Yasalam! kuji yadda wata Bafulatana ta dinga yaudarar samarinta tana kaisu ana kidnaping din su

  Рет қаралды 291,553

Tsakar Gida

Tsakar Gida

4 жыл бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 159
@abdullahiharuna1465
@abdullahiharuna1465 4 жыл бұрын
Allah kashirya manager zuria
@nurajafar8366
@nurajafar8366 4 жыл бұрын
Don Allah kar ku manta da yiwa wannan bawan Allah (Hussaini Gimba) addua. Allah ya kare shi da duk wani musulmi da irn wannan masifa. Allah ya kare shi daga wadannan yan taadda, amin.
@yahayahassan5319
@yahayahassan5319 4 жыл бұрын
Yahaya HASSAN Nigeria Kaduna state Islam
@user-dw7ff6ft3c
@user-dw7ff6ft3c 4 жыл бұрын
Tabdijan lallai qawance yazama masifa Allah kashiryawanda yabata mukuma kakara tsaremana imaninmu ya Allah 😭😭👏👏
@user-cj8ut9jg3p
@user-cj8ut9jg3p 4 жыл бұрын
Allah yakara tuna asirisu, mai hali lrinaki baiyiba, Allah yakaremu damasu hali lrinaki Ameeeeeen
@coachesfootballassociation2959
@coachesfootballassociation2959 4 жыл бұрын
Allah ƙara tona asirin masu irin wannan halin, KUMA INA MAI JINJINA WA UMAR MAI SANYI DA GANIN JAJIRCEWA DA YAKE YI WAJEN KAWO MANA LABARAI MASU ƙayatarwa
@aishaisaallahyakarabasiraw369
@aishaisaallahyakarabasiraw369 4 жыл бұрын
Allahumma ajirni fi musibati wa aklifni kairan minha juma'a ina za
@zainabsuleiman847
@zainabsuleiman847 4 жыл бұрын
Subhanallah waimacece da rashin imani haka
@kabirurimingado5634
@kabirurimingado5634 4 жыл бұрын
Allah ya kyauta ya shiryar daku in Kuma bamasu shiryuwa bane Allah shiyasan yadda zayyi daku
@GimbiyaTV
@GimbiyaTV 4 жыл бұрын
*Allah ya kara tonasu*
@halimaabdullahi977
@halimaabdullahi977 4 жыл бұрын
Allah ya kare mu, daga dukkan shaidan da shaidanu.
@ummulkhairisaniahmad4420
@ummulkhairisaniahmad4420 4 жыл бұрын
Inbalillahi wainna ilaihi rajiun ...allah ya yi mana maganin masifa wayyo rayuwar nan wayyo allalh na allah y shiryemu y salam kai wannan musifa
@abubakardahirukhalid6704
@abubakardahirukhalid6704 4 жыл бұрын
Allah ya shiga Tsakanin Na Gari Da Mugu.
@ayshaissaaa4257
@ayshaissaaa4257 4 жыл бұрын
Subahanallahi Allah yasa
@fiddausimusa1328
@fiddausimusa1328 4 жыл бұрын
Allah yashiryeki
@zainabmohammad4781
@zainabmohammad4781 4 жыл бұрын
INNALILAHIWA INNA ILAIHIRRAJI'UN Allah kasa mugama da duniya lfy
@gimbiyaeeshat1984
@gimbiyaeeshat1984 4 жыл бұрын
Allah sarki allah y sheryeku
@adamusafiyanu9543
@adamusafiyanu9543 4 жыл бұрын
Subhanallahi. Allah ya shirya mu.
