Allah yasa mu a hanya madaidaciya amman kowa yasan maulidin ai ba addini bane
@AbdullahiAbubakar-jn5dp3 ай бұрын
Alhmdllh, muna fatan Allah ykr fahimtar damu abisa daidai.
@safiyayusuf13252 ай бұрын
Allah ya sa mugane Allah ya sa agyera kuma aji tsoron Allah wallahi wannan basun ANNaBi bane
@DjamilouAboubacar-yx5sk3 ай бұрын
Macha allah alfurqan Allah ya saka muku da alheri dunia da lahira allah ya qara lafiya ❤❤❤
@RiyadhSaudi-qp5yn3 ай бұрын
Alhmd llha gaskiya tafara bayyana Allah yasa mudace
@Gaskiyatv-h3e3 ай бұрын
Allah ya daukaka Sunnah a Nigeria
@hamisutukur44303 ай бұрын
Gaskiya ta bayana gaduk wanda yakesonta Allah yasa mudace
@babangidakazaure43893 ай бұрын
Masha Allah
@ShawalMohammed-k2u3 ай бұрын
Masha Allah Ameen
@Oman-hv6th3 ай бұрын
S a w❤❤❤
@Dansarki-ch5yq3 ай бұрын
Mâcha allah ❤❤❤
@ishaqibrahimyerima35913 ай бұрын
Duk tufka da warwara kuke yi, Maulidi dai Bidi'a ne, kwata-kwata bashi da asali a Musulunci. Mafi Kyawun Shiriya Shine Shiriyar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam.
@muhammadbinali.3 ай бұрын
جزاكم الله خيرا
@Yusufsgyadiyadi3 ай бұрын
Gaskiya amaulidi wanna abun hauksne bahaka ake maulidi ba
@sulaimankhairan54803 ай бұрын
Masha Allah,munji dadi sosai da wan nan nasihar ita dama gaskiya da yace daga kinta sai bata Allah,yasa wadanda akayi domin su sunji???
@hauwwamustapha7293 ай бұрын
Ameen ya Allah
@BashiruSani-w1k3 ай бұрын
ماشاءالله
@ismailatiamiyuabdulsalam94963 ай бұрын
Allah ya kyauta
@HarounaHamsa3 ай бұрын
Allahu Akbar
@NuraIsaka3 ай бұрын
Wan nanfa wasu y,anbikine kawai akedauka ajona Allah samugane
@FdssgggBbvc2 ай бұрын
Amma fa ana iya shege wajen maulidin nan wa.iyazubila wai da sunan son manzon Allah Sallallahu alaihi wasalam wlh wasu in dariqa wawaye ne
@ShehuUsmanshagari3 ай бұрын
Sunnah sak bida a Sam
@SaadouHarouna-ju9zl3 ай бұрын
Wanna gaskiyane😢😢
@YusifUsman-n7r3 ай бұрын
صل الله عليه وسلم 😢
@AbbasSaeedu3 ай бұрын
aidama daga kingaskiya se ɓata Tun yaushe malaman sunnah suke nunamuku illar haka
@MuhammadSulaiman-cg3xw3 ай бұрын
Gsky Ku baku da adalci, me yasa baku yada inda ake zikirin gsky da salatin annabi Muhammad SAWW
@suleimangane81753 ай бұрын
Wani adalchi? Wannan karuwanchin damuke gani musulunchi ne ko tijjaniyya?
@ummuabdullaah78233 ай бұрын
@@suleimangane8175sai ka bawa kan ka amsa da kace musulunci ne? Wawaye kawai karo da tashoshin ko takaici.. zallar son zuciya da ƙin gaskiya
@shehuarc29643 ай бұрын
Mallam kaji tsoron Allah, karkabi son zuciya, duk musulmi nagari ya kamata yayi bakinciki. Kuma wa'azi ai sharri ake kawarwa, idan ana kan daidai ai da ba'ayi wa'azi ba.
