Muma din duk basu sanmu ba amma kuma duk muna yinsu to wai banda rainin hankali ma ya zaai kace dole sai shugaban kasa ya sanka, Kai waye a cikin yan Nigeria
@dr.mohammedjika68165 жыл бұрын
Dahiru Ahmad Ali gane mini hanya dai. Yana tsammanin wake wake da Raye raye wani abun kiraki ne. Ai yanzu ya tafi inda ya dace dashi: taron shasha shu marasa lissafi. Mu tafi Nono haske a gurinmu, daman ni baka taba birgeni ba. Sai Baba Buhari in shaa Allah.
@smofl21785 жыл бұрын
Kai amm kami tanbayar da tamin dadi gud
@sulaimanabdulrazak41655 жыл бұрын
Allah sa mudace ameen adam a zango gsky kana da babbar hujja saboda kome gsky wahala ba appreciation ba dadi kuma siyasa ra ayine ...saboda kana da daman da zakayi ra ayinka ....amma am sorry to say that iam ur fans ........But,,.....NIGERIA SAI BABA BUHARI for now ..kenan ....Next tenure kuma sae wajirin adamawa
@bazallahiharuna89405 жыл бұрын
Gaskiya xango iya wuya ana tare
@aishatuusmanaishatuaishatu5505 жыл бұрын
Gaskiyane Allah ya tsareka yaya adamu
@saudatumuhammad24155 жыл бұрын
Wane kai in Allah ya yarda sai baba buhari nan da kwana kadan insha Allahu
@chagiabubakar17095 жыл бұрын
I understand your feelings. I support u
@hgehjdanallahpart1gfwhhw6865 жыл бұрын
Eyi duniya 😭😭😭😭bakomi mu sai baba buhari 👆👆ko be samuba yasan daraja aluhuma .zango wanam ba hujabane keyi de kaji kun...allah wadar da halika 😈
@abubakarshuaibu74345 жыл бұрын
Kai wawane
@alfredlukq77385 жыл бұрын
Hgehj dan Allah part 1 Gfwhhw baka da hankali
@jaafarahmad89775 жыл бұрын
Ashe ba don Allah kakeyi ba. ... Allah kyauta
@7الهوساوي5 жыл бұрын
sai baba buhari an sahalla👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
@aleeyumuhammed76975 жыл бұрын
karya kake mayaudari daman kana yine ba dan allah bane daman kayine dan wata manufar kuma mu ni masayin kane amma da yau insha allahu sai baba buhari next level
@الاىبل-ه1ي5 жыл бұрын
kayi daidai adamu allah yaymaka albarka sai atiku in sha allah
@newcommer94895 жыл бұрын
For the first time nayi unlike then at the end nayi liking ammani buhari nakeyi. kawai dai ka'iya allonka. amma dikda haka gaskiya maganganinka basu kareka akan nabaya dakayi dan amfanin kanka kawai kaduba baka duba alummaba kamar yadda kafadi abaya kaji tsoran allah adamu
@ismailsani82665 жыл бұрын
God bless you and bless your family
@adamnuruddeen71355 жыл бұрын
Kano sai ABBA insha allah
@sadikahmad10185 жыл бұрын
Gaskiya Akwai mahaukata Sosai kawai Don yabar Apc shine MI yawan yan Apc duk mutanen pdp ne shikansa buhari so nawa yana canjin party jahilan Banza Wawaye
@issahamza6175 жыл бұрын
Adamo zego bouhari cou goubi bohari .100 zego
@mamiaisha8295 жыл бұрын
wlh sai baba buhari koma da kayi dan allah da yafi wlh
@yahanasuylyarlele83285 жыл бұрын
Kai malan tafikabamu guri wana kuma kai ta dama mubata dameemuba
@MM-bv8fk5 жыл бұрын
😂😂😂 oho dai....buhari ko ba yan film yanada mutane....