@muhammedshuaibu6082
@muhammedshuaibu6082 4 жыл бұрын
Ameen sammu ameen
@murjanyayasani2769
@murjanyayasani2769 4 жыл бұрын
Allah yasa mufikar finazuceyarmu
@user-il7dd5bz9d
@user-il7dd5bz9d 4 жыл бұрын
الله يهدي جميع المسلمين
@user-gl9vg6oy9d
@user-gl9vg6oy9d 4 жыл бұрын
Allah ya shirye masu irin halinta
@hafizaumminusman4868
@hafizaumminusman4868 4 жыл бұрын
Subhanallah, duniyar nan cike take da cakwakiya Allah ya shiryamu ya shirya mana zuri'armu baki daya
@moona1246
@moona1246 4 жыл бұрын
Allah yashiryemu mufikarfin zuciyarmu Allah yagafurtamatta yagardamu
@fatimaasaulawa2201
@fatimaasaulawa2201 4 жыл бұрын
Subahanallahi Allah yasa mufi karfin zuciyarmu amin
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 4 жыл бұрын
Amen ya Allah
@talahatoutoure2998
@talahatoutoure2998 4 жыл бұрын
🤔🤔🤔😭😭😭😭😭😭😭
@talahatoutoure2998
@talahatoutoure2998 4 жыл бұрын
Homme de terrain à venir 😭
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 4 жыл бұрын
@@talahatoutoure2998 hmmm
@user-op5rn2qs5q
@user-op5rn2qs5q 4 жыл бұрын
Allah y shiryemu allah y tsaremu da mugun ji da mugun gani
@user-hr3fd3xc1y
@user-hr3fd3xc1y 4 жыл бұрын
Allah Ya shirya
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 4 жыл бұрын
Barauniya ta tadda barayi, uhmm Allah ya kiyaye Allah ya stare
@abbasnafisat1759
@abbasnafisat1759 4 жыл бұрын
Ya subuhanallah Allah yay mana mekyau
@zulaihauthman6101
@zulaihauthman6101 4 жыл бұрын
Ya salam
@hwaahwaa189
@hwaahwaa189 4 жыл бұрын
Innanullahi wa Inna ilaihi rajiun ubangiji ya qara tona muku asiri Allah ya qara tsaremu da ahalinmu gaba dayanmu
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 4 жыл бұрын
Amen ya Allah
@muhammedshuaibu6082
@muhammedshuaibu6082 4 жыл бұрын
Ameen sammu ameen
@sdaflower1172
@sdaflower1172 4 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@raihanatalkalibisalas2977
@raihanatalkalibisalas2977 4 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@sanimuazu9112
@sanimuazu9112 4 жыл бұрын
Allah yatsare dukkan Musilme
@yousufabubakar7773
@yousufabubakar7773 4 жыл бұрын
Allah Mai Iko hmmmm.
@bintsaeibou9524zakariyya
@bintsaeibou9524zakariyya 4 жыл бұрын
Innalillahi wa Inna ilaihirrjiun 😭😭Allah. Yashirya
@sadiyaisahmomy1538
@sadiyaisahmomy1538 4 жыл бұрын
Subhanallah allah shirya mana zuri.a Dan alfarmar annabimu
@jaahsss6585
@jaahsss6585 4 жыл бұрын
Astagfirullah Allah yakaramana imani subhanallah
@aliyuaisha3450
@aliyuaisha3450 4 жыл бұрын
Subhanallah
@kabiruawwal9126
@kabiruawwal9126 4 жыл бұрын
Hasbunallahu wani'imal wakeel! Allaah yakara Tona asirinsu, kuma yakamata adunga bayyana irin hukuncin da akemasu domin gani ga wane.
