Shugaban kasar nijar, sake tona Asirin najeriya da faransa, bidiyoyi masu muhimmanci.

  Рет қаралды 50,002

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Күн бұрын

Пікірлер
@mamaneoumarou543
@mamaneoumarou543 27 күн бұрын
Abu Aisha qu'Allah te récompense en bien et qu'Il te protège. Tu es pertinent.. Jazak'allah khairan
@lauwalilauwalilauwalilauwa7541
@lauwalilauwalilauwalilauwa7541 28 күн бұрын
Wlh malam abu aisha kanada zurfin tunani allah ya karabasira
@abdullahiabubakar9196
@abdullahiabubakar9196 27 күн бұрын
❤Ameen
@SultaneAhmed
@SultaneAhmed 28 күн бұрын
Malam wallahi wallahi kanada kayfin tunani da ilimi Allah ya Kara basira❤❤❤
@OusseïniabdouIssaka
@OusseïniabdouIssaka 28 күн бұрын
Amen amen.
@SixZakari-v4o
@SixZakari-v4o 28 күн бұрын
Allahu Akbar wanaï magana dakajita kasan Irin tamasou tonani da zasou hadou da Allah ne malan allah kiuta ❤❤❤❤❤
@AliAbdullahi-t5p
@AliAbdullahi-t5p 28 күн бұрын
ماشاءالله جزاء ك الله خيرا ابو عاعشة
@ibrahimidris1033
@ibrahimidris1033 27 күн бұрын
Allah ya Kara basira abu Aisha ameen munagodiya ❤❤❤❤❤
@saleyissoufou7601
@saleyissoufou7601 28 күн бұрын
Wallahi malan ina son ka dan Allah kuma kana da kaifii tunani kuma bakada son zuciya, bakin adalci kenan❤❤❤
@IsmaelCisse-t4v
@IsmaelCisse-t4v 28 күн бұрын
Allah ya saka da akhairi Allah ya jikan iyaye da kakanni
@omaryahya4402
@omaryahya4402 28 күн бұрын
Mâcha Allah Allah qara basira
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 28 күн бұрын
aamin.
@ibsnomaa
@ibsnomaa 28 күн бұрын
Shugaban kasar Nijar shi da jama'ar sa sun dogara ne Allah shine dalilin da yasa Allah ya shiga lamarinsu
@OusseïniabdouIssaka
@OusseïniabdouIssaka 28 күн бұрын
Amen amen
@appapp2264
@appapp2264 28 күн бұрын
ءامين 🤲
@adamumusa7813
@adamumusa7813 27 күн бұрын
Malamanda ke kare gwamnatin azzalumaine,Yan bidar yabo,makwadaita.Allah Ya isa.Abu Aishah Allah SWT Ya saka maka da alkhairi amin.
@SamailaIsmail388
@SamailaIsmail388 28 күн бұрын
Masha Allah Allah ya shigemuna gaba
@adamumusa7813
@adamumusa7813 27 күн бұрын
Malamanda ke kare gwamnatin azzalumaine Yan bidar yabone ,Yan bidar asani,mabiya son rai makwadaita.Allah Ya isa.
