Wannan gaskiyane malam ba yadda za ayi turawa soutemaki wata kasa ta africa sayda manufa kuma manufar itache adinga tachin hankali a wuraren mousilmi dan haka duk wani ta addanchi turawa suke temakawa da kudi da makamay. Ba yadda za ayi bature yasoka dan haka moufalka.
@SouleyRachidaКүн бұрын
Zancen ka gaskiya ne amma wasunmu basu gane hakan ba dik cikin kasashe babu kasar da takaita kyamar muslunci ita kadai ce ke mutun mutumin ma'aiki s.a.w. dan tsananin kin addinin muslunci
@AweissouLawaliAweissouLawa-k2dКүн бұрын
😮😮😮😮Facile ??????
@abdouhalilou-f6yКүн бұрын
ache ita France tsauni ce na takawa gurin cimma duk wata manufa matsalar ita ce masu muguwar manufa suka gabace mu wajan hawa allah kasa mu dace