😭😭 Hmmmmm WANNAN GASKIYANE DATTIJON ARZIKI WANNAN BA DAIDAI BANE ABIN KUNYA NE ABIN TAKAICI GA AL-UMMAR MUSULMAI ALLAH WADARAN NAKA YA LA-LACE IDAN AKACE MUSU BA AD'DININ MUSLUNCI BANE SAI SUYIMA KA SHARRI CEWA BA'KA ƘAUNAR MANZON ALLAH ❤ S.A.W ❤ AMMA YANZU AL-HAMDU LILLAH GASKIYA TA BAYYANA 😭😭
@ammajafartambasАй бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@bashirsalihu68352 ай бұрын
Allah Ya kara Ilmi d nisan kwana, Ya Sheikh,. Gsky naji dadin wannan nasihar da kayi akan masu ketare haddi, da sunan addini.
@MuhammedFaruk-vw1nbАй бұрын
Allah yashir yemu yakare da bidi'a
@rukayyaabubakar6097Ай бұрын
اللهم يوفقنا جزاكم الله خيرا
@GsjdhssuАй бұрын
Allah yakauta
@ukashaalkasimadam90552 ай бұрын
Allah Ya Tseratar Damu Da Imaninmu
@ibrahimabubakar21962 ай бұрын
Ammen yahayyu yaqayyum
@sabiuumarfaruk51862 ай бұрын
Allah ya tabbatar da mu kansunnan manzun Allah
@SaniDanbabaChamssia2 ай бұрын
Wallahil azim ni cikakiar yar tikjaniace ta bada Raina akan hakak amma wallahil bana goyan bayan wanan rayeraye har sais da najikunya da naga hakan.
@uthmanabdullahi30632 ай бұрын
Allah yasaka da alkairi maalam yakara shiryar damu bakiɗaya
@NuhuahmadNuhu2 ай бұрын
Maa sha Allah
@fatimausman8112 ай бұрын
ALLAH YASA SUGANE AMEEN
@garbamusagarbawa8526Ай бұрын
Gaskiya Sunanta Gaskiya
@رضوانربيع-خ5ض2 ай бұрын
Ai sunci amanar addinin Musulunci da musulmai wadan Nan Mutanen yan tijjaniya da kadiriyya da shi,a Allah kaimana maganinsu
@hauwwamustapha7292 ай бұрын
Ameen ya Allah
@LawaliTOROGao-sq2tz2 ай бұрын
Amin ya hayyu ya qayyumu
@abdoulkaderfaroukou4701Ай бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum
@bachiroumohamadou45462 ай бұрын
Allah yasaka da alheri
@muahammadadamu89472 ай бұрын
ALLAH YA sa yan uwa su gane
@IbrahimMuhammad-qu6bp2 ай бұрын
Allah ya saka maka da alkairi Allah ya kareka
@nashbash55732 ай бұрын
Allah yabia sheik lawan Abubakar❤❤❤❤❤
@sabiuumarfaruk5186Ай бұрын
Allah ya tausaya muna
@AzizazizArwa2 ай бұрын
😢😢😢😢
@YusufMuhammad-sf1lwАй бұрын
Allah ya saka Malam lawan
@basiraibrahim2835Ай бұрын
Hhhhhm wallahi kuji tsoron Allah ,Duk balain da Mike ciki be ishemuba ,Har Sai Mun afka mummunar masifar da tafi wadda Mike ciki ,gaskiya wallahi Muji tsoron Allah,gwamnati da mahukunta kuji tsoron Allah ,wallahi Ku kiyayi Allah, Allah Baya wasa ,karfa Ku dauka Allah Zai bar wannan , abun, Muna nisanta kanmu da wannan balain Allah muntuba ,innalillahi wainna ilaihi rajiun
@bakarlaouli-eb1em2 ай бұрын
Ina mahukunta sudau mataki mana Sanan munene matsayin mai yada barna abayan kasa😢😢
@مدنيمنالمدينة2 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭
@hamisuabdullahiadam2468Ай бұрын
Tir da wannan Yan bidi'a
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo2 ай бұрын
Izala vs Dariqa mu yan kallo ne mu musulunci kawai bama kungiya
