Darasi a mutuwar saratu daso bayan comedy na ganin wata, Fadakar da yan film da kowa da kowa.

  Рет қаралды 154,091

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Ай бұрын

Пікірлер: 219
@hasahniger2570
@hasahniger2570 Ай бұрын
Allah yajikan musulumai baki daya mumah Allah yasa mu cika da imani Allah ya tsare mana imanimu Ameen summa Ameen
@Rabia-ey3ls
@Rabia-ey3ls Ай бұрын
Matsalata da malamin nan akomai saika kawo kuskuren mutum. Karka manta shi Dan Adam ajizine. Mutum Tara yake be cika goma ba, Allah yasa mugane baki daya kuma yasa muyi kyakkywan karshe
@user-sp9rz5wi1m
@user-sp9rz5wi1m Ай бұрын
Eh Allah kuwa
@NrsKDDano
@NrsKDDano Ай бұрын
Yana kawo kuskuren su ne badan tozarchi ba, sai don a gyara ko wasu su dau darasin gyara
@user-zy4zk6nk4z
@user-zy4zk6nk4z Ай бұрын
Kai dan allah gafara tana hera karya kace baza'agayi dan saboda mi wawa
@oumoudjamila6602
@oumoudjamila6602 Ай бұрын
Tana fera karya kawai ba za a dadi ba
@DA_AWA__TVSUNNAH_HANTSI_LEKA_G
@DA_AWA__TVSUNNAH_HANTSI_LEKA_G Ай бұрын
Allahu akbar 😢Allah ubangiji kajikan musilmi mumunai wanda ba mushrikai ba😢😢😢amin ya hayyu ya qayyum 😢
@user-nb1mc3xb6n
@user-nb1mc3xb6n Ай бұрын
Ammen Allah
@sasbidosumaila2488
@sasbidosumaila2488 Ай бұрын
Amma wa,azinka ya ratsamun zuciya 😢allah yasamu cikin salihan bayi.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
Amin
@hamisuzangohamisuzango5448
@hamisuzangohamisuzango5448 Ай бұрын
Ameen
@MabaroukaKanta-gx5eu
@MabaroukaKanta-gx5eu Ай бұрын
Idan mutum ya mutu amasa addu'a taneman rahama kaway banda kace nace. Allah mata rahama amine
@MunaAbbas.
@MunaAbbas. Ай бұрын
Shine ai,natsane mutum ya mutu akifadar alkhairi sai Saba nin hakka suna mantawa mutuar Tana kan kowa ne oho.
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 Ай бұрын
Wlh kuwa amma Mutanan mu hausawa duk duniya sune in mutum ya mutun suke Mai bita da kulli, ki ga har ana neman yimai hisabi, wanda ya mutu y mutu 😢
@alhassansalisu4811
@alhassansalisu4811 Ай бұрын
aa dole afadi laifinta Domin da tana raye kamata nasiha wallahi bazatagiba sai dai tama isgilanci tana cewa ustaz Idan babarkace take aikatahaka zakaji dadi? Idan an girma asan angirma Amma basa jin wa,azi
@user-zi9gh5zo6j
@user-zi9gh5zo6j Ай бұрын
Allah ya shimfida Rahama Ga Al-ummar manzon tsira SAW ,Danhaka duk Wanda ya mutu kamasa zaton kwarai ,WALA ALLA ALLAH ya so bawansa da Rahama yayi mishi Rahama . DAN HAKA duk irin aikin da mutum yake in ya mutu TO kamasa kyakykyawan zato, DOMIN ALLAH baya Duba izuwa Aiki sai zuciya. HAKA ZALIKA mutuwa tana wuyana tana wuyanka, ka kiyaye kanka akan Ganin laifin wani 😂😂😂
@IbrahimAliyuShahruzzaman
@IbrahimAliyuShahruzzaman Ай бұрын
Allah ya jikanta kuma Allah yada mucika da Imani.
@user-rz5gg5kc8b
@user-rz5gg5kc8b 27 күн бұрын
Allah swt yajiqan tada rahamansa yasa mutuwa hutune gareta Ameen ya rabee
@mariyayau5720
@mariyayau5720 Ай бұрын
Ya Allah ka karbi tubanta, ya Allah ka gafarta mata kuskure ya, ya Allah baiwar kace , Kai ka halliceta , ka dauki rayuwar ta a wanan watan me Albarka,Allah ya yafe mata
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q Ай бұрын
Amin ya rabbi
@amadouawdou8562
@amadouawdou8562 Ай бұрын
Allah yadiganta 'yasa'aljanane' makomanta'nayi'alhinni''mutuwar'mama'daso😭
@Zuwaira-ie1mf
@Zuwaira-ie1mf Ай бұрын
Allah Ya jikan ta da Rahama. Allah shi yasa makomar kowa, Kuma ba Wanda yasan Wacce irin mutuwa zai yi.