@mukoyicryptohausawatv3357
@mukoyicryptohausawatv3357 4 жыл бұрын
Hello
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 4 жыл бұрын
ALLAH ya kyauta
@m_rabo3944
@m_rabo3944 4 жыл бұрын
Allah ya shirye mu
@mamarmaryam9710
@mamarmaryam9710 4 жыл бұрын
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI OUN
@user-il7dd5bz9d
@user-il7dd5bz9d 4 жыл бұрын
الله يحفظنا ويحفظ جميع المسلمين
@user-el7hr5cx8j
@user-el7hr5cx8j 4 жыл бұрын
اللهم امين
@user-ew8oq4xi5r
@user-ew8oq4xi5r 4 жыл бұрын
امييين يا رب
@user-hq6rx5cy7w
@user-hq6rx5cy7w 4 жыл бұрын
آمين. بس ترا والله مافهمت شي منها ممكن تترجمو الهرجه بختصار
@user-il7dd5bz9d
@user-il7dd5bz9d 4 жыл бұрын
الموضع بختصار إلي تتكلم انها بتكون صديقتها
@shafiouroufae6194
@shafiouroufae6194 4 жыл бұрын
😥😥😥😥 wai kaina allah duniyan nan
@anasusaini4035
@anasusaini4035 4 жыл бұрын
Allah ya shiryeta
@ummulkhairadam3855
@ummulkhairadam3855 4 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@sdaflower1172
@sdaflower1172 4 жыл бұрын
Allah kasa mucika da imani Ameen
@rahamayusuf2486
@rahamayusuf2486 4 жыл бұрын
Hmmmm garashin ji ga aure saikace wata akuya
@autojando7223
@autojando7223 4 жыл бұрын
Qaluu Innaa Lillahi Wa Innaa Ileihi Raaji'uun!! Amma dai zuciya da zurfi take. Allah ka tsare mana matasan mu, maza da mata daga miyagun 'dabi'u.
@muhammadsayiku5605
@muhammadsayiku5605 4 жыл бұрын
اللهم امين
@rafiarafeeapeciden8326
@rafiarafeeapeciden8326 4 жыл бұрын
Allah ya sakawa Yan uwanmu da waddakukacuta.muma munkuncucemutunda. Muma idan munji. Hankalinmu. Yana tashi sosai Allah ya yasa mana Allah ya to na muku asiri bakidayanku
@jibrinabdou8923
@jibrinabdou8923 4 жыл бұрын
Allah ya shiryimu
@shamsukalas4327
@shamsukalas4327 4 жыл бұрын
Allah ka shiryamana xuriya Ka nisantar damu daga mugayen mutane
@abbaabdullahiahmad4696
@abbaabdullahiahmad4696 4 жыл бұрын
Allah ya kyauta ya kuma ki yaye
@fayyuxamadinade7488
@fayyuxamadinade7488 4 жыл бұрын
Allah yashirya
@aminaabupaker8690
@aminaabupaker8690 4 жыл бұрын
😭inalillahi subhnallahi Allah ya kara tona muku asiri
@ahmadmuhammad5111
@ahmadmuhammad5111 4 жыл бұрын
Amina Abupaker
@muhammedfulani5168
@muhammedfulani5168 4 жыл бұрын
Subuhanallah allah kyauta
@shamsiyyaabdullahshamsiyya9249
@shamsiyyaabdullahshamsiyya9249 4 жыл бұрын
Allah ya shirya
@user-xd4if1qf9d
@user-xd4if1qf9d 4 жыл бұрын
يارب يالله اللهم الله يرحمها ويجعل مثواها 🤲
@rabiyaibrahim6682
@rabiyaibrahim6682 4 жыл бұрын
Inna lillahi wa inna ilayhi rajiun 😭😭😭😭🤔
@muhammadabdullashi6150
@muhammadabdullashi6150 4 жыл бұрын
Innalillashi Wa Inna, ilaishi rajiune Kai Kai duniya cin amana har akashe mutun Allah ya kyauta
@maijiddaabdallahmaijiddaab4195
@maijiddaabdallahmaijiddaab4195 4 жыл бұрын
Allah ya kyautata qarshenmu😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏🙏🙏
@user-is4jj4wb1c
@user-is4jj4wb1c 4 жыл бұрын
Ya ubangiji duk masu irin wonnan abu inmasu shiryu wane yarabbi kashiryasu inbamasu shiryu wane yarabbi kada da tona asirinsu