@AbdouAngoАй бұрын
Malam zaka mutu da qin. Anabi kaminka mutu. Haoka. Za kayi
@snurasulaiman2 ай бұрын
Dama bidi'a fika fikai gareta kowa yskamata kareta yake
@IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c2 ай бұрын
Lawan bakayiwa Malaman tijjaniya adalciba duddai hakan halinkune amasuma sunafada da irin wannan rayeraye basu koyar wannan badalarba sannan tanbayata abu Aisha mayyasa bakakawo alkairi Yan dariqa amakunlun kanabibiyar laifinsu tokasani tabbas Allah bazai kyalekaba kuma kucigaba sharri Amma maulidi korageshi bakuisa kuyiba harduniya tatashi
@sakinadeeni47132 ай бұрын
Yanzu sai aga 6arna ai shiru Allah ko ze kyakemu kuwa. Allah yace wannan al'umma tafi kowaca aluma alkhairi sbd tana hani ga mummunan aiki tana umarni da kyakkyawa sbd haka yake daga mana qafa da kuma arziqin addu'ar da Annabi SAW da yewa alumarsa, Allah yana halakar da aluma farko sbd rashin hani da mummunan aiki da umarni da kyakkyawa
@bashirsalihu68352 ай бұрын
Haba danuwa, ynz don Allah wannan shine addinin? Wannan shine son annabin? Wannan shine abinda annabi Muhammadun ya koyar? Y kamata ka gane ka fahimci gsky ka cire son zuciya Don Girman Allah, ka fuskanci yanda annabi yazo dashi Don Allah.
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo2 ай бұрын
Ai shi gara yahudawa da yan dariqa agun sa
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo2 ай бұрын
Gashi fa yace ba a san gyara wnn ba kazafi bane
@sakinadeeni47132 ай бұрын
Yabon Abu Aisha kuke so kenan, Ka nemi yarda Allah shine dai-dai, fadakarwa umarnin Allah ne dole a saukar da hakkin Allah abar san zuciya. Allah ya nufemu da kar6ar gsky komai dacinta Amin
@MUHAMMADFATIHUADAMU2 ай бұрын
ADALCHI shine: asaka maganganun shehunan darika wadanda suke goyon bayan wadannan jahilcin, da kuma maganganun malaman darika wadanda samsam basa goyon bayan haka, har ma suna tir da Allah wadai akan yin hakan.!! Shin a taron wa'azin kasa na izala ba'a samun bata gari da masu fakewa da guzuma su harbi karsana, kaji tsoron kada wannan ayar tayi aiki akanka: "Suratun nuuur aya ta 19"
@belloabdulyakeen58252 ай бұрын
Gaya mana malami daya na darika da ya yi magana akan iskancin yan mauludi don an bincika a saka
@sakinadeeni47132 ай бұрын
Ai umarnin Allah ne ayi Waazi kuma. yan' Izala/Ahlul sunnah sun sauke nauyi kuma ko'ina akwai nagari akwai na banza akwai kuma 6ata gari dake shigowa wajen alkhairi Ba wani abu suka qirqiro ba
@alhajimusa5504Ай бұрын
Gaskiya kai mugun jahiline har kanada ja Akan maganar malam
@SamiraMustapha-p4wАй бұрын
This is not Islam
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz2 ай бұрын
والعياذبالله LITTAFIN BUKHARI YACE ( DAN DAUDU ) YANA SHIGA GIDAN ANNABI. SABODA HAKA KU SUKE AMFANI DA LITTAFIN BUKHARI. Saboda haka Bukhari shi ne ya fara.