Bayyanar Kwamandan Hamas bayan isra'ila. tace ta kashe shi, Sabon gumurzu da sojoji a gaza.

  Рет қаралды 17,317

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Күн бұрын

Пікірлер: 58
@idrisabdullahi9104
@idrisabdullahi9104 23 сағат бұрын
Masha Allah yasa mudace mucika da imani mutashi dashi 🙏
@sanahatoumijiyawa742
@sanahatoumijiyawa742 14 сағат бұрын
Allahumma Ameen y’a Hayyu y’a Kayyum 🤲🏽
@AbubakarHaruna-s8r
@AbubakarHaruna-s8r 10 сағат бұрын
Masha Allah Allah ya taimaki musulunci da musulmai
@FirdausiBaturesani-lh6ho
@FirdausiBaturesani-lh6ho 4 сағат бұрын
Ameen
@saidousountalma4263
@saidousountalma4263 9 сағат бұрын
Assalamoualaykoumewarahmatoulahiwabarakatouhou'ya'allah'karouguouza'issra'ila''da'ita'dakawayenta''ya'allah''kayimoussou'rouwan'bala'iy'kahalakassou''
@AbdulsalamRabiu-u7j
@AbdulsalamRabiu-u7j 10 сағат бұрын
Hmmm Masha Allah yo anfadamasu yahudawan sukadaine masu wayo Sujira akwai wadda suke so sukashedin Kuma basu kasheshiba yananan zai bayyana very soon
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 20 сағат бұрын
Allah yakarama falasdinawa nasara yakaresu da kariyarshi dama daga bangaran israila da america duk baabin yarda bane sukasance cikin shiri saboda mayaudarane
@HappyCherryDumplings-kn5st
@HappyCherryDumplings-kn5st 9 сағат бұрын
Mashallah Allah ubangiji ya kara qara nasara
@AAa-z9i8w
@AAa-z9i8w 23 сағат бұрын
Dan Allah malam ka kawo mana tarjamar maganar abu Hamza,🙏
@abdulahisani7652
@abdulahisani7652 23 сағат бұрын
Allahumma A'izzal islama Wal muslimin wa azillar shirka Wal mushrikeen
@IsahMuhammad-zf7ee
@IsahMuhammad-zf7ee 16 сағат бұрын
Ma'sha Allah 😔
@RahanaAli-r2r
@RahanaAli-r2r 15 сағат бұрын
Amin yarabb
@YousefNigeer
@YousefNigeer 15 сағат бұрын
amin
@AshiruSalisu-ev6oq
@AshiruSalisu-ev6oq 16 сағат бұрын
Ya Allah wadan suwagabanin larabawan dasuka zubawa Israel Ido suke taka she falasdinaw sunki yin komai ya ranarkiyama AllAh mass su inda zakasa shedan da firauna da nethanyahu ameen summa ameen
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 11 сағат бұрын
Allah yaqara daukaka musulunci da musulmai
@SaniAdm227
@SaniAdm227 23 сағат бұрын
Allah sarkin sarauta Allah ɗaukaka muslimuci ga Musulmi Allah ƙasƙantar da Kafurci ga kafirai
@NuraddeenLawal-ix2ll
@NuraddeenLawal-ix2ll 23 сағат бұрын
Ameen
@ShamsiyaIsaSambo-vg6ik
@ShamsiyaIsaSambo-vg6ik 22 сағат бұрын
Amen ya Allah
@AyubaIsah-he8gx
@AyubaIsah-he8gx 23 сағат бұрын
Subhanallah
@AbubakarMuhammad-c7s
@AbubakarMuhammad-c7s 23 сағат бұрын
Amen ya hayyu yakayyum
@GebiGebi-t9g
@GebiGebi-t9g 23 сағат бұрын
In cha Allah bazadawoba haabada
@AsdDda-v1w
@AsdDda-v1w 23 сағат бұрын
alhamdulillah
@Saikanadi-c
@Saikanadi-c 23 сағат бұрын
Wato waennan mutanen Sam Sam Basuda cika alkawari Allah ya taimaki musulunci da musulmai
@Assunnyassalafy
@Assunnyassalafy 23 сағат бұрын
Allahu Akbar
@hassancikamudu8139
@hassancikamudu8139 20 сағат бұрын
Masha'allah
@usmanhassan5360
@usmanhassan5360 9 сағат бұрын
Mlm Dan Allah tarjamar Abu hamza
@Ibrahimmamaagadez
@Ibrahimmamaagadez 23 сағат бұрын
Mach☪️allah🇵🇸 alhamdoulilah 🤲🏻 🇵🇸 🇱🇧🇾🇪🇮🇷☪️ ❤
@TijjniaBako
@TijjniaBako 15 сағат бұрын
Allahu akbar
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 23 сағат бұрын
ALHAMDULILLAH 🇵🇸 Allah ✌️
@Saikanadi-c
@Saikanadi-c Күн бұрын
Alhamdu lillah
@ibrahimbala4070
@ibrahimbala4070 23 сағат бұрын
maasha Allah
@AbubakarMuhammad-c7s
@AbubakarMuhammad-c7s 23 сағат бұрын
Masha Allah
@harunaUkerder
@harunaUkerder 22 сағат бұрын
Allahu Akbar Allah ya taimakawa musulunci da musulmi
