Haska mafi sharrin videon Zinar yan zagayen maulidi a titi, hankalin malam ya tashi

  Рет қаралды 8,026

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 40
@NassirouAbdousidi
@NassirouAbdousidi Ай бұрын
Subbahanallah ya Allah ka chiryessu in massu chiryiyu ne idan ba massu chiryiyu ne ba to Allah daukki mataki akan su ameen
@AssoumaneYahayaHousseiniIbrahi
@AssoumaneYahayaHousseiniIbrahi Ай бұрын
SubhanAllah 😢
@hajiyamama2895
@hajiyamama2895 Ай бұрын
Ya ALLAH kakawo mana qarshen Yan dariqa Dan girmanka ya rab
@jibrinabdul1674
@jibrinabdul1674 Ай бұрын
INNALILLAAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UUN
@Basirubasi-g7c
@Basirubasi-g7c Ай бұрын
Allah yashir yesu amm abun yayi matuqar muni wlh
@sabiuumarfaruk5186
@sabiuumarfaruk5186 Ай бұрын
Allah ya sheryamu
@MardiyaAbubakar-h6r
@MardiyaAbubakar-h6r Ай бұрын
Allah Yakahu Mana Dauke Allah Yafi Shimu Zamiyan Shiyttan Ameeeen Yawhiyou Yakaiyoum
@MahamadouBachir-g8f
@MahamadouBachir-g8f Ай бұрын
Allah yakare Mu Ami yahaiyyu yaqayyum 🤲
@abdouhalilou-r8x
@abdouhalilou-r8x Ай бұрын
dan Allah ka dubi wani dattijo abin tausayi chima ya girma amma yana ƙara wa matasa ƙarfi wajan cherme wannan taurin kansu yayi yawa 😢
@azizbaba1133
@azizbaba1133 Ай бұрын
Gaskiyane
@smgcom2908
@smgcom2908 Ай бұрын
Kashi yafi mualidi
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq Ай бұрын
Su ai basajin kunya mlm,Allah de ygnr dasu idn zasu gane
@MoussaUomarousallaka
@MoussaUomarousallaka Ай бұрын
Waɗannan sune en ta,addan musulunci na birni kamar masu kashe mutane ajeji da sunan jahadi wannan rawar Babu bambancinda na en gala
@BachariBachari-h6f
@BachariBachari-h6f Ай бұрын
حسبنا الله ونعم وكل 😢
@muhammadsani129
@muhammadsani129 Ай бұрын
Ai abin tashin hankalin shine samuwar mata matasa jahilai suna abinda bai kamata ba na batsa kuma abin tsoro da sanin iyayensu KO ma jagororinsu.
@ramlathassan193
@ramlathassan193 Ай бұрын
Ya Allah ka karemuna emaninmu, mal jazakumullahu khairan
@kmuhd9473
@kmuhd9473 Ай бұрын
Maulidi ko hauka da rashin kunya kawai Allah kyauta 😢
@شعيبشعيب-ض1و
@شعيبشعيب-ض1و Ай бұрын
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته
@zainabyahaya1548
@zainabyahaya1548 Ай бұрын
Kwarai kuwa malan Allah yasaka da alkairi ameen
@MAMANEIbrahim-l1z
@MAMANEIbrahim-l1z Ай бұрын
Kai ma Malan kaji tsoron allah ka aje video dan kayi kalone kawai ginma yafadi
@ABURAIHANGKURA
@ABURAIHANGKURA Ай бұрын
Me yasa kake cewa *Sallallahu alaihi wa Sahbihi wa sallam* ????
@lamirouozzi1028
@lamirouozzi1028 Ай бұрын
Nayi rancuwa da Ubangiji halittu muna cikin bila'i Mutane suna aikata farna sun sani farnace idan iyimusu magana maimako sugwara se suchiga zaga zaga
@MahamaduAbuzaidi
@MahamaduAbuzaidi Ай бұрын
Babu kyawon gani kai ka aje cikin wayarka kana nunawa mutane
@Abdouchafii-y5v
@Abdouchafii-y5v Ай бұрын
Wanan karya ne ba masu maulidi ne ba
@MahamadouBachir-g8f
@MahamadouBachir-g8f Ай бұрын
Masu maulidi ne
@mubarakmuhammad8623
@mubarakmuhammad8623 Ай бұрын
Ka sake ganin video da kyau
@ABURAIHANGKURA
@ABURAIHANGKURA Ай бұрын
Me yasa kake cewa Sallallahu alihi wa Sahbihi? ??
@hasahniger2570
@hasahniger2570 Ай бұрын
Maganar gaskiya ya kamata hukumar hisba ta hana zagayi maulidi
@rabiunura4356
@rabiunura4356 Ай бұрын
wallahi I hate maulidi idai hakaneh😭😭😭😭
@MAMANEIbrahim-l1z
@MAMANEIbrahim-l1z Ай бұрын
Karya yake
@MamanrabiouHima
@MamanrabiouHima Ай бұрын
Mln arika yada alkairi dai
@kabiralhassan5519
@kabiralhassan5519 Ай бұрын
ALLAH YATSINEWA MAQIYA ÀNNABI YAN SABON ADDINI KUNDAI JIKUNYA KUNA YIMA MAULIDI SHARRI AMMA KULLUM MAULIDI GABAYAKE DAYARDAR ALLAH WALLAHI KUJI TSORON ALLAH MAQIYA ANNABI
@mubarakmuhammad8623
@mubarakmuhammad8623 Ай бұрын
Allah yasa ka gane abunda ake nufi
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz Ай бұрын
A IZALA. KARYA DA QAZAFI ƊA SHARRI DA CIN MUTUMCI HALAL NE A IZALA IN DAI ZAKA CIYAR DA AQIDA GABA ALLAH YA KIYAYE
@NaoufalNaoufal-d4n
@NaoufalNaoufal-d4n Ай бұрын
Ga zahiri kana cewa kazafi,allah ya chiryeka
@ABURAIHANGKURA
@ABURAIHANGKURA Ай бұрын
Ban san abinda ya sa kake kyale Ahlulbaiti ba a salatinka . Ko ahlussunna dai basu barin Ahlilbaiti su sa sahabbai ba . galibi sukan bar dukan biyun .
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
ka sake saurara cewa naek sallahu alaihi a aalihi wa sahbihi wasallam, ka sake saurara. idan kaji ban. fdi a wani wajen ba tuntuben harshe ne.
@MahamadouBachir-g8f
@MahamadouBachir-g8f Ай бұрын
Allah yakare Mu Ami yahaiyyu yaqayyum 🤲
@MahamadouBachir-g8f
@MahamadouBachir-g8f Ай бұрын
Allah yakare Mu Ami yahaiyyu yaqayyum 🤲
Hallara tayi girgiza Malamai sun girgiza teburi kan maulidin bana
20:38
За кого болели?😂
00:18
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 3,2 МЛН
УДИВИЛ ВСЕХ СВОИМ УХОДОМ!😳 #shorts
00:49
HARD_MMA
Рет қаралды 3,7 МЛН
Do you love Blackpink?🖤🩷
00:23
Karina
Рет қаралды 21 МЛН
cikakken videon hira da hamdiyya a barkata family.
49:39
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 4 М.
sharrin waya da social media hankaali na ya tashi da jin wannan hudubar.
37:39
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 3,2 М.
За кого болели?😂
00:18
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 3,2 МЛН