فَوَيْلٌ لِّلَّذِينَ يَكْتُبُونَ ٱلْكِتَٰبَ بِأَيْدِيهِمْ ثُمَّ يَقُولُونَ هَٰذَا مِنْ عِندِ ٱللَّهِ لِيَشْتَرُوا بِهِ ۦ ثَمَنًا قَلِيلًا ۖ فَوَيْلٌ لَّهُم مِّمَّا كَتَبَتْ أَيْدِيهِمْ وَوَيْلٌ لَّهُم مِّمَّا يَكْسِبُونَTo, bone yã tabbata ga waɗanda suke rubuta wani littãfi da hannayensu, sa'an nan kuma suka jẽfa shi daga Allah, dõmin su ci riba daga gare shi. To, bone ya tabbata a gare su, daga abin da hannayensu suka rubuta, kuma bone ya tabbata a gare su daga abin da suke amfana da
@isyakanazifi4154Ай бұрын
O
@belloharuna6760Ай бұрын
Bama followers yaje nema ba Kenan
@AdamMuhammad-tx1sbАй бұрын
Shidanin kano
@isyakanazifi4154Ай бұрын
kai kauce kabamu wuri muma mungani karafi be karbuba,,, kunu kawai