A karshe macron ya tona Asirin Alakar tsaro tsakanin Faransa da najeriya bayan boye boye.

  Рет қаралды 57,430

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Күн бұрын

Пікірлер: 226
@UmarLawalMuhammad-u6l
@UmarLawalMuhammad-u6l 16 күн бұрын
Allah ya yara tona asirin makiya nijer da arewacin najeria ❤❤❤
@SalihuAhmad-ou6qw
@SalihuAhmad-ou6qw 16 күн бұрын
Ameen
@msonmoze1996
@msonmoze1996 16 күн бұрын
Yan uwa rabin jiki Yan nijar kuyi hakuri Babu mai rabamu daku insha Allah Muna tare daku dari BISA dari insha Allah duk mai son rabamu sai ya tozarta
@abouahamad
@abouahamad 16 күн бұрын
abu aicha allah yasakamaka da alkairi allah yahadamu a aljana ina sonka dan allah allah yasoka amin ya rabi
@hauwwamustapha729
@hauwwamustapha729 16 күн бұрын
Ameeeeen y Allah
@SalissouLaouali-y3b
@SalissouLaouali-y3b 16 күн бұрын
Gaskiya gaskiya ce❤❤❤i love BABA TSANI❤❤❤
@yakubouOumar
@yakubouOumar 16 күн бұрын
dama munfada cewa Allah zaiyi alkalanci yau ga shi Allah ya nuna isar shi da buyar shi toh yanzu sai muji abunda tsinannun malan yan siyasa zasu fito suce wlh wlh saura rarara in sha Allah in sha Allah in sha Allah rarara tashi ta kare kuma azuba ido a gani irin wallakantar da zaiyi
@ابراهيمالانصاري-ص6ن
@ابراهيمالانصاري-ص6ن 16 күн бұрын
dan allah malama nijer da najeria kurika bicike magana kafi kuyi magana akanta. wlh baji dadi ana karyata malam maba sone muke koyi dasu idan ana kamasu cikin karya. yazamu sauraresu dan allah sukiyaye mutumcisu wlh wlh
@yakubouOumar
@yakubouOumar 16 күн бұрын
Dan Allah ina malan man nageria masu kare Karya suma sujira hukuncin Allah akansu
@ChefChef-h9h
@ChefChef-h9h 16 күн бұрын
Ribado dakai da shegen shigaban kasa ku, Allah ya debemaku albarka Amin ya Rabbi.
@Saleh-005
@Saleh-005 16 күн бұрын
Alhmdulillah mu dama mun gaskata manar shugaban mu
@safiyayusuf1325
@safiyayusuf1325 16 күн бұрын
Wai ku yan najeriya kukama kanku kuyita rokon Allah Allah ya kawo muna dauki Ameeeen summa Ameeeen ya rabbi ya rabbi
@AdamAdam-d6j
@AdamAdam-d6j 16 күн бұрын
Masha allah gaskiya tabey yana
@AbdoulahiIssa-r9d
@AbdoulahiIssa-r9d 16 күн бұрын
الحمد لله الشكر لله الحمد لله الذي اظهر الحق على الباطل
@appapp2264
@appapp2264 16 күн бұрын
الحمد لله فطرالسماوت و الأرض 🤲 الحمد لله الذي أنزل على عبده الكتاب و لم يجعل له عوجا 🤲 الحمد لله رب العلمين 🤲 الحمد لله 🤲 الحمد لله 🤲 الحمد لله الذي بي نيعمة تطيم الصالحة 🤲🇳🇪👑❤Allah karka raba kanuwan Niger 🇳🇪 da Nigeria 🇳🇬 Allah kayo mana maganin mugayenka
@ibrahimandi4226
@ibrahimandi4226 16 күн бұрын
Wlh malam na bibiyi da yawanci wadanda suka tada jijiyar wuya basu san wacece Faransa ba Mukam Alhamdulillah mun karanci kadan daga cikin tarihin Faransa da makircin ta ba Allah ka tsare muna kasashen mu Amman wlh mutukar Bamu kawar da mufurci ba to Nijar da Arewacin Nijeriya na cikin hadari saidai tsewar Allah kawai In ana tafiya a haka to Arewacin Nijeriya yafi shiga cikin hadari Tun da kamar mutun ne bai da lafiya kuma bai yarda da bai da lafiya ba To yaushe za'a fara neman magani balle a sa ran warkewa Allah shi kyauta
@LawliMasa
@LawliMasa 16 күн бұрын
Gaskiya tana bayyana Allah yamumu jagoranci
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 16 күн бұрын
ALHAMDULILLAh mun gode ma ALLAH
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 16 күн бұрын
Wallahi yan siyasar nigeria makaryatane mudama munsan Wallahi rainin wayaune suke yimana Allah yakarya duk yansiyasar nigeria azzalimai Allah yayimana maganinsu
@SumailaSumaila-y3f
@SumailaSumaila-y3f 16 күн бұрын
Ya ubangiji allah kakashemana azzaliman nigeria da nijer
@usainirzaki6021
@usainirzaki6021 16 күн бұрын
Yarabawane za suci kutumar ubansu insha Allahu.
