Yanzunnan jaruman kannywood sun bayyana wani boyayyen al'amari gameda mutuwar saratu gidado daso

  Рет қаралды 54,293

TopHausa Tv

TopHausa Tv

2 ай бұрын

Cikakken tarihin saratu gidado
SUNA: Saratu gidado
INKIYA: Daso
SHEKARU: 17 JANUARY 1968 (shekara 53) AIKI: Jarumar fim
YARA: Yaro daya
MIJI: Muhammed lawan
GARI: Kano
KASA: Nigeria
WACECE SARATU GIDADO
Saratu gidado wacce akafi sani da (DASo) ta kasance jaruma amasana'antar shirya fina- finan hausa na kannywood. Wanda ta Jima Tana taka rawar gani a harkan film a cikin shekarun rayuwanta. Jarumar tafi fito a matsayin Mai fada ko munafurci a Shirin Hausa amma a Shekarar 2019 tace zata daina fitowaa wannan sigar domin Yanasa mutane suna mata ganin haka take a rayuwarta ta asali.
Ta kasance Daya daga cikin shahararrun jarumai mata na masana'antar kannywood wadanda suka jajirce wajen ganin masana,antar ta daukaka.
Saratu gidado takasance itace mace tafari da take da aure kuma take fim a masana,antar kannywood.
HAIHUWA
An haifi saratu gidado ne a cikin kwaryan garin Kano a anguwar gwale dake cikin jahar. A shekarar alib 1968 Sannan kuma tayi wayo ta girma a cikin garin kano daga bisani ta fara harkan film wadda hakan nema yayi sanadiyar sanuwanta a fadin Nigeria da wasu kasashen
DAUKAKAR TA
Saratu gidado wadda kafi sani da daso Tasamu shahara a harkan film a cikin shekaru uku 3 bayan fara fim nata na farko mesuna linzami da wuta a shekarar alib dubu biyu 2000. Jarumar tasamu daukaka sosai ganin yadda takeda kwazo da basira cikin harkan fim. Hakan yasa haryanzu tana cigaba da
gwagwarmayaa cinkin masana'antar ta kannywood.
FARA FILM
Gidado ta fara harkan fim na hausa ne tun a shekarar alib dubu biyu (2000). Sannan Tafara yin film ne a cikin shirin linzamin da wuta Wanda sarauniya movie suka dauki nauayin shirin.
Daga bisani Kuma tayi sauran Fina finanta kaman su mashi, nagari. Kawo yanzu tayi film a masana'antar kannywood kimanin guda dari 100 Koma fiye da haka.
Hakan yasa jarumar ta shahara a cikin masana'antar ta kannywood domin Ana lissafata na daga Daya zuwa shida na manyan mata masu fitowa a iyaye cikin shiri.
JERIN FINA FINAI
Jaruma saratu gidado tafito a fina-finai da dama kamarsu
Yar maiganye
linzami da wuta
_Sansani
_Mashi
Fil'azal
-Oga abuja
Gidan iko
Gidauniya
_Mazan baci
_Mazan fama
_Shelah
_Rintsin kauna
Yammaci
Uwar kudi
_Dahanm
Gani gaka
Sammeha
IBRO ba sulhu
_Akwai mafita
Ba tabbas
there's away
_Cudanya
Gidan danja shiri Mai dogon zango _wutar kara
Dadai sauransu
Sannan tafito tare da jarumai da dama a fina finai da dama a tarihin rayuwarta Kamarsu
*Jarumi Adam A Zango
*Jarumi Alinuhu
"Marigayi Rabilu Musa ibro
*Jaruma Maryam Yahaya
*Jarumna Amal Umar
*Jarumni Musa me Sana,a
*Jarumi Rabiu rikadawa
*Jaruma jamila nagudu
*Jarumi Nuhu abdullahi
*Jarumi Sani danja
Da dai sauransu

