Yadda shari'ar wanda ya kashe Masallata a Larabar Abasawa ta kasance

  Рет қаралды 3,641

Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

27 күн бұрын

Kwamishinan Shari'a na Kano Barr. Haruna Isah Dederi ya yi ƙarin bayani kan shari'ar wanda ake zargi da ƙone Masallata a Larabar Abasawa.

Пікірлер: 9
@user-wi6wg8ts2s
@user-wi6wg8ts2s 22 күн бұрын
Dan Allah da littafin Allah mai tsarki. Kubabakashi. Yaji yanda sukaji
@user-lr7jv5rz2z
@user-lr7jv5rz2z 25 күн бұрын
☝️😭🇳🇬
@ibrahimusman8093
@ibrahimusman8093 25 күн бұрын
Wlh, kamin a ankara yakamata a ce an Kashe tsinane, wlh ni da a garin su nake da ni zan yi ajalin sa
@abdulfatahabubakarbappi6601
@abdulfatahabubakarbappi6601 24 күн бұрын
Akaishi kasuwa a gaban jamaa a kasheshi shine kawae maganar gaskia
@Abdul_Wagini_tv
@Abdul_Wagini_tv 24 күн бұрын
A kashe shi indai gaskiya akeso
@abdulazizmatawalle1356
@abdulazizmatawalle1356 25 күн бұрын
Dan girman Allah ku saka mana shirin mukyakyata, two weeks kenan fa baku saka mana ba
@user-ft4bm4pk6i
@user-ft4bm4pk6i 25 күн бұрын
Allah wadarai da democradiyya tsinanniya mi ake jira dachi akachechi kawai
@user-qt3pl1cj7q
@user-qt3pl1cj7q 25 күн бұрын
Aikin banza mutum ya amsa laifin sa wai jira ake ya kare kansa SBD kun zama kar nukan farautar turawa kar ku kashe shi kubata musu Rai
@bosamarketbosamarket1110
@bosamarketbosamarket1110 24 күн бұрын
Akaishi anguwar adaureshi azubamar fetur mutanen unguwa su chinnamar wuta.idan bahakaba za,asamu karin masu aikata munanan laifuka
Muhammadu Sanusi II Back On The Throne
5:49
Channels Television
Рет қаралды 82 М.
1❤️#thankyou #shorts
00:21
あみか部
Рет қаралды 71 МЛН
Её Старший Брат Настоящий Джентельмен ❤️
00:18
Глеб Рандалайнен
Рет қаралды 7 МЛН
Saurari shirin In Da Ranka 10-06-2024
16:28
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 3,5 М.
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 55 М.
Interpretation at the European Parliament
44:56
DGLINC
Рет қаралды 176 М.
AMARYAR MADAGWAL SEASON 1 EPISODE 4 (ALI ARTWORK 2024) 😂😍
23:10
NASARA DAGA ALLAH ASIRIN WANI MUGUN DAN TA'ADDA YA TONU
11:08
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 183 М.
Saurari Shirin In Da Ranka 11-06-2024, tare da Samira Sa'ad Zakirai
16:45
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 1,9 М.