Sanunka da kokari Al amen Allah karra basira ka nuna ka karantu a gefen Hausa ❤❤
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Gudurega makwabci
@musaumar5548 Жыл бұрын
Allah ya kara basira Abokina
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen inaimaka fatan alkhairi
@KasimuyaroSokoto Жыл бұрын
Al amen muna godeya
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Nima ina godiya
@hamzaisa9737 Жыл бұрын
MashaAllah, Al-Amin Tun baba Dan Moye yana raya, duk wakar da bakudashe a kai shi studio kawai yasake
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To maigidanmu
@muzammilabdullahi356 Жыл бұрын
Masha Allah dan Allah ya dambe jafaru da bahagon dutsin mari
@alameensokototv496 Жыл бұрын
??
@bakoabdulkarim28311 ай бұрын
Yayi daidai al ameen, muna godiya
@alameensokototv49611 ай бұрын
Nima nagode
@lawalemirkaura7207 Жыл бұрын
Da ma Dama Danmoyi makiyin mamman Dan Sanyinna ne don Bai kamnar Dansanyina don du damben garba Takalafiya Da Ruwan gulmare duk Danmoyi Kane momasu asiri don sukashe mamman sabodahaka karya yakefadi