@zeebeby7065 жыл бұрын
Wake daya baya hana miya keyda kayi dan Allah koanyaba kobaayababa iyladanka yana GA ALLAH keydey kafadi gaskiya kaci kodi kakiso NGR SAI GMB👂👅
@yusufhauwau99645 жыл бұрын
Hum mm!!! Allah sauwake Allah ya shiryemu.
@haronflata89905 жыл бұрын
Kai kurabu dashi mu daman bamuda buqatar shi sai baba bahari in sha allah
@muhamedmuhamed11735 жыл бұрын
macha allah yayi adam
@KeepingUpWithSwtMorda5 жыл бұрын
Forward ever backwards neva. U knw ur reason Addo,do wht pleases you#Salute🙌#Addo
@salisshaaibu63385 жыл бұрын
Adam A. Zango you hold no explanation this is your life and your choice. Mutane na mantawa da cewa ita fa siyasa ra'ayine.
@adamsabacha45 жыл бұрын
Sai baba buhari insha allahu
@subywada12765 жыл бұрын
Kayi abu dan Allah kake son ayabama sakarai
@allahyashiryeki72805 жыл бұрын
Ashe badan allh kakeyiba Adam hakanbe daceba
@maijiddabahari87945 жыл бұрын
Allah kabawa baba buhari mulkin kasarmu
@عمارصالحعبدالله5 жыл бұрын
Kenan badan Allah kakeyiba
@alfredlukq77385 жыл бұрын
ummi Yar auta ummi baka fahimce shi ba, baka jin hausa ko?
@mohammmadibrahim32435 жыл бұрын
Waway daqiqi arneh garah dan kauqe mahaukachi dan zina naija se babah kaikuma kaje daman u ar not A gud Muslim wawah dan karuwah
@zaurawannigeria5 жыл бұрын
Rabu dashi kawai
@bintuimam78535 жыл бұрын
Nima inna bayanka ADAMU is me binta imam frm borno state PDP Governor Imam
@danladigarba29485 жыл бұрын
ALLAH SARKI KANNYWOOD TAZO KARSHE
@mukhtaradam65435 жыл бұрын
gaskiya na gamsu da bayaninka Allah yasa haka shine alkairi
@mansurismailayelwa48315 жыл бұрын
Ayya sai yanzu mukasan hujjarka dama badan Allah kakiyiba kamar yadda kaki ikrare dan kudni Kuma appointment namiye akabaka
@umarmohammed78225 жыл бұрын
Allah wadaran naka ya lalace. Ilimi ma wani abune. ai dan zakaso mutun kasoshi Dan Allah. Kuma Kai a wa dazakace wai kana da Masoya.
@abdullahisaidu17285 жыл бұрын
nice a zango gaskiyane
@aishausmangaiya51605 жыл бұрын
Wannan ba hujja bace. 4+4 muke fata in sha Allah dama ba dan Allah kakeyi ba
@aslamkabir51915 жыл бұрын
Kace kai Dan iskane
@rukayyahabubakar11975 жыл бұрын
Siyasa ra ayi amma zango wannan bahujja bace kuma kazubar da ladanka
@musabello58745 жыл бұрын
Kayi abun kunya, Mukam sai buhari.
@zubarjelejele58235 жыл бұрын
Gaskiya tsakani da Allah ka nunama Jam'eeyar-APC Soyayya sosai Saboda Kashe kudade sama da milyon-biyu Gaskiya kayi kokari👍👍👍 to Allah kyauta
@zainabmohammedali66685 жыл бұрын
قول كلام يدخل عقال
@7الهوساوي5 жыл бұрын
من جدا كلامو ما يدخل الراس
@zainabmohammedali66685 жыл бұрын
@@7الهوساوي اي والله
@habibhassan24715 жыл бұрын
Wawa sakarai dakana maganan karabawa mutane don suzabe buhari ba don Kaye ba wawa kanachewa kudi baya siyanka gashi yanzu ansiyeka ai
@ayyoubkamalou43935 жыл бұрын
والله كلام فاضي
@wlhkowaa97285 жыл бұрын
Yeee Sai Yaya Zango mudai wazirin adamawa Sai atikilated aradu ba gudu bajaa da baya PDP power💪
@صفاءاحمد-ت2ل5 жыл бұрын
hakny Kannada Kskya ku wane mtn yanasu aybamy كلامك صح كل مين اذا سوى شي حلو لازم تبغى احد يمدحك اتمنا لك كل خير Adam a zango
@zainabedrees97505 жыл бұрын
Mude Allah ya bamu Shugaba Nagari
@samailaumar96255 жыл бұрын
Mal, Adam wanda keyi don Allah,bamai biyansa sai Allah, don shugabannin baya masuyi don Allah,suna fada layuridu minkum jazza'an wala shukura ,ka sauka lafiya mu sai Baba
@habuiliyas52425 жыл бұрын
Allah yabamairabo sa,a
@ridwanusman36745 жыл бұрын
Who cares for the appointment. Just do what pleases you Mr. Man. Every wise person knows who is better to rule the Nation. Vote wise!
@jamilamohammad99825 жыл бұрын
meyi dan Allah baya jiran yabo daga kowa, kazubarda ladanka dan neman yabo.....i just stop liking dis yeye boy
@shamsumaiharka13193 жыл бұрын
Kazabi duk wandakakeso uban meye a p s taimana
@allaimuni59565 жыл бұрын
Karya kake makaryaci kudine yajaka
@raihanatalkalibisalas29775 жыл бұрын
Makaryaci banza mtssssss kaji kunya wlh
@sulaimanmuhammadminuwa12605 жыл бұрын
Hmm kayi dan Allah kabari dan allah shine fisabillillahi
@uomaruoma52885 жыл бұрын
Don Allah yakamata kayi badon asankaba
@hamodihamodi2145 жыл бұрын
wawa duk baki yabushe sbd rashin gaskiya kowa yayi dakau zaiga dakau mudai insha allahu sai baba buhari mudan allah mukeyi badon asammuba
@usmanusman-nu9uk5 жыл бұрын
Hmm nidai allah yayi ta taimakon baba buhari
@ummualmustapaummualmustapa6305 жыл бұрын
Kai kasani
@gjgvnv58465 жыл бұрын
MUNAFUKA INA RUWAN KE E
@ahmadraina93945 жыл бұрын
Munafuki
@musabello58745 жыл бұрын
Wanda yake don Allah baya nema a yaba masa.
@susueslamnewhiwete65405 жыл бұрын
Wllh zango baka dawayo kabani kunya muse Baba me kwadayi kawai sakarai
@aishamakkahsaa43575 жыл бұрын
Gaskiya bamuji dadi ba adam zango dak abida xakaiyi da Allah kabar Allah ya baka yabaka lada badan mutin ba insha Allah sai baba buhari
@saadiyyahabdullahi59275 жыл бұрын
Ashe ba kayi don Allah
@ibrahimmohammed27705 жыл бұрын
Wai shin siyasa ba rayibane Wai Inaruwanku da abinda yayi rayi Dan Allah Wai shinma Buhari Wayene shida kowa zai soshi Kurkumanta annabin Allah ma ankishi yabar garinsa ya koma wani guri
@hauwamari28755 жыл бұрын
Sai Buhari.
@siyamaabdallah9515 жыл бұрын
Allah yasa mudace duniya da lahira
@ibrahimidi95245 жыл бұрын
don Allah Adam zango ka koma makaranta, wallahi karanci Ilimi ya baiyana tsarara
@mansurismailayelwa48315 жыл бұрын
Maiyi dan Allah bayayi dan asani
@rabhaamin79915 жыл бұрын
gaskini maganka adamu sai atiku in sha allah
@mustaphasaidu62035 жыл бұрын
wallahi adamu baka tare da kunya har abada kayi raayinka ni na girmama raayinka kuma kamanta da jahilan mutane masu zage zage insha Allah zakayi nasara a rayuwa har qarshen rayuwa saboda bakayi hassadar wani bah kuma nace Nigeria sai baba atiku
@shamsiyyahmusa61355 жыл бұрын
sai baba insha allah
@hauwaufantami62115 жыл бұрын
Bakada hankali Aradu
@sallzeesallzee78135 жыл бұрын
Chanta matse maka
@saeedsnaino28905 жыл бұрын
Gaskiyanka adam a zango
@ibrahimtukur76725 жыл бұрын
Kajikonya wllayi
@Comrdmuhdhabibuabubakargmb5 жыл бұрын
Wannan gaskiyane Amma mudai munce next level buhari 4+4 8
@nuhuyau96505 жыл бұрын
Baba buhari dodar 4+4 Insha Allah
@amzasuktravels91025 жыл бұрын
Yobe sai mai mala buni insha Allah 🤲
@salimahajiya62795 жыл бұрын
Ai dasabo Allah kakeyi dabazaka damu ba wallahi abun kunya kwadai ne kawai
@بيوتيتاسمور5 жыл бұрын
👍👍👍
@slimtiger52535 жыл бұрын
Bagaskiya kafadiba don buhari baisankaba toh saime idan kanayi don Allah shikenan, amma kazo kana karya
@حليمهعبدالله-ش7ك5 жыл бұрын
سي بابا بحريه 4+4
@عمرانحسين-و7ط5 жыл бұрын
مين هذي بحريه
@koudouaminatou10585 жыл бұрын
Haka ne kawa da ra ai sa👍👍👍👍
@mardiaabubakar54235 жыл бұрын
Allah yabaka agaba naji dadi shine gari
@salisuaboubacar18545 жыл бұрын
Allah shi kyauta
@ZZZZ-bx5vv5 жыл бұрын
That is not good enough for you A zongo to just go to PDP you're really disappointed us why why why?
@rukayyaadam33435 жыл бұрын
Allah yasa haka shi yafi maka Alkhairi prince zango .
@zaynabmuhammadrabiu35515 жыл бұрын
Mukam sai Baba
@zuilehatkabirdandagozeze68685 жыл бұрын
to zango inakayi kayi dan allah basi ansan ka ba
@lawaninusa61325 жыл бұрын
Allah yamaka albarka siyasa ra'ayice ba addini ba ...... Kuma kusani idan ka zagi Adam tofa allah zai saka masa ....kuma masoyan buhari badan allah kukeyiba
@zymahadam55375 жыл бұрын
Adam A Zango Da wayasan kana APC??? Mutane nawa kasaka a APC???da idan ka fita zasu bika kuma mu damu???kabi money better Dan integrity ba wani ABU ba.PMB was tested I guess since b4 u were born en he's trusted. Atiku was tested but Neva trusted.a dalilin me zamu zabi Wanda yake da corruption issue kuma kowa yasani world wide.oohhhh Su PMB din kache ka musu DanAllah buh ur words shows dat he gave ubd appointment as a bribe. And Adam Zango ur future is Doomed tunda ka yada Gaskia ka rike karya.karya sake bishiya ka kama ganye.Atiku da ya sayar da Assets na Nigeria for his self interest as at den ma yana VP balle idan ya zama president Allah ba Azallumin kowa bane kuma yana bayan me gaskia En abun da kayii wa APC ya Nina ba danAllah kayii ba kayi Dan a yaba ka ba dan Allah ba.kabi Kudi kasamu kuma ze kare. Komai ma na duniya yana karewa balle kudin Atikun da Appointment da ya baka Ka ruwa yaro wlhy taskiyan ruwa tsundum
@salwashuaibsalwashuaib20625 жыл бұрын
Indai Dan Allah kakeyi bakabukatar kulawarwani
@Real_Bajiks5 жыл бұрын
Saika gayama dakikan masoyanka kamar ka. Idan kayi abu don Allah 👍 bakada bukatar wani yasan kayi domin shi Allah 👍 din da kanshi zai sakama. Ta hanyarda baka zataba. Wlh kai jakine kuma duniya ta shaida Hakan.