@hajiyamama2895
@hajiyamama2895 28 күн бұрын
Ya ALLAH kasa ayiwa tunubu juyin Mulki Dan isarka ya ALLAH
@abdoulnasserilleamadou8694
@abdoulnasserilleamadou8694 28 күн бұрын
Masha Allah.malam Allah ya saka da hairin🤲🤲
@HabibuAbdulsalami
@HabibuAbdulsalami 28 күн бұрын
Malan Allah yasakama daalkairi 💪💪💪
@issoufoualassane7735
@issoufoualassane7735 28 күн бұрын
بارك الله فيك وجزاك الله خيرا يا شيخ
@MoustaphaAdamou-x1p
@MoustaphaAdamou-x1p 28 күн бұрын
Baba thani Allah ya yimaka Albaraka wanan gaskiyane
@abdussalamtanimu4124
@abdussalamtanimu4124 28 күн бұрын
جزاك الله تعالى بخير
@AbuhassanAyyub
@AbuhassanAyyub 28 күн бұрын
Gaskiya naji dadi tsokacin abu aïsha Allah ya kara basira
@janaidumuhammad3167
@janaidumuhammad3167 25 күн бұрын
Gaskiyane malam, bamason sojan kwangila A nijeria
@OuzaruoSaaduo
@OuzaruoSaaduo 25 күн бұрын
0:15 muna godiya
@Abdoulbakiamadou
@Abdoulbakiamadou 28 күн бұрын
ABOUBAKAR AICHA ALLAH CHI SAKAMAKA DA ALKAIRI DOUNIYA DA LAHIRA'BACIDAI AMINE
@KebiIslam-i1r
@KebiIslam-i1r 27 күн бұрын
Abban aisha ne ba abubakar aishaba dan uwa🙏😂
@OusseïniabdouIssaka
@OusseïniabdouIssaka 28 күн бұрын
Masalar itace bature se andu a .dan wanlahi sun ga dama idan suka tashi kahosu su kaho bakake irin mu saboda mukasa ganewa.dan wanlayi sunada bakaken sojoji diyawa .marass adadi.allah y'a kara karemu da sharin turawa na fili dana boye .amen amen .🙏🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
@SlamanAbdallah
@SlamanAbdallah 28 күн бұрын
Allah yasa mudace
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 28 күн бұрын
Amin
@DjamilouSale-x2c
@DjamilouSale-x2c 27 күн бұрын
Ya Allah yasakama da gidan aljanna malan abu aisha wlh kana kokari kwatanta gaskiya
@boukarymamadou8627
@boukarymamadou8627 27 күн бұрын
Masha'a Allah !
@ibsnomaa
@ibsnomaa 28 күн бұрын
Wannan ne dalilin da yasa nace prof. Mansur sokoto shi da ire irensa azzalumai da sunan malamai wallahi munafukai. Kuma Allah ya isa tsakanin mu ku malaman kashen zamani wa'yanda manzon Allah yai magana akansu cikin Kur'ani
@DaiyabouMoutaka
@DaiyabouMoutaka 28 күн бұрын
Barkadakokari Allah yabiyaka
@SakinaYahuza
@SakinaYahuza 28 күн бұрын
Gaskiya ne Abu Aisha da ku da janar Tchani da ilmi kuke magana Allah ya saka muku da alkhairi da sauran malamanmu Allah ya bawa Nigeria mu shugabanni irin na Nijar amen
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 28 күн бұрын
Amin ya rabb
@appapp2264
@appapp2264 28 күн бұрын
السلام عليكم و رحمة الله وبركته 👋 أبو عايشة جزأ كالله الخير ❤🇳🇪🫶🇳🇬💯💐♥️
@AbdurrahmanDawud
@AbdurrahmanDawud 28 күн бұрын
Allah kakarai nijar
@NazirKhalid-q9x
@NazirKhalid-q9x 15 күн бұрын
Masha allah barikalahufika
@BachirAdam-s2v
@BachirAdam-s2v 28 күн бұрын
Allah Yakama da allakainri Allah baka iKon fading kasdikiya❤❤
@Yusuf-oz6he
@Yusuf-oz6he 27 күн бұрын
Wallahi nigeria 🇳🇬 tafi karfin wala kanci
@IsmailaMujitaba
@IsmailaMujitaba 28 күн бұрын
Jazz Allahu khair
@SkalilIbrahim
@SkalilIbrahim 26 күн бұрын
Barka malan Allah ya qara basira Mai anfani aduniya da lahira
@Bashnoodlesmoney
@Bashnoodlesmoney 13 күн бұрын
Assalamu alei kmu Masha Allah alhamdulillah
@MohAmed-ly2xv
@MohAmed-ly2xv 28 күн бұрын
Gaskiyane Abu aicha
@umarmaimunabinji3856
@umarmaimunabinji3856 28 күн бұрын
Abu Aisha barka da aiki, muna godiya sosai
@nasermukutar-iw3ly
@nasermukutar-iw3ly 28 күн бұрын
kaji magana ta adal ci malan allah yasaka ma da alkairi 🎉❤
@AuwalIssaka-w3l
@AuwalIssaka-w3l 15 сағат бұрын
Kaji shari'a ta adalci ❤❤
@balarabeumar4057
@balarabeumar4057 28 күн бұрын
Gaskiya kai kana da adalci malam allah ya basira
@AbdoullahiSalisou
@AbdoullahiSalisou 27 күн бұрын
Allah ya kiyaye
@zainabumardange9270
@zainabumardange9270 18 күн бұрын
Allah Ya Kara muku ilmi, saboda ku wayar ma matasan Nigeria Kai. Allah Ya kare azzalumai, Munafukai da kafirai. Ga maganar shugaban Nijer nan ya Fara fitowa. Na yadda da maganar shugaban Nijer, shugaban Nigeria, Tinibu,ana aiki dashi,don a farraka Arewa.
