Alika ya dade yana yin barna a cikin fassaran ayoyin Qur'ani kuma gaskiya ya kamata a dauka mataki.
@Abdulazeez-8935Ай бұрын
To malam haramun ne?
@ibrahimusman8093Ай бұрын
To barrister tsegu, kadan a k jira, ya gano kuskuran shi ya janye, ka kuma ka nan kana Yada kuskuran wani, wlh ba goyan mussu halata meaning,.
@Abdulazeez-8935Ай бұрын
Malam bakada hujjar da zaka haramtashi, kaje ka saurari bayanin Sheikh pantami kuma ina da ya kinin ba ka fishi ilimi ba? This is not the part of your profession, allow people with the knowledge of modern and Islamic banking and technology, bana mining ko bitcoin amma abin da sheikh pantami ya yi baya ni na gamsu dashi 💯, kubar amfani da ayar Allah gurin haramta duk abinda ba kuda wada taccrn ilimi akai, I believe you are a professional lawyer so please deal with things related to your profession allow those with the knowledge of banking and internet.
@NaziruMurtala-si2lkАй бұрын
Malami masanin qur,ani da hadithi kace law yasani! Ka ji tsoran Allah
@ishaqibrahimyerima3591Ай бұрын
Kai menene ka sani? Saboda Pantami ya fada abinda yayi dai-dai da ra'ayin ka? Pantami ya kafa hujja ne da maganan Yasir Qadir, I guess you don't know who's Yasir Qadir, Idan har da ire iren su Yasir Qadir za'a dogara a wurin hujja lallai akwai matsala. A America nake da zama kuma nasan wanene Yasir Qadir kuma I'm a Cybersecurity expert, saboda haka nasan menene Cryptocurrency ko Blockchain, saboda haka kuyi hatta da caca (gambling). Kuma ka koma ka saurari maganganun Shaikh, Kwata-kwata babu inda Shaikh yace mining haram ne halal, cewa yayi shi bai sani ba. Shaikh kawai yayi gyara ne ga alkali daya fassara ayar Qur'an da fassarar daba fassarar ayar ba.
@muhammadjibia5279Ай бұрын
@@ishaqibrahimyerima3591kai a fahimtarka halal ne mining ko haram ?