Yadda zaku shuka dankalin turawa a gida - Part 2 (Grow Potatoes at Home in in Bags)

  Рет қаралды 4,649

Gudulley Farms

Gudulley Farms

Жыл бұрын

A wannan video zamu nuna muku yadda dankalin mu yake ci gaba da girma sati uku bayan shuka. Zaku iya shuka dankalin turawa a gidajenku a cikin leda ko buhu.
how to grow potatoes
how to grow potatoes in containers
how to grow potatoes at home, home gardening
grow your food
backyard farming
sustainable farming
In this video we will give you an update on how our potatoes are doing after 3 weeks from planting. You can grow potatoes in bags or sacks using the space in your homes.

Пікірлер: 34
@user-cr3dy4mr8n
@user-cr3dy4mr8n 4 ай бұрын
Masha Allah
@armayaulawal6656
@armayaulawal6656 10 күн бұрын
Masha-Allah, wanna aiki yayi kyau, Allah ya kara basira
@Righteous_ventures
@Righteous_ventures Жыл бұрын
Waw very interesting
@taiwogbadegun772
@taiwogbadegun772 Жыл бұрын
Wow
@HafsatGaladima-lt5su
@HafsatGaladima-lt5su Ай бұрын
Ma Shaa Allah Don Allah zan iya amfani da yakin turawa bayan tsiron ya fito
@gudulleyfarms
@gudulleyfarms Ай бұрын
Yes zaki iya amfani dashi
@HafsatGaladima-lt5su
@HafsatGaladima-lt5su 29 күн бұрын
Nagode
@user-dq2is7il6x
@user-dq2is7il6x Ай бұрын
Dan Allah ina zan Sami 'karama anta' (Ashwagandha) plant ko seed na shuka
@mohammedadamuawwal9355
@mohammedadamuawwal9355 7 ай бұрын
Thank you for this video
@gudulleyfarms
@gudulleyfarms 7 ай бұрын
My pleasure
@user-dq2is7il6x
@user-dq2is7il6x Ай бұрын
Dan Allah ina zan Sami karama anta (Ashwagandha) plant ko seed na shuka
@AbubakarAhmadmusa-sd2ps
@AbubakarAhmadmusa-sd2ps 6 ай бұрын
Dan Allah mamana ta Yaya zan samu cikikken bayani akan noman Dankalin turawa sabo da already na Riga dana shuka Dankalin ammman bansan yadda zan bashi ruwa ba pls
@gudulleyfarms
@gudulleyfarms 6 ай бұрын
Kayi chatting number mu ta WhatsApp 08091071707. Muna training akan noman dankalin turawa da sauran kayan noman cikin gida. Za muyi adding dinka to the group.
@AbubakarAhmadmusa-sd2ps
@AbubakarAhmadmusa-sd2ps 6 ай бұрын
@@gudulleyfarms ok thanks you inshallah Allah
@FatimaHaruna-tu8wh
@FatimaHaruna-tu8wh 11 ай бұрын
👍👍
@IshaqMbello
@IshaqMbello 4 ай бұрын
Aslmualaikum hajia tayaya zan iya samun irin duwap papaya
@user-je6oq6my3h
@user-je6oq6my3h 3 ай бұрын
Wane irin taki ake amfani dashi
@gudulleyfarms
@gudulleyfarms 3 ай бұрын
Zaka iya amfani da kashin shanu lokacin da kale preparing kasar. Sannan kuma zaka iya sa masa NPK.
@armayaulawal6656
@armayaulawal6656 10 күн бұрын
Amma ni inason in tambaya ana wace irin kasa ce ya kamata muyi amfani da ita?
@anwatv6300
@anwatv6300 8 ай бұрын
wane irin Taki ake amfani dashi
@gudulleyfarms
@gudulleyfarms 8 ай бұрын
Zaka iya amfanin da kashin shanu.
@munibaabdulkadir8449
@munibaabdulkadir8449 5 ай бұрын
Yanaso adinga bashi rawa kai da kai alokacin sanyi
@gudulleyfarms
@gudulleyfarms 4 ай бұрын
Hakane. Ya danganta da yadda bushewar kasar.
@Affiliatemarketing427
@Affiliatemarketing427 3 ай бұрын
Da wacce irin kasa ake shuka shi
@gudulleyfarms
@gudulleyfarms 3 ай бұрын
Ana shuka shi da kasa mai kyau irin sandy-loamy.
@MurjaBala-bl3wd
@MurjaBala-bl3wd 9 ай бұрын
Ina son noman a abuja ya zanyi
@gudulleyfarms
@gudulleyfarms 9 ай бұрын
Noman dankalin turawa kake son yi ko wani abun? We can guide you in shaa Allah.
@MurjaBala-bl3wd
@MurjaBala-bl3wd 9 ай бұрын
@@gudulleyfarms dankalin turawa
@MurjaBala-bl3wd
@MurjaBala-bl3wd 9 ай бұрын
@@gudulleyfarms ina son insan yada zanfara saboda ance kasar abuja bata noman dankalin turawa
@gudulleyfarms
@gudulleyfarms 9 ай бұрын
@@MurjaBala-bl3wd zaki iya noman dankalin turawa a buhu. Sai ki samu top soil ko ki sayi kasa irin wadda masu flower suke amfani da ita. In shaa Allah zaki samu amfani mai kyau.
@MurjaBala-bl3wd
@MurjaBala-bl3wd 9 ай бұрын
@@gudulleyfarms to na gode
@user-cr3dy4mr8n
@user-cr3dy4mr8n 4 ай бұрын
Masha Allah
@ibrahimalhassangabo936
@ibrahimalhassangabo936 7 ай бұрын
Masha Allah
@gudulleyfarms
@gudulleyfarms 7 ай бұрын
🙏
Growing watermelon at home is easy, big and sweet if you know this method
14:12
Wait for the last one! 👀
00:28
Josh Horton
Рет қаралды 15 МЛН
Василиса наняла личного массажиста 😂 #shorts
00:22
Денис Кукояка
Рет қаралды 7 МЛН
Khóa ly biệt
01:00
Đào Nguyễn Ánh - Hữu Hưng
Рет қаралды 19 МЛН
How to Grow Cilantro...And Stop It From BOLTING!
9:40
Epic Gardening
Рет қаралды 1 МЛН
How to Grow Ginger From STORE Bought Ginger in Containers
12:24
Self Sufficient Me
Рет қаралды 3,5 МЛН
Why do sweet potatoes grown in soil bags have so many large tubers?
13:48
DIY Garden Ideas
Рет қаралды 5 МЛН
I Grew 450 lbs Of Potatoes, The Lazy Way. Never Dig Again!
19:10
Simplify Gardening
Рет қаралды 2,1 МЛН
Dattijuwar da ke noma yawancin abincinta a gidanta da ke Abuja
4:10
BBC News Hausa
Рет қаралды 10 М.