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 19 сағат бұрын
Amin.
@FirdausiBaturesani-lh6ho
@FirdausiBaturesani-lh6ho 4 сағат бұрын
Ameen
@tasiuadamu9747
@tasiuadamu9747 16 сағат бұрын
Alhamdullilah
@MunirMuhammad-f5i
@MunirMuhammad-f5i 7 сағат бұрын
Ya Allah ka taimaki Falasɗinawa akan kafiran duniya baki daya Allah ya ɗaukaka Musulunci da Musulmai
@HaikilouHalilaou
@HaikilouHalilaou 23 сағат бұрын
❤❤❤❤❤
@MahammadBukar-u6e
@MahammadBukar-u6e 3 сағат бұрын
Good job 🎉
@alhusmanbinsaidsaid6653
@alhusmanbinsaidsaid6653 16 сағат бұрын
Abu hamza❤
@Ayturaki
@Ayturaki 23 сағат бұрын
Suma yanxu amuraca takansu sukeyi wutar kulum tana Kara zama sabuwa
@pinchvpn1132
@pinchvpn1132 23 сағат бұрын
Ta Yaya,, an samu group WhatsApp na wannan TV
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 15 сағат бұрын
Wai menene Hallo ba'a gane makirci yahudawa ba? Basu ɗaukar yarjejeniya da muhimmanci fa
@LawliMasa
@LawliMasa 13 сағат бұрын
Allah sai yatonama munafukai da kafirai asiri
@abubakarumaraliyu780
@abubakarumaraliyu780 15 сағат бұрын
Kaiwa suna ammfani da social media ne wajan boosting kansu makaryata ne yahudawannan
@R.M.U.H
@R.M.U.H 16 сағат бұрын
Mlm baka yi maganar sojijin yemen ba da iran da iirag gashi dai kulum su suna gode musu
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 7 сағат бұрын
Shefa shugaban kasar israila kokarya zai iyayima shugaban kasar Amurika shikuma inyanajin kunyarshi bazai iya futowa yamusaba saboda yan gwamnatin israila sumatsamishi da yacigabadayaki yadaina ganin shugaban kasar amerika yaisadashi beisaba, kusan Hakanan naji awasu labarai na bbc. To Allahdai yakiyayegaba
@AbuBaba-j2r
@AbuBaba-j2r 21 сағат бұрын
Toh gidaje da aka rushe su shi ya sa aka Gani kamar Israel ta samu nasara da yowa
@UmarFaruk-y5c
@UmarFaruk-y5c 13 сағат бұрын
Toh ai duk Wanda yayi shahada suna fadi a hukumance basa boye wa duk Wanda kaga basu fadi shahadarsa ba toh duk Wanda Aka ya mutu karya ne ba gaskia banz
@AlistoAc-mg4zw
@AlistoAc-mg4zw 16 сағат бұрын
Karo na 290...kai wannan yaki kasami kudi kai kuwa
@OkashaabdullahAlfauzan
@OkashaabdullahAlfauzan 23 сағат бұрын
JENIN refugee camp a west bank yake , to dama akwai HAMAS a west bank ne ? west bank a fattah ne sai kuma bataliyoyi irin su dululkarim da su katibati jenin da su noor shams da wadannda suke NABULUS , kai...... Yahudawan ba zasu taba cika alkawari ba tsinannu la'anannun Allah , Allah ya hana su xaman lfy har abada
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 23 сағат бұрын
eh ai dukansu auna karkashin hamas ne a yakin dufanul aksa
@OkashaabdullahAlfauzan
@OkashaabdullahAlfauzan 22 сағат бұрын
@al-furqanwalhudatv na'am فتح الله عليكم
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 14 сағат бұрын
Metan yawo bayace zai sabawa tramp saboda mutanachi na cigaba da caccakarshi dayatsaida wuta
@AyubaIsah-he8gx
@AyubaIsah-he8gx 23 сағат бұрын
Subhanallah
@danbabaAmana1
@danbabaAmana1 3 сағат бұрын
Allahu akbar
@Salissouadam-t1x
@Salissouadam-t1x 10 сағат бұрын
❤❤❤❤❤
LABARINA SEASON 11 EPISODE 13
1:08:34
Saira Movies
Рет қаралды 214 М.
SLIDE #shortssprintbrasil
0:31
Natan por Aí
Рет қаралды 49 МЛН
Counter-Strike 2 - Новый кс. Cтарый я
13:10
Marmok
Рет қаралды 2,8 МЛН
_Babbar Magana: Makircin da ake shiryawa Sheikh Muhammad Bin Uthman da Masallacinsa ba Sahaba
15:07
ALAQA Season 5 Episode 5 Subtitled in English
46:31
Ali Nuhu
Рет қаралды 49 М.
Abinda ya faru a gaza yayin musayar fursinoni,  sake nazartar Maganar Abu ubaida
28:52