After Match [Bayan Haduwa] | Find Your Match Sequel | Hausa Version with English Subtitles | Ep1

  Рет қаралды 91,016

Manyan Gobe

Manyan Gobe

Күн бұрын

Пікірлер: 1 100
@gamefootballers2494
@gamefootballers2494 5 ай бұрын
Allah ya hadaka da mafi Alkhairi Muhammad
@AishaMuhammad-f6e
@AishaMuhammad-f6e 4 ай бұрын
Prophet Muhammad
@AishaMuhammad-f6e
@AishaMuhammad-f6e 4 ай бұрын
SALLAHU ALAIHI WASSALAM❤❤❤❤❤❤
@abubakarashir173
@abubakarashir173 3 ай бұрын
The brotherhood is proud of you Muhammad ❤
@shamsiyyahsalihu5337
@shamsiyyahsalihu5337 Ай бұрын
Saboda baya spending koh😂😂😂
@abdulhalimibrahim4826
@abdulhalimibrahim4826 4 ай бұрын
Kungiyar kare 'yancin maza tana alfahari da Muhammad , Habiba ba kalar shi ba ce, duk da kuwa tana kaunar shi a cikin zuciyar ta.
@shamsiyyahsalihu5337
@shamsiyyahsalihu5337 Ай бұрын
Saboda baya spending koh😂😂😂😂maza kuyi aldalci
@RealZMK
@RealZMK 5 ай бұрын
Wlh Muhammad kai legend ne sannan kaine mijin da mata masu hankali keso.
@abdulazeezaliyu9412
@abdulazeezaliyu9412 5 ай бұрын
Rabuwar itace tafi. Muhammad ya fita gaskia. Wannan ba matar aure bace. Ta fifita kudi fiye da komai. Wannan ya nuna idan ta auri mutum karayar arziqi tazo mai kashe auren zatai ke nan. Duk macen da ta fifita kudi a soyayya zaai saurin yaudarar ta. Kuma ko anyi aure bai cika qarko ba. Domin bayan aure soyayyar hali ce take riqe shi. Allah ya ganar da ita da sauran ireirenta.
@usamadanlami6914
@usamadanlami6914 5 ай бұрын
Wllh gaskiyane
@AlhassanIshiyaku
@AlhassanIshiyaku 5 ай бұрын
E hakane maganan ka yake
@muhammadauwalmajidadi7280
@muhammadauwalmajidadi7280 3 ай бұрын
Amin
@NazifiSaidu-sf4hp
@NazifiSaidu-sf4hp 3 ай бұрын
Gaskiya Muhammad Allah yabaka wadda tafita kafita gaskiya itace tayaudareka
@Hasanulbasary4
@Hasanulbasary4 5 ай бұрын
Shiyasa IndaiBaxaKa Bi Abin Annabi Sallahu Alaihi Wasallam Ka Duba Mace Me Addini ba Wlh Ansamu Matsala😊
@sisserasheedrasheedson4466
@sisserasheedrasheedson4466 5 ай бұрын
Hhhhhh
@bachamahamedali4524
@bachamahamedali4524 5 ай бұрын
Gas kiyane dan uwa
@alhadjimohamedabdoulmoumin6561
@alhadjimohamedabdoulmoumin6561 5 ай бұрын
wannan gaskia ne abokina, ita wannan fah tana ruwa wly
@AbbasUmar-bg6jn
@AbbasUmar-bg6jn 5 ай бұрын
Akawo mana yarinyar nan mai mugun son kudi wacce vioce dinta yayi trending
@muhammedabduljalal1152
@muhammedabduljalal1152 5 ай бұрын
Yar hookup ce shegiya
@WaliedWalied-b7n
@WaliedWalied-b7n 5 ай бұрын
Wlh suna son juna allah dan haka su gyara tsakaninsu kawai dan nidai suna burgeni wlh karsu bamu kunya dan allah
@Ashir-umar
@Ashir-umar 5 ай бұрын
Ina bayan ka Muhammad 😊
@FareedarhKabeer
@FareedarhKabeer 5 ай бұрын
Pls I’m ready for this match I like this Muhammad 😢
@bashirhussaini6316
@bashirhussaini6316 5 ай бұрын
Fareeda, having husband like muhammad is dis life wlhi is too hard.. and wlhi duk wacca tayi dace ta aureshi i swear bazatayi regret ba... 🎉
