Allura ta Tono garma an bankado shugabannin izala a hukumar efcc Bayan caccakar Sheikh jingir

  Рет қаралды 12,487

RIGASA TV NEWS

RIGASA TV NEWS

Күн бұрын

Kungiyar izala reshen jos tayi martani ga Sheikh Kabiru gwambe Kan sukar Sheikh Sani Yahaya jingir
Wanda tasharmu Mesuna rigasa tv news mukayi sharhi Akai Domin ilimantar daku, kuyimana subscribe a KZbin channel dinmu Mesuna rigasa tv news Domin samun shirye shiryenmu Kamar Haka
Sheikh Kabiru gwambe,Sheikh Sani Yahaya jingir, izala Kaduna, izala Jos, labarun Duniya, rigasa tv news, Nigeria, Bola Tunubu

Пікірлер: 50
@guiganeguiganetv5706
@guiganeguiganetv5706 7 сағат бұрын
Shehk Dr idiris Abdul Aziz allah ya saka ma da alhairi da ka nuna muna Illolin ƙungiyoyin Izala
@Kwame966
@Kwame966 6 сағат бұрын
Dr tauhidi idris abdul aziz dutsan tanshi yafadi gaskiya wallahi yace izala kungiyanci ne kawai, Allah yasakamai da alheri duniya da lahira ameen thumma ameen
@AlhajiadamuYakubuwanzam
@AlhajiadamuYakubuwanzam 8 сағат бұрын
Allah yasawaka Gaskiya nikan Kungiyar Izala tabani kunya kokuma nace shugabanninta nihahlullun sunnane Kuma inatare da Bangaren Kaduna. Amma wallahi banagoyon bayan wannan Taron saboda yanada alaqada siyasa. Saboda haka inarokon yanuwa mabiya sunna mudage da Addu,a wainnan karatunda dasukesonyi inharsukayi Allah yasayazama sanadin kawokarshen dukwani Azzalumin kasarnan.
@SALISUIMAMMALIK-iu7wo
@SALISUIMAMMALIK-iu7wo 5 сағат бұрын
Tukur Mamu fa da yake wannan magana dumu dumb aka kamashi da harkan terorism yaw kusan shekara 2 kenen yana hannun DSS wai shine yaw ake so mu yarda da maganan shi.
@AbutaSadiq
@AbutaSadiq 6 сағат бұрын
IZALA business organization of Nigeria
@MdAsik-t3h
@MdAsik-t3h 7 сағат бұрын
ALLAH YASHIRYAR DASU, ALLAH YADAWO DASU KAN HANYA MADEDECIYA.
@salisububa2725
@salisububa2725 Сағат бұрын
Allah ya gafarta wa Dr Idris ya bashi lafiya. Baza ka Ganshin cikin iron wannan hayaniyarba. Allah ka rabamu da kungiya da kungiyanci
@usmanshehu4158
@usmanshehu4158 7 сағат бұрын
Ya Allah ka karawa Dr. Idris Abdul Azeez Dutsen Tanshi Lafiya da tsawon kwana mai albarka, Allah ka jikan Mallam Abubakar Gumi Allah kajikanMallam Ja'afar kano, Allah kajikan Mallam Albany Zaria Allah ka Kai haske kabarinsu Allah Kasa Aljannar makomarsu Ku Kuma Allah ya shiryeku da mu mabiya baki daya
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg 7 сағат бұрын
Ameen ya Allah.
@AbbanMuhad74
@AbbanMuhad74 7 сағат бұрын
Dr Idris Allah yaqarama lafiya
@leny559
@leny559 7 сағат бұрын
Allah Ya Karawa Dr Idiris Lafiya Da Nisan Kwana Ya Fadakar Damu Akan Sharrin Kungiya Da Kungiyanci😅😅😅😅Kuma Ga Sakamakon Nan Kuna Bayyanawa
@elpanafricaniste7832
@elpanafricaniste7832 5 сағат бұрын
Allah ya jikan dr Idriss. Amine
@smgcom2908
@smgcom2908 7 сағат бұрын
Mallan Allah ya da Alheri Allah ya shirye su
@SodikAbubakr
@SodikAbubakr 7 сағат бұрын
Allah yasamudace Allah yacauta gasakiya duniya tazokarase soboda sugabani sunayaudara mutane saidai Allah yasamudace alabaraka kin annabi Muhammadu SAW
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 7 сағат бұрын
A gaskiya faruwar wannan al'amari na malaman hm ƴan siyasa sun samu yadda suka so 😢😢😢😢😢
@aishaibrahim4884
@aishaibrahim4884 4 сағат бұрын
Subhanallah wanna chi mutunchi Da mallamai kiwa junasu haka😢
@OumarIbrahim-d7p
@OumarIbrahim-d7p 5 сағат бұрын
Gaskiya koyi hankali zakoyi Konya gaban allah
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 7 сағат бұрын
A gaskiya girma ya paɗi idan har ka ya paru 😢😢😢😢😢😢
@MohammedAbubakar-i3o
@MohammedAbubakar-i3o Сағат бұрын
😢allah yasamudace
@AlkassimAdamuAlkassim
@AlkassimAdamuAlkassim 7 сағат бұрын
Allah ya sawwake
@guiganeguiganetv5706
@guiganeguiganetv5706 7 сағат бұрын
Idan anyi ƙarya ana ganewa
