Amma ai dan anache da kan shi yana cewa Garba Kulake sha guda ba sha naba garba kulake kowa yayi sha guda da yunwa ya kwan garba kulake ko damben garin ku bashi da maimai
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Uhummmm
@auwalumar3778 Жыл бұрын
Al ameen inada wannan firai da yake magana awa 1 da wasu mintuna inkanaso
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ok
@honsarkinazirunagzy20092 жыл бұрын
Al'ameen ya kamata in kana hira da irin wadannan ka kara lokaci kuma ka rabata sau 4
@alameensokototv4962 жыл бұрын
To
@dnainnamohd622 жыл бұрын
Da godiya mai dama
@alameensokototv4962 жыл бұрын
D Naina nagode
@galadimamrm-ec2mu Жыл бұрын
Fatan alkhairi Al amen
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Nagode
@KamaalAbdullah Жыл бұрын
Allah Ya kara hazaqa, muna godiya.
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen Kamal Ina godiya
@abubakarsiddeequmar9327 Жыл бұрын
Sarki musulmi Garba na 3,shine ya hana shago Danbe ranar da zasu Buga da Dan'Dandunawa a Kaduna,ba wancan danben ba.
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Madallah
@anasadam69142 жыл бұрын
Al'ameen gsky in kana hira da masana tarihi minti sittin yayi kadan ka samu kamar awa uku 3 hours 🙏
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Ba matsala
@abubakarharuna5492 Жыл бұрын
Wai kafin su shago su fara dambe shin akwai wasu yan dambe da suka yi zamani
@alameensokototv496 Жыл бұрын
👂
@abusadik36602 жыл бұрын
SLM, wai kafin su shago su wa ye yen dambe
@alameensokototv4962 жыл бұрын
🤷
@auwalumar3778 Жыл бұрын
Al ameen inada wannan firai da yake magana awa 1 da wasu mintuna inkanaso