@Yahouzamahamadou-h8p
@Yahouzamahamadou-h8p 28 күн бұрын
Macha Allah kafadi gaskiya kumy tajamaka tabiya ❤❤❤
@OumarouSalihou-c9u
@OumarouSalihou-c9u 27 күн бұрын
Malan Allah ya Kara basira , Al Hamdulillah
@isahsaadi9711
@isahsaadi9711 27 күн бұрын
Allah yataimaki cahni
@maazouismael4308
@maazouismael4308 28 күн бұрын
Macha allahou malamou chek abou aicha wanane magana ta chigaba abourahane thany gaskiyane kouma lalai amouma moutane nageria sou souna ganine ba gaskiyane ba amouma loukaci yanouna incha allahou
@YacoubouZakaria
@YacoubouZakaria 28 күн бұрын
Macha Allah ❤❤❤
@IbrahimcisseMaman
@IbrahimcisseMaman 27 күн бұрын
Allah yasakama da allhayri
@OmarAbbas-s6u
@OmarAbbas-s6u 28 күн бұрын
Allah yasaka da alkari e
@AliyuIliyasuAbu-Jafar
@AliyuIliyasuAbu-Jafar 27 күн бұрын
Malam Allah ya saka maka da alkhairi, tabbss akwai malamai masu son zuciya da yawa a kasar nan tamu Nigeria. Allah ya kyauta!
@ZeyanouTahoua
@ZeyanouTahoua 27 күн бұрын
Alla ya karama lafiya❤❤❤❤❤
@IbrahimBoubacar-w1j
@IbrahimBoubacar-w1j 27 күн бұрын
Allah ya sakama malan da alheri 🤲🤲🤲🤲
@MjUh-e9s
@MjUh-e9s 28 күн бұрын
Macha.allah.malam❤❤❤
@MikailouYahaya
@MikailouYahaya 28 күн бұрын
Allah ya Sakama da Alheri
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 28 күн бұрын
Amin
@isahsaadi9711
@isahsaadi9711 27 күн бұрын
Malam Allah yayima albarka kaima kanada adalci walahi
@basiruwali-cv1ky
@basiruwali-cv1ky 27 күн бұрын
ni walahi Abu aisha baabudayake banimamaki yazunenaganecewa talakawa arewa basudailimi kumabasudakishe arewa kumusunacewa wyasumasukisha arewane amasunayadarakasune bususekomenenekishebama kaf jahohi kudu datalakawasu damasumukamisu bawadayafitoyana Kare tunubu sudasukezamalafiya sunakasuwacesu sucigabakodayashe amabasase gwamnati najeriya basakarsu akowani irizargida akeya akasu amatalaka arewa shinezayafito yanatakufabaki wyayanakare.tunubu daarewa wada abidazayaciyakinema
@mubaraksjibirilt.v4275
@mubaraksjibirilt.v4275 27 күн бұрын
mana yaka wly ina so chika wly allah ya sakama ka da alheri amin
@HalidHaroun
@HalidHaroun 28 күн бұрын
Maganar shugaban da maganar da Wani sha-sha-sha ba daya ba
@AboubacarBoubeBoube
@AboubacarBoubeBoube 28 күн бұрын
Ashek Abu Aisha Wlh Dammanma Bamutaba Tunanin Mutanan Nigeria Zasuyarda Damaganganun Ganar Bah 😂😂😂😂
@isahsaadi9711
@isahsaadi9711 27 күн бұрын
Walahi Mansur isah Na sokoto katuna zaka hadu da Allah
@IbrahimAboubacarsale
@IbrahimAboubacarsale 28 күн бұрын
صدقت يا اخي الكريم لافض فوك
@isahsaadi9711
@isahsaadi9711 27 күн бұрын
Walahi abdurrahaman cani walahi mai gaskiya ne wlh
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr 28 күн бұрын
Allah kyauta 😢😢😢
@usmsydds1705
@usmsydds1705 28 күн бұрын
In dai na hau KZbin banga posting dinka ba Abu Aisha sauka nake kawai. Allah Ya Kara daukaka❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@inusakujimakujima
@inusakujimakujima 28 күн бұрын
Allah Saka da alheri malan
@IssahakalabenAdamou
@IssahakalabenAdamou 28 күн бұрын
Allah yabiyaka
@hamisuzangohamisuzango5448
@hamisuzangohamisuzango5448 28 күн бұрын
Jazakallahu khairan
@babangidamuhammad9428
@babangidamuhammad9428 28 күн бұрын
Dan Allah duk Wanda yaga comment dinnan kuma yanada hanyan isarwa wani babban malami ya taimaka ya isar min shi...wani damuwa ne ya sameni nayi magani kala kala ba.a dace ba...chikin ikon Allah rannan nayi mafarki...aka ce min asamu wani babban malami yamin addu.a insha Allah Allah zai yaye min wannan damuwa ya rabani da duk abunda ke damuna...shiehk aminu daurawa ..shiehk adamu dokoro.. shiehk tijjani gurumtum da sauran manyan maluman mu...duk Wanda yake da hanyan gaya musu ya taimaka... Allah kasa mudace🤲
@M.Z.K.M.B.Y
@M.Z.K.M.B.Y 28 күн бұрын
Allah kassa mudace ameen
@MmazaAliyu
@MmazaAliyu 27 күн бұрын
Allah ya sa ka da Al khairi
@namalamfaruk2837
@namalamfaruk2837 28 күн бұрын
Gsky shugaban Nijer maganar sa abin dubawa ce..ruwa baya tsami banza..komai na iya faruwa..malaman dake tada jjiyar wuya subi ahankali kar su sake durmuya Alumna cikin fitina.
@IsahManzo
@IsahManzo 14 күн бұрын
1:52
@IsiakaIbrahim-r8t
@IsiakaIbrahim-r8t 27 күн бұрын
Abu aicha Allah ya sakamaka da alkiri yabaka iKon fadin gaskiya
@ZakariaMuhammad-v6d
@ZakariaMuhammad-v6d 27 күн бұрын
Allah dai yasan Mai gaskiya
@Yusuf-oz6he
@Yusuf-oz6he 27 күн бұрын
Kai wallahi mune kadai muke tsinewa namu shagananni mudai muna san nigeria 🇳🇬 sosai
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 27 күн бұрын
Nima bana tsinewa
@Mohamed-d6t5h
@Mohamed-d6t5h 28 күн бұрын
ai ita gaskiya daice dagakita qau sai bata Allah ubangiji ya baiyana gaskiya
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 28 күн бұрын
Amin
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 28 күн бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲Amin ya Allah
@wlkmwlkm6921
@wlkmwlkm6921 28 күн бұрын
ماشاءالله الحمد الله
@abdulqadiryahya9347
@abdulqadiryahya9347 27 күн бұрын
Malam abu Aisha Allah yaqara basira wallahi nima wannan shina tunanina
@auwalaminu38
@auwalaminu38 28 күн бұрын
Abu aisha alla yasaka ma da alheri wa inna sha fuka naka alla yaqara daukakasu
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 28 күн бұрын
Amin amin dan. uwa
@mamaneoumarou543
@mamaneoumarou543 27 күн бұрын
Abu Aisha ina sonka saboda Allah walahi
@moussarabe-xd9eu
@moussarabe-xd9eu 28 күн бұрын
Don Allah kusaurari jawabin Tiani da kiau. Yace faranssa ka fa sansanonin Yan ta ada a Nigeria game da sanin gomnatin Nigeria.Ba takafa sansanin sojozin faranssa ba . Shine banbacin.