@murtalaadamu3818
@murtalaadamu3818 52 минут бұрын
Kai jama'a 😮
@salleousmanou5526
@salleousmanou5526 4 сағат бұрын
Malamai kuji tsoron Allah ku dukkanku Ahlussunna ne wallahi Kun bamu kunya daku na Jos din da na Kaduna din dukkan ku ba addini ne a gaban Ku. Wallahi malam Abubakar Giro yayi gaskiya
@musaabdullahi3189
@musaabdullahi3189 5 сағат бұрын
Kenan malam zanzu kudi yasha aban sinna
@Kwame966
@Kwame966 6 сағат бұрын
Izala tazama kashi uku, Jos, Kaduna, Abuja
@FatimaBinAliyu-y1u
@FatimaBinAliyu-y1u 7 сағат бұрын
Amma Dai kaima lace Basu ankayi
@usainirzaki6021
@usainirzaki6021 2 сағат бұрын
Allah ya tsine musu, malaman gwamnati yan iska
@yusufmuhammed412
@yusufmuhammed412 6 сағат бұрын
Malam kafadi gaskiya, wadanda kukekira yanbidi,afa ba,aganinsu agidan gwamnati sunfake da,addini sunaneman kwangila kokuma suncinye kudin masallaci kosun kwace matarwani a makarantar islamiyya.
@FatimaBinAliyu-y1u
@FatimaBinAliyu-y1u 7 сағат бұрын
Aidan makaranta sugyara karatunsune
@muhammadalijidda1778
@muhammadalijidda1778 6 сағат бұрын
Daman barayi ne
@HassanMuhammad-g9z
@HassanMuhammad-g9z Сағат бұрын
Lalle Abbas jega Dattijo ne
@HassanAbubakar-jh8yd
@HassanAbubakar-jh8yd 5 сағат бұрын
Kai dadi kai ne mitasine
@MuhammadMunkaila-i8g
@MuhammadMunkaila-i8g 5 сағат бұрын
Inbanda jahilcin Dan izala Wai yanzo mutana nan Ku su suka hada wannan abin Amma kadan ganta gawasu cikakkun Yan bidi a sukawu Ku Yan izala masu cida addini tashi kaban waje mungane Ku
@nuhumaishanu6944
@nuhumaishanu6944 4 сағат бұрын
Mutuncin wasu malamai yana qara faduwa tunda asirai na qara tonuwa,ahe duk yaudarar mutane akeyi
@SALISUIMAMMALIK-iu7wo
@SALISUIMAMMALIK-iu7wo 5 сағат бұрын
Tukur Mamu wanda aka kamashi da harkan terorism yaw shekaran shi kusan 2 yana hannun DSS wai dashi kake kafa hujja anrasa abin fada an koma kame kame
@saiduishaqabbagana6997
@saiduishaqabbagana6997 6 сағат бұрын
Tukur mamu din kuma yanzu yana inaaaaaa?
@SulaimanTurai
@SulaimanTurai 5 сағат бұрын
mudai yan kallo ne hhhhhhhhhhh
@MurtalaRabiu-e4u
@MurtalaRabiu-e4u 8 сағат бұрын
Mai qarya danwuta waikana malami saboda hassada idonka rufe
@SALISUIMAMMALIK-iu7wo
@SALISUIMAMMALIK-iu7wo 5 сағат бұрын
mutumin da aka kamashi da harkan terorism Tukur mamu fa yana hannun DSS shine yaw kake so mu yarda da abinda yake fada Gaskiya Izalan jos akwai Matsala a al amuran ku
@AnnourCissé
@AnnourCissé 7 сағат бұрын
Malam in gaskiyane me yasa baka tona assinba sai yanzu ai churu akan zalumci chima zalumcine
@saiduishaqabbagana6997
@saiduishaqabbagana6997 6 сағат бұрын
Sannan Kabiru Gombe be boye komai game da arzikin Bala-law ba. Bakincikinku zai hallaka ku.
@AbutaSadiq
@AbutaSadiq 6 сағат бұрын
Mee sana,arsa?
@saiduishaqabbagana6997
@saiduishaqabbagana6997 2 сағат бұрын
@@AbutaSadiq aski
@AbutaSadiq
@AbutaSadiq Сағат бұрын
@@saiduishaqabbagana6997 wallahi kuji tsoron Allah, zamuga Wanda zaisake Gayamana ai maulidi Bidi, a ne . Masuci da addini kawai wallahi kuji tsoron Allah.
@umarrumah
@umarrumah 7 сағат бұрын
karya kuke matsiyata.
@HassanAbubakar-jh8yd
@HassanAbubakar-jh8yd 5 сағат бұрын
Kai dadi kai ne mitasine
@FatimaBinAliyu-y1u
@FatimaBinAliyu-y1u 7 сағат бұрын
Aidan makaranta sugyara karatunsune
@HassanAbubakar-jh8yd
@HassanAbubakar-jh8yd 5 сағат бұрын
Kai dadi kai ne mitasine
진짜✅ 아님 가짜❌???
0:21
승비니 Seungbini
Рет қаралды 10 МЛН
I Sent a Subscriber to Disneyland
0:27
MrBeast
Рет қаралды 104 МЛН
Sigma girl VS Sigma Error girl 2  #shorts #sigma
0:27
Jin and Hattie
Рет қаралды 124 МЛН
Yaro dan shekara 8 mai tafsirin Al Kur'ani mai tsarki
4:19
BBC News Hausa
Рет қаралды 166 М.
Sh Abdirahman Bashiir "Side Uga Fa'idaysana Waqtika 2025"
55:30
Xogmaal Media
Рет қаралды 59 М.
진짜✅ 아님 가짜❌???
0:21
승비니 Seungbini
Рет қаралды 10 МЛН