@MaliroGudawa-ml6nw
@MaliroGudawa-ml6nw Ай бұрын
Allah ya jikan musulumci baki daya amine 🤲🤲
@simokaldy-tu9hf
@simokaldy-tu9hf Ай бұрын
الله يرحمها ويسكنها فسيح جناته ويجعل قبره روضة من رياض الجنة،. 😢
@redsniper327
@redsniper327 Ай бұрын
Allah ubangiji ya gafartamata Allah yasa aljannah ce makomarta Allah yasa in namu tazo Allah yasa mu cika da imani
@HausaBasic
@HausaBasic Ай бұрын
Fadin Alkairin mutum shine daidai ba fadin aibum mamaci ba
@MassaoudouHamani-yh8tg
@MassaoudouHamani-yh8tg Ай бұрын
Allah ya jikan ta da rahama da musulmay gabaci daya
@user-ey7le1mz4l
@user-ey7le1mz4l Ай бұрын
الله يرحمها ويغفر لها ويسكنها فسيح جناته يارب العالمين
@user-po1xf3ig1q
@user-po1xf3ig1q Ай бұрын
Ba yan films kadaiba mafi yanwan mutuwar yanzu matasane😢😢
@HassanaAbubakar-qc7gz
@HassanaAbubakar-qc7gz Ай бұрын
Allah ya gafartamata yasa Aljanace makomanta damu baki daya,da dukkanin magabatamu baki daya
@jamilaadamuy9975
@jamilaadamuy9975 Ай бұрын
Allah ka yafe mana Allah ka kyauta bayan mu, Allah ayyukan ta na alheri ya danne na kura kuren amin Ya Hayyu Ya Qayyum😭
@user-iw5ck1ex6l
@user-iw5ck1ex6l Ай бұрын
Allah ya gafartawa saratu,ya yimata rahama
@user-zi2rp2dl2n
@user-zi2rp2dl2n Ай бұрын
Allahou Akbar Allah jikanta da raham
@HassanaRayyanu-fq9vw
@HassanaRayyanu-fq9vw Ай бұрын
رب جعل قبرها روضة من ريا ض الجنة 😢
@user-ms3dr4vi9s
@user-ms3dr4vi9s Ай бұрын
Dan Allah malam ka yi mata adalci, me yasa baka fadi alherin ta ba, me yasa baka dawko videon sanda take rabawa marayu da almajiray abinci ? Karmu manta ba a chiga tsakanin bawa da ubangiji sa , kuma Allah may rahama ne, alherin ta Zay iya shafe kuskuren ta.
@lubabamurtada5646
@lubabamurtada5646 Ай бұрын
Innalillahi wainnah ilehi rajuum 😢 ALLAH yajikanta da Rahama yasa tahuta ALLAHU Akbar
@aminuali8270
@aminuali8270 Ай бұрын
Yan uwa duk abun da muka yi a halin rayuwar mu Yana nan mala'iku sun rubuta shi, an goge a duniya ko ba a goge ba. Saboda haka mu kiyayi Allah mu sani shi ba abun wasa ba ne. Allah madaukakin sarki yace : (ما يلفظ من قول إلا لديه رقيب عنيد). Suratu Qaaf (وإن عليكم لحافظين. كراما كاتبين. يعلمون ما تفعلون). Suratul linfidar (ووضع الكتاب فترى المجرمين مشفقين مما فيه ويقولون يويلتنا مال هذا الكتاب لا يغادر صغيرة ولا كبيرة إلا أحصاها ووجدوا ما عملوا حاضرا ولا يظلم ربك أحدا). Suratul kahfi
@angel3455
@angel3455 Ай бұрын
Allah ya jikan da Rahama.