@muhammadmahimaisalati4761
@muhammadmahimaisalati4761 5 ай бұрын
Kije kinemi wanda yadace dake
@JibrilMuhammad-nx6gv
@JibrilMuhammad-nx6gv 5 ай бұрын
I like you too
@FareedarhKabeer
@FareedarhKabeer 5 ай бұрын
@@bashirhussaini6316 yea I’m ready he has d taste of a man I want to Marry
@FareedarhKabeer
@FareedarhKabeer 5 ай бұрын
@@JibrilMuhammad-nx6gv I mean real love
@fadimatuBamanga
@fadimatuBamanga 3 ай бұрын
Honesty I love Muhammad❤
@valasite
@valasite 3 ай бұрын
U love Muhammad really but remember he needs traditions food 😂😂
@valasite
@valasite 3 ай бұрын
@@fadimatuBamanga alright then gskiya da dukkan alamu kinasan behaviour irin na Muhammad. Kinga ita abunda na lura dashi she's not interesting in marriage for now shysa baxata Kula Shi ba dakuma kowa d Kalan Wanda ykeso kamar ydda tafada , tace tanada saurayi Wanda yafishi komai but I didn't agree
@valasite
@valasite 3 ай бұрын
@@fadimatuBamanga ynxu if he's ready to marry u are u going to study all that traditions food bayasan 50% fa tunda itama tace at least ta dan iya
@valasite
@valasite 3 ай бұрын
@@fadimatuBamanga hmm ban ydda bakida kyau ba shima ae Dan Talaka ne kinsan kowa d interest din Shi . For me nafisan na auri talaka bcox idan kunyi kudi tare xatafi kowa rike maka family Dinka da daraja and she loved u not for Ur money
@fadimatuBamanga
@fadimatuBamanga 3 ай бұрын
@@valasite Ok
@zaiduayuba
@zaiduayuba 28 күн бұрын
Mazanjan gobe suna alfahary da Muhammad wllh
@Hasanulbasary4
@Hasanulbasary4 5 ай бұрын
Gaskiya After Match Dinga Yamin Sugar 😂
@IbrahimBeenKhalid
@IbrahimBeenKhalid 23 күн бұрын
Allah yahada kowa darabonsa
@jamiluasMuhammad
@jamiluasMuhammad 3 ай бұрын
Muhammad gaskiya naji dadi dakatsaya a matsayarka sabo da habiba kudine a gabanta ba dan Allah take sonka ba shi kudi nupine na Allah yau za'awayi gari baka dashi akwana atashi Allah yamai dakai mai kudi hakama kana da kudi kwanci tashi baka dashi Allah ka zaba mana mata nagari masu sonmu tsakani da Allah badan abin duniya ba irinsu habiba ameen
@tycooneameenu5528
@tycooneameenu5528 5 ай бұрын
EMOTIONAL DAMAGE 😂😂😂😂😂😂
@jibrinhauwa7390
@jibrinhauwa7390 5 ай бұрын
Muhammad is a deal for a real woman, am crushing already, love his energy and confidence
@khalidsunusi9821
@khalidsunusi9821 3 ай бұрын
Kai Amma wannan gayen wallahi ya burgeni wannan shi'ake kira da alpha waton jajirtaccen damijin duniya Wanda kowace mace take da burin samu kuma Wanda mace bazata iya juyawa ba. Wllhy ka burgeni matuka😊
@UsmanUsmanMuhammad-yz2zj
@UsmanUsmanMuhammad-yz2zj 2 ай бұрын
Muhammad ina maka gaisuwa kafa dari ba daya cikwan💯na darin seran da Allah yahadamu 💪... Habiba money is not anything
@MusaHabiba-bl9ow
@MusaHabiba-bl9ow 5 ай бұрын
Allah ya daidaita tsakaninku, saboda gaskia hadinku yayi kyau.