@OusseïniabdouIssaka
@OusseïniabdouIssaka 28 күн бұрын
Ai chine abinda suka kasa ganewa.
@MoctarDanmama
@MoctarDanmama 28 күн бұрын
Alm 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲
@mubaraksjibirilt.v4275
@mubaraksjibirilt.v4275 27 күн бұрын
malam allah ya sakama da alheri kanah fadi gaskiya wly
@Abakarsaidou-oi7yz
@Abakarsaidou-oi7yz 28 күн бұрын
اللحقيقا ايبثكي نحقيق ربي ينصرحق
@isahsaadi9711
@isahsaadi9711 27 күн бұрын
Abu Aisha kanada adalci walahi
@IndilOumarouchaibou
@IndilOumarouchaibou 27 күн бұрын
Allah ya kare
@UsmanChu-qb4nb
@UsmanChu-qb4nb 28 күн бұрын
malamai magadan annabawa. Mudai kune idonmu sannan kune yakamata kunusardamu.
@MmazaAliyu
@MmazaAliyu 27 күн бұрын
Tun ba yauba nake son ❤ka kuma dan Allah nake sonka Abu Aisha
@laouelmoustapha1171
@laouelmoustapha1171 27 күн бұрын
Muna gamsuwa da aikin wayarda kan jamaa irin naka malam. Allah ya saka da alheri!
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 27 күн бұрын
Amin
@YusufAliyu-ev9vd
@YusufAliyu-ev9vd 21 күн бұрын
Saboda asirin bello matawalle yatonu siyassakomai zasu eyachewa
@MohammedMusba-k7m
@MohammedMusba-k7m 28 күн бұрын
Wannan al'amarin na najeriya da nijer pa,lokaci ne. Lokaci kwa, ba kowa yake da shi pace allah subahanahu wata'a.ko kutashi ku roki allah, koku...to allah ya kare mu ya kuma kare najeriya amin.ko mu muna tare da allah muna tare da ku.
@UmarSuleiman-g3y
@UmarSuleiman-g3y 8 күн бұрын
General Chani shugaban kasar Nijer ya fadi Gaskiya Allah ya saka masa da Alkairi
@SaniNasir-h7t
@SaniNasir-h7t 28 күн бұрын
Abu Aisha Allah sakama da alkairi kasan ita gaskiya ciwugareta Amman gaskiya afilitake ai
@isahsaadi9711
@isahsaadi9711 27 күн бұрын
Walahi duk Wanda yace babu sojojin Franci a Nigeria walahi garyashi kai akwusu walahi
@حبيبموسي-ج8ط
@حبيبموسي-ج8ط 28 күн бұрын
Allah ya chigemana gaba chuwagaban batalakawansubane gabansu kujeransune Kai sukedibi se ahankali
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 28 күн бұрын
Slm abu aisha naga wani bayanin mahadi shehu da yace tabbas akwai sojojin France a borno koma nasan zaiyiwiya ba gaskiya bane
Andro, ELMAN, TONI, MONA - Зари (Official Music Video)
2:50
RAAVA MUSIC
Рет қаралды 2 МЛН
#behindthescenes @CrissaJackson
0:11
Happy Kelli
Рет қаралды 27 МЛН
Shugaban kasar nijar 🇳🇪 Muhammad bazoum ya gana da shugaban kasa Nigeria 🇳🇬
4:11
𝐌𝐀𝐃𝐀𝐊𝐀 𝐓𝐕
Рет қаралды 1,7 М.
Me Gwamnan Sokoto ya ke boyewa
6:59
Dan Bello
Рет қаралды 73 М.
GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 13
1:21:05
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 904 М.
Andro, ELMAN, TONI, MONA - Зари (Official Music Video)
2:50
RAAVA MUSIC
Рет қаралды 2 МЛН