@ayubamemuna1960
@ayubamemuna1960 4 жыл бұрын
Allah yayi maganinki kinyi iya cin amana don haka Allah bazai barkiba
@nanarukayyaadamhamza3979
@nanarukayyaadamhamza3979 4 жыл бұрын
Allah ya shiryamu shirin addinin musulunci Allah kasa mufi qarfin zuciyarmu
@habasiyyayausinuwa5428
@habasiyyayausinuwa5428 4 жыл бұрын
To Allah yashiryake idan maishiryuwace
@Sadeeeq_01
@Sadeeeq_01 4 жыл бұрын
هبسيه كيوت sajsa
@abbalawalbtr2021
@abbalawalbtr2021 4 жыл бұрын
Himmmm lalle duniya mutashi tsaye da addu'a
@bashiribrahimrawayau6551
@bashiribrahimrawayau6551 4 жыл бұрын
Allah ya kyauta Ameen
@omarfarouq666
@omarfarouq666 4 жыл бұрын
Hasbunallahu wani'imal waqil
@ummausmankunyauuk1179
@ummausmankunyauuk1179 4 жыл бұрын
Ubangiji yashirya mana zuriya gabakiya
@user-xd4if1qf9d
@user-xd4if1qf9d 4 жыл бұрын
إلا لله يارب الله ألا وحده وبركاته
@mamanahmadmaryamm8573
@mamanahmadmaryamm8573 4 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihirraji unn
@billyyarso5274
@billyyarso5274 4 жыл бұрын
ya Allah kasa muyi kyauwa karshe
@hananzakks5055
@hananzakks5055 4 жыл бұрын
Tabdijam
@akilakil9489
@akilakil9489 4 жыл бұрын
Ki yar uwakijitsu run allah allah ya shiryemu
@zainabaminu1960
@zainabaminu1960 4 жыл бұрын
Y salam wannan al'amarin sekace a film y Allah ka karemu daga Sharrinsu ita km sekace batada iyaye, ko tsoro bataji Allah ka shiryamu dasu bki daya
@sadiyaharuna5440
@sadiyaharuna5440 4 жыл бұрын
Allah tasamu fi karfin zuciyarmu Allah kashiryamu
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 4 жыл бұрын
Aslm to wanan abon Allah wadaine kuma wanan abon abin tshoru ne à rewa .Allah ya chiriya .To samari ayi hatara .Allah ya kiyaye amin🇳🇪✌✌
@yusufmusa4601
@yusufmusa4601 4 жыл бұрын
Lahaula wala quwwata illa billah
@yusufmusa4601
@yusufmusa4601 4 жыл бұрын
Tabb dariya ma kikeyi Allah ya kyauta
@jusifes.azango2969
@jusifes.azango2969 4 жыл бұрын
subahan lilahi
@rukayyahnuhu1442
@rukayyahnuhu1442 4 жыл бұрын
Son zuciya ne Allah ya rabamu da irin ku 💔💔
@abdulbakiibrahim9598
@abdulbakiibrahim9598 4 жыл бұрын
Ykk
@arewakitchenapplianceskitc2764
@arewakitchenapplianceskitc2764 4 жыл бұрын
Allah ka karemu daga sharrin kawaye
@abubakarsadiqsadiq
@abubakarsadiqsadiq 4 жыл бұрын
Shegiya Allah ne ya tona miki asiri
@rabiugarbaabubakar7838
@rabiugarbaabubakar7838 4 жыл бұрын
hattara dai samari masu yawan son mata, sai abi ahankali
@azoneazoazazzalatv3813
@azoneazoazazzalatv3813 4 жыл бұрын
Allah taimaka
@wkjsjshs7879
@wkjsjshs7879 4 жыл бұрын
Inna lillahi wa Inna ilehi Raji Un Allah kasheryamu ka hanamu lalacewa
@khadijasaeed1199
@khadijasaeed1199 4 жыл бұрын
Allah.yasa mufi karfin zuciyar mu
@allahyasamudacefff8265
@allahyasamudacefff8265 4 жыл бұрын
Allah Ya shiryeku😭😭
@user-ty3hu5si4h
@user-ty3hu5si4h 4 жыл бұрын
اللهم استرنا
@user-ew8oq4xi5r
@user-ew8oq4xi5r 4 жыл бұрын
اللهم اميين
@fatimahfatimah-us7wf
@fatimahfatimah-us7wf 4 жыл бұрын
Ya Allah yasiryeki dama musulmi bakidaya
