La'ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin
@hamisuabdulhamid37972 жыл бұрын
Jazakallah
@sarkinruwa63943 жыл бұрын
😭😭😭Hasbunallahu wani'imal Wakil lahaula wala kowata illah Billah, Subhanallahil-alii Al'aalah Subhanahu wata'alah,, Allah kasheyarmana matammuda "ya"ya mu daga fadawa wannan bala'in dakuma jahilchin.Allah yasakawa Malam da Alkhairi.
@bintaisah58543 ай бұрын
Allah yakara basira yabada Lada
@rabiatukatsinaal76263 жыл бұрын
Rabiatu katsina Masha ALLAH ALLAH Yabiya
@uzaifabio69803 жыл бұрын
Masha Allah May Allah bless you mallam and May Allah forgive us Ameen Ameen
@nafiunsg64842 жыл бұрын
Subhanallah Allah yakubutar damu
@garbashafiu31523 жыл бұрын
Allah yasakama da alkairi
@farukyaboumar46463 жыл бұрын
Malam Allah ya saka da Alhairi.
@exoticali44583 жыл бұрын
Subhanallah 😭
@motivationalquotient3 жыл бұрын
Masha Allah 😍, Allah yakarama lafiya sheikh
@garbaaliyumuhammad81893 жыл бұрын
Ubangiji Allah ya Kara Basira Da fahimta ya Mallam hakika mallam muna godiya ga Allah (s.w.a) sanan kuma muna godiya ga Mallam ga dukkan wani katantarwa da yake mana hakika muna ilimantuwa da waza'an zantuwa
Malam da kariga babatawa da Allah ba kowa ne haka Kuma jabe haka badiba ne haka mala
@kabirshehu62503 жыл бұрын
Allah kara basira malam
@taskarmalamansunnahtv54163 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@abuismail67663 жыл бұрын
جزاكم الله خيرا
@shamsusabo49953 жыл бұрын
@@taskarmalamansunnahtv5416 Allah yakara sani
@assoumanainoussa58243 жыл бұрын
Allah ya kara wa malam imani wallai yanzu ma ina cikin tafia malam wanan lecture ta tapa zucia ta sosai
@abubhakharabubhakhar85053 жыл бұрын
Allah yatsare mu
@FatimaIbrahimmairiga-pm9fn Жыл бұрын
Aslm ina wuni malam gaskiya malam zina yanxu ba matar aure kawai suke yi ba harda mazaje aure Amma malam yanda kuke wa mata wa'azi bako yiwa maza haka😢😢😢 wlh mazaje suna wulaqanta matansu sabida matan dasu ke bi awaje na banza don girma Allah malam kudinga yiwa mazaje aure wa'azi suma sosai kamar yanda akewa mata sabida mazaje aure yanxu suke bin yanmata harda matan aure
@rabioualassane83173 жыл бұрын
Allah kachir hemou
@AbdoulahiKadri3 ай бұрын
Abdoulaye 🤔
@yusufdankaura60533 жыл бұрын
Allah ya biya da mafificin alkhairi
@saslisouibrahim51753 жыл бұрын
Alla yabada lafiya
@aspumarohz73683 жыл бұрын
Allah temaki malan
@adamharuna39642 жыл бұрын
Allah ya Saka day Alkairi
@KhKh-el5tw2 жыл бұрын
Malam da kariga babatawa da Allah ba kowa ne haka Kuma jabe haka badiba ne haka mala