🇳🇬🇳🇪💪🤣 Yan Bindiga Sun Rikice Hankalin Bello Turji Ya Tashi Yana Niman Sulhu da Sojojin Nigeria 🇳🇬

  Рет қаралды 90,893

Gido24 TV

Gido24 TV

Күн бұрын

Пікірлер: 97
@JamilaHassan-z1h
@JamilaHassan-z1h 3 ай бұрын
Masha Allah munayi wa sojujin Nigeria murna Allah yakara Basu nasara wllh karsu barsu sucigaba da basu wuta Muna Nan Muna musu addua Allah yakara Basu nasara akan su
@NawasAbdulmumini
@NawasAbdulmumini 3 ай бұрын
Masha Allah, Allah ya kara Ba sojojin Nigeriya nasara ❤❤
@ZalihaNuhu-u2s
@ZalihaNuhu-u2s 3 ай бұрын
Babu Wani sulhu ya Allah ya bawa sojojin Nigeria iKon kamashi Kuma Allah ya tsaresu ya karesu .
@IbrahimAliyugwandu
@IbrahimAliyugwandu 3 ай бұрын
Ba Wani Silhu, Soldier's Of Nigeria Allah Ya Qara Baku Nasara Yaqara Kareku Fidduniya Walahity Ya Hayyu Ya Qayum 🙏🏽
@ummasanusi4454
@ummasanusi4454 3 ай бұрын
Babu wani sulhu tsakaninmu daku ubangiji Allah kakara karemana sojojin Nigeria amin
@Gido24tv
@Gido24tv 3 ай бұрын
Ameeen
@Aishaahmad-g8c
@Aishaahmad-g8c 3 ай бұрын
Allah ya Kara taimaka wa sojojin Nigeria
@AminuRufai-uz1ee
@AminuRufai-uz1ee 3 ай бұрын
Allah ya yakawomana Karshensa ko da rai koba rai
@YakubuabubakarYakubuabubak-x5m
@YakubuabubakarYakubuabubak-x5m 3 ай бұрын
Masha allahu Allah yaqara taimakawa gaskiya kar subari ayi sulhu kawai suci gaba Buda musu wuta Allah yabasu nasara
@SulaimanYusuf-b8l
@SulaimanYusuf-b8l 3 ай бұрын
Bawani sulhu wlh Allah ya Kara bawa sojoji nasara Amin bamaganar sulhu wlh
@wwee9847
@wwee9847 3 ай бұрын
Allah
@YahayaAlhassan-k2f
@YahayaAlhassan-k2f 3 ай бұрын
Hmm mukam gaskiya bamabukatar sulhu achigaba da kashesu har agabayansu saboda sunchuchemu sosai Allah yaba sojojinmu nasar ganin kashensu gabadaya
@SaniIbrahim-c4c
@SaniIbrahim-c4c 3 ай бұрын
sojoji muna muku addua❤
@BashiruAbdullah-z9s
@BashiruAbdullah-z9s 3 ай бұрын
Aa kada ayiwani sulhu allah ya karama sojojin munarara
@HashimuAliyu-r8q
@HashimuAliyu-r8q 3 ай бұрын
Allah ya Kara bamasu gaskiya nasara, Ameen
@IbrahimMallamaji
@IbrahimMallamaji 3 ай бұрын
Allah yetaimaki sojojin nigeriya
@FatimaAliyu-x1p
@FatimaAliyu-x1p 3 ай бұрын
Allah yaqara temakon su, Sannan kuma asakkomana Da kayan Abinci😅😅😅
@SaniIbrahim-c4c
@SaniIbrahim-c4c 3 ай бұрын
bamaganal sulhu da bello turji❤
@RahabHabila-j5k
@RahabHabila-j5k 3 ай бұрын
Allah ya taimaku sojjojin Nigeria nasara taku ce
@IsoufouSamo
@IsoufouSamo 3 ай бұрын
Bai kamata a shirya da su ba Allah ya ba sojojin Nigeria nasarar kashe su
@AbubakarAliyumaikulki-x4t
@AbubakarAliyumaikulki-x4t 3 ай бұрын
Allah yakamama sojujo muna Goyim bayansu a kashesu duka ❤❤❤❤
@SaniIbrahim-c4c
@SaniIbrahim-c4c 3 ай бұрын
allan yabadasaa amlnsum maamin❤😂
@SaniIbrahim-c4c
@SaniIbrahim-c4c 3 ай бұрын
allah yabadasaa❤
@yahayya1yahayya122
@yahayya1yahayya122 3 ай бұрын
Gaskiya achigaba dabasuwuta har agakwarshinsu Allah yakwarawa sojoin nasara ameenn summa ameeennn
@Nasibamuhammed-m1s
@Nasibamuhammed-m1s 3 ай бұрын
Acigaba da barin wuta harse anga bayan turji insha Allah
@hamisuabdullahi1389
@hamisuabdullahi1389 3 ай бұрын
Allah ya sakama sojojin Nigeria da alkhairi ba ataba yin aiki kamar wannan satin daya da yawuce babu wani bayanin sulhu da bello tirji da sojojin Nigeria Allah ya bada nasara ameeen
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 3 ай бұрын
Bello turji babu sulhu tsakaninmu dakai tsinannu marasa ilimi
@MaarufbabangidaMemai
@MaarufbabangidaMemai 3 ай бұрын
ALLAH yakara tsaremana ku
@jekadaumar
@jekadaumar 3 ай бұрын
🎉 ba maganar sulhu
@UmarYahya-zp5kn
@UmarYahya-zp5kn 3 ай бұрын
Ai tunda akace yabari Dan Allah yaki yabari Dan annabi yaki ya turje. To insha Allah seyaje kabari da mugun aikin daya cuci musulunci da musulmai
@LawalAbdullahi-k4c
@LawalAbdullahi-k4c 3 ай бұрын
❤❤❤❤
@AISHAISA-w3n
@AISHAISA-w3n 3 ай бұрын
Aishaisah Allah yabiya sujojon Nigeria Allah yakara basu nasara😅😅😅
@HauwauSalisu-r4c
@HauwauSalisu-r4c 3 ай бұрын
Turji shureshure baya hana mutuwa sojojin Nigeria muje zuwa Allah yabada nasara
@JadiHabibou
@JadiHabibou 3 ай бұрын
Wlh qaryayakeyi basulhu yakesoba
@TasiuMuhammed-p6e
@TasiuMuhammed-p6e 3 ай бұрын
Gaskiyane acigaba dayakarsu kawai
@AuwaluSalisu-x8n
@AuwaluSalisu-x8n 3 ай бұрын
Kuriga fadar gaskiya dan allah
@AbdullmuddaffaYalo
@AbdullmuddaffaYalo 3 ай бұрын
Aci gaba da wuta kawai😂
@RukayyaLadanshagari-q9d
@RukayyaLadanshagari-q9d 3 ай бұрын
Gara achigaba asamu akashe Bello turjin ma allah yaba sojoji sa,a yakaresu daga dukkan mungaye
@BUSSAHASSAN
@BUSSAHASSAN 3 ай бұрын
Ina suluhu sojoji gaba gaba
@shamsu1672Abdull
@shamsu1672Abdull 3 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂👍🇳🇬
@YusufUmar-v7q
@YusufUmar-v7q 3 ай бұрын
Masha Allah 🤲 Alhamdulillahi 🙏
@UmmuArzika
@UmmuArzika 3 ай бұрын
Mun gode kwarai Allah ya sakama sojojin Nigeria a dai ci gaba da barin wuta
@gamboahmed6660
@gamboahmed6660 3 ай бұрын
Akama Shi da ransa domin ya bayyana masu hannu na boye
@HassanaAbudllahi
@HassanaAbudllahi 3 ай бұрын
Akan MI zaabar turji gaskiya ashahe lbr turji shine mafita
@ABUBAKARSHEHUIBRAHIM
@ABUBAKARSHEHUIBRAHIM 3 ай бұрын
Babu sulhu da Dan bin diga
@YunusaIsmail-cl6cj
@YunusaIsmail-cl6cj 3 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂 acigaba da 6arin wuta
@TuGhu-mu8hc
@TuGhu-mu8hc 3 ай бұрын
Babu zance sulhu game da maikache aluma
@yahayya1yahayya122
@yahayya1yahayya122 3 ай бұрын
Ga ayi
@MohammedHaruna-u3j
@MohammedHaruna-u3j 3 ай бұрын
Ashema dai rago ne tunda Yana tsoron mutuwa duk da cewa shi gwanin kisa ne.Maganar sulhu da Turji bata ma taso ba.
@muhammadyazidabubakar1852
@muhammadyazidabubakar1852 3 ай бұрын
Allah Ya sa wa'adinshi ya kusa
@MdMd-r8y6y
@MdMd-r8y6y 3 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂👍
@BilkisuAliyu-i9f
@BilkisuAliyu-i9f 3 ай бұрын
Allah ya Kara tona asirin su, zancen sulhu Bai tashi ba.
@SANISULE-u8r
@SANISULE-u8r 3 ай бұрын
Ba sulhu kadan nigeria
@John-lt9eo
@John-lt9eo 3 ай бұрын
Is wrong to identify the killer of Halilu sabubu
@Mustybaye
@Mustybaye 3 ай бұрын
Very wrong wlh
@SuwaibaGarba-d7l
@SuwaibaGarba-d7l 3 ай бұрын
Alhmdllh Allah yakara taimakon sojojin mu Allah yakara halakar da yan bindigar nan
@SeydouMabeye
@SeydouMabeye 3 ай бұрын
Babusulhugaazalumi 2:11
@PeterLuke-j7r
@PeterLuke-j7r 3 ай бұрын
Good luke
@AllassaneAdamou
@AllassaneAdamou 3 ай бұрын
Kawai ayi barin wouta har a Ida da inttadda doukanssou
@abdullahidantani7277
@abdullahidantani7277 3 ай бұрын
Magana ta domin Allah wannan mutumin inhar yayi nasara akan neman silhu to wallahi bazaibar wannan barnarba domin yasani Koda yachigaba bai wuche ayafemasaba don haka ni anawa gani Koda yakawo kanshi to aksheshi kawai
@andkk-mc5ol
@andkk-mc5ol 3 ай бұрын
Haba nidama nasani allah yatsare sarkin yaqi ikon allah
@Gido24tv
@Gido24tv 3 ай бұрын
Jarumin Gaske Kenan
@KabaAlleYaou
@KabaAlleYaou 3 ай бұрын
Baiyedace ba ayisoulhou dasouba akache
@malachimohammed4651
@malachimohammed4651 3 ай бұрын
Me yasa kuke nuna Hoton jagoran kashe halilu ? Wannan ba deidei bane.
@MuhammadMuhammadKardi
@MuhammadMuhammadKardi 3 ай бұрын
Bamaganar sulhu da danta ada akashesukai
@ArmayauSaminu
@ArmayauSaminu 3 ай бұрын
Munagoyan bayan cigaba da yakar wadannan yan ta addar kuma babu wani sulhu tsakanin yan ta adda da gwamnati
@رقيهادم-م7ث
@رقيهادم-م7ث 3 ай бұрын
👏👍👍👍👍
@John-lt9eo
@John-lt9eo 3 ай бұрын
Good luck to Nigerians army
@ZainabBabangida-w3o
@ZainabBabangida-w3o 3 ай бұрын
Gabakaba jarumai mazafama sojojinnaijeriya sojojin daba atarengabasu kowayatariga basu sesukawardashi kubasuwuta mazajen iki nasara etacerigarku daekon allah yahayyu yakaiyumu ya allah yabakusa a
@SadikMustapha-y1c
@SadikMustapha-y1c 3 ай бұрын
Masha Allah hakane faa
@AnasSabo-z7r
@AnasSabo-z7r 3 ай бұрын
Wallahi. Basulhu bakayansulhu
@UsmanAbdullahi-jd6ix
@UsmanAbdullahi-jd6ix 3 ай бұрын
Ba maganar sulhu abasu wuta kawae
@playdread
@playdread 3 ай бұрын
Bello Turji yaci uwashi, bawani sulhu. Achigaba dabarnan wuta
@SaniIbrahim-c4c
@SaniIbrahim-c4c 3 ай бұрын
sojoji allanyaku nasara
@SalihuHaruna-v5v
@SalihuHaruna-v5v 3 ай бұрын
Maganan banzace yin sulhu da yan taada
@aishaibrahim5700
@aishaibrahim5700 3 ай бұрын
Nagaba.adadeba.yakira.mlm.murtala.haryabashi shawara yatuba yanuna beshirya tuba ba seyanzu darai yazo garga ra allah ma bayakarbar irin wanan tuban dan haka mum bamuyarda dashiba danko badan allah yatubaba yasan karshenshine yazo daikon allah yakeson wasada hankalin mutane
@DahiruHalilu-tm1dn
@DahiruHalilu-tm1dn 3 ай бұрын
Dukka aci uban su
@yakubuamadu4599
@yakubuamadu4599 3 ай бұрын
Karyakuke tubar danbanza turji tubar karyane akasheshi God help nigerian army on fight against terrorist kudos gallant solder
@SaniIbrahim-c4c
@SaniIbrahim-c4c 3 ай бұрын
sojoji bamaganal sulhu
@MahammadUmar-h4y
@MahammadUmar-h4y 3 ай бұрын
Ayki kenkuyanakyau
@musaaliyu-zr9lj
@musaaliyu-zr9lj 3 ай бұрын
marin wufa Kawai
@musaabdul2687
@musaabdul2687 3 ай бұрын
Haba, sulhun me? A kashe su kawai. Tsinannu a bainin jama'a.
@RiskyTangur-q3l
@RiskyTangur-q3l 3 ай бұрын
Mai girma ya taimaki ku.
@YusufAliyu-ev9vd
@YusufAliyu-ev9vd 3 ай бұрын
Basulhu
@adamuadamu-uz8mc
@adamuadamu-uz8mc 3 ай бұрын
bamason ayisuhu dasu akawokarshensukawayi
@hamayehamsou4412
@hamayehamsou4412 3 ай бұрын
Kariya ne wannan
@gffhbgcjhc6569
@gffhbgcjhc6569 3 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂
@IbrahimFranćois
@IbrahimFranćois 3 ай бұрын
Haba maganar sulhuma babu ita aci uwassa kawaii munafikine
@عبداللّهشلبي-ق9ق
@عبداللّهشلبي-ق9ق 3 ай бұрын
Okse
@SaratuIbrahim-qn4nz
@SaratuIbrahim-qn4nz 3 ай бұрын
Aci GABA d 6arin wuta har akai karshensu
@auwalmuhammad9414
@auwalmuhammad9414 3 ай бұрын
Kar Abarshi Akashi Shege La’ananne
@OusmanSanko
@OusmanSanko 3 ай бұрын
Amasta aka karchansou
@tayabouyacoubou1809
@tayabouyacoubou1809 3 ай бұрын
Babu bâton sulhu de bello tourge
@OmarSMAILAH
@OmarSMAILAH 3 ай бұрын
A a akashesu kawai basuda anfani
@muktarausman4210
@muktarausman4210 3 ай бұрын
A a
@Abubakar-pi7hb
@Abubakar-pi7hb 3 ай бұрын
aa
@Auwali-g7n
@Auwali-g7n 3 ай бұрын
Acigaba kar abari
Жездуха 41-серия
36:26
Million Show
Рет қаралды 5 МЛН
Caleb Pressley Shows TSA How It’s Done
0:28
Barstool Sports
Рет қаралды 60 МЛН
Czy da się zrozumieć fizykę kwantową / prof. dr hab. Andrzej Dragan
1:22:10
Donnie Yen vs. Kara Hui | Wu Xia aka Dragon (2011)
8:37
Gabriel Thum
Рет қаралды 589 М.
THE MOST POWERFUL RUQYAH REMOVES Djinn IN THE HUMAN BODY AND BLOODSTREAM
1:40:25
Молдавия готовится жить без российского газа
1:13
Жездуха 41-серия
36:26
Million Show
Рет қаралды 5 МЛН