@usainirzaki6021
@usainirzaki6021 16 күн бұрын
Allah ya tsinewa Tunubu dillalin kwaya
@YUSUFYAHAYA-oo6qt
@YUSUFYAHAYA-oo6qt 16 күн бұрын
Masha Allah wannan batu gsky ne Amma akwai sharri guda nafarko rashin karanta tarihin balle mutum yasan Wanda yake tare dashi
@DANbabaAfagar
@DANbabaAfagar 16 күн бұрын
جزاكم الله خيرا
@sanihussainigimi4406
@sanihussainigimi4406 16 күн бұрын
MU MUTANAN AREWAN NAJERIYA MUNCE LAHAULA WALA QUWWATA ILLABILLAH!!!. IN SHAA ALLAH DUK WANI MUGUN SHUGABA AZZALUMI SAI YA QASQNTA A RAYUWARSHI. ALLAH BA TAALA BA ZAI BASU NASARA AKAN AL'UMMAR ANNABI SAW.
@nassirouhabou
@nassirouhabou 16 күн бұрын
Macha Allha Allhamdulillah gaskiya tatabata inamukiya Allha gagaskiya tayi halinta a duniya kowa ya naji
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 16 күн бұрын
Kaga anzalinci mahadi shehu yakamata duk yan nigeria afito ayizanga zanga a social media muyaki sharrin da bola tununbo yake nemanmu da shi 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@MutariMamuda
@MutariMamuda 16 күн бұрын
Allah yatona sairin duk manafukan da kecikin al umarmu da malamai yansonzuciya
@usainirzaki6021
@usainirzaki6021 16 күн бұрын
A"a zamiyi maganin su insha Allahu
@ubamuhammad4656
@ubamuhammad4656 16 күн бұрын
Dan Nigeria nada yanchine yayi wata tambaya ai bai isaba wallahi ba'a kasheshi ba
@NaseerSaadou
@NaseerSaadou 16 күн бұрын
Ma cha Allah 🤲🇳🇪🤝🇳🇬🤲
@lantanaali5545
@lantanaali5545 16 күн бұрын
Desi
@MahanmadouIsmail-bc1cz
@MahanmadouIsmail-bc1cz 16 күн бұрын
ءامين يارب العالمين
@Nuramuhammad-uy4ok
@Nuramuhammad-uy4ok 16 күн бұрын
Ya Allah ka karemu da karewarka 👋
@aminuzakariya9811
@aminuzakariya9811 16 күн бұрын
Allah yakara tona musu asiri
@karimaaboubakar4995
@karimaaboubakar4995 16 күн бұрын
Amine 🤲🏻 ya hayyu ya qayyum 🤲🏻 jazzak Allah khaira 🙏
@salischannel6593
@salischannel6593 15 күн бұрын
Wallahi wannan gaskiya ne , ka ga dai da su Nuhu Ribadu akeso a halaka al'ummar arewa😢😢😢
@maimunaisah3931
@maimunaisah3931 16 күн бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum 🤲
@Saikanadi-c
@Saikanadi-c 16 күн бұрын
𝙉𝙞𝙜𝙚𝙧 🇳🇪𝙙𝙖 𝙉𝙞𝙜𝙚𝙧𝙞𝙖 🇳🇬 𝕂𝕒 𝕤𝕒 𝕕𝕒𝕪𝕒 𝕟𝕖 ☝🤝🫂 Baza a rabamu ba
@Zakariyao-w8j
@Zakariyao-w8j 16 күн бұрын
Akoula da faranc wllh
@ibrahimidris1033
@ibrahimidris1033 16 күн бұрын
Allah mungodemaka wallahi wasu malamai a Nigeria anjikunya wallahi atuba janyi wancarmaganan
@IndoAbdullahi
@IndoAbdullahi 14 күн бұрын
Wallahi karfin Addu'a ne ba fashi acigaba da zuba masu Tabbatyada har karshe kafa dari ukku da sha ukku Da niyyar Allah ya saka mana
@adamoubachirou202
@adamoubachirou202 16 күн бұрын
🎉 Masha Allah yy
@BakoyeOusmane
@BakoyeOusmane 16 күн бұрын
Allahu Akbar Allahu Akbar "gaskiya tayi halinta "Allah mun godé maka
@muzagayatv943
@muzagayatv943 16 күн бұрын
Masha Allah
@UmaruAbubakar-v2z
@UmaruAbubakar-v2z 16 күн бұрын
Amin ya Allahu
@hakimzakariahakimzakaria-ct7ei
@hakimzakariahakimzakaria-ct7ei 16 күн бұрын
Mai gida dan Allah ya labarin falastin
@Bashnoodlesmoney
@Bashnoodlesmoney 16 күн бұрын
Alhamdulillah Masha Allah
@IbrahimAbdulwahab-dp5mn
@IbrahimAbdulwahab-dp5mn 16 күн бұрын
Amin
@HawaHula-l8g
@HawaHula-l8g 16 күн бұрын
Amin Ya Allah !!!!!!!!!!!!?
