Hallara tayi girgiza Malamai sun girgiza teburi kan maulidin bana

  Рет қаралды 67,737

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер: 160
@belloumarmilgoma3224
@belloumarmilgoma3224 2 ай бұрын
Gaskiya hakane malam Nima Dan Qadiriyya ne Amma inajiran inji inji me Malaman mu zasuce game da wannan iskanci da sukeyi a titi da sunan maulud
@BashiruJiga
@BashiruJiga 2 ай бұрын
Allah ya tabbatar damu akan abinda Allah keso kuma ya yarda da shi.
@NanasoueydaIssoufouJataou
@NanasoueydaIssoufouJataou 2 ай бұрын
Gaskiya Allah ya rabamu da bidi'a😢 wannan aï Bata n
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 2 ай бұрын
YA ALLAH☝ka qara azzirtamu da kadaiceka wajan bauta da yinda a agareka Allah☝da Annabin ka alaihassalati wassalam 👍❤💚❤💚❤💚
@IsahAbdullahi-of2zy
@IsahAbdullahi-of2zy Ай бұрын
Allah yaganar damu gaskiya yabamu ikon binta yakaremu daga sharrin sonzuciya
@AminaMuhammad-ih3kn
@AminaMuhammad-ih3kn 2 ай бұрын
Wlh wannan baya cikin koyarwar manzon rahama.Allah yaganar daku
@MuhammadLawal-m8r
@MuhammadLawal-m8r Ай бұрын
Allah yashir ya
@fatimaissaissouf4217
@fatimaissaissouf4217 2 ай бұрын
Allah ya saka da alheri Malam
@khadijathussaini5276
@khadijathussaini5276 2 ай бұрын
Allah kasa mucika da Imani Amma abun yayi yawa
@firdausjafar5257
@firdausjafar5257 2 ай бұрын
Hasbunallahu wa nimal wakeel Allah ya kawo mana karshe wanna masifa
@murjanatusani7572
@murjanatusani7572 2 ай бұрын
Ameen Ya Ar-hamar Raheemeen 🤲
@ZeiHalilou
@ZeiHalilou 2 ай бұрын
Wannan gaskiya ne Allah sa mougane gaskiya ya bamu ikon Binta 😊
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 2 ай бұрын
Sheikh Junaid Allah ya saka maka da alkhairi Allah yasa mu gama lafiya dan alfarmar Sayyiduna Rasulullahi Sallallahu alaihi wasallam ❤🤲
@reinatouousseinimaiguizo
@reinatouousseinimaiguizo 2 ай бұрын
Wallahi wanan abun ma masifa ne a garemu, duk Yana cikin abunda ke jawomuna wadanan masifun da tashin hankalin da ke ta duromuna. Kay jama'a. Allah ya shiryemu.
@HajiyaMaryam-qe4rm
@HajiyaMaryam-qe4rm 2 ай бұрын
Ameen fa wallahi wannan gaskiya ne
@murjanatusani7572
@murjanatusani7572 2 ай бұрын
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum bi Rahmatika Ya Ar-hamar Raheemeen 🤲
@umarsulaimanauwal1486
@umarsulaimanauwal1486 2 ай бұрын
Mungode shehu 🎉
@basmahawsa9219
@basmahawsa9219 2 ай бұрын
Allah yashirya😢😢😢
@MohamedHoussane-m9q
@MohamedHoussane-m9q Ай бұрын
انا الله وانا اليه راجعون اللهم 🤲🤲اجر ني في مصيبتي واخلفني كلمه الله يديم كل حميع المسلمين يارب العالمين اتقوا الله يابني ادم🤲
@UMARADAMU-l2f
@UMARADAMU-l2f Ай бұрын
Ni Ina mauludi amma da yin irin wannan mauludin gara ma ace ba ayiba Kuma Allah yasamu gane
@h.n1977
@h.n1977 2 ай бұрын
Oh Allah guide the Muslim Ummah
@ummiIbrahimsociety
@ummiIbrahimsociety 2 ай бұрын
Allah ka shirya Mana matasanmu ,karabamu da duniya lpia
@hamayehamsou4412
@hamayehamsou4412 2 ай бұрын
Soubahanallahi à un yayi muni
@FatimaJibrin-ke2xz
@FatimaJibrin-ke2xz 2 ай бұрын
Halara tayi girgiza menene halarar wai
@MusbahuMuhd
@MusbahuMuhd Ай бұрын
Allah ya shirya mu😢
@FatimaAliyu-x1p
@FatimaAliyu-x1p 2 ай бұрын
Wlh wann ba Addinin musulunci bane😢😢😢😢
@RaihanaSuhair-nz3tj
@RaihanaSuhair-nz3tj 2 ай бұрын
Wllh kuwa 😢
@murjanatusani7572
@murjanatusani7572 2 ай бұрын
💯
@HaAuIs-u4g
@HaAuIs-u4g Ай бұрын
😂😂😂😂
@RaihanaSuhair-nz3tj
@RaihanaSuhair-nz3tj Ай бұрын
@HaAuIs-u4g ai gsky ne
@OumarIbrahim-d7p
@OumarIbrahim-d7p 2 ай бұрын
Gaskiya Nagiria akoy mahawkata wanga wani adinini
@MuhammadSulaiman-q2x
@MuhammadSulaiman-q2x 2 ай бұрын
Malam allah Ya Kara lfy da imani
@BabaAbujaAbubakar
@BabaAbujaAbubakar 2 ай бұрын
Allh yashirya
@najaatumuhammad1146
@najaatumuhammad1146 2 ай бұрын
allah kabamu nutsuwada ikon yin adalci gajunanmu ya allah kayarda da aiyukanmu allah kabamu alibarikaci musu alibarika allah ka samudace 😢
@رقيهالهوساوي-ظ2ك
@رقيهالهوساوي-ظ2ك 2 ай бұрын
RAhAMA usman BidiA sam Sunnah Sak
@tanimuabdullahi2323
@tanimuabdullahi2323 2 ай бұрын
Wannan gaskiya ne malan
@Baseerah-zu9tc
@Baseerah-zu9tc 2 ай бұрын
Innalillahi wa'inna ilaihi rajiun ya Allah ka shiyar damu hanya madaidaiciya ka yafe mana badan halinmu ba dan darajar Annabi S.A.W.
@abubakarhamadu7000
@abubakarhamadu7000 12 күн бұрын
Shine mastalan fara bidi'a idan ba ayi hankaliba har shirka bidi'a yana Kai mutum bai saniba.
@abubakarmsani7705
@abubakarmsani7705 18 күн бұрын
Wlh laifin malaman darika ne
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 2 ай бұрын
Kuita jawa addinmu zagi Allah ya isa tsakaninmu daku wlh
@saadatuibrahim8468
@saadatuibrahim8468 2 ай бұрын
Allah yashiryemu yasa mugane hanya ma daidaiciya
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 2 ай бұрын
Nidai wilh ba na maulidi amma ba haka nasan ana maulidi ba a yanki mu karatu ake kwana a anyi ayi abinci😢😢
@meyoutv9385
@meyoutv9385 2 ай бұрын
Wallahi wannan shaidanci ne kuma shaidan ne yake masu wasiyar wannan aikin
@MabdMomn
