Zanga zanga, Yara sun muku yaren da kuke ji kuda malamanku, Dr idris ya caccaki malaman gwamnati

  Рет қаралды 26,869

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Күн бұрын

Пікірлер: 90
@mohammadyoussef4658
@mohammadyoussef4658 5 ай бұрын
Yau fa dole na yabe ka malam Allah tsareka daga sharrin miyagu malam❤
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 5 ай бұрын
Allah dai ya kara rufa ma Dr Idris asiri. Ya na cikin mallamai ma su fadan gaskiya da su ka rage a nigeria.
@احمدعبدالله-ب3و7ع
@احمدعبدالله-ب3و7ع 5 ай бұрын
Malam Allah saka da alheri Allah kara lfy da dogon kwana, mallam shi kadai ya rage mana wlh ❤❤❤
@BouraimaAmadou-ko3qx
@BouraimaAmadou-ko3qx 5 ай бұрын
Allah yayi albarka ya kara basira da ilmi mai anfani allah ya albakaci zuri"a انى احبك فى الله
@usmanabubakar2402
@usmanabubakar2402 5 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi sheikh
@aliayou2987
@aliayou2987 5 ай бұрын
Allah yakaremana malam dr idris dacerrin makiyansa ameen yarabbi
@AbubakarMuhammed-sw3ip
@AbubakarMuhammed-sw3ip 5 ай бұрын
Allah ya saka alhayre zakin Sunnah ❤❤❤
@AbubakarAhmad-b1m
@AbubakarAhmad-b1m 5 ай бұрын
Allah yakarabasíra mlm
@FirdausiBaturesani-lh6ho
@FirdausiBaturesani-lh6ho 5 ай бұрын
Ameen
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 5 ай бұрын
Imam Idris abdulaziz zakin sunnan, Allah yakara masa lafiya Amin.
@FirdausiBaturesani-lh6ho
@FirdausiBaturesani-lh6ho 5 ай бұрын
Allah ya karawa Dr ldris lafiya danisan kwana dashi da malam Abu Aisha
@jamilaaminu686
@jamilaaminu686 5 ай бұрын
Mlm Allah yabiya
@youssufazakariyamussa
@youssufazakariyamussa 5 ай бұрын
Masha allah malan idris gaskiya ne❤❤❤
@Amadounouhnou
@Amadounouhnou 5 ай бұрын
جزاكم الله خير الجزاء
@FirdausiBaturesani-lh6ho
@FirdausiBaturesani-lh6ho 5 ай бұрын
Ameen
@MoadMoad-r4q
@MoadMoad-r4q 5 ай бұрын
Malam allah ya saka dagi dan aljana furdausi🤲🤲
@ibrahimkaridio6669
@ibrahimkaridio6669 5 ай бұрын
Wata Gaskiya say dr Idriss.
@abubakarwando2642
@abubakarwando2642 5 ай бұрын
Masha Allah. Dr. tauhidi ikon Allah ❤❤❤❤❤❤
@Amddud
@Amddud 5 ай бұрын
Allah yakyauta 😢
@MusakallahMusakallah
@MusakallahMusakallah 5 ай бұрын
Madallah malam kafadi gaskiya kaburgeni malam
@MoussaAssoumane-e7n
@MoussaAssoumane-e7n 5 ай бұрын
Allah yasaka da alheri
@MaimartabaSalisu
@MaimartabaSalisu 5 ай бұрын
Allah yakariyaka
@BouraimaAmadou-ko3qx
@BouraimaAmadou-ko3qx 5 ай бұрын
Dan allah arinka kawomana lbarin gabas ta tsakiya yanda yakamata mungode allah ya kara ilmi da basira❤
@umarmusa4992
@umarmusa4992 5 ай бұрын
Allah yakarawa mallan lafiya
@hauwawaziri1376
@hauwawaziri1376 4 ай бұрын
Wallahi Malamanmu,kunji kunya,kunci amanar Arewa da Musulunci.Duk Istigfarin da kukayi,Allah bazai yafekuba domin mu bamu yafemakuba,hakkimmu akanku.Allah zai sakamana.Allah wadaran naka ya lalace.Ilminku baiyimana amfaniba.
@MaryamKd-s4l
@MaryamKd-s4l 5 ай бұрын
Allah yasa da alkhari Dr
@MaryamAbdullahi-o4h
@MaryamAbdullahi-o4h 5 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤kayi gaskiya fadamusu dai
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 5 ай бұрын
😂😂😂 malam idris Allah yaja kwana
@AdamuDahiruAbubakar-n6x
@AdamuDahiruAbubakar-n6x 5 ай бұрын
Aslm. Gaskiyane Malam Allah Y. Sakamaka da Albarka. Malam
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 5 ай бұрын
Bani kaunar Malam idris Ammadai akwai bayanan gaskiya cikin bayananshi wallahi
@MoadMoad-r4q
@MoadMoad-r4q 5 ай бұрын
Malam allah ya saka dagi dan algena furdausi
@MusaShuaib-tc6xx
@MusaShuaib-tc6xx 5 ай бұрын
Wannan malamin akwai fadar gaskiya
@MoadMoad-r4q
@MoadMoad-r4q 5 ай бұрын
Allah ya karama malam dat idiris lafiya da nisan kwna allah ya kareka da makiya nagida da na wage
@UwarisuYahya
@UwarisuYahya 5 ай бұрын
Allah yakara wa♥️mlm lfy
@MuhammadSalyh-dk3kk
@MuhammadSalyh-dk3kk 5 ай бұрын
Mu muka fara comment
@salischannel6593
@salischannel6593 5 ай бұрын
Allah bada lada 😂 malam, Wallahi munciƙaniyarmu kam,
@AlasaneAboubacar
@AlasaneAboubacar 5 ай бұрын
حفطكم الله الشيوخ
@yahayamuhammedmato7710
@yahayamuhammedmato7710 5 ай бұрын
Masha Allah ❤❤
@SaminouSani-ov3ti
@SaminouSani-ov3ti 5 ай бұрын
Gaskiya Kai sakaraine menene
@abdullahiado2114
@abdullahiado2114 5 ай бұрын
Wato Malam Mai Alfurqan TV naga kana yawan yada waazin DR Idris kila kana da kusanchi dashi kila idan ka yi masa nasiha zai yarda. Wallahi ka rubuta ka ajiye irin usulubin da yake yiwa Mallamai gyaran dashi a gaban daliban sa irin sa zasuyi masa nan da shekaru kadan masu zuwa. Domin irin ka irin dalibanka . Wani abin burgewa shine idan sun tashi harshi ma zasuyi wa Kuma su dinga jin bautar Allah suke yi daidai ne. Allah ya sani ina jin tsoron goben daliban Mallam Idris a kasanar.
@ibrahimbabangida2574
@ibrahimbabangida2574 5 ай бұрын
@@abdullahiado2114 GAshi nan Ai sun Fara, ya suka karę da afakallah...... Kullum Sai ya soki Yan uwansa Malamai.... Wanda wannan ba Dai Dai bane.....