Пікірлер: 39
@AkilluAdamu-fg9hc
@AkilluAdamu-fg9hc Ай бұрын
Allah yajikan daso
@user-xy3lm7ws1m
@user-xy3lm7ws1m Ай бұрын
Ameen ya. Allah
@MohamedSakinatou
@MohamedSakinatou Ай бұрын
Inna lillahi wa Inna ilahi razi oune.
@UmarYashau
@UmarYashau Ай бұрын
Allah yagafar Tamara yasa aljanamakoma
@HazirausmanHaruna
@HazirausmanHaruna Ай бұрын
Allah yajikan saratu gidadu darahama
@HazirausmanHaruna
@HazirausmanHaruna Ай бұрын
allah sa aljannah cemakomarta
@user-mr1tk4rq5z
@user-mr1tk4rq5z Ай бұрын
الله يرحمة ويغفرلها 😢😢😢😢😢
@hajarubala5130
@hajarubala5130 Ай бұрын
Allah ubban giji yakarpi baqunchinta allah yakai haske qabarimta
@UmarYashau
@UmarYashau Ай бұрын
Allah yaji kanta
@MasudIbrahimisa
@MasudIbrahimisa Ай бұрын
Allah ya jikanta
@surajoisah3935
@surajoisah3935 Ай бұрын
Allah shigafartamata
@mujtababashir
@mujtababashir Ай бұрын
Na santa sosai naji mutuwar ta wallahi
@Prettysheeda-yz5rn
@Prettysheeda-yz5rn Ай бұрын
May Allah bless her with aljannatul fiddaus😢😢 Ameen
@user-pz4zc3er5r
@user-pz4zc3er5r 2 ай бұрын
Don ALLAH kuyi Haquri zanyi tambaya ???wai in akayi mutuwa a kannywood me yasa zakaga kaf yan Kennywood amma nifa gaskiya bana ganin ALI NUHU hakan bai dace ba gaskiya 🙏
@AlexisAbdul-zs8xn
@AlexisAbdul-zs8xn Ай бұрын
AmeenYaAlha
@hajarubala5130
@hajarubala5130 Ай бұрын
Allah ka yafemata laifukanta 7:55 7:55 7:55
@RamatuMuhammad-ip6bp
@RamatuMuhammad-ip6bp Ай бұрын
Allah sarki ya jinkanta da rahama ameen😭😭😭😭😭😭
@saratumohammed6768
@saratumohammed6768 Ай бұрын
Allah ya yiwa takwarata Rahama yasa ta a Aljannar fiddausi
@maryamabdullahi3940
@maryamabdullahi3940 Ай бұрын
Allah ya gafartamat da Rahman
@hafsasumaila7168
@hafsasumaila7168 2 ай бұрын
Aameen thumma Aameen
@MusaMikailu-xh2ir
@MusaMikailu-xh2ir Ай бұрын
Allaha yagafartamata allah yajiqanta da rahama
@faryderhkabeer696
@faryderhkabeer696 2 ай бұрын
Continue 2 RIJF Ameen Ya ALLAH 🙏🙏🙏
@mujtababashir
@mujtababashir Ай бұрын
Rip 😭🥺😭 Allah ya jikan ta da rahama
@user-rb2ru2hp4h
@user-rb2ru2hp4h Ай бұрын
Allah sarki ya jikinta da rahama ameen ameen 🫢🫢🫢😴😴😴😴
@fatimaabdulkadir2758
@fatimaabdulkadir2758 Ай бұрын
Allah yajikanta da Rahma
@mohamedzul4965
@mohamedzul4965 Ай бұрын
😢😢
@user-te7jg6vl1n
@user-te7jg6vl1n Ай бұрын
Amin, Allah ya mata rahma
@user-iq8dq7hh1k
@user-iq8dq7hh1k Ай бұрын
Allah yajikanta yasanya mutuwa tazama hutu garesu da dukan musulmi.
@aichajafar549
@aichajafar549 2 ай бұрын
Allah ya jikanta Da Rahma 😢
@mustaphamohammedgambo5748
@mustaphamohammedgambo5748 Ай бұрын
Rahama ya Allah😭😭😭😭
@musahussaini6449
@musahussaini6449 2 ай бұрын
Allah yajikanta da rahama
@DAVIDGOLER
@DAVIDGOLER Ай бұрын
R I P
@UMARBUKAR-gs4en
@UMARBUKAR-gs4en Ай бұрын
May her soul rest in peace and jannah Firdausi Ameen
@AbdulIbrahim-id9de
@AbdulIbrahim-id9de Ай бұрын
Allahyajakanta
@MdGdyd
@MdGdyd Ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@saeedkds1180
@saeedkds1180 Ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@user-ue8fb5zs3n
@user-ue8fb5zs3n Ай бұрын
Allah yajikanta yagafarta mata yasa tahuta yakyautata makwancinta
@MasudIbrahimisa
@MasudIbrahimisa Ай бұрын
Allah ya jikanta
@hajarubala5130
@hajarubala5130 Ай бұрын
Allah ka yafemata laifukanta 7:55 7:55 7:55
Madubin Rayuwa: Yadda Mata Suka Mayar Da Madigo Sana'a
18:35
Leadership Hausa
Рет қаралды 1,6 М.
FALA - Épisode 44 (série malienne)
29:12
kiribiti Officiel
Рет қаралды 2,7 М.
WHY IS A CAR MORE EXPENSIVE THAN A GIRL?
00:37
Levsob
Рет қаралды 18 МЛН
Omega Boy Past 3 #funny #viral #comedy
00:22
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 36 МЛН
Mutuwar yara uku yayan mutum daya,  mutuwar daso darussa ga masu Hankali.
17:15
HADIZAN SAIMA WAJEN JANA'IDAR 7 DASO
0:25
Kabuga TV
Рет қаралды 1,7 М.
Innalillahi Daso Babu Mutumci Kalli Abinda Tawa Mutane
9:06
HAUSA AREWA TV
Рет қаралды 153 М.
Yanzu-yanzu: Fatima Mai Zogale ta bayyana alaƙarta da Rarara
16:08
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 310 М.
P.654: JARUMI DAUSHE YA GAYAWA ADAM A ZANGO MATAKIN DA YA KAMATA YA SAUKA
29:59
FAHAD MAI TATA NEWS UPDATE
Рет қаралды 43 М.
Девушка помогла Девушке #shorts #фильмы
0:58
Универ. 13 лет спустя - ВСЕ СЕРИИ ПОДРЯД
9:7:11
Комедии 2023
Рет қаралды 1,3 МЛН
ПРОВЕРИЛ НА ПРОЧНОСТЬ (@novayaeracom - Instagram)
0:16
В ТРЕНДЕ
Рет қаралды 3,5 МЛН