Allah ya karawa mlm lafiya da nisan kwana,kuma Allah ya karemu Amin
@SumailaSumaila-y3f22 сағат бұрын
Allah yakarawa malan lafiya da imani allah yashirya zukatanmu amee amee
@slimkid0225Сағат бұрын
6:11 this point captured my mind Wlh 😢Allah ya tsare mu.
@mahamadou668522 сағат бұрын
Allah ya kare ka malam ammee yahayu yakayum
@AbdoullahiSalisou22 сағат бұрын
Alfurqan allah ya baku lada gaskiya malan inajin dadin shirin naku
@MusaAbdullahi-e9l22 сағат бұрын
Allah ya sa kawa malam da alkhairi allah yasa agama lfy malam yasosamin indakemin kaikai
@رضوانربيع-خ5ض22 сағат бұрын
Allah kasa mucika da imani amma tabbas Nigeria muna cikin masifa Saboda yawan kabilu da muke dasu inda zakasan Yawan kabilu ba alkhairi bane acikin ƙasa duk Wannan abin da tunibu yake yan kabilar shi suna kaunar sa wlh indai ba raba Nigeria akaiba Akwai matsala sufa yarbawa dasuka tashi bawa tunibu kariya cewa sukai Nigeria tayimar girma shi yasa ba a ganin aikin da tunibu yake yi to mufa yan Arewa inda zakasan bana kaunar junanmu akwai waɗan da har yanzu zagin Buhari suke kuma alokacin Buhari Naira dubu 25buhun shinkafa yanzu kuma dubu ɗari toku masu zagin Buhari ku mayar damu Lokacin Buhari ɗin