Wai Dan Allah Al amen sokoto shago bahagone ko badame????????????????
@alameensokototv4969 ай бұрын
Bansaniba
@Kebbifestival4069 ай бұрын
Gaskiya Wannan Hira tayi dadi sosai
@alameensokototv4969 ай бұрын
Madallah
@mohammedhusain76417 ай бұрын
These stories are very profound, Mallam Al Ameen. We thank you for bringing the story of these legends of the past.
@alameensokototv4967 ай бұрын
Thank you very much sir
@user-po6fq1qr6p9 ай бұрын
I am from india i like your chanal
@alameensokototv4969 ай бұрын
Thank you very much I appreciate that
@MuhammeedIbrahim-lh2oh2 ай бұрын
Maman shata
@alameensokototv4962 ай бұрын
Ko
@mansuryahaya62719 ай бұрын
Gaskiya shago bala,i ne kaji maza
@alameensokototv4969 ай бұрын
Madallah
@mustapahsuleman46429 ай бұрын
Masha Allah allha ya sa angama lfy muna jindadi sose wlh
@alameensokototv4969 ай бұрын
Madallah
@muhammadsaminuayagi48809 ай бұрын
Wato Dan'anaci ya yi gaskiya, a inda ya ce: karamar macce ba ta haihuwar kamar Shago.
@alameensokototv4969 ай бұрын
Hakane
@hauwatakori93469 ай бұрын
Gaskiya minajin dadin.wannan programs
@alameensokototv4969 ай бұрын
Madallah
@DaudaDahiru-pb1rs9 ай бұрын
Mahammadu kalhu ALLAH ya nisan kwana da rayuwa mai albarka
@alameensokototv4969 ай бұрын
Ameeen
@user-ej8ii1ei3u9 ай бұрын
Al amen inai Maka fatan alkairi Da fatan kagama da duniya lfy
@alameensokototv4969 ай бұрын
Nagode sosai
@user-jn1uo6zf6f4 ай бұрын
👍👍
@alameensokototv4964 ай бұрын
👍
@dangulbidambetv9 ай бұрын
Tambaya ta 2 shago mutun na yakashe?? (3) Shago yayansa nawa? (4) muna bukatar fira irin wannan akan dan dunawa shima munason muji irin nashi aiki!!? (5) sai mamman raba gardama shima munason musamu masanin damben sa kamar baba karhu!! Al'ameen Allah yasakama da alkhairi Allah ya cikama dukkan buqatunka na alheri amen 🙏
@alameensokototv4969 ай бұрын
Nagode
@rachiddanwanka91089 ай бұрын
Fatan Alkhairi
@alameensokototv4969 ай бұрын
Madallah
@iliyaskabiru46728 ай бұрын
Allah Ya saka da alkhairi 🙏
@alameensokototv4968 ай бұрын
Ameeen nagode
@jingajinga8539 ай бұрын
Al'ameen kana kokari sosai Wallahi (daga maiduguri).
@mustapahsuleman46429 ай бұрын
Allha sarki nima ina maiduguri wlh yana kurari sose kanajin tarihi me dadi
@alameensokototv4969 ай бұрын
Madallah
@user-hm3bb6gg5l5 ай бұрын
Allah ya sa mu dace
@alameensokototv4964 ай бұрын
Ameen
@MuhammeedIbrahim-lh2oh2 ай бұрын
Shata
@alameensokototv4962 ай бұрын
Ko
@saniibrahim23779 ай бұрын
Dan anace
@alameensokototv4969 ай бұрын
Yqdai
@auwalharuna54269 ай бұрын
Gaskiya mujin dadin wannan hirar Allah ya saka da alkhairi 🙏🙏
@alameensokototv4969 ай бұрын
Madallah
@SaaduAdamu-fs1jh8 ай бұрын
Garkuwa chindo sarkin dambe
@alameensokototv4968 ай бұрын
Haka
@galadimamrm-ec2mu9 ай бұрын
Al amin fatan alkhairi
@alameensokototv4969 ай бұрын
Nagode
@mbalabangitv99549 ай бұрын
Muna godiya
@alameensokototv4969 ай бұрын
Madallah
@Sitoubabankadija-dv4sh9 ай бұрын
Al ameen Allah ya temakeka
@alameensokototv4969 ай бұрын
Ameeen nagode sosai
@usmanabdullahi88329 ай бұрын
Aslm Al'ameen Sokoto ina yimaka fatan alkhairi, Allah yakara daukaka, gsky ya wannan hirar banso ba ta kare da wuri haka, ya kamata idan ka kara samun lokaci ka kara gayyato mana Baba cikin wanga shiri
@alameensokototv4969 ай бұрын
To
@hassanhamidsarki52495 ай бұрын
A kwai Mamman Reza Gwadi, Bunza LGA Kebbi State.
@alameensokototv4964 ай бұрын
Ok
@Sitoubabankadija-dv4sh9 ай бұрын
Tubarakallamashaallah
@alameensokototv4969 ай бұрын
Aha
@zenaduibrahim73959 ай бұрын
@@alameensokototv496⁰ppq
@abdulazeezdatti3216 ай бұрын
Assalam. Da Allah ya bamu labarin Garba na Godi “ mai cin hakin gona da hakora “
@alameensokototv4965 ай бұрын
To
@abdulazeezdatti3215 ай бұрын
@@alameensokototv496 pls notify me anytime you post it. I would send a token as appreciate. Jazakhallah.
@aliyunasirkankara20169 ай бұрын
Malam Al-Amin. Muna godiya sosai da gaske.
@alameensokototv4969 ай бұрын
Nima nagode
@dandarma19 ай бұрын
Gabana Gundumi ya kashe Ada na jan Ruwa "Mai horon maza da damtse, Ada na Jan Ruwa"
@alameensokototv4969 ай бұрын
To
@albussariissa699 ай бұрын
Barka da yau Al Ameen kayi daidai katabomana inda ke mana dadi
@alameensokototv4969 ай бұрын
Barka kade
@mohdamags77548 ай бұрын
I am so interested in this. Keep the good work, do you have other social media handles, I am watching from Paris.
@alameensokototv4968 ай бұрын
Thank you
@DoctorIbrahim-ug5jv9 ай бұрын
Al 1:57
@alameensokototv4969 ай бұрын
?
@stormssss1099 ай бұрын
Salam , da fatan iyali da yanuwa na zaune lafiya cikin amincin Allah amain,don Allah wace shekara shago ya rasu ?don nasan ya taba kwanciya rashin lafia a Nan muhammadiya clinic da ke kallon matsalacin jjumaa na tudun wada a lokacin ko appendix ne ke damunsa,
@alameensokototv4969 ай бұрын
Za atambayamaka
@stormssss1099 ай бұрын
Wanan aiki da kuke Yana da muhimanci domin duk all ummar da ta Yi fatali da tarihinta to zai Yi wuya tayi sai wasu su zo su kwace komai naku su dafa nasu nakun ya Bata kenan,wanan all adar nahiyar mu kyakyawa che cike da jarumta kawaici da kyautatawa yau an wayi gari yaran mu ba su da girmama da Jin maganar manya don mun aro gubataciyar aladun wasu walahi nafi tsoron abokan Kai harda yaransa, su kuma sun rike mu da Amana Jin Kai da tausayawa kamar yayan cikin su,bana manta kyautata Alh Mai dama talatar mafara Dan fata,da alh Musa Dan Abba the alh bature Mai taya,Allah ya ji kan su rahama Amin sai, alhaji isuhu Dan Hausa shi ya biya mun sadaki duk da irin dukiyar da arzikin da Allah ya bani ubana Dan Hausa shi ya dauki nauyin aure da mahaifina ya rasu a lokacin Allah ya jikansa da rahama, yanzu Babu irin wanan amanar duk ya faru don mun dau layin da ba namu , Ina muka adua Allah ya Saka muku da alhairi alfarmar awalul abidin wa imamal mursalin sayadina wa sanadina Muhammad s a w)zan nemi accout number ku Nan da sati Daya zuwa biyu in tura muku tawa gudun mowa nagode
@hauwatakori93469 ай бұрын
Yakashe to bako musuncin.ganga
@alameensokototv4969 ай бұрын
To
@moumouniabdou3878 ай бұрын
Plz ado dan kore
@alameensokototv4968 ай бұрын
To
@Sitoubabankadija-dv4sh9 ай бұрын
Allah sa kagama lafiya
@alameensokototv4969 ай бұрын
Ameeen
@risilanuabtodaryatodarya88849 ай бұрын
Dan allha alamin Dan allha ina san nanbar wayar ka ta whatspp
@alameensokototv4969 ай бұрын
08138517069
@risilanuabtodaryatodarya88849 ай бұрын
@@alameensokototv496 na gode
@risilanuabtodaryatodarya88849 ай бұрын
Sai kaji ni
@muhammadabdullahi28339 ай бұрын
Inason katura mini numbaku ta whas app dan Allah
@alameensokototv4969 ай бұрын
07035267906
@HappyBreakfast-kp8qu2 ай бұрын
Shago wana gari yake
@alameensokototv4962 ай бұрын
Bakura
@aliyuabubakar60569 ай бұрын
Aslm barka dai Al-amin muna godiya sosai, Yaushe za akawo mana hirar gundumi ne ??
@alameensokototv4969 ай бұрын
Babu lokaci
@aliyuabubakar60569 ай бұрын
@@alameensokototv496 naji ance kuma yana raye
@JamiluAliyu-qh2jy7 ай бұрын
Tambayata Waye Yaronshago,adambe?
@alameensokototv4967 ай бұрын
To
@hamzaisa97379 ай бұрын
MashaAllah Al-Amin Allah yasaka
@alameensokototv4969 ай бұрын
Ameeen nagode sosai
@user-wd3gu1cf4x9 ай бұрын
Slm
@alameensokototv4969 ай бұрын
Wslm
@dangulbidambetv9 ай бұрын
Slm al'ameen please ka tambaya mana baba kalhu shin minene gaskiyar magana damben shago da dan'dunawa naji mutane suna cewa dan dunawa yakashi shago miye gaskiyar magana?????
@alameensokototv4969 ай бұрын
Kamar baka saurari hirarnan daga farkoba kakoma ka saurara akwai amsa
@dangulbidambetv9 ай бұрын
Okay so idan na fahimceka dambe daya sukayi a tsakaninsu kenan ku?????
@babanzagi40034 ай бұрын
That's why you're not because you like him
@alameensokototv4964 ай бұрын
???
@abdullahiaminu56999 ай бұрын
AKWAI WATA FIRA DA AKA YI DA DAN ANACHE DA MALLAM JATAU NA ALBARKAWA A NTA DAN ANACHE YA CE BA A YI DAMBE TSAKANIN SHAGO DA DAN DUNAWA BA TO KO YA ABIN YA KE ?