@baadamkonto1972
@baadamkonto1972 5 ай бұрын
Hahaha inji wa 😏 she is lashe Money 😅if she really likes him then she most forget about money first 😭
@ibrahimtahir5550
@ibrahimtahir5550 5 ай бұрын
Gakiya hadin su baiyi kyau ba , Bata iya abinci ba
@SidiAboki
@SidiAboki 4 ай бұрын
Gaskiya har yanzu Habiba tana son Muhammad
@SadeeqAliyukola-mu9ym
@SadeeqAliyukola-mu9ym 5 ай бұрын
Gsky ku dai daita, sbd kun dace sosai, inaso ma inga yaran da zaku haifa wallahi
@rambuuumohha
@rambuuumohha 5 ай бұрын
😂😂Kaii mutane
@UsmanRidwan-bp6tk
@UsmanRidwan-bp6tk 4 ай бұрын
Muhammad gaskeya Kai duniya 🌹🌹
@King_yusuf_jega
@King_yusuf_jega 5 ай бұрын
Dan Allah kafada mata gaskiya wlh kudi basune mafitaba saboda sayayyar kudi bata karko
@MariyaMuktar-p7z
@MariyaMuktar-p7z 5 ай бұрын
Sosai ma. Is about his character and religion.
@hauwaumarsalihu3885
@hauwaumarsalihu3885 5 ай бұрын
Amma Dai kyautata wa tana da dadi, kyautar kudi zamanin yanzu ya nasa farinciki 😊
@MariyaMuktar-p7z
@MariyaMuktar-p7z 5 ай бұрын
@@hauwaumarsalihu3885 Eh kyautatawa na da dadi sosai ma, na yarda da ke. Amma yadda matan suke nunawa cewa kudi shi ne komai, su na nu na zulama. Wani abun daga gurin mu ne. Kuma ta sani ko Bashi da shi ne sosai, sai ya sa ba ya siya ma ta abun da ta ke so.
@hauwaumarsalihu3885
@hauwaumarsalihu3885 5 ай бұрын
@@MariyaMuktar-p7z gaskiya alaqa ya wuce asawa kudi ido kawai, mutunci da girmama wa yafi komai
@King_yusuf_jega
@King_yusuf_jega 5 ай бұрын
@@hauwaumarsalihu3885 hakane Amma ita yadda tanuna tanason kudine bawai kyau tatawa ba
@BashirMohammed-ef7rq
@BashirMohammed-ef7rq 3 ай бұрын
Absolutely wannan yarinyan sonkudin ta yayi yawa matsalanta yabata kudi kenan badan Allah take sonshiba. Allah karabamuda irin wannan sayayyar, Kaburgeni abokina wallahi 👍👍👍
@ZubairuUsman-nf1hs
@ZubairuUsman-nf1hs 5 ай бұрын
Gaskiya soyayyar kudi matsalane
@Salma-i7c3m
@Salma-i7c3m 5 ай бұрын
Wllh hakane
@FSCENGINEERINGSERVICES
@FSCENGINEERINGSERVICES 5 ай бұрын
Gaskiya ya kamata Iyaye sun dinga shiga irin wannan lamari.
@muhammaddayyab303
@muhammaddayyab303 5 ай бұрын
wlh ka birgeni sosai muhammad haka nakeson namiji
@Muhammadabubakar-ce7mm
@Muhammadabubakar-ce7mm 5 ай бұрын
Muhammad a gaskiya Allah ya temekeka da karabu da wanna lashe moni mayau dariya ce
@YusufMubarak-kf5eu
@YusufMubarak-kf5eu 5 ай бұрын
Gaskiyane wannan maganar Muhammad tana kan hanya mace sai Allah amma break up shine mafita
@usamadanlami6914
@usamadanlami6914 5 ай бұрын
Gaskiyane❤❤❤❤
@HarunaAhmad-b5z
@HarunaAhmad-b5z Ай бұрын
Gaskiya Muhammad in maka fatan nasar
@AbubakarAdamu-l9z
@AbubakarAdamu-l9z 5 ай бұрын
Gaskiya wannan taban mamaki sosai
@JamiluAliyu-k1g
@JamiluAliyu-k1g 4 ай бұрын
Habiba karkibari wannan damar tawuceki Muhammad is so good guy
@sadalawan4524
@sadalawan4524 5 ай бұрын
Hauka nake na kashewa Mace kudi, Alhalin na fahimci bata Sona!