@MamansaniHousseini
@MamansaniHousseini 16 күн бұрын
Malam shogabani nagaria makaryatane kuma mayaudarane kuma Yan taadane sune kekashe Yan Nigeria
@ubamuhammad4656
@ubamuhammad4656 16 күн бұрын
Amin ya malikalmulku zaljalali wal ikram.
@ummulkulsumibrahim9962
@ummulkulsumibrahim9962 16 күн бұрын
Aslm Ameen ya Hayyu ya Kayyum
@KabiruAllhasni
@KabiruAllhasni 16 күн бұрын
Allah yatsaremu bakidaya
@coolbacon5716
@coolbacon5716 16 күн бұрын
Bafa maganar tsaro yayi alaka yace ka ringa binciken magana kafin ka idar
@AbdoulayeIssasani
@AbdoulayeIssasani 16 күн бұрын
Ameen ya hayyu ya qaiyum
@BalaJanwuya
@BalaJanwuya 16 күн бұрын
Tafaru taqare gaskiyar BB chanitabai Yana nafadamuku BB chani yafi tunumbu kishin y'an arewa wlh wlh wlh
@MouniraAmadou
@MouniraAmadou 16 күн бұрын
Amine ya rabbi
@abdulsalamfamille2158
@abdulsalamfamille2158 16 күн бұрын
Bayan sallah na roki allah in dan magana générale tachani gaskiya ce allah ya bayyanar gaskiya in bahahane ba in nageria hankurin zargi su kace anyimusu yaw allahadu llillahi mungode ma allah da yabaryana gaskiya allah ya kara tona asiri su
@drwakili536
@drwakili536 15 күн бұрын
Allah yatsinema demokwaradiya irin ta Nigeria wadda ba inda ake irin wannan a duniya
@Soulaimanabouboucaradamoua-c2c
@Soulaimanabouboucaradamoua-c2c 16 күн бұрын
Amin yarab 🤲
@maazouismael4308
@maazouismael4308 16 күн бұрын
Macha allahou malamou chek lalai tabas moune sami labari tabas tinbou ya kar bou koudi erou ga macaron miliyoune dari uokou la tabas haka afadi da yaraine France
@issayacouba8712
@issayacouba8712 16 күн бұрын
Malam Abu Aisha Allah ya saka maka da gidan aljannar firdaoussi
@MahamadouAbdalkadir
@MahamadouAbdalkadir 16 күн бұрын
❤❤Macha Allah ❤❤
@AnasLawalShagari
@AnasLawalShagari 16 күн бұрын
Ya allah katsine ma uwar data Haifi ribado
@UmarUsman-w4m
@UmarUsman-w4m 15 күн бұрын
Ameeeen ya hayyu ya qayyuum
@habouousmane2483
@habouousmane2483 13 күн бұрын
Allah Ya saka maka da alhairi
@Bashnoodlesmoney
@Bashnoodlesmoney 16 күн бұрын
Amen ay rabbi
@abbasmuhammadgumel9723
@abbasmuhammadgumel9723 16 күн бұрын
Allah ya tona asirin Tinubu.