@MabdMomn 2 ай бұрын
Gaskiya nidan izala amma fa mgn r nan junaindu hakane
@abdoulazizchaibou4919
@abdoulazizchaibou4919 2 ай бұрын
Bid'a batayi ba
@LukuDodo
@LukuDodo 2 ай бұрын
Allah ya sa kugane dan izala
@umarsulaimanauwal1486
@umarsulaimanauwal1486 2 ай бұрын
Gaskiya mutumin nan jahilci na damunsa
@MUSASALIHU-hk7nk
@MUSASALIHU-hk7nk 2 ай бұрын
Bidi'a batada alkibla
@AyoubaIssah-b6e
@AyoubaIssah-b6e 2 ай бұрын
Fulani intaada Kona barauba
@shafeeisola
@shafeeisola Ай бұрын
❤❤❤❤❤
@saudatu-abdullahi
@saudatu-abdullahi 2 ай бұрын
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, Allah ya shiryar damu😢
@MusbahuMuhd
@MusbahuMuhd Ай бұрын
Kuma wlh babu lokacin sallah idan Ana zagayen mauludi Azahar, la'asar da magriba haka zata huce muna zagayen mauludi Amma Allah ya shirya mu
@YakubuMuhammad-h7i
@YakubuMuhammad-h7i Ай бұрын
😅😂😂
@MadaniyaZakaria
@MadaniyaZakaria 2 ай бұрын
Eh lalle wato su wadannan abin nasu gaba gaba yake karayi,,,to miye abin birgewa anan 😢??a haka suke cewa sunfi kowa son manzan Allah ??nayi imani da wanda ya halicce su babu wanda acikinsu zaiso a dinga kiran mahaifinsa a wannan abin amma wai wannan a wajan su chine son manzan Allah
@jamilumuhammad3526
@jamilumuhammad3526 2 ай бұрын
Kaima Naka Maulidin kenan
@AboubacarHadi-p1q
@AboubacarHadi-p1q 2 ай бұрын
Slm ga Yan uwana muslmi ni dan darika ne Anma tunda nake maulud banga ana haka ba wannan rawa akeyi aman
@musaabdul2687
@musaabdul2687 2 ай бұрын
Toh, Allah ya sawake..AMIN
@Leeemataannabi
@Leeemataannabi 2 ай бұрын
Allah kasa mudace
@NahantchiDjibo
@NahantchiDjibo 2 ай бұрын
Kuji tsoron Allah kudayna yaudarar jahilai masu binku
@JaririnMaiki
@JaririnMaiki 2 ай бұрын
Masha Allah
@IdrissaDicko-yf4yq
@IdrissaDicko-yf4yq 2 ай бұрын
Mallam kuji choron Allah kubar haramta abubua da gaugaua
@khadijajibril2516
@khadijajibril2516 2 ай бұрын
Wai dan Allah wadannan ma maulidi suceyi ne humm
@SeikoDm-lu3xg
@SeikoDm-lu3xg 2 ай бұрын
May Allah help us from this life
@abubakarmusa7169
@abubakarmusa7169 2 ай бұрын
Makarfe and co.
@SalehYones-uh3to
@SalehYones-uh3to 2 ай бұрын
Macha Allah yayi fatan allekairi 💯💯
@salamatufkadamu
@salamatufkadamu 2 ай бұрын
Kai Allah ka kawo mana dauki ka mana maganin abinda ya damemu a dena fasikanchi da sunan addini ya hayyu ya kayyumu ka agajemu ka ganar damu ka shiryar damu hanya madaidaichiya
@habeeb24tv
@habeeb24tv 2 ай бұрын
Dan shegiya a lahira kowa hukunci daya za ayi masa kenan a lahira.
@umarsulaimanauwal1486
@umarsulaimanauwal1486 2 ай бұрын
Matsiyaci kayi kidanka kayi rawarka
@HarunaFatima-k6l
@HarunaFatima-k6l 2 ай бұрын
Shin ni waw abinda banganeba shin mauludin na annabi akae ko dae na barhama 😂
@amiruabbas-y9l
@amiruabbas-y9l 2 ай бұрын
Ai dan uwa Mutanennen kawai Burhama suke bi . Kawai sunsani cewa inbasu saka Annabi tsakiya ba Abinbazaiyiyuba. Allah ganardamu
@ummiahmad4909
@ummiahmad4909 2 ай бұрын
Komesukayi shehu ya yafemusu
@Maniabdoutanimou
@Maniabdoutanimou 2 ай бұрын
Wana chehu kouma saidei mutin aci kwal oubansa wly nima kouma dan dariqane cikakke wly
@JibirinaAboubacar
@JibirinaAboubacar 2 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢
@shafyus-5-star845
@shafyus-5-star845 2 ай бұрын
😭😭😭😭😭
@MohamedHoussane-m9q
@MohamedHoussane-m9q Ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@MdEkgsyhn
@MdEkgsyhn 2 ай бұрын
انا لله وانا اليه راجعون اللهم🤲🤲 اجرني في مصيبتي واخلفني كلمه الله يديم كل جميع المسلمين يا رب العالمين اتقوا الله يا بني ادم🤲
@Khadijal2006
@Khadijal2006 2 ай бұрын
اللهم امين يارب العالمين
@AbbasSaeedu
@AbbasSaeedu 2 ай бұрын
Wlh yatabbata maulidin yanzu iskancine kawai masu yinta yan iskane walahi
@Abubakaramza
@Abubakaramza 2 ай бұрын
Salam Kara min san,no kukumi
@AbduljalalIbrahim-y1j
@AbduljalalIbrahim-y1j Ай бұрын
😢😢😢
@AboubacarOumarou-qs2xu
@AboubacarOumarou-qs2xu 2 ай бұрын
Innalillahi wa ilaihirrajiun ya zuljalali wal Ikram ya hayyu ya qayyum kar kakama mu da ayikam wawa yin mu
@alhadjiAli-ik6vf
@alhadjiAli-ik6vf 2 ай бұрын
Wanan akoy hannun masuso saka sharri saboda qinsuda mauludi
@UmmySuddais
@UmmySuddais 2 ай бұрын
Allah dai ya shiga lamarin mu ya ganar damu gaskiya ya bamu iKon aiki da ita
@صالحمحمدالهوساوي
@صالحمحمدالهوساوي 2 ай бұрын
أستغفر الله العظيم واتوب اليه
@nadiaalmoustapha8397
@nadiaalmoustapha8397 2 ай бұрын
Innalillahi wa Inna ilayhi rajou'un wanan wané Irin tashin hankaline.waley jama'a alqiyama tazo saura tashin ta kaway
@MadaniyaZakaria
@MadaniyaZakaria 2 ай бұрын
Wannan gaskiya ne yar uwa
@MamanlawaliDanmalan-qe9ik
@MamanlawaliDanmalan-qe9ik 2 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 2 ай бұрын
Allah ya samudace
@HISBULLAHYAHAYA
@HISBULLAHYAHAYA 2 ай бұрын
Yan baking ciki seday kumutu Izal wahala ce
@AsiyaYusuf-r7w
@AsiyaYusuf-r7w 2 ай бұрын
Aiko dun matasa Mata da Maza masu izgilanci haka ya kamata adaina maulidi kowa yyi a makaranta sa
@زيزيسيد-ذ4ظ
@زيزيسيد-ذ4ظ 2 ай бұрын
لاحول ولا قوة الا بالله
@NahantchiDjibo
@NahantchiDjibo 2 ай бұрын
Inna lillahi wa inna ileihi raji'un
@Aloneraloner-of1tf
@Aloneraloner-of1tf 2 ай бұрын
الله يرزقني في الدنيا والآخرة
@Khadijal2006
@Khadijal2006 2 ай бұрын
اللهم امين يارب العالمين"
@سليمانعمرسعد-ض2س
@سليمانعمرسعد-ض2س 2 ай бұрын
انا لله وانا اليه راجعون
@MaryamWw-w9y
@MaryamWw-w9y 2 ай бұрын
Innalillahi wa ina ilaihirrajiun allah
@hajiyamamamn2848
@hajiyamamamn2848 2 ай бұрын
😮😮😮😢
@IbrahimOumar-b8t
@IbrahimOumar-b8t 2 ай бұрын
hadara ta Girgiza iskan ci
@MuhammadMaaji-w9q
@MuhammadMaaji-w9q 2 ай бұрын
Wani abin Sai Nigeria 😂
@murtalachinade
@murtalachinade 2 ай бұрын
Idan badan zuwan sheik gummi ba da ba'a samu yan boko haramba. Da ba'a rarraba kan al'ummaba. Da darajarmu ta musulmai bata rusheba. Da ba'a raina malamai a kasarmu ba. Da rarrabar kanmu bata jawo mana shan wahala a kasarmu ba. Da malamai basu zama masu kwadaiyiba. Talakawa suna shan wahala saboda siyasa tafi sallah. Gashi malamai sun shiga siyasa amma yan kasa suna shan wahala. Allah yasa mu dace.
@Maniabdoutanimou
@Maniabdoutanimou 2 ай бұрын
Ameen
@yusifadam9793
@yusifadam9793 2 ай бұрын
Meyasa kace haka? Gumi ai baice boko haram bane
@Maniabdoutanimou
@Maniabdoutanimou 2 ай бұрын
@@yusifadam9793 miyace toh idan bahakaba
@HafsatMuhammadLawal
@HafsatMuhammadLawal 2 ай бұрын
Allah yashiryaeku yasa kugane
@munkailailiya7238
@munkailailiya7238 2 ай бұрын
Dashi da kace zuwansa ne ya kawo boko haram baka da hujja ko ɗaya da wanda ya koya wa mutane akidar wahadatul wujud waton komai da kowa Allah ne wanda Gausunku ya rubuta da hannunsa a cikin litattafansa kuma hakan na rubuce a cikin babban littafinku mai suna jawahiril ma'ani wanne yafi hallaka al'ummar Annabi? Kaje ka bincika tarihi akan abinda yasa Sardauna ya hana Inyas zuwa Najeriya sai a mulkin wanda ba musulmi ba yazo.
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 2 ай бұрын
Mauliud for life no going back insha allah
@HajiyaMaryam-qe4rm
@HajiyaMaryam-qe4rm 2 ай бұрын
Kuma haka Allah yace ayi addinin ko hmmm Allah yasa mudace
@playdread
@playdread 2 ай бұрын
ALLAH ya ganar daku. Wallahi iskanchi kawai kekai wasu
@FatimaJibrin-ke2xz
@FatimaJibrin-ke2xz 2 ай бұрын
Zaka tadda Allah dai kuntara mata da maza kuna sheke ayarku wai maulid
@murjanatusani7572
@murjanatusani7572 2 ай бұрын
Allah Ya shirye ku
@MouniratouDJIBO
@MouniratouDJIBO 2 ай бұрын
Wai insha Allah, a Haka? Allah ya shirya
@danbashironlinetv2687
@danbashironlinetv2687 Ай бұрын
Innalillahi wainna ilaihirrajiun
@SuaibSuaib-xk5ky
@SuaibSuaib-xk5ky 2 ай бұрын
Ya Allah 🥹🥹😭😭😭😭😭😭
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o 2 ай бұрын
Ya Allah
@بحرإبراهيم-ذ3ب
@بحرإبراهيم-ذ3ب 2 ай бұрын
لاحول ولاقوة الابالله العلي العظيم حسبي الله ونعم الوكيل نسأل الله السلامة والعافية يآرب العالمين 😭😭😭🤲
@HussainiMuhammad-b6i
@HussainiMuhammad-b6i 2 ай бұрын
Astagfirullah
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 2 ай бұрын
Yan kwaya kawai
@UsimanIbrahim
@UsimanIbrahim 2 ай бұрын
Gaski kuna jamana zagi mu yandarika India zakuci gaba dayan haka zamubar darikarnan wallahi to mene mara barmu da arna kafirai gaskiya mala mammu ku tsawatar da gaggawa
@KabiruKamfa
@KabiruKamfa 2 ай бұрын
To ai Kaine Ronaldo dd
@UmarRabe-k5z
@UmarRabe-k5z 2 ай бұрын
Allah ya isa yan iska jahilai wannan aiba addinibane daga Umar NA ANNABI DAURA
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 2 ай бұрын
Allah ka tausaya mana ka shirye mu hanya madaidai ciya.
@FadimatuYakubu-up3nn
@FadimatuYakubu-up3nn 2 ай бұрын
Malam Dan izala kamaryanda Malam junaid yafada gaskiya ne laifin Wani baya shafan Wani karyane akwai shehun dayafi messi mabiya Kai Malam dan izala haushi zaikasheka Dan mu baza mu bar darika ba Kuma magana hijjabi tun zamani shugaba (s a w) makaryaci malami kawai zakace idan anga hijjabi yan izala saboda karya to kaji tsoron Allah banza Dan izala kawai Kaine Dan iska shege Dan izalan banza Dan uwarbaban ka mu Muna farincikin Watan da aka haifi Manzon Allah Kaine makaryaci Dan iskan banza shege wasu sunayin abunda baidace ba sai Ku lakanawa yan darika Dan iskan banza shege munafuki Dan wahalalliya dan iska sai dai Ku mutu darika ce sai munyi da bakin ciki wawayen banza jahilai jakuna mahaukata yan iska
@ummusahal-hx8di
@ummusahal-hx8di 2 ай бұрын
Toh yanzu ke baiwar Allah wanan dogon rubutun naki mai cike da zagi shin wanan cikin koyarwar ku ce haka ko kuwa bakwa aiki da abinda mallaman naku suke koya muku ne wanan ne ai rashin tarbiyar da ake gaya muku ku gyara sanan adinni daya ne shine kabi Allah kabi manzon Allah alaihi salatu wasalam sanan son annabi shine kabi sunnah sa duk abinda ba adinni ba toh ka hakura dashi amma abun ba zage zage bane ana zuba hujoji ne a ilimance zagin ba abinda zai masa sanan kuma duk zagin da kayiwa wani idan bai rama ba zai koma kanka ne In ka zagi iyayen wani naka ka zaga Allah ya hauda mu akan bisa hanya madai daiciya ameen amma jahilci dai babban ciwo ne ko ince masifa ne
@RakiaIbrahim-yn5gw
@RakiaIbrahim-yn5gw 2 ай бұрын
Ke jahila ce banza jaka
@FadimatuYakubu-up3nn
@FadimatuYakubu-up3nn 2 ай бұрын
Ana irin ki jahila Yar iska jaka irin ki tambadandiya wawiya mahaukaciya idan kikace zagi zakiyi Na ci uwarki da ubanki a Zaki barikiji Dan ni Bana gaskiya Shine malamin naku Daya zagemu meyasa bazakuyi mai martaniba Yana zagin bayin Allah wadanan da basujiba Basu ganiba to bari in fadamiki dai dai nake da kugunki Dan kikace Zaki zageni wlh saina koyamiki darasin da bazaki manta dashi har karshen rayuwarkiba jahila jaka kawai ​@@RakiaIbrahim-yn5gw
@umarsulaimanauwal1486
@umarsulaimanauwal1486 2 ай бұрын
Jazakallahu Khair sayyada fadima❤
@lawalsahura8463
@lawalsahura8463 2 ай бұрын
😢😢😢
@lamimusa3530
@lamimusa3530 2 ай бұрын
🥺🥺🥺🥺
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН
Mom Hack for Cooking Solo with a Little One! 🍳👶
00:15
5-Minute Crafts HOUSE
Рет қаралды 23 МЛН
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН
LABARINA SEASON 11 EPISODE 8
1:18:26
Saira Movies
Рет қаралды 563 М.
YANDA AKA GABATAR DA MUZZAHARAN GARIN DAN-SURE JIHAR JIGAWA.
4:46
Bjh Channel tv
Рет қаралды 1,8 М.
MAULIDI COMEDY SAINAFADA COMEDY 😂
7:32
SAINAFADA TV
Рет қаралды 159 М.
LABARINA SEASON 11 EPISODE 9
1:25:40
Albarka Tv
Рет қаралды 10 М.
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН