
@7555 Жыл бұрын
Ni wallahi yaki komawa kan wallet kuma tun azumi nagama komai
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Gaskiya a yanzu dai babu wani abu da zaka iya yinsa Wadda ya huce ka juriy
@7555
@7555 Жыл бұрын
Ok ngd
@kabirmanseer1124
@kabirmanseer1124 29 күн бұрын
Sun gama min komai Amman Banyi verify din phone number ba fatan b matsala har sun turamin pi 120 a wallet dina
@smstv4009
@smstv4009 Жыл бұрын
Muna Godiya sosai Allah yakara daukaka🎉
@sanimuhammad6207
@sanimuhammad6207 Жыл бұрын
Salamun alaikum ga tabbayana kmr haka nayi kyc yau sati daya kenan banji Saka makoba lfy sai naji amsa na gode ss
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Kayi hakuri , ka cigaba da jira
@adamuabubakargoni2166
@adamuabubakargoni2166 2 ай бұрын
nina gama da all pi check dina sati you da tags bata amman har yanzu basutura min wallet dina ba
@nuramohammed9721
@nuramohammed9721 Жыл бұрын
Nawa yawoce wata daya Bailey shigoba
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
migration kake nufi
@barakallahutv9628
@barakallahutv9628 Жыл бұрын
Assalamu alaikum wa Rahmatullahi wa barakatuh Malama har zuwa yanzu ban samu kyc ya kammala ba
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Ka cigaba da hakuri kaji😊
@MaryamMuhammadHaruna-nf2zt
@MaryamMuhammadHaruna-nf2zt 9 күн бұрын
Ta ya zanyi download din video nan Dan Allah
@binusmantv
@binusmantv 9 күн бұрын
ki shiga ta APPLICATION mai suna VIDMATE Sai ki rubuta 👉🏼 bin Usman TV yadda ake MIGRATION a pi network
@MaryamMuhammadHaruna-nf2zt
@MaryamMuhammadHaruna-nf2zt 9 күн бұрын
Tom bani da Vidmate Amma zan sauke secjs shiga nayi ngd sosai
@MaryamMuhammadHaruna-nf2zt
@MaryamMuhammadHaruna-nf2zt 9 күн бұрын
Daman nayi KYC 3 days ago shine naga balance Dina a wallet se wata tace wai ba balance bane kawai sun samin ne nayi testnet
@MuhammaduAdamu-dt5lj
@MuhammaduAdamu-dt5lj 4 күн бұрын
Yaya ake magireshon na 9 Mai ruwan kwai
@jibirillasaidu6497
@jibirillasaidu6497 2 ай бұрын
Nayi kyc nawa bay sawkaba
@garbatijjani9615
@garbatijjani9615 Ай бұрын
Meye kimar ko darajar pi ne a duniya?
@abubakargonibukar3868
@abubakargonibukar3868 Жыл бұрын
Hajiya ni bany magirishen ba Amma nayi kyc pi network
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
me yasa Baka yi migration ɗin bs
@AbdullahUmar-zj6yw
@AbdullahUmar-zj6yw 8 ай бұрын
na zo wajan da ake daukan photo sai yaki yawuce
@binusmantv
@binusmantv 8 ай бұрын
ka yi amfani da wata wayar
@AbdullahUmar-zj6yw
@AbdullahUmar-zj6yw 8 ай бұрын
@@binusmantv ok nagode
@shafiuumar3997
@shafiuumar3997 11 ай бұрын
Slm wlh Pi Dina yaki nunamin gurinda xanyi move xuwa balance
@binusmantv
@binusmantv 10 ай бұрын
kayi KYC ne?
@shafiuumar3997
@shafiuumar3997 10 ай бұрын
@@binusmantv eh nayi komai
@sulaimanlawal3097
@sulaimanlawal3097 Жыл бұрын
Slm dan Allah pi yana qone wa idan kayima wani transfer ?
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Ban fahimci tambayar ba
@sulaimanlawal3097
@sulaimanlawal3097 Жыл бұрын
@@binusmantv naturama wani ( pi ) guda 200 yace basu shiga ba daga baya kuma yace sun kone. Shine nake tambaya ko ( pi ) yana kone wa ?
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Gaskiya a iya sani na basa ƙonews, ka ce masa ya nuna maka Transaction history da kanka ka gani, watakila yana so ne ya ha'incin ka
@AbbaKyari-lu9hg
@AbbaKyari-lu9hg Жыл бұрын
Aslm nayi migration yau kusan wata 8 ba a turamin wallet ba
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
ka cigaba da hakuri, domin yana haura fiye da wanann lokacin ma
@muh2rabiu718
@muh2rabiu718 Жыл бұрын
Den Nomber 8 fa
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Shikennan an gama 🤗
@mudassirsalisu7304
@mudassirsalisu7304 Жыл бұрын
I migrated pi since 13/12/2022 until now it's pending
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
Is not a problem, that is how it is, don't mind ok
@IbrahimIdris-y8i
@IbrahimIdris-y8i 8 ай бұрын
Wallet address dina na pi network na hada shi da athen p2p wanda in za a turamini pi shi zan bada a masayin account
@adamsaraky7205
@adamsaraky7205 Жыл бұрын
Anti nayi KYC tawon wata hudu Amma haryanzu ba aturamin pi dina wallet bah
@binusmantv
@binusmantv Жыл бұрын
ka cigaba da hakuri
@adamsaraky7205
@adamsaraky7205 Жыл бұрын
@@binusmantv ok anti ngd
@AishaAdam-y2h
@AishaAdam-y2h Жыл бұрын
❤Masha Allah
Pi Network Mainnet Delays: This is WHY I'm NOT Selling My Pi
3:53
Jude Umeano
Рет қаралды 242 М.
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН
Tuna 🍣 ​⁠@patrickzeinali ​⁠@ChefRush
00:48
albert_cancook
Рет қаралды 148 МЛН
Une nouvelle voiture pour Noël 🥹
00:28
Nicocapone
Рет қаралды 9 МЛН
BAYANAI GAME DA Pi LOCK UP_ Na_PI NETWORK
22:07
BIN USMAN TV
Рет қаралды 9 М.
Pi Network ya zama kudi wllh
13:34
Chizo_1_ Germany
Рет қаралды 9 М.
CompTIA A+ Certification Video Course
3:50:46
PowerCert Animated Videos
Рет қаралды 7 МЛН
Umuntu open mainet izagirira akamaro Ninde? nuwujuje ibibintu 5
20:44
EXTRA SOLUTION TV
Рет қаралды 1,2 М.
Abubuwan da ya kamata ku sani game da Pi-Network
46:43
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 15 М.
APIs for Beginners - How to use an API (Full Course / Tutorial)
3:07:07
freeCodeCamp.org
Рет қаралды 3,1 МЛН
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН