Masha Allah, musulunci addinin tausayi dakuma sassauci dakuma yafiya, mutane sunyi comments masu ratsa zuciya dakuma tausayin wannan bawan Allah da iftala'i yasamu, ubangiji yasa mugama lfya.
@sweetmahal50492 жыл бұрын
Allahumma ameen
@babangida58932 жыл бұрын
Amine
@mourtala84582 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الرحمن اللهم يحفظكم ويرحم حنيفة ويغف لهاويصبر اهلها و حميع المسلمين يارب العالمين والصلاة والسلام على سيدنا وحبيبنا محمد 🌺
@salisulawal36852 жыл бұрын
tabbas hakan na iya faruwa akan kowa amma sai dai muyi rokon allah ya kikayemu daga sharrin shaitan. itakuma yarinya allah ubangiji yasa tahuta allah kuma yasanya mai taimakon iyaye che ameen.
@abuujaafaral-ghamidiy53182 жыл бұрын
Allah ya sa mu dace 😭😢😥🤲🤲🤲 Allah ka shige Mana gaba a komai Namu na Duniya da Lahira. Allah ya sa mu fi karfin zuciyarmu.
@fatimausman6162 жыл бұрын
Allah ya jikanki hanifa iyayan hanifa Kuma Allah ya baku hakuri da juriya shikuma abdulmalik Allah yayi maka gafara ya yafema zunubinka, Dan Allah jama,a mudena zaginshi shifa wannan lamari kaddarane fa Kuma bai wuce kan kowaba sai dai munemi tsarin Allah da shiga sharrin shaidan
@achirunana81242 жыл бұрын
Aslm hanifa Allah ya jiknki Kai Kuma allh yagafarta maka damu duka Baki daya🙏🙏🙏
@babangida58932 жыл бұрын
Amine
@mansurisah9082 жыл бұрын
Allah yakaremu daga sharrin shaidan Laanannen Allah
@babangida58932 жыл бұрын
Amine
@surayyasanisaeedsurayyasan28252 жыл бұрын
Allah sarki allah ka rabumuda mummunar kaddara allah kasa muyi kyakyWan karshe ameen summa ameen
@babangida58932 жыл бұрын
Amine
@hauwagarbashehu36892 жыл бұрын
Allah karabamu da sharrin shaidan da sharrin zuciya Allah kayimana kyakkyawan karshe
@makkahlives46032 жыл бұрын
Ku daina kausasa harshe a kansa. Tarihinsa ya nuna cewa mutumin kirki ne a baya. Sai dai kash! Kaddara ta riga fata. Shi yanzu yana gab da ganin karshensa. Mu kuma har yanzu muna cikin rayuwar bamu san yadda gobenmu zata kasance ba, kamar yadda shekara daya da ta wuce, watakila bai yi tunanin samun kansa a cikin irin wannan yanayin ba. Da fatan Allah ya shiryar damu bisa tafarki madaidaici. Shi kuma mu bar al'amarinsa a gurin Allah, idan yaso ya azabtar da shi, idan kuma yaso ya gafarta masa.
@sweetmahal50492 жыл бұрын
Wannan haka yake,,,Ameen ya hayyu ya qayyum
@aishayahaya27582 жыл бұрын
innalillahi wa'inna ilaihi raju'un hakika wannan bbu wanda ya wuce allah ya jarrabeshi da irin wannan kaddarar fatanmu dai allah ya kiyaye mu da mumunar kaddar kuma allah yasa mugama lfy don bbu wanda yasan goben shi,shi kuma muna fatan allah yasa hukumcin da zaa yanke masa ya zama kaffara gareshi allah ya yafe masa ya masa rahma allah kuma ya duba bayanshi😭😭😭
@alinafissa6482 жыл бұрын
Wlh kam,amin
@ahmadbelloabbas2 жыл бұрын
Ya Allah yasakawa wannan yarinya, yatsaremu da miyagun mutane. Ameen
@atikaumardole87182 жыл бұрын
😭😭Ya ubangiji Allah ka rabamu da mummunar kaddara kuma allah yasa muyi kyakkyawan karshe,, kai kuma allah ya karbi tubarka,, innalillahi wa inna ilaihi raju'un
@hauwaaliyu19492 жыл бұрын
Ameen Dan soyayyar Muhammad (saw)🤲🤲
@babangida58932 жыл бұрын
Amine
@umalkeirumalkeir23482 жыл бұрын
Allah sarki kai taka qaddarar kenan ya allah yasa mudache ameen
@usmanaisha10372 жыл бұрын
Allah ya tsaremu da aikin danasani Allah yajikanta da rahama
@gngn52592 жыл бұрын
Allah ka rabu da aikin da nasani Allah yasa yayi tuba na gaskiya Allah ya kara tsare mana imaninmu
@babangida58932 жыл бұрын
Amine
@mamankhalid10832 жыл бұрын
Ya allah Kai duniya allah kasa mudace Kai kouma allah karbi tubanka allah yajikanta
@dalibansunnahtv2 жыл бұрын
Kai, innalillahi wa inna ilaihirrajuun, wannan abu baiyi dadi ba, Abdul me yasaka aikata wannan mummunan al, Amari wallahi abin babu dadi duk kabi karame subhanalillah
@muhammadbalaibrahim77742 жыл бұрын
Allah ya karemu da sharrin zukatanmu da hudubar sheidan.🤲
@ddff4672 жыл бұрын
Amin
@alinafissa6482 жыл бұрын
Amine ya allah
@rukayyaabubakar92902 жыл бұрын
Allah rabamu da mummunar kaddara 😭😭🕋🤲
@nanafatima48152 жыл бұрын
Amin ya Allah 😭
@holyazaki33252 жыл бұрын
Amine ya rabbi 🤲😭
@ddff4672 жыл бұрын
Amin
@MunaAbbas.2 жыл бұрын
Ameen
@muhibbatyusuf42922 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@kmuhd94732 жыл бұрын
Allah yarabamu da sharin zuciya Allah yasa mugama da duniya lafiya
@مرجانهلا2 жыл бұрын
Allah sarki Allah ya jikanta Allah ya rabamu da mummunan kaddara 😭😭😭😭
@makkahlives46032 жыл бұрын
Yan uwa mu guji zagin wannan bawan Allah, wallahi dan adam baisan wace irin kaddara take akansa kafin yabar duniya ba, wani Allah zai jarabcheshi da irin wannan ko abinda yafi wannan muni (SHIRKA) akarshen rayuwarsa.. Allah ubangiji yakaremu da mummunar kaddara yakuma sa hukuncin daxaa masa yaxamo kaffara ga laifin daya aikata 😰
@aishaabdullahmuye83312 жыл бұрын
Wannan hakane wallahi
@sweetmahal50492 жыл бұрын
Allahumma ameen
@dullayaronoganasrunminalla90322 жыл бұрын
Ameen summa Ameen
@aa10aaa382 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya kayyun kaddaradsakenan bawan Allah mutane dug anyi ruuu ga asalin wadanda yakamata ama hukunci sunkasa mutun daya dug sun hargistamutane 🤔🤔
@babangida58932 жыл бұрын
Amine
@MohammedMohammed-db4mg2 жыл бұрын
Allah ka tsaremu da muguwar kaddara.. Allah sarki
@officialmeenalmuhammadmusa21622 жыл бұрын
Allah sarki wllh ni yafara ban tausayi Allah yasa ya zama kaffara agareshi 😭😭😭😭😭
@bukharisulaiman24182 жыл бұрын
Ni kaina ya ban tausayi
@khabeerbilyameenhussain59022 жыл бұрын
Allah yasa mufi karfin zuciyarmu Allah yasa akashehi
@abubakarmukhtaryakasai5872 жыл бұрын
Da za a rika tsayawa ana yin hukunci ga masu kashe kashen al'uma da an rage barnar da akewa mutane. Allah Ya tsare mana imaninmu.
@maryammohamed16382 жыл бұрын
Alfurgan tv Allah yakara daukaka game da wannan Abu dayafaru Kuma Allah yatsaremu
@zulfaumuhammad11492 жыл бұрын
Toh ai maza ayanke michi hukunci muna jira😭🇳🇪🇸🇦
@MunaAbbas.2 жыл бұрын
Allah ka rabamu da mumunar kaddara ameen
@zainabalimusa39352 жыл бұрын
Wannan haka yake Allah yasa hakan she ne mafi Alkairi a gareshi mukuma Allah ya karemu daga duk kan sharrin zuciya Ameen
@babangida58932 жыл бұрын
Amine
@SalmaSalma-tj8oc2 жыл бұрын
Allah yarabamu da mummunar kaddara allah yatsaremana zuri'armu da dukkan musulmi
@babangida58932 жыл бұрын
Amine
@aishashuaibu18342 жыл бұрын
Allah ubangiji yarabamu Da aikin Dana sani
@ibrahimusman60322 жыл бұрын
Allah sa su shugabanin da gaske suke ,ba yaudra ba ,sobada sun fi tsoran turawa Yama fiye da Allah da ya halice su
@hauwagarbashehu36892 жыл бұрын
Yarinya Allah yasa macetanmu ne iyayenta Allah ya huci zuciyarsa yabasu dangana yabasu wasu yayan masu Albarka
@ziyatmsziyat29262 жыл бұрын
Allah yatsaremu da sharrin zuciya
@awaismaimouna25242 жыл бұрын
Allah ka jarabemou dah alheri allah ka mana karche me kew allah ka bah iyayen hanifa hankouri Abdoul malik kouma allah ka karbi touban sa haka kadarasa tazo chi a zartar may dah houkountchin dah ya datche dan ya samou sasawtche ran gobe kiya allah ka chirya mou ga baki daya
@babangida58932 жыл бұрын
Amine
@habibuahmaddmalam24642 жыл бұрын
ALLAHU Akbar ai hakkin Rai ba wasa bane ALLAH ka rabamu da da nasani duniya da alahira. Amin thumma Amin ya hayyu ya kayyum
@sweetmahal50492 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@asmauabdullahi22692 жыл бұрын
Innalillahi wainna ilaihim rajin un Allah muntuba Allah kayafe mana xunuban mu Allah ya rabamu da munnunan kaddara 😭😭😭
@masudmuhammad61672 жыл бұрын
Allah yakyautata Qarshemmu
@hajiyaumma20292 жыл бұрын
Allah yasa yazama mishi kaffara
@lislamtv94612 жыл бұрын
Subahanallah ,ya ubangiji karabamu da mumunar qaddara.
@sweetmahal50492 жыл бұрын
Allahumma ameen
@abdullahimohammad95132 жыл бұрын
Allah Ya rabu mu da san zuciya da aikin da na sani. Kai wannan tashin hankalin da me yayi kama. Allah Ya sa tuban gaskiya yayi.
@fatimausman6162 жыл бұрын
Toh da tuban karya kake nufin yayi
@babangida58932 жыл бұрын
Amine
@abdullahimohammad95132 жыл бұрын
@@fatimausman616 Y'aruwa addu'a na yi masa da fatan tubace ta gaske.
@ibrahimsaminuibrahimsaminu61902 жыл бұрын
Ya ubangiji karabamu da muguwarkaddara ameen
@sadikmaccido43892 жыл бұрын
Allah shikara maka sani Malam. Dadogon kwana mai albarka
@najaatualiyu25462 жыл бұрын
Allah yakaremu daga mum munan kaddara yakare mu da sharrin zuciya yasa muyi kayu ka wankarshe wlh yabani tausayi allah yajikan hanifa 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@atikaumardole87182 жыл бұрын
Wallahi kuwa,, kowa da tashi kalar kaddarar himmmm
@babyteema80022 жыл бұрын
Wlh yabani tausayi allah jikan hanifa
@imanahamd65562 жыл бұрын
Akaron farko yabani tausayi Allah yasa nadama yayi indai hakane Allah yasa Haddin da xa a zartar akan shi yaxame masa kaffara kuma yaxama izina akan masu irin wannan tunanin
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin.
@ibrahimbinta34662 жыл бұрын
Ameen ameen wallyi nima yabani tousayi Allah. Ama ba kama ouwayen so hanifaba
@hurairaumar22592 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@lawalasambo11812 жыл бұрын
Allah Yasa Tubane Yayi Na hakika Wata Kila Ko Tuban Zaiyimai Amfani Gobe Kiyama Amma Ina Goyon Bayan Akasheshi Kuma Allah Yasa Sanadiyar Haka Zaisa Adaura Yanke Hukunci Kisa Ga Duk Wanda ya Aikata Irin Wannan Danyan Aikin Ina Rokon Allah Da Ya Karemu Da Ga Aikin Da Nasani Duniya Da Lafira.
@ddff4672 жыл бұрын
Amin
@sweetmahal50492 жыл бұрын
Allahumma ameen
@khalifa58272 жыл бұрын
Kai allah karabamu da mummunar qaddara dan allah kaga yadda mutumin nan yalalace dik ya zabge bakin mutane ma kadai ya isheshi ukubar duniya
@ismailusman56522 жыл бұрын
Allah kakare mu da mumunar kadara
@dullayaronoganasrunminalla90322 жыл бұрын
Allah yayimuna kekkewan karshe Ameen ya haiyu ya Qayyum
@hajiyahauwasaudiyya35852 жыл бұрын
wih halya koma tsoho allah samu yi kyau kyau wankar she 🇸🇦🇳🇬
@rabiyammama43242 жыл бұрын
Allah ya karemu da ga mummunar kaddara aamin.
@halimasadiq70542 жыл бұрын
Allah yarabamu da mummuna kaddara allahumma ameen ya Allah
@mukoyadakammuatom35872 жыл бұрын
Ameen
@ummeemuhammad47542 жыл бұрын
Allah yasa mufi Karfin zuciyarmu tabbas Hakkin Rai bawasa bane
@zainabkk9232 жыл бұрын
Allah katsaremu da mummunan kaddara
@khameessaleh3782 жыл бұрын
Allah ya shirya mana zuri, armu baki daya
@ibrahimabubakar21762 жыл бұрын
Allah kasa mufi karfin zukiyoyimmu ..... Allah ya qara taimakawa malam..
@ouzairoulaouzouzairoulaouz15982 жыл бұрын
Malam allah karawa lfy
@aslmoi34392 жыл бұрын
😭😭😭😭😭
@zainabzango93512 жыл бұрын
Innalillahi wainna ilaihir rajiu ya ubangiji karabamu da mummunar kaddara Allah sarki 😭😭🤲🙏
@sweetmahal50492 жыл бұрын
Allahumma ameen
@cryptogains80262 жыл бұрын
Allah yarabamu da danasani
@وليدمحمدعيسىعيسى2 жыл бұрын
wai dan allah itakaidaice akakache هويدا علقت كانت انا كشي اند جيري
@mamamhadjara83112 жыл бұрын
Allah karabamu da mumuna karche karabamu da duniya lahiya bamuda tabas da duniya 😭😭😭allah kakachemu dasuna1
@abubakarabdou21872 жыл бұрын
Ahlla ya jikan ta da rahama
@abdulrahmanadam68152 жыл бұрын
ولكم في القصاص حيواة يا أولي الألباب....
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
ممتاز
@lmankabiru81802 жыл бұрын
Allah sarki Rayuwa kinn Allah ya samudac 😭😭
@hafsatabubakar33362 жыл бұрын
Ameen y Allah.mlm Allah yasakada alkhairi ubangiji yajiqan iyaye
@hauwaaliyu19492 жыл бұрын
Bawan Allah ba ka fara ganin musiba ba ma,jiyan da ya zuke ya rame 🤔🤔 hakkin hanifa ne 😭😭.
@osmanht13272 жыл бұрын
Allah ya shirye sa
@سعديهقاسم2 жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله عليك ربي يحفظك ويحميك
@muhammadsanidahiru70502 жыл бұрын
Allah ya kiyayemu damuguwar kaddara
@GomnaMagaria4 ай бұрын
ita kouma Allah yabata giedan aljalna 😭😭
@amana41822 жыл бұрын
Allah karabamu damumunar kadara
@abdoulkaderhssnhasseinanfa73752 жыл бұрын
Allah yasa kafara tché yayi
@aliyurogo51002 жыл бұрын
Masu tausayinka suma basu da Imani wallahi
@abubakaryahaya96282 жыл бұрын
Allah ya hada fuskar itayenta da ita A Aljannatur Fiddausi .
@fatimafa14652 жыл бұрын
hakane mlm insun bare ankasheshe yasamu sassauce agurin Allah kuma Allah yakaremu
@hajaraibrahimbabati32722 жыл бұрын
Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun yaa Allah kakare mu daga mummunar qadara
@naija4lifeNaija4lifestyle2 жыл бұрын
INNA LILLAHI WA INNA ILAYHI RAJIUN......!
@hajjasafahnajiji3632 жыл бұрын
Allah maigirma kaico allah yasa dagaskekake
@umaribrahim50892 жыл бұрын
Allah yasaka muku da albarka, kamaryadda kuke karamana haske awannan shashin.
@samiidriss30322 жыл бұрын
Allah karabamu da son zucya
@hafsahafsa70542 жыл бұрын
Allah yasamudace
@agnesalbarka53662 жыл бұрын
Allah ka Yi mana jinkai
@Alhamdulillah-l1m2 жыл бұрын
Subahannallahi Allah kasa muyi kyakyawan karshe
@حليمهالهوساوي-ر4ه2 жыл бұрын
Allah ubangiji ka karemu daga muguwar qardara ya Allah
@امكوثرامكوثر-ك5ظ2 жыл бұрын
Amin ya rabbi allah yasa mudace
@taletokaseo48082 жыл бұрын
Malan dik Wanda Yashiga wutabazai fitoba Har abadan abada
@عائشهسعيد-س8ز2 жыл бұрын
INNA LILAHI WA INNA ILAIHIRA rajuu un ya Allah kaqara tsaremana imanimu Allah karabamu da MUMUNAR qaddarah Allah ya karbi tubanka Allah yajiqan hanifa😭😭😭😭RAYUWA kenan Allah yaman kyakyawan qarshe ameen ya Allah
@sweetmahal50492 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@mohamedroufai52522 жыл бұрын
Allah kasa mufi karfin zuciyarmu
@tayabtayabtv22242 жыл бұрын
Idan ankasheshi to Allah yagafartamasa
@aliyurogo51002 жыл бұрын
Gaskiya bakada Imani
@makkahlives46032 жыл бұрын
Ku daina kausasa harshe a kansa. Tarihinsa ya nuna cewa mutumin kirki ne a baya. Sai dai kash! Kaddara ta riga fata. Shi yanzu yana gab da ganin karshensa. Mu kuma har yanzu muna cikin rayuwar bamu san yadda gobenmu zata kasance ba, kamar yadda shekara daya da ta wuce, watakila bai yi tunanin samun kansa a cikin irin wannan yanayin ba. Da fatan Allah ya shiryar damu bisa tafarki madaidaici. Shi kuma mu bar al'amarinsa a gurin Allah, idan yaso ya azabtar da shi, idan kuma yaso ya gafarta masa.
@رحمهابراهيم-م2و2 жыл бұрын
yaa Allah kara bamu da sharrin shaidan da sharrin zuciya yaa Allah kara rabamu da mummunan karshe yaa Allah katsare mana imaninmu dan tsarkin mulkinka Allah 😭😭😭😭
@redundancytv28442 жыл бұрын
Allah kara mana imani a cikin zuciyarmu
@danissa76632 жыл бұрын
Ya allah karabumu da aikin da nasani !!
@abokiauwal9102 жыл бұрын
Ina ba wannan mutumin shawara da yabi hanyar Shari ai musulunci Dan shine mafita Dan ko alkali yayi nashi akwai inda ba adawowa lafira
@azizadams58032 жыл бұрын
Chin haryanzou bas akachechi bas ne
@هوىابراهيم2 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun, allah ka rabamu da mummunan kaddara
@sweetmahal50492 жыл бұрын
Allahumma ameen
@GomnaMagaria4 ай бұрын
Wannan kawoyi Suma akkahesu Dan wannan ina tunani bamousulmaibane