@user-ti2yb3rt1e
@user-ti2yb3rt1e Ай бұрын
😢 اللهم ارحمها واغفر لها واسكنها فسيح جناته
@user-xf2wu4qm3c
@user-xf2wu4qm3c Ай бұрын
Allah ya rahamaceta Allah ya konciya futawa😭😭😭
@IssaHoussaini-rl2tr
@IssaHoussaini-rl2tr Ай бұрын
Allah ya saka da alheri da nasiha mlm amine
@user-mx3le8yl2h
@user-mx3le8yl2h Ай бұрын
Insha allahu ta na aljannah Allah ya jikanki yasa kin huta
@AnasUmar-xy1uj
@AnasUmar-xy1uj Ай бұрын
Ubangiji Allah ya jikanta da rahma muma ida tamuh tazo Allah yasa mucika da Imani ameen ya Allah
@nasabuwagona4259
@nasabuwagona4259 Ай бұрын
Malam muna godiya sosai akoda yaushe wani abu yafaru kana kokarin fadakarwa da nasiha aciki,Allah saka da alkhairi ita kuma Allah ya jikanta ya gafartamata mata Allah yasa aljannace makomarta
@RadjiSalissou
@RadjiSalissou Ай бұрын
Allah jikanta ya fartama , Allah saka da alkairi
@zainabbugaje5136
@zainabbugaje5136 29 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭Karima
@suwaibaabdullahi1181
@suwaibaabdullahi1181 Ай бұрын
Kana so dai kace batai mutuwar kirki ba kenan .kafadi alkhairy kokai shiru.kyma aitafi ka tunda Kai sukar mutane kasani Allah gafarta Mata.
@MaryamAdamu-bk1tx
@MaryamAdamu-bk1tx Ай бұрын
Allah y jikanta da rahama yasa aljanna ce makoma 😢😢
@NafissaSaidou-vk9gk
@NafissaSaidou-vk9gk Ай бұрын
Allah ya jikata
@user-bu4ss2yf3o
@user-bu4ss2yf3o Ай бұрын
Allah ya jikanta da gafara ameen 😭🤲🤲🤲
@MohammedAmadu-ci8hw
@MohammedAmadu-ci8hw Ай бұрын
Allah Akbar
@tukurhamza3672
@tukurhamza3672 Ай бұрын
Allah ya jikan musulmai
@zaitunchika828
@zaitunchika828 Ай бұрын
Ameen ya Allah😢😢
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b Ай бұрын
Allah ya jikan musulmai Allah ya gafarta mata
@abubakarbashir9715
@abubakarbashir9715 Ай бұрын
Malam kaji tsoron Allah. A fakaice kana yada kurakuranta kana samun masu kallon videos dinka. To ka jira taka sakayyar in ba zaka tuba ba.
@arufai
@arufai Ай бұрын
May Allah give her Rahma and jannatul firdouse
@RamatuNsule
@RamatuNsule Ай бұрын
Allah Yajikan ta da Rahama ameen
@umeenoyrat4130
@umeenoyrat4130 Ай бұрын
Allah ya jikan ta da rahama
@lailaibrahim2002
@lailaibrahim2002 Ай бұрын
Assalamu alaikum, Ina roqon Allah ya qafartawa saratu Daso yasa aljannah ce makomarta, Kuma Ina kira ga yan'uwanta da su rufe mata EVENT CENTER da ta bude saboda kada ya dinga zamowa hanyar samun zunubi daga duniya zuwa kabarinta.
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Ай бұрын
na san events center nata a can ywajen yan kusa amma naga kamar an mayar dashi makaranta
@eenarage3021
@eenarage3021 Ай бұрын
Allah sa a rule paging ta ma 😢😢
@halimaharuna7790
@halimaharuna7790 Ай бұрын
Allah ya jikanta da rahamarsa
@PrincessFeenarh-xb4tv
@PrincessFeenarh-xb4tv Ай бұрын
Innalillahi wainnailaihi rajiun Allah ya jikanta da rahma da sauran yan'uwa musulmai baki daya, Allah yasa muyi kyakkyawan karshe
@FatimaAbdulmalikAbubakarmaisak
@FatimaAbdulmalikAbubakarmaisak Ай бұрын
Allahumma Amin
@agaliyatra7729
@agaliyatra7729 Ай бұрын
Allah ya jikanta da rahmanka
@AbdouIbrahim-
@AbdouIbrahim- Ай бұрын
Allah ya jikanta da rahama
@SalifoudjibonafissatouSalifoud
@SalifoudjibonafissatouSalifoud Ай бұрын
Allahou Akbar Allah ya sa ya huta ke le tous puissant l'accueil dans son paradis 😢😢😢
@Hagee1
@Hagee1 Ай бұрын
Allah yajiqanta yagafarta mata yasa tahuta
@ashirakarichboy2843
@ashirakarichboy2843 Ай бұрын
Kaidai ka iya bakinka wlh idan mutun ya mutu kadaina kokarin kawo wani abunda yake nuna cewa wannan bai dace mutuwa ba wlh kaji tsoron Allah kadaina shiga tsakanin Allah da bawa kaima bakasan irin mutuwar da zakayi ba idan kuma wa azi zakayi to kayi wa azi amma kadaina kawo irin wannan akan wanda yamutu
@alhatuabdumuhammadu3417
@alhatuabdumuhammadu3417 Ай бұрын
Allah yaramasheta
@rabiunura4356
@rabiunura4356 Ай бұрын
allah yajikanta da rahama 😭😭😭 inta mu tazo allah yasa mucika da imani 😭
@alvessoule8394
@alvessoule8394 Ай бұрын
Allah yasa mudace 🙏🏿
@fatimamuhammad7967
@fatimamuhammad7967 Ай бұрын
Allah yajikanta d rahama yasa aljanna ce makomarta
@samifaahmadmalikawa5353
@samifaahmadmalikawa5353 Ай бұрын
Allah yajikanta yajaddada rahama agareta😢
@ahmadadamu5601
@ahmadadamu5601 Ай бұрын
Allah ya jikanta da rahma
@user-eu5yx1qq4y
@user-eu5yx1qq4y Ай бұрын
SLM malam yenzu bana ganinka a TikTok Kuma ina yinka
@CharfoRamatou-he6yb
@CharfoRamatou-he6yb Ай бұрын
Assalamou alaykoum ina Mika taaziya ga douka famille n'a hajia saratu gidado Allah ya mata rahama ami e
@ibrahimmohammadou9710
@ibrahimmohammadou9710 Ай бұрын
Innalillahi Wainna ilaihim Raji'un Allah yasa ya huta 🤲😭😭😭🤲
@FatimaShuibu-ir3fn
@FatimaShuibu-ir3fn Ай бұрын
Ubangiji Rabbi yagafartamata
@user-zv8gi7vv4p
@user-zv8gi7vv4p Ай бұрын
Kaidai kace ouban giji yajikanta saboda ba achi ga sakani bawa da oubangijinsa
@Shamsiyya_____
@Shamsiyya_____ Ай бұрын
Allah yajikan mu❤❤❤
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j Ай бұрын
Yah Allah kayimata rahma kasa aljannace makomarta
@omarsaidouomarsaidou
@omarsaidouomarsaidou Ай бұрын
Amine ya Allah 😭 ya yafe mata
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 Ай бұрын
Allahu yarhamahu wa gafirlahu 😢
@user-sl9hw6gj6q
@user-sl9hw6gj6q Ай бұрын
Allah jikan musulmi
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Ай бұрын
Ashe lahira tage hangowa 🤣 🤣 🤣 🤣 🤣 🤣 🤣
@khadijamurtala9977
@khadijamurtala9977 Ай бұрын
Allah yajikanta yayi mata rahama amin
@user-kk8mt4zf8l
@user-kk8mt4zf8l Ай бұрын
Allah Akbar Allah ubangiji kajikan musilmi DA rahama
@IsaAli-kg6eh
@IsaAli-kg6eh Ай бұрын
Allah yajikan ke
@ali_so7821
@ali_so7821 Ай бұрын
انا لله وانا اليه راجعون الله يغفر له ويرحمه
@rilwanumuhammad3632
@rilwanumuhammad3632 Ай бұрын
Allah ya yafe mata kurakuranta
@hamisuzangohamisuzango5448
@hamisuzangohamisuzango5448 Ай бұрын
Innalillahi wainna alaihi Rajiun Allah ya jikantah da Rahama ameen
@alhatuabdumuhammadu3417
@alhatuabdumuhammadu3417 Ай бұрын
Allah yasa ka
@IlyasuUmarIdris
@IlyasuUmarIdris Ай бұрын
Amin
@Prettysheeda-yz5rn
@Prettysheeda-yz5rn Ай бұрын
Allahu Akbar😢😢 may aljannatul fiddaus be your final resident 😭😭😭
@shehuyusuf8120
@shehuyusuf8120 Ай бұрын
Allah jikan ta da Rahma
@KainuwaNuhu-dw4up
@KainuwaNuhu-dw4up Ай бұрын
Allah yajikata da rahaman
@hidouissa8767
@hidouissa8767 Ай бұрын
Allah y'a jikantada rhama amin
@user-tj8ce2ex9g
@user-tj8ce2ex9g Ай бұрын
Wassap
@Fatima-uk1zc
@Fatima-uk1zc Ай бұрын
Bakada aikise kawo laifin mutun kaibaka laifike nan
@ashiruyahaya3999
@ashiruyahaya3999 Ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihirra ji'un Allah ya gafarta mata ameen
@ismailabdullahi3831
@ismailabdullahi3831 Ай бұрын
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. Allah yaji kanta ya gafarta mata. Allah ya gafarta duk musulman da suka rigayemu gidan gsky, mu kuma Allah ka kyautata karshen mu idan ya zo
@ShamsiyaIsaSambo-vg6ik
@ShamsiyaIsaSambo-vg6ik Ай бұрын
Amen ya Allah
@JalilKad
@JalilKad Ай бұрын
Ameen ya Allah
@EshaBabah-tj5tg
@EshaBabah-tj5tg Ай бұрын
Ubangijin rahma jinkai gafara afuwa yafiya tausayi ya hayyu ya qayyum birahmatika astagis ya badi'ussamawati wal'ard Allah yajikan ta da rahma yasa mutuwa hutuce agareta damu Baki 1 Alfarman ANNABIN RAHMA S'A'W' DA WANNAN WATA ME ALBARKA 😢😢😢
@OkashaabdullahAlfauzan
@OkashaabdullahAlfauzan Ай бұрын
Allah sarki, yaushe ne naga, ssdiya Haruna tazo gaishe ta ? To Allah ya jikanta
@umaimahabibu7254
@umaimahabibu7254 Ай бұрын
Wlh Nima nagani har taje mata da wani magani
@user-sd9xl3lc6x
@user-sd9xl3lc6x Ай бұрын
Allah ya rahamacheta Amine 🙏🙏🙏😭😭😭
@AwaluAbba
@AwaluAbba Ай бұрын
Allah yajikaita
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Ай бұрын
4:12 Mayarda Karya Sana'a 😢😢😢😢
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Ай бұрын
Subahanahu wa ta'ala
@MaryamHarunamusa-jo6rm
@MaryamHarunamusa-jo6rm Ай бұрын
Inalillahi WA inna ilai hirraji in Allah ubangiji yagafartamiki
@albodawiy
@albodawiy Ай бұрын
Allah yagafarta mata
@habibullahabdulkarim2494
@habibullahabdulkarim2494 Ай бұрын
Allah ya jiqanta
@user-po1xf3ig1q
@user-po1xf3ig1q Ай бұрын
Amin ya Allah 🤲🤲🤲
@BashiruabdullahiBashiruabdulla
@BashiruabdullahiBashiruabdulla Ай бұрын
Amin ya Allah
LABARINA SEASON 9 EPISODE 5 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A
4:00
Saira Movies
Рет қаралды 163 М.
MARTANIN ADAM A. ZANGO ZUWA GA TIJJANI ASASE
14:46
Adam A. Zango Official
Рет қаралды 106 М.
Dynamic #gadgets for math genius! #maths
00:29
FLIP FLOP Hacks
Рет қаралды 17 МЛН
La final estuvo difícil
00:34
Juan De Dios Pantoja
Рет қаралды 27 МЛН
Hira ta musamman da Saratu Gidado (Daso)
33:34
DW Hausa
Рет қаралды 11 М.
ZO MU ZAUNA ZO MU SABA SEASON 1 EPISODE 9 | Rariya TV |
45:55
RARIYA TV
Рет қаралды 30 М.
AMARYAR MADAGWAL SEASON 1 EPISODE 4 (ALI ARTWORK 2024) 😂😍
23:10
Musabbabin mutuwar Saratu Giɗaɗo (Daso) da alhinin jaruman Kannywood
14:51
DILLALIYA 1&2 Subtitle  Hausa Film
54:47
Danny Studio HausaTV
Рет қаралды 43 М.
Yadda Akayi Jana'izar Saratu Gidado Daso Cikakken Video 2024
26:00
Alhamdu Lillah, Adam A Zango ya samu mafita daga gurin Ali Nuhu
11:32
Sabuwar Mujalla
Рет қаралды 56 М.