@salischannel6593
@salischannel6593 5 ай бұрын
Allah ya bada lada
@BadaruAbdullahi-iw3le
@BadaruAbdullahi-iw3le 5 ай бұрын
Wannan gaskiyane bamason taimakon
@YusufMuhammad-r9e
@YusufMuhammad-r9e 5 ай бұрын
Allah sarki Duk abinda yake baya wuce `Yan Darika.. Allah yasa mudace amman wlh Kudena Yawan Cin dunduniyar yan uwanku musulmai
@janaidumuhammad3167
@janaidumuhammad3167 5 ай бұрын
Gaskiyane malam
@bilyaminumusa2183
@bilyaminumusa2183 5 ай бұрын
su maidamusu kudin su
@AlkasumlimanAlkasumliman
@AlkasumlimanAlkasumliman 5 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@AminuHassan-c8n
@AminuHassan-c8n 5 ай бұрын
Vive le nigeria 🇳🇬
@AbdouIlla-t3n
@AbdouIlla-t3n 5 ай бұрын
Hakane labarinan na Gabas ta tsakiya muna bukatachi mai alheri
@AbuMulaikaYushau-qi2nm
@AbuMulaikaYushau-qi2nm 5 ай бұрын
Naam
@MuhammedAbubakar-n8w
@MuhammedAbubakar-n8w 5 ай бұрын
Garanti allah ya sa mudace
@oumarouSani-pi3tx
@oumarouSani-pi3tx 5 ай бұрын
Malamin dut duniya wajen tsage gaskiya duk dacinta muna tare dakai sau da kafa allah ubangiji ya karemanakai
@umarmadugu4611
@umarmadugu4611 5 ай бұрын
Wllh
@Aliyubawa-fq1jk
@Aliyubawa-fq1jk 5 ай бұрын
Tabas sanusi lamido sanusi shine sanadiyar rufeboda shawararshine buhari yadauka yarufe boda saboda anaimushi kallon masani in buhari sauki shawararshine achebayajin shawara suka ada shararchire subcydi toanchire Kuma duk shawararsu batahaifarwa talaka da Mai idoba Allah yaimuna maganinshi amin
@MoussaAssoumane-e7n
@MoussaAssoumane-e7n 5 ай бұрын
❤❤❤
@Tahar-b3q
@Tahar-b3q 5 ай бұрын
@saidounamatadjamilou6702
@saidounamatadjamilou6702 5 ай бұрын
allah ya kara lafiya
@ahmadhashim2073
@ahmadhashim2073 5 ай бұрын
Sakon talakawa yaje gun shugabanni cikin gaugawa
@official__mai_alkairi
@official__mai_alkairi 4 ай бұрын
Malam dan Allah kudingayiwa malamanmu wa azi domin na zauna da wani iyamuri a yankin kudu na tan bayeshi naga dukwata state nasu basu fito zanga zanga ba sai cewa yayi ai su duk sunyi mitin a dukka jahoshinsu wai bazasuyi zanga zanga ba saboda malamaine a arewa suka sa yan arewa suka zabi tunubu da shatima wai mu Muslim ticket wai sunbarmu da wahalarmu donhaka baza sutayamu zanga zanga ba
@sabiushehu5672
@sabiushehu5672 5 ай бұрын
Mlm kajitsoron Allah
@oumarouSani-pi3tx
@oumarouSani-pi3tx 5 ай бұрын
Mu muna tareda gaskiya duk inda take
@UmarMuhammad-rw2mh
@UmarMuhammad-rw2mh 5 ай бұрын
Kai dai ai kanajin tsoran Allan koh? To kadamu da karshanka bawai wani bah
@JdjdHs-kn3re
@JdjdHs-kn3re 5 ай бұрын
Dr jaki abin nima yasamu
@Mahmoudmadayana
@Mahmoudmadayana 5 ай бұрын
Barka malam
@abdulrahmanmuhammad3514
@abdulrahmanmuhammad3514 5 ай бұрын
wannan gaskia ne,ALLAH"ya ƙarawa rayuwa albarka,a faɗi,gaskia komai ɗacin ta.
@BouraimaAmadou-ko3qx
@BouraimaAmadou-ko3qx 5 ай бұрын
Saboda kafafen yada labarai nahausa basa kawo abunda kefaruwa a gabas ta tsakiya yenda y kamata kamar aljazeera ama kuma bana jin larabci sosae
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 5 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂
@ibrahimbabangida2574
@ibrahimbabangida2574 5 ай бұрын
Kai wannan dai dr. Idris baka da alkibla sai neman rikici da yan uwanka Malamai....... Shi meyasa bazai je ya gaya masa gaskiya ba........
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 5 ай бұрын
Ku dai ba ku da son gaskiya. Duk bayanin nan dai ka kasa gane gaskiya ko kuma dai son zuciya.
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 5 ай бұрын
Hakanefa wlh shama yakamata yaje tunta shima malamine
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 5 ай бұрын
@@welcomeramadan3111 ba Haka ake zuwa ba ai. Sai an gayya ce shi. Mallami ba haka kawai zai tashi ya je gun shugaba ya masa nasiha.