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 5 ай бұрын
Wannan gaskiyane 😂😂😂
@boss__evraheem
@boss__evraheem 4 ай бұрын
Gaskiya Muhammad yarinyan nan tana sanka kuci gaba da soyayyah kawai. ku daidai ta tsakanin ku kawai
@ShaibouMansour
@ShaibouMansour 5 ай бұрын
Gaskiya yakamata sugyara wlh sunasan juna da alama
@ShafiuUsman-s3u
@ShafiuUsman-s3u 4 ай бұрын
Wlh Muhammad kai legend ne thanks
@iliyasumuhammadadamu890
@iliyasumuhammadadamu890 5 ай бұрын
Gaskiya wannan sune best candidates ever
@AbbaUmarMasanawa
@AbbaUmarMasanawa 5 ай бұрын
I swear she really love Muhammad da alamu Muhammad yana da vibes ga confidence haka ake son namiji
@aminuawwal3760
@aminuawwal3760 5 ай бұрын
So sad if all she's saying ia from heart not a joke, marriage is never a blessing until you marry someone that gives you peace of mind...this lady she's not ready yet , just leave her to her youthful fantasies till she clock 30yr. Investing in any unprofitable business is waste of time and resources.
@yusuffaisal9919
@yusuffaisal9919 5 ай бұрын
I swear
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA 5 ай бұрын
She is materialist and with this many men will go to her and deceived her since they know her mind
@ZainabAuwalgambo
@ZainabAuwalgambo 5 ай бұрын
Gsky wlh
@HadizaBaby-h2e
@HadizaBaby-h2e 5 ай бұрын
😂😂
@baadamkonto1972
@baadamkonto1972 5 ай бұрын
Yeah that's what I am saying let's build the relationship in better way not money 😊
@BahariNiska
@BahariNiska 4 ай бұрын
Gaskiya suna Muhammad Yana birgeni sosai amma itama tana birgeni ba sosai ba
@BashirMukhtarNagamji
@BashirMukhtarNagamji 5 ай бұрын
Despite your grudges you guys remain my favorite!!!❤ the jovial and understanding is the key thus, the breakup is best for you guys. I wish habiba Elon musk like that will spoiled her completely! For Muhammad I wish you that your soul mate. 😊
@ummimusa7651
@ummimusa7651 5 ай бұрын
Gaskiya Muhammad find you soulmate
@auwaldgombetv
@auwaldgombetv 5 ай бұрын
Gaskiya Muhammad legend ne 🎉🎉 ya bigeni sosai
@AbdullahiAuwal-cj2lm
@AbdullahiAuwal-cj2lm 5 ай бұрын
gaskiya oga musa naji dadi dama inaso kariga bibiyar fund match da aka samu so amma dama fawanna she like money more since first time they meet sauramma players din suma a bisu a bibiyi soyayyar su thank you
@AhmadMuhammad-sm7hz
@AhmadMuhammad-sm7hz 5 ай бұрын
abota rayuwace kasani abota babu abun da bazata iya zama ba iyaye su suka haifema suka raine amma bayan haka abokai ne qarin gewwar mu❤❤
@MuhammadsanikhaleelMuhammadsan
@MuhammadsanikhaleelMuhammadsan 5 ай бұрын
Tanaso tana kaiwa kasuwa bata tunanin zama frends yanka iya dawo da soyayya in yana bata kulawa da batei tsamaniba
@abdulkadirmuhammed8032
@abdulkadirmuhammed8032 5 ай бұрын
Muhammed wallhi Kai legend ne yaseeen❤
@Mjays_crypt
@Mjays_crypt 5 ай бұрын
Gyara😂😂🔥🔥 I like this episode
@muhammadauwal5047
@muhammadauwal5047 5 ай бұрын
Gyara dan wasa😂
@UmarNasiru-i1q
@UmarNasiru-i1q 4 ай бұрын
gaskiya Musa nidai banyarda basan junansu ba Dan allah ayi kokarin shirya su
@NasiruDahiru-bm4qv
@NasiruDahiru-bm4qv 5 ай бұрын
Samun irin Muhammad ze maki wuya habiba 😊..