@AlassaneGuidanDjibo-e2s3 ай бұрын
Ai ita bidi'a batada adalci saboda taci karo da abinda annabi yazo dashi
@sakinadeeni47133 ай бұрын
Shikenan so kuke aga 6arna ai shiru. Allah ya halakar damu gaba daya Marabar da mutanen farko kenen muna umarni da kyakkyawan aiki muna kuma hani ga mummunan aiki Su kuwa mutanen farko basa waazantarwa dan haka ake halakar dasu daka sun yi lefi sau daya
@GuimbaHarounaNayoussa2 ай бұрын
Allah mai iko
@umarnasirumarnasir-m7p2 ай бұрын
karyane bamanufarsu kenan ba
@idrisumar70583 ай бұрын
Daga wannan maganan Prof. Bakari yayi wanda baya Maulidi ba Musulmi bane yasa ni bazan iya binshi Sallaba wallahi. Mutunci kaman Madarace
@idrisumar70583 ай бұрын
San zuciya neh kaiwai. ALLAH ya kara tsaremu. Ameen
@AlhajijoAuta3 ай бұрын
Kaidinwa saime inbakabishi sallah ba ai shugabah qasanka zai bishi
@SaiBar-r6s2 ай бұрын
@@AlhajijoAutayo shugaban kasa shi dama ai yadade da Bata kuma ma shugabankasa Ai ba uban shi bane
Kaidai baka taɓa yada alkhairin yan darika sai charin su sabada babancin akida kurum to kasani yada barna chima barna ne allah zai tanbaye ka ina baka chawara ka guji yada barnar domin kaima wata rana taka zaa bayana annabi saw yace kafadi alkhairi ko kayi chiru chiyafi ma amma kai baka fadin alkhairin su sai charri za kayi bayani a gurin allah kuma ina so idan katachi fadin laifin su kabar yimusu jam.u dan bata gari suke ciki da sunan yan darika kaji tsoran allah a koda yauche. idan nama laifi kayi hakuri atinanina annabi yahana yada chari kayada alkhairi akoda yauche domin allah na ganin mu duka
@asmautukur69763 ай бұрын
Duk musulmi kwarai yasan yanda ake maulidi ya saba ma addinin mu .lkcn gyara yayi Maluma su tashi tsaye wajen neman gyara
@AlhajijoAuta3 ай бұрын
Shi dai gyara halal ne amma rushe abu duka sabida kuskuren wasu rashin adalcine
@BachariBachari-h6f3 ай бұрын
❤❤❤
@fatimamuhammad79673 ай бұрын
Ina maulidi Amma ba irin wannan ba,kuma akwai wanda ake agarinmu waazi ake sosai ba kida na zaune sai yabo
@IbrahimYahya-tr3rf3 ай бұрын
Don Allah ware anan makaryacin banza dalibin dr jaki kawai na dade da gane kai dna son zuciya ne bakwa fadin magana mai kyau akan yan darika kullum kaji tsoron Allah
@SaiBar-r6s2 ай бұрын
A,haka gaka kamar Mai hankali Kaima Dan halararne to Allah ya ganar daku
@RidwanSalisu-w3v2 ай бұрын
Itade gaskiya 1 ce daga kinta sai bata
@MuhammadMunkaila-i8g3 ай бұрын
Bakwafadar Barnard da akecewa anayi a saudiyya in Anne aiming hajji said na mauludi sabu da Babu soyayyar abin aciki
@IsmaëlSoh3 ай бұрын
Waye anayi hacane dan wanan da va sa moulidi souji hauchi va Dan ahlla sou qeyiva chegou
@IbrahimDogowani3 ай бұрын
Kude yakamata kufetu kucemu mouladi baadineba yafi saku tukaje kumeda makaku radi fa
@AdamuNamadiYahaya-tz4if2 ай бұрын
Munafukai shima mailudin cikin masallacin ada kunce babu kyau shashashu
@adamusalisu3373 ай бұрын
Me yasa mutane sun san gaskiya amma sukebinta da kwana
@YusifUsman-n7r3 ай бұрын
Lafiya da nisan kwana maulaya
@dahiruibraheem33782 ай бұрын
Fakad, magana daga bakin Manyan 'yan darika,ba su abul fasadi zindiki ba.
@muhammadsani1293 ай бұрын
Abin tsoron shine Yan matan da ake lalata dasu
@abuaishaalfurqan3 ай бұрын
😢
@ummuabdullaah78233 ай бұрын
Wannan a harami ma ana yi sai kace me kenan. Jahilci da rashin adalci da son zuciya da tsantsar kiyayya shine ke sa a dinga yi ma addini ko aqida hukunci akan gurɓata. Ai kun san inda ake yin na daidai amma saboda yaɗa fasadi a bayan ƙasa shine baku dauko wannan ba sai na banzan
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah3 ай бұрын
@@abuaishaalfurqanadounia duk inda ake mauludi ba zakaga irin Hakan banda Nigeria Shima Kuma matsala malimai ce saboda duk lokacinda akace mauludi yazo tofa wanan lokacin zakaga anfara Hawa mumbari Ana cin mutuncin junah akwai matsaloli dewa akasa duk Baza amaida hankali a kansu saï mauludi
@garbanura21613 ай бұрын
Aslm malam nasiha adaina yada vidio basha arramune
@abuaishaalfurqan3 ай бұрын
Eh muna sakawa je bisa maslaha wallahi da. yawa ba don videos din ba ba zasu saurare mu ba, wannan ne yasa muke sakaea idan munasaba tazo.
@abuaishaalfurqan3 ай бұрын
shibyasa zakata taken ma na ambaci iskanci dan su karkato idaj sunzo a musu waazi.
@Muhammadbala0143 ай бұрын
Hakane Abu Aisha muna fatan Allah yashiryi al ummarmu
@adamumuhammad16213 ай бұрын
Jazaakumullahu khairal jaza❤
@suleimangane81753 ай бұрын
Ai idan ba'a sakawa zasuche Sharri akemusu.
@MamanrabiouHima3 ай бұрын
Niyasa bakasa ne kirki muladin
@ahmadrufaiusman26792 ай бұрын
Malami na 3 yayi kokari..
@DjafarDjafar-x3b3 ай бұрын
😂😂😂😂😂
@mutunciLawali3 ай бұрын
Kowana lokatuku nasu
@IllaCisse2 ай бұрын
Kay dan babaza ne
@mamoudouboubacaramadou21632 ай бұрын
But if the instruments used for music are totally haram. How can picture be a topic of debate because both are using advanced technology technologies.