@ibrahimbabangida2574
@ibrahimbabangida2574 5 ай бұрын
Saboda Bai chanchanta ba..,, Shi yasa ba'a Kira shi..... Idan ka lura da wannan mutumin Kowa ba Akan dai Dai yake ba Sai Shi kadai......
@sulaimansaniusman528
@sulaimansaniusman528 5 ай бұрын
Inma angayyace baza Shiba sabida gaskiar da zai fada bazata yi amfaniba​@@ibrahimbabangida2574
@nabilaabdullahi6365
@nabilaabdullahi6365 5 ай бұрын
Wlh Muji tsoron Allah da son zuciya Taya zamuci gaba malami na sukan malamai shimafa Da yana da dansiyasar dayake goyon baya mudai Muna kyautata wa malaman mu zato Allah ya Gani sunyi iya kokarin su Allah ya Gani wai mai zai Hana a wakilta shi mln Idris din yaje ya fadima shugaban kása gsky ba tinda shi yafi kowa iyawa Wani irin goyon bayane Bai ba kauran bauci ba kodan ta bare musu
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 5 ай бұрын
Ku idan an fada muku gaskiya sai ku ce suka. Yanzu mallaman da su ka je gun Tinubu meye ya tsinana mana ?
@nabilaabdullahi6365
@nabilaabdullahi6365 5 ай бұрын
@@Speedyvampir2 haka Ake fadin gsky dagajin maganar indai ba son zuciya ba kasan akwai hassada aciki shi Mai yasa baije ya Fadima shugaban kásar gsky ba yakamata a kullin muringa kyautata zato ga junan mu in akwai Wani kiyayya tsakaninka Da mutane ko banbancin siyasa in sunyi Wani abun kirki in bazaka Yaba ba to kar ká kushe mű talakawa mun fison malamin Da zai hau minbari ya ringa sukár Yan uwanshi malamai a halinda muka tsinci kan mű tsananta nasiha ya kamata malamai suyi akan mugyara halayen mu mű koma ga Allah ba sukár wasu ba dayimusu kazafi sun karfi kudi yanzu in ance ya kawo hujjar anba malamai kudi lokcin zabe zai iya?
@موسىعمر-ه5ت
@موسىعمر-ه5ت 5 ай бұрын
❤❤❤❤
@muhammadyusuf6347
@muhammadyusuf6347 5 ай бұрын
Allah yasaka da alheri
@MoadMoad-r4q
@MoadMoad-r4q 5 ай бұрын
Malam allah ya saka dagi dan aljanna furdausi🤲🤲
@MaimartabaSalisu
@MaimartabaSalisu 5 ай бұрын
Allah yakarabasira
@oumarouSani-pi3tx
@oumarouSani-pi3tx 5 ай бұрын
Malamin dut duniya wajen tsage gaskiya duk dacinta muna tare dakai sau da kafa allah ubangiji ya karemanakai
@SabeetuAumar
@SabeetuAumar 5 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@ZakriaZekra
@ZakriaZekra 5 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂
REAL or FAKE? #beatbox #tiktok
01:03
BeatboxJCOP
Рет қаралды 18 МЛН
СИНИЙ ИНЕЙ УЖЕ ВЫШЕЛ!❄️
01:01
DO$HIK
Рет қаралды 3,3 МЛН
99.9% IMPOSSIBLE
00:24
STORROR
Рет қаралды 31 МЛН
Yadda Tulumbu ya sata da rana
3:55
Dan Bello
Рет қаралды 47 М.
Baxaku taba samun abun da kuke so ta hanyar Zanga-Zanga Prof. Mansur Yalwa
58:39
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 9 М.
مراجعة الفقه الشافعي ــ 2 ث ــ للقسمين ــ 2025
1:18:08
Atef AlAzhari - عاطف الازهرى
Рет қаралды 1,7 М.
REAL or FAKE? #beatbox #tiktok
01:03
BeatboxJCOP
Рет қаралды 18 МЛН