@YusufMuhammad-wr9rr
@YusufMuhammad-wr9rr 5 ай бұрын
Gaskiya Wannan wlh sun burgeni akwai soyayyah a tsakanin su allah ya hada kansu suyi Aure❤
@AishaAbubakarzaki
@AishaAbubakarzaki 5 ай бұрын
Gsky bata sonka tsakani da Allah kabarta kawai
@aboubacarassadeck2686
@aboubacarassadeck2686 4 ай бұрын
Gaskiya wannan ba matar aure bace ba allah ya kareka Muhammad
@muhdspeedou
@muhdspeedou 5 ай бұрын
Muhammad is intellectual, I respect the guy’s way of reasoning
@AminuAuwalMuhammad
@AminuAuwalMuhammad 3 ай бұрын
Muhammad kungiyar Maza masu Kare aljihunsu suna alfahari dakai
@Maijamaa4546
@Maijamaa4546 5 ай бұрын
Wannan yarinya tabamu mamaki gaskiya Allah yabata sa a indai soyayya kudice Tayita nema
@Gff-pb9ft
@Gff-pb9ft 5 ай бұрын
Abokina nifa banga laifinta ba ba yadda xa'ayi kana soyayya da yarinya kace bazaka bata kudi tarike ba koda lokaci xuwa lokaci ne
@zaiduayuba
@zaiduayuba 28 күн бұрын
Kaburgeni wllh tana da sonxuciya ❤
@ambcreatives76
@ambcreatives76 5 ай бұрын
Wannan gayen ya tashi kaina, Senior man in simple term.😊
@l_uzayru2455
@l_uzayru2455 5 ай бұрын
Ashe ka gane😂😂
@HAUWANAFIU
@HAUWANAFIU 4 ай бұрын
Gaskiya habiba kinyi kuskure kudi bashine ba miji nagari shine komai Kuma idan kinyi hakuri za abaki kudin
@tambuwalmathsclass
@tambuwalmathsclass 5 ай бұрын
Wannan bata san maza ba, lafiya lau maza zasu baki kudi kuma su lalata miki rayuwa
@Ganomovies
@Ganomovies 5 ай бұрын
Son kai yayi yawa a wajen yarinyar nan Habiba but She is Beauty
@bn_isahtv
@bn_isahtv 5 ай бұрын
Great Job Muhammad I'm with you 100% cos you made a good decision i swear.
@SerfeeyyerhAbdullahie-kq9wt
@SerfeeyyerhAbdullahie-kq9wt 4 ай бұрын
So saddd gsky banji dadi bah You guys are my fav pahhh😢😢 amma habiba tafi bada matsala Gsky
@sahuraadam
@sahuraadam 3 ай бұрын
Me too banji dadiba
@BasharMusa-c6r
@BasharMusa-c6r 5 ай бұрын
Wallahi bayanda zanyi in auri irin wannan macen
@TchimaHamza
@TchimaHamza 5 ай бұрын
Ni allah banji dadi rabuwarsu ba saboda su na like nayi subscriber in mayan gobe allah suna birgueni
@aliyusaidu8370
@aliyusaidu8370 4 ай бұрын
Gaskiya Muhammad namiji ne
@Mkdimash
@Mkdimash 5 ай бұрын
Wllhi rashin kiran budurwata at time shine yarabamu gashi tana soyayya da abokina❤
@MaryamsalehIbrahim
@MaryamsalehIbrahim 5 ай бұрын
Ni gaskiya shawarata shine ita mace ba zata nuna wa nmiji wai tafison kudinsa ba,ynz ydd habiba take nunawa idan ta aure namiji Mai kudi yazo yasa mu karayar arziki habiba zata rabu dashi,to dole Muhammad zai Yi tinani Kuma miji mai addini da mu'amala Mai kyau yafi kudi,nasan kudi abun sone Amma na habiba yyi yawa,Allah ya bawa Muhammad mata nagari habiba Kuma Allah ya Bata Mai kudi❤
@HUSSAINIAMINU-z7j
@HUSSAINIAMINU-z7j 5 ай бұрын
Ameen summa ameen
@musarabiu7276