@hamayehamsou4412
@hamayehamsou4412 16 күн бұрын
Allah ya sa mu dace malan
@MoctarDanmama
@MoctarDanmama 16 күн бұрын
Alm 🤲 🤲
@AbdulUmar-q8s
@AbdulUmar-q8s 16 күн бұрын
Slam abu aisha dan Allah agama dcl zaharardin yagaici rarara suyimana bayani
@adamujega5469
@adamujega5469 16 күн бұрын
Ameni ya rabbi
@issaousseini7889
@issaousseini7889 16 күн бұрын
Kaga Allah kena mai kare bawansa
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 16 күн бұрын
Masha allah
@Moussayoussoufa-u3f
@Moussayoussoufa-u3f 16 күн бұрын
Ameen ya rabbi🤲 ❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪♥️♥️♥️♥️
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 16 күн бұрын
Ameen 🤲🤲🤲🤲🤲
@TcianitraoreGoita-h8r
@TcianitraoreGoita-h8r 16 күн бұрын
Ameen yahayyu yaqayyum 🤲🤲🤲🤲🇳🇪
@ubamuhammad4656
@ubamuhammad4656 16 күн бұрын
Ina Mai baqin chikin fitina ta faru tsakanin yan arewachin Nigeria da yan'uwanmu yan nijar yakamata ayi anfani da hankali da basiran da Allah subhanahu wata'la ya azurtamu dashi yan Media wallahi kuji tsoron Allah subhanahu wata'la wanda rayuwan is temporary babu zai rayu har abada a duniya kamata yayi dukkaninmu mu taruma faransa mu qwachi yanchimmu a hannun azzaluman faransa kunsan sahrrin mutanen nan so sukeyi mu hargitse su samu daman kai hari nijar dan achi yan Nigeria ne suka kai harin kunga shekenan burinsu ya chika dan baqin chikin koransu a Nijar da akayi kuma arewa han mai sauqi da zasu iya lalata jamhuriya nijar ya Allah kasa mugane gaskiya Amin.
@mohamedadam531
@mohamedadam531 16 күн бұрын
Malam hassan ameen ameen
@MuhammadAdauSaleh
@MuhammadAdauSaleh 15 күн бұрын
Ameen yahayyu yakayyumu
@yusufisah2743
@yusufisah2743 15 күн бұрын
Allah shi kiyaye nigeriya da nijar daga sharrin macaron da tunibu, Allah ka ruguza su Allah ka ɗora balma,in nan akansu.
@SakinaYahuza
@SakinaYahuza 16 күн бұрын
Gaskiya daman nasan general Tchani ba zai yi maganar da ba hujja ba ga shi nan gaskiya ta futo fili ba aje ko ina ba
@iphonexr7075
@iphonexr7075 16 күн бұрын
Masala my sister's and my brothers listening what he says
@abdoulnasserilleamadou8694
@abdoulnasserilleamadou8694 16 күн бұрын
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum🤲🤲
@fatmamohamed7623
@fatmamohamed7623 15 күн бұрын
Amin ya hayyu ya quyyum
@AbubakarHaruna-s8r
@AbubakarHaruna-s8r 16 күн бұрын
Amin ya Allah
@JibrinKanta
@JibrinKanta 13 күн бұрын
Ameen ya Allah 😢😢😢
@YusufShuaibu-p7t
@YusufShuaibu-p7t 16 күн бұрын
Ameen dan albarka
@musaaminu-c8m
@musaaminu-c8m 15 күн бұрын
اللهم ءامين يا رب العالمين.
@tajiousman
@tajiousman 16 күн бұрын
Amine
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 16 күн бұрын
Allah yazama gatanmu yan arewa
@MeccaMecca-h7m
@MeccaMecca-h7m 14 күн бұрын
Allah yatimaki muslmin duniyya Baki daya 🤲
@zeelahabdulhameed8332
@zeelahabdulhameed8332 16 күн бұрын
Ameen ameen ameen
@CisséModibo-o8b
@CisséModibo-o8b 16 күн бұрын
Ma cha Allah 😂😂😂
@mgmkjn6672
@mgmkjn6672 15 күн бұрын
Ameenya allah
@AboubacarBoubéSahraoui
@AboubacarBoubéSahraoui 16 күн бұрын
حسبنا الله ونعم الوكيل
@UmarUsman-w4m
@UmarUsman-w4m 15 күн бұрын
Allah mungode Maka ,, Allah ya Kara Tina asirin munafikai
@kabiruumar3453
@kabiruumar3453 16 күн бұрын
Ameen smm ameen
@MuhammadBuhariisa-yh8wg
@MuhammadBuhariisa-yh8wg 16 күн бұрын
Asslm gaskiya ta baiyyana الله yatona asirin munafikai
@adamuyusuf5723
@adamuyusuf5723 14 күн бұрын
Amiin ya ALLAH
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w 16 күн бұрын
Dasu da wata huja Yan siyasan najeria sumbiye wa nnan baya gurbi dasunan kudu yanaso yabata arewacin najeri
@BachiGada-mc9cz
@BachiGada-mc9cz 16 күн бұрын
اللهم امين يا رب العالمين ❤❤
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН
coco在求救? #小丑 #天使 #shorts
00:29
好人小丑
Рет қаралды 120 МЛН
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН