yanzu yanzu rikicin malamai kan siyasa, Asadussunnah ya kutsa domin gyara da sulhu.

  Рет қаралды 56,221

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 38
@abdoulkadertv257
@abdoulkadertv257 2 жыл бұрын
Mungode Allah yasaka da Alkairi malan
@ibrahimjibril2339
@ibrahimjibril2339 2 жыл бұрын
Allah subhanahu wata'ala yasaka da alkhayri Malam
@جميلهاحمد-ق7م
@جميلهاحمد-ق7م 2 жыл бұрын
Allah ya daidaita tsakanin malamammu
@maigadagadnmry4215
@maigadagadnmry4215 2 жыл бұрын
Allah ya sakawa malam da alkairi
@فاطمهخليلي-ل8ث
@فاطمهخليلي-ل8ث 2 жыл бұрын
Allah ka daidaita mana kanmlmnmu Alla ya shiga cikin Al amarin
@fatimakeraukerau4876
@fatimakeraukerau4876 2 жыл бұрын
Ameen
@akahuhshs9849
@akahuhshs9849 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasakawa malamanmu da alheri
@maredeyaabubakar5392
@maredeyaabubakar5392 2 жыл бұрын
Allah ya dedetamana malamamu yaba musollmamu hadikay ameen ya Allah malam Allah ya saka da allkhairi 🤲🙏🙏😭😭😭😭
@hajiyaumma2029
@hajiyaumma2029 2 жыл бұрын
Ameen ya rabbi
@wassakawassakara8224
@wassakawassakara8224 Жыл бұрын
Amin
@_-Fatima
@_-Fatima 2 жыл бұрын
Alllah ya kwauta. Alllah hada kan musulunci da musulmai baki daya. Malam muna godiya Jzk khairan.
@hajiyaumma2029
@hajiyaumma2029 2 жыл бұрын
Ameen ya rabbi
@nasiha-islamtv5851
@nasiha-islamtv5851 2 жыл бұрын
Allah ya Kara wa malam lafiya
@shaabanmaaruf2086
@shaabanmaaruf2086 Жыл бұрын
Gaskiya yakamata kuyi sulhu akawunanku,dumin rshin hadinkanku yasamu a halinda mukeciki.dumin kune kukekira asaurareku abisa ilimda Allah yabaku,danhaka kuji tsoran Allah kucire sanzuciya kudauramu akan hanyar da tadace abisa tsarin musulinci musamman akan abinda yashafi siyasa da take zuwa.
@امكوثرامكوثر-ك5ظ
@امكوثرامكوثر-ك5ظ 2 жыл бұрын
Masha allah jazakumllahu khairan
@hajiyaumma2029
@hajiyaumma2029 2 жыл бұрын
Allah ya dedetasu ya tsaremanaku bakidaya
@firdausibature929
@firdausibature929 2 жыл бұрын
Ameen
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 2 жыл бұрын
Allah ya kawo mafita kuma ya dace su sa santa kansu
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin.
@umeumar6583
@umeumar6583 2 жыл бұрын
Subhannallah Allah Ya kauta
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin
@MsMina-s8d
@MsMina-s8d Жыл бұрын
جزاك الله خيرا
@fatimakeraukerau4876
@fatimakeraukerau4876 2 жыл бұрын
Allah yakawo hadinkan malummanmu tare da kayakkayawar hadinkansu
@muhammadsaminuayagi4880
@muhammadsaminuayagi4880 2 ай бұрын
Kaskiya ne malan, Ya Allah Ya hada kan Musulmi.