@musarabiu7276 5 ай бұрын
Ai yana da wuya ta auri mai kudin tunda tabar abunda ya dace
@touchingheart733
@touchingheart733 5 ай бұрын
Gaskiya kafin tasamu Wanda yafika sai tabinchika
@Mai_atampha
@Mai_atampha 4 ай бұрын
Finally yau naga legend irina nah seriously guys
@Muby_Ajiwa
@Muby_Ajiwa 4 ай бұрын
You are legend Muhammad karabu da ita kawai taje taitason kudin
@JRIAli
@JRIAli 5 ай бұрын
Wlh wlh Muhamadu yaburgeni sosai saboda yakoyamata darasi❤❤
@AliuUmar-p1l
@AliuUmar-p1l 5 ай бұрын
slm maganan gaskiya fa yarinyan nan soyayiya ta kudi takeyi bana gaskiya bace to ayi mai kudinma zaizamo talaka cikin ikon allah watarana gaskiya ai soyayya gaskiya kawai ❤❤❤
@abdullahimuhammad667
@abdullahimuhammad667 5 ай бұрын
Gaskiyane Muhammad Allah ubangiji ya baka wadda zata so ka don Allah badon kudi bah domin soyayayya akan kudi Bai dorewa kudi na kare zata bar son amma soyayayyar gaskiya Bata taba karewa.karka ji komai Allah zai kawomaka wadda zato soka domin Allah ku rayu tare ku mutu tare cikin soyayayya da amana inshallah 😢
@AhmadAgayawa-g8g
@AhmadAgayawa-g8g 5 ай бұрын
Gaskia Habiba burgeni sosae batai karya ba, kuma gaskia Guy din yafi burgeni shikam
@ImanepaysAbdoulkadir
@ImanepaysAbdoulkadir 4 ай бұрын
Wannan chirin yana birgeni sosai wlh ❤
@Tamasilouhannafi
@Tamasilouhannafi 5 ай бұрын
Gaskiya wannan sai hankali San kudin nata yayi yawa
@barirazouberou
@barirazouberou 5 ай бұрын
26:28 Muna rokon allah 'ya daidai ta tsakanin ku gaskiya kundace da juna❤❤
@usamadanlami6914
@usamadanlami6914 5 ай бұрын
Allah sarki duniya mata sai godiya ❤❤❤❤❤❤
@chukwumaifeanyi4083
@chukwumaifeanyi4083 5 ай бұрын
Matsalanku biyu a gareku. Daya, Habiba ta rage son kudi, son kudin yayi yowa. Namigi zai iya yaudaraki da kudi, ba sai ya sha wohala ba. Kuma na Biyu, shi ma Muhammed, yanada kishi da yowa. Ya rage kishin shi. Kowacce mecce, ta na da samari, sai dai hakuri za kayi, amma in tanasonka, za to dawo wurinka Muhammed. Kawai ka bi ta da hankali, tun tana sonka, kuma kana sonta. Ni dai gaskiya kun hadu, kuna flowing. Dan Allah ku gyara karmin matsalanku. Allah ya bada sa'a
@hussainiusman7410
@hussainiusman7410 5 ай бұрын
Gaskiya Muhammad kayiman dai dai wannan lashe money ce
@RabbissBoy
@RabbissBoy 4 ай бұрын
❤😂😂😂 wahala jam network
@mustaphahamza7328
@mustaphahamza7328 5 ай бұрын
To be sincere Beb din nan mayaudariyace wlh allaji muhammad ka burgeni sosai Allah ya hadaka da soul mate ❤🎉
@Nazifiumar-mf3ng
@Nazifiumar-mf3ng Ай бұрын
Idan mai kyau ga mai kudi fa ❤😂🎉❤
@Muazusalahu
@Muazusalahu 5 ай бұрын
Gaskiya habiba is good the way yadda take magana
@AhmadMusa-t4t
@AhmadMusa-t4t 5 ай бұрын
Itafa soyayya bakidi bace kuma baason mutum don kudinsa she don thing wataran kudinnan zasu kare 😢haba habiba be wise mana Muhammad is a good person and hi is beautiful ad hamson guy ❤ Wallahi I don’t said u will never 👎 get someone like him but rarely to get someone like him,So Muhammad take care of yourself good luck 👍 🎉
@BabaleBabale-rz9rs
@BabaleBabale-rz9rs 5 ай бұрын
Gaskiya Muhammad wannan Sona gaskiya Muhammad baruwan ta da kudi ❤❤❤
@habibumuhammad8308
@habibumuhammad8308 5 ай бұрын
Allah yarabamu da irinki habiba Muhammad kaikuma Allah yabaka mace Nagari bamaryadda kakesoba Allah shiyasan abunda yadace dakai kanezabinsa kayi daidai ITA kuma Allah yabata irin shehu hutu acikin wani film darasi ai irin shi takeso
@malan_abduabubakar-ibrahim7438
@malan_abduabubakar-ibrahim7438 5 ай бұрын
Gaskiya kaburgemu kuma kacecemu tunda bata sonka mafita kanemi wacce ta kesonka tsakanin ta da Allah
@AdamJunaidu
@AdamJunaidu 4 ай бұрын
gaskiya wannan shirin yana birgeni sose wlh
@NIJARTV-h6m
@NIJARTV-h6m 5 ай бұрын
Ina so Habibah ta sani so na kudi ba ya taɓa dorewa amma tayi hakuri kawai su daidaita da Muhammad
@محمدسعيد-ش5ك8س
@محمدسعيد-ش5ك8س 5 ай бұрын
Ai ba za su daidaita ba, wannan yarinyar capitalist ce kawai. Yarinya tun a waje za ta baka picture of how your home is going to be.
@CEO_ABDUSAN_COLLECTION
@CEO_ABDUSAN_COLLECTION 10 күн бұрын
Friendship can go back to love but love can’t go back to friendship 😊😂
@aminuusman7041
@aminuusman7041 5 ай бұрын
Ita wannan bazata taba ganewa ba, sai duniya tabi da ita. Amma kudin is not a solution a wajena sbd soyayyah danAllah duniyace. I luv u my kaunah
@UsmanMuhd-iy8sh
@UsmanMuhd-iy8sh 5 ай бұрын
Gaskiya indai nasan xaki yaudareni wlh ko kobo baxan iya bakiba
@makiyuibrahim1929
@makiyuibrahim1929 5 ай бұрын
Gaskiya ya kamata naga habiba zan mata waazi
@namamajunior
@namamajunior 5 ай бұрын
gaskiya abinda kuke yana qayatarwa sosai
@mustaphamahmud3825
@mustaphamahmud3825 5 ай бұрын
Nikam wannan sun burgeni. Pls ku sasanta kanku ... Zakuyi making good couple
@adammusa8977
@adammusa8977 2 ай бұрын
Definitely program dinnan yabirgeni
Mutane Na Episode 3
21:34
MUSA AFRICA
Рет қаралды 26 М.
One day.. 🙌
00:33
Celine Dept
Рет қаралды 48 МЛН
Thank you Santa
00:13
Nadir Show
Рет қаралды 39 МЛН
SIZE DOESN’T MATTER @benjaminjiujitsu
00:46
Natan por Aí
Рет қаралды 4,7 МЛН
MUSAYA SEASON 2 EPISODE 25
56:33
LAURE HAUSA TV
Рет қаралды 15 М.
A DUNIYA KASHI NA 120
51:49
Zinariya Hausa TV
Рет қаралды 96 М.
PiCK&OBEY
12:10
Lassman Television
Рет қаралды 2,2 М.
AUREN KYAKKYAWA EPISODE 4 HAUSA SERIES Ali Rabiu Ali Daddy
29:12
Ali Daddy Tv
Рет қаралды 1,3 М.
HALAL MATCH HAUSA | EPISODE 1
27:09
BEST OF HAUSA MOVIES
Рет қаралды 14 М.
ALIYA SEASON 4 EPISODE 6
51:00
ALI JITA MULTI MEDIA
Рет қаралды 19 М.
Find Your Match [Makauniyar Soyayya] Episode 19
23:26
Manyan Gobe
Рет қаралды 18 М.