Sojojin Nijeriya sun yi wa Bello Turji babbar illa a dajin Zamfara

  Рет қаралды 18,288

DCL Hausa

DCL Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 40
@ANNABI_S_A_W
@ANNABI_S_A_W 12 күн бұрын
Wannan karya ne basu taɓa fadin abu ya tabbata ba wa inann sojojin na Nigéria munafukan banza allah nanan yana jiran su zasu biya hakin bayin allah da suke kache
@AmeermustaphaAbdulkadir
@AmeermustaphaAbdulkadir 12 күн бұрын
Masha allah hakan muke so allah ubangiji yakara bawa sojojin mu samun nasara Ameen
@AliSouab-j9w
@AliSouab-j9w 11 күн бұрын
Salam aleykoum Mohamed Alain Wavre carton Allah c'est ça à Calais Allah ton ami assurer
@Freedom-l1g
@Freedom-l1g 12 күн бұрын
Allah ya bawa sojojinmu nasara , amiin summa amiin, ammafa sai sunyi kokarin ganowa munafukai acikinsu dama cikin mutane Wanda ake hada baki dasu wajen bada bayanen sirri (intelligence) ga Yan ta-adda .... Allah ya kawo Mana zaman lafiya Mai dorewa .
@yunusamuhammad1694
@yunusamuhammad1694 12 күн бұрын
Ameen
@yusufmuhammed8579
@yusufmuhammed8579 12 күн бұрын
MashaAllah Barakallah.
@MusaDaile-u6y
@MusaDaile-u6y 12 күн бұрын
Aslm Barak dawarahaka ykk yagary
@NALANGOSON
@NALANGOSON 12 күн бұрын
Dan Allah mu mutanen yankin bungudu ta gabas laifin me mukaye haryau Baku kaimana dauki ba
@muhammedadamu6013
@muhammedadamu6013 12 күн бұрын
tazu takumu
@AbdulkaderKabiru
@AbdulkaderKabiru 12 күн бұрын
Alhamdulilla
@umarsalisu3895
@umarsalisu3895 12 күн бұрын
Margayi Bello TURJI
@yunusamuhammad1694
@yunusamuhammad1694 12 күн бұрын
Alhamdullilah saura shi
@hajjoyousouf4868
@hajjoyousouf4868 12 күн бұрын
Allah yasa hakane
@wliyyi3775
@wliyyi3775 12 күн бұрын
Tazomu jita
@AbdulTijaniali
@AbdulTijaniali 12 күн бұрын
😂😂😂😂,kaji,karya
@illamaimachine7091
@illamaimachine7091 11 күн бұрын
Wana bagaskianaba😂😂😂
@NasiruAhmad-s7p
@NasiruAhmad-s7p 12 күн бұрын
Masha allh
@AminouOumar-j9t
@AminouOumar-j9t 12 күн бұрын
Karyakuke
@BassirouAfro
@BassirouAfro 12 күн бұрын
Karya kuke rumbun karya awano bidiyon mugani ingaskiyane
@BaralabaCikaji
@BaralabaCikaji 11 күн бұрын
Ya raina gwamnati ya Kori yan makarsnta ya maida wurin store dinshi kaji shege
@saratushehu353
@saratushehu353 12 күн бұрын
Inda gaske sojojin suke maga gawarshi
@muhkanyurab7213
@muhkanyurab7213 12 күн бұрын
Dan Allah yakamata adena rainawa talakan Nigerian wayo Qaryar ta ishemu haka rainin wayoan ma ya ishemu
@Tasiu_M_Suleman
@Tasiu_M_Suleman 11 күн бұрын
Wanan karyar banza ce
@kasimdahiru71
@kasimdahiru71 12 күн бұрын
🎉
@Freedom-l1g
@Freedom-l1g 12 күн бұрын
Mu mutanen arewa Muna fatan alkhairi ga shugaban sojoji General Christopher Musa, dama duk sojoji.... Ya kamata Muna yi musu addua da fatan nasara... Ammafa intelligence yayi karanchi a harkon tsaro arewa gaskiya
@MusaRabilu
@MusaRabilu 12 күн бұрын
Dama ai kawai raina mana hankali ake
@MoniqueGolli
@MoniqueGolli 12 күн бұрын
Karyane,wawan,banza❤❤❤❤❤
@abdulhamidhabib-p1m
@abdulhamidhabib-p1m 12 күн бұрын
Mudinga kyautata zato akoyaushe. Da ace labarin kisa ne da yanzu amun yarda.
@yakubuharuna4648
@yakubuharuna4648 12 күн бұрын
Zancen banza da wifi🤕🤕🤕
@bashiratijjani
@bashiratijjani 12 күн бұрын
Tazo mu jita
@AbdallaNazari-l9s
@AbdallaNazari-l9s 12 күн бұрын
😂😂😂karya ne muga ni Aakas ina photo ina vidéo
@muhammadbuharidaura6348
@muhammadbuharidaura6348 12 күн бұрын
Karyar banza, mutumin da kullum yake cin karenshi ba babbaka
@MusaWakala-wu8oi
@MusaWakala-wu8oi 12 күн бұрын
Qarya
@ibrahimissoufou2077
@ibrahimissoufou2077 12 күн бұрын
Renin wayo,😂😂😂
@razzbinousmane6102
@razzbinousmane6102 12 күн бұрын
Karya kuke tsinannu
@assoumanehadou2509
@assoumanehadou2509 12 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@yunusamuhammad1694
@yunusamuhammad1694 12 күн бұрын
Alhamdullilah saura shi
Waiwaye kan munanan hare-haren da Shekau ya jagoranta a shekara 12
11:53
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН
Сестра обхитрила!
00:17
Victoria Portfolio
Рет қаралды 958 М.
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН
“Don’t stop the chances.”
00:44
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 62 МЛН
Video Sabo Kalli Yanda Asirin Rarara Yatono Yanzu Yanzu
7:00
Siyasar Nigeria Tv
Рет қаралды 166 М.
Dalilin EFCC na kama Farfesa Usman Yusuf
2:36
DCL Hausa
Рет қаралды 3,1 М.
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН