Mashaallah gwanan mu na zamfara abun alfaharin mu muna alfahari dakai korai na kasanchewar ka gwamnan jahar mu mai albarka kuma muna yi maka adua Allah shi kara shige maka gaba bisa ga wanga yunkuri da kayi na far farfado jahar zamfara
@kabiruk.b66362 жыл бұрын
Wlh yauma haka suna cikin garinmu yanzu haka wlh wlh ☝️ ba karya bane garinmu mai suna gasami dan Allah a duba mana dan Allah 🙏
@babangidamuktaranka45283 жыл бұрын
Allah shiryar dasu
@aliyuibrahim30464 жыл бұрын
Masha Allah Allah yataimaki governor matawallen zamfara
@alameenmuhammad1434 жыл бұрын
Alhamdulillah BBC muna fatan zaku gayyaci gwamnan kano Dr Abdullahi ganduje a shirinku na gaba
@mustaphayakubu1143 жыл бұрын
ALLAH yasa mudace
@bashirgarba75874 жыл бұрын
Allah Kara kariya gwamnana BBC kuma Allah sakamuku da mafificin alkairi, a gaskiya inajindadin ire iren wannan shiri dakuke gabatarwa tareda gwamnonin qasata Nigeria, musamman wannan dakuka saketa ayau tareda gwamnan Jahana, nagode matuqa. Watching from algeria
@auwalsani82334 жыл бұрын
Ya ALLAH yabanasara ameen sumaameen
@muhammaddayyab59534 жыл бұрын
Allah ya baku ikon chika alkawarin da kuka dauka
@mammangarbaharuna504 жыл бұрын
Masha Allah ❤
@nafiusani14113 жыл бұрын
Karya yakeyi
@yahuzakamsila62194 жыл бұрын
Alhamdulilahi
@sharifmusa7143 жыл бұрын
Allah yabada nasara mai gida matawale
@bmgkano80244 жыл бұрын
ba laifi, Allah ya kara mai ikon taimakon alumma
@AliAli-yt6ev3 жыл бұрын
BBC
@abdulaxeexaminu32624 жыл бұрын
Allah ya taimake ka ya kare ka ya tabbata da tsaro a garin
@LauwaliAbubakar-v3y5 ай бұрын
Kaji kunyar duniya sauran ta lafhira kaci amanar ldan allah yarhemaka nan duniya zakaje lahirar
@shehumshehu25963 жыл бұрын
Shehu m shehu
@mustaphafodio26214 жыл бұрын
I like this guy. He seems very truthful and passionate.
@monsurksa38194 жыл бұрын
Mudai katsinawa munyi zaban tumun dare Allah ya isa babu abinda muke gani wulakanci da cin mutinci dasuda Buhari insha Allah APC takare mulkin a Nigeria saboda basa kaunar talakkawa gabaki daya mulkin su babu wani cigaba saidai tsadar rayuwa ga rashin Zaman lafia ga rashin aiyyukan yi Allah ka sakamana 😭😭😭😭😭😭 daga Mansur Haruna Daura
@kabirubuhari17414 жыл бұрын
Ya Allah kabada ikon cikawa
@Mohammed-oc6qi4 жыл бұрын
Allah ya taimaki Gwamna
@kabiruk.b66362 жыл бұрын
Kuji tsurun Allah wlh
@ghalisani85374 жыл бұрын
Duk abunda shugaba zaifada to yafadi gaskiya Dan duk abunda kacce zakai saika yishi koh banan duniya bah sannan mu yan zamfara ne
@usmanusmanibrahim26162 жыл бұрын
Mudai Munsan Duk Tashar Bola Ce Yakamata yadda ya samu Mulki a Free Yakamata ace Yafi kowa kokari Anma sai surutu a Media.... Kudai ji Tsoron Allah Wlh Akwai hisabi... Allah yakawo mana Sauki Amin Bai da shirin komi akasa sai na siyasar sa Zamfara an barta a baya nesa ba kusa ba
@jibrilsanihassan1254 жыл бұрын
Allah yajikan SHEHI badan yamutuba Shi wanga gomnan ko kunyar karya baiji
@abdulazeezdanjuma63514 жыл бұрын
aslm wai don allah yaushe za ayi fira da gwamnan kastina state
@isiyaadamu4814 жыл бұрын
Kuma don Allah kakara kula akan mulkinka saboda akwai yan zagon kasa karkashin gwamnatinka pls
Afdar bashi kawai mukesuba acika matawale kaine qaramin munista na tsaro maji kaiyaka ta illelar anagina barukoki za akawo sojojin farasa kenan taaddanci dai bar zarakwo karshasaba za acigaba kenan da kisan jamaar arewa tanda modai musulmine kuma faransa bartasan musulmai
@saniatiku56662 жыл бұрын
Ba gaskiya b bane ba
@isahyahaya83124 жыл бұрын
BBC munajin dadin shiriku
@YahuzaAdamu-wm3yy Жыл бұрын
Sakamako zabe zamfara
@usmanmuhammed49772 жыл бұрын
Allah ya taimaki matawalle maradun.
@zamfarastateemiratesnewstv49184 жыл бұрын
Hahahahahah karya ce bayan cire mutane da akiyi basuyi komai ba ace ba zaa basu salary su ba yanzu haka akwae wajen mutum dubu biyu da ba zaa biyasu albashin wannan watan ba sannan zaace wae ana biyan mutane salary on 15 on 17 karya ce wlh ba a taba biyan salary ba on 15 17 bah sae wulakanta maaikata kawae akiyi a jihar
@kabiruabdullahi7613 жыл бұрын
Anmaharyan,akauyen,mubama,kwanaa,achiki
@kabiruk.b66362 жыл бұрын
Wlh wannan maganar ba gaskiya bane wlh
@monsurksa38194 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne kanasan asamu cigaba acikin mulkin ka Allah ya temakeka ka nunawa Dunia cewa kaiba irin ganduje da masari bane
@aminusaminu12864 жыл бұрын
Amin Suma amin
@sanusiayusufbk22204 жыл бұрын
Komai ba kayiwa zamfara sai dai batata kakarayi wlh yan zuhaka anyisati 4 ana muna sata
@mukhtarali94564 жыл бұрын
yznxu Zuwa yaushe za Ayi tira da governor kano state muma Muna da tambayoyi Zuwa ga governor kano
@maishanuibrahim40594 жыл бұрын
Allah karama lafiya matawalle
@abubakarmamuda44534 жыл бұрын
Gobe
@dalhatumuhammad24204 жыл бұрын
Uhmmmm Allah yajikan SHEHI badan ya mutuba ai zancen rashin uzuri ga Abubuwa babu wanda akayiwa hakan irin A’A YARI kawai dai mutum yayi kokarin kamanta adalci
@yusufbnabubakardingyadi86074 жыл бұрын
Hakan ya dace sosai
@abubakarmamuda44534 жыл бұрын
Karyar banza
@isiyaadamu4814 жыл бұрын
Sannan muna bukatar ziyarar ka akowace local government saboda wannan yanada matukar muhimmamci agaremu magoya bayanka mun gode