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 4 жыл бұрын
Amen suma amen
@aminaabupaker8690
@aminaabupaker8690 4 жыл бұрын
Amin
@hajaraabdulhadimohd7020
@hajaraabdulhadimohd7020 4 жыл бұрын
🤔🤔 🤔😱😰 Allah ya
@hauwauabdurasheed1491
@hauwauabdurasheed1491 4 жыл бұрын
Allah ya kara tuna muku asiri ya Allah 😭😭😭 kasa mufi karfin zuciyar mu
@mdmurshedalam145
@mdmurshedalam145 4 жыл бұрын
Ubangiji Allah ya shirya maná zuria
@raihanatalkalibisalas2977
@raihanatalkalibisalas2977 4 жыл бұрын
Ameen
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 4 жыл бұрын
Mamakin uwarki yar shegeyi Allah ya stine miki
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 4 жыл бұрын
Hmmm 😥😥
@jibrinsaniisah5117
@jibrinsaniisah5117 4 жыл бұрын
Allah kasa mufi karfin zuciyoyun mu Allah yakara karemu Dan darajar annabi Muhammad (S A W)
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 4 жыл бұрын
@@jibrinsaniisah5117 amen suma amen 👍
@kadijasalissou704
@kadijasalissou704 4 жыл бұрын
to allah ya kiyaye gaba masu irin halinta kuma allah ya chirye su in masu chiryuwa ne
@raihanatalkalibisalas2977
@raihanatalkalibisalas2977 4 жыл бұрын
Ameen
@souleyaliabdoulkarim5932
@souleyaliabdoulkarim5932 4 жыл бұрын
Hi
@fatimahlawani7858
@fatimahlawani7858 4 жыл бұрын
And she’s laughing 😡😰😭😭😭💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔 ya salaam my heart hurting 😖
@husnaalimammasy1953
@husnaalimammasy1953 4 жыл бұрын
Wlh kuwa laughing with confidence
@kamalaminna13
@kamalaminna13 4 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un😢😢
@user-ew8oq4xi5r
@user-ew8oq4xi5r 4 жыл бұрын
😢😢💔💔
@ykklfy6627
@ykklfy6627 4 жыл бұрын
Aslm ya kk ykr
@habibounafiou5300
@habibounafiou5300 4 жыл бұрын
Allah waca aniarkou
@hafsatshehu7820
@hafsatshehu7820 4 жыл бұрын
Allah shiraya Mana imani sannan yakaremu da aykata abin ki
@daudausman6918
@daudausman6918 4 жыл бұрын
Welded
@muryarhausa24onlinemedia23
@muryarhausa24onlinemedia23 4 жыл бұрын
😭😭😭😭😭
@adamusafiyanu9543
@adamusafiyanu9543 4 жыл бұрын
Duk inda mace take sai ta bautawa namiji,ko dai hanyar aure ko kuma ta hanyar banza. Allah kiyaye mu.
@gyarakayanka8657
@gyarakayanka8657 4 жыл бұрын
innalillahi wai Matan Hausa Fulani ke Garkuwa da mutane
Smart Sigma Kid #funny #sigma #comedy
00:19
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 24 МЛН
ОДИН ДЕНЬ ИЗ ДЕТСТВА❤️ #shorts
00:59
BATEK_OFFICIAL
Рет қаралды 7 МЛН
когда повзрослела // EVA mash
00:40
EVA mash
Рет қаралды 2,7 МЛН
Sabo da Mahaifiyata Banakai Hari Garinmu Shikau inji Abubakar shikau
7:41
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 780 М.
Fitattun Jaruman Kannywood goma sha biyu 12 da matayen su
3:25
Tsakar Gida
Рет қаралды 1 МЛН
MARTANI MAI ZAFI GA SHIKAU SHUGABAN YAN TA'ADDA
10:55
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 184 М.
NASARA DAGA ALLAH ASIRIN WANI MUGUN DAN TA'ADDA YA TONU
11:08
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 188 М.
Technical error 🤣😂 Daily life of a couple #couple #shorts
0:25