@BalaAdamu-y7k
@BalaAdamu-y7k Жыл бұрын
Allah yasaka maka daalkairi mallam
@issaniger1556
@issaniger1556 2 жыл бұрын
Masha Allahu
@nashbash5573
@nashbash5573 Жыл бұрын
Allahu Akbar
@aminusirleh2321
@aminusirleh2321 2 жыл бұрын
Aslm dan allah mu dali bai masu bin wan,nan tafarki na sun,na muna kira da malaman mu dasu duba girman allah su dai dai ta tsaka Ninku sabila damu kune jagororin mu abin da kuke yi shine abin da muke kokari muga munyi daku muke koyi tho tsaka ni da,allah kuji tsoron allah ko dan mu dali bai daku muke bugun kirji muke alfahari karku bamu kunya dan allah kamar yadda kuke kanku a hade kutabbata haka shine farinchikin mu /kuma wallahi ni a tuna nina wan,nan abin jarabawa ne allah ya saukar mana a chikin ahalis sun,na tho malamai abin ta kanku ya sauko kuyi kokari kuga kun daidai ta kanku a chigaba da koyar wa da,yada da,awa gashi muna gani an fanin ku a chikin al,umma koyar wan ku yana jawo mana alheri ba daya ba ba,biyu ba kuna haska mana hanya muna karuwa daku abin da kuka fada mana shi muke yin kokarin muga munyi biyayya a gareku don ubangiji allah ya sanar damu ta hanyar manzon allah (s,w,s) malamai kune maga da an,naba wa tho dan allah kun,mana adalchi mu mabiyan ku ache wan,nan malamin yana batanchi ga wani malamin kowa yana fadin laifin dan uwan sa kimar,ku dai fadi a idon mu,mu dali bai (shin dan allah iyayen mu malamai kuna so shedan yayi galba a kanku ne karamar maga na irin wan,nan ache ta raba ku dan allah kuji tsoron allah kuru famana asiri kar,kuba damu a idon makiya mlm idiris bauchi zaki na mijin maza dodon iyan bidi a allah ya kare mana kai
@abdoulghanimouhamadadamoua8558
@abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 жыл бұрын
اللهم انانسألك الهدي و التقي و العفاف و الغني
@firdausibature929
@firdausibature929 2 жыл бұрын
Ameen
@baristamimitv5143
@baristamimitv5143 2 жыл бұрын
Masha Allah 🥰
@nuhumaishanu6944
@nuhumaishanu6944 2 жыл бұрын
Mun gode malam,kayi magana me shiganrai
@attahalhmallam5793
@attahalhmallam5793 2 жыл бұрын
Allah ya biyaka
@firdausibature929
@firdausibature929 2 жыл бұрын
Ameen
@Salu-vu8eq
@Salu-vu8eq 2 жыл бұрын
Hi
@MuktarIsah-bs7kr
@MuktarIsah-bs7kr 4 ай бұрын
EDANBAKUTUBA.DA.BABAM.MURYABA.BAMU.BAKU.HAR.ABADA
@lsmailabdoulahi2089
@lsmailabdoulahi2089 2 жыл бұрын
Ni aganina mourtala asada shine da kuskoure me jirfi
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 2 жыл бұрын
Wanan aqidar su dan’ Aunty iri daya ce data Hinduism har irin gashin shugabansu da shigarsu duk iri daya data dan Aunty, ga lecture Zakir Naik da shigabansu Hundi kzbin.info/www/bejne/qHbWlIOoqcl5oLs kzbin.info/www/bejne/gKSaZJZ3hdVgeLs
小丑女COCO的审判。#天使 #小丑 #超人不会飞
00:53
超人不会飞
Рет қаралды 16 МЛН
Garin Da'if Tare da Manyan Malamai
37:17
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 58 М.
Tsakanin Nigeria da Niger Su waye a cikin yunwa yanzu? Shiekh Mukhtar Zinder ya caccaki Tunubu
28:51
Matasa ku saurari wannan saƙon / Nijar 🇳🇪 da Nigeria 🇳🇬 🫂
12:01
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 23 М.
Zanga-Zanga, Demokradiyyar da yarjejeniyar SAMOA tare da Sheikh Mukhtar Zinder
17:04
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 28 М.