Mahangar Zamani kan zama da uwar miji - BBC News Hausa

  Рет қаралды 30,964

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 64
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
Gaskiya shirin wannan karon yayi ma'ana sosai saboda babu debate. kamar yadda anka saba ana kawo mutum biyu: dayan na fadin fa'idah dayan kuma na fadin aibun. Masha Allah BBC HAUSA . Allah ya qarah basirah 🙏
@hauwashehubamalli5325
@hauwashehubamalli5325 2 жыл бұрын
Gaskiya shirinnan yayi ma'ana sosai kuma mun amfana. Allah yasaka da Alkairi ✅✅✅
@maryamsalihu4593
@maryamsalihu4593 2 жыл бұрын
Gaskiya baa taba kawo mutane dasukayi magana me maana kamar wannan karon ba, Masha Allah, Allah yakara basira
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 2 жыл бұрын
Alhamdulillah Masha Allah tabarakallah gaskiya kunyi kokari sosai Kuma kun Gama magana ubangiji Allah ya Kara hazaka Kuma ya Kara Mana zaman lafiya
@mohammadmiah8280
@mohammadmiah8280 2 жыл бұрын
Gaskiya shiri yayi fa Ida ,
@rukayyaabdullahi8365
@rukayyaabdullahi8365 2 жыл бұрын
Gaskiya shiri yayi dadi malama badariyya allah ya kara daukaka dan allah yaushe xakuyi akan zawarawa ya kamata kuyi allah ya temaka
@leaderboys4123
@leaderboys4123 2 жыл бұрын
Allah saka muku da alkhairi kunyi magana mai kyau ta hankali dakuma tarbiya
@hauwauumar6238
@hauwauumar6238 2 жыл бұрын
MashaAllah Allah ya saka muku da alheri kunyi maganganu masu muhimmanci
@salmaimam8629
@salmaimam8629 10 ай бұрын
my role model Fatima chikaire Allah ya saka muku da alkhairi shirin yayi matuƙa
@habebty_37
@habebty_37 2 жыл бұрын
Masha Allah Abu yayi kyau Allah ka hadamu da surukuwa tagari a Nan gaba Amma dai a baya bamu dace ba
@hassanagwalabe892
@hassanagwalabe892 2 жыл бұрын
Masha Allah very interesting and educating matar da shi miji da aka gayyata very calm mutane👏👏👏
@abubakar.kabara
@abubakar.kabara 2 жыл бұрын
Haaaa i'm a living witness of family stress between husband inlaws and wife inlaws.
@AISHATUAHMEDALI-tt3qq
@AISHATUAHMEDALI-tt3qq 3 күн бұрын
Badariya I like the way you do things 😂😂😂
@assoumanamika4139
@assoumanamika4139 2 жыл бұрын
Ko rika gaiyatar inrin so Macha Allah
@elbash1
@elbash1 2 жыл бұрын
These are good people. Masha Allah. May Allah continue to bless their families.
@kabiradamu9026
@kabiradamu9026 2 жыл бұрын
Tubarakallah Masha'allah gaskiya wannan matar tasan abinda take da shi kansa abokin zantawar
@abubakarsalisu4354
@abubakarsalisu4354 2 жыл бұрын
Gaskiya naji dadin shirin nan sosai saboda wasu dalilai. Masha Allah 🙏
@saaduumar7746
@saaduumar7746 2 жыл бұрын
Masha Allah baqi Allah ya saka da alheri
@nastourbanas5629
@nastourbanas5629 2 жыл бұрын
Wani lokacin Hakinda Allah Ya wajabatama miji Wajen saukesu,ne uwar miji ke ganin matar ta mallakemata da Daga nan.sai kaga an samu sabanin zama anata rigima
@khadijatishaqalhassan4753
@khadijatishaqalhassan4753 2 жыл бұрын
Hakane Wallahi
@isahabubakar9626
@isahabubakar9626 2 жыл бұрын
Masah allah bbc hausa ina muku fatan al kairi
@abduouljg
@abduouljg 11 ай бұрын
BBC hausa idan Ana magana bai kamata asaka kalmar wani yare ko daya bah, idan ba hausa bah .
@monsofsibaiti2618
@monsofsibaiti2618 2 жыл бұрын
Gaskiyane wann satin Kundako mutann dasuka Dace
@abduldada6211
@abduldada6211 2 жыл бұрын
Maganar gsky wannan shirin yada da kyau sosai, duk da nasan ko na bada shawara Ba lallai Ku dauka Ba sbd haka kuka shiyawa shirin naku, mafi yawan abubuwan da kuke tattaunawa a mahangar zamani , bakwa dauko Wanda zasu gamsar da al'umma, kuma wani maudu'in naku malama addini ne zasu iya magana akai na ra'ayi Ba.
@ameerah-bh5xb
@ameerah-bh5xb 2 жыл бұрын
Kai masha allahu tattaunawar yau tayimin dadi sosai
@ibrahimy.ibrahim7816
@ibrahimy.ibrahim7816 2 жыл бұрын
Gsky yaukam anyi hira da calm and matured mutane masu kamala da sanin yakamata
@assoumanamika4139
@assoumanamika4139 2 жыл бұрын
Wanan matar ta fahimci rayowa gaskia Allah ya karama zaman auren ki albarka
@hafsaabrar9540
@hafsaabrar9540 2 жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله.. اللهم يعطيكم العافية ويحفظكم
@Shatuu
@Shatuu 2 жыл бұрын
Gaskia naji dadin wannan shiri na yau
@adamilyasadam8662
@adamilyasadam8662 2 жыл бұрын
Masha Allah we have learn alots acikin Shirin Nan Allah yasaka mawa Baki da Alkhairi kema aunty badariyya Allah ya biya mun gode ku huta lfy
@usmanusmanibrahim2616
@usmanusmanibrahim2616 2 жыл бұрын
Nice Episode so educative
@kabiruabdullahianka5068
@kabiruabdullahianka5068 2 жыл бұрын
Masha Allah wannan Shirin yayi kyau sosai Allah Kara zaunar da mu lafiya
@aminusanigaskiyaneyykyau5367
@aminusanigaskiyaneyykyau5367 2 жыл бұрын
Gaskiyane wllh Allah yasakada alkairi
@alameenidriso1958
@alameenidriso1958 2 жыл бұрын
mashaallah dakyau
@fateemamustapha2020
@fateemamustapha2020 2 жыл бұрын
masha Allah 🥰♥️
@ابراراالاابرار
@ابراراالاابرار 2 жыл бұрын
masha allah allah ya taimaka
@hafsalamido2713
@hafsalamido2713 2 жыл бұрын
Ya kamata kuyi inviting wadanda basa zaman lafia Kuma Muji nasu coz 80% basa zaman lafia
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 жыл бұрын
Gaskiya kam
@abduldada6211
@abduldada6211 2 жыл бұрын
😂😂😂
@hadizaabubakar9047
@hadizaabubakar9047 2 жыл бұрын
Ma Shaa Allah
@officialharuna5697
@officialharuna5697 2 жыл бұрын
Masha Allah BBC hausa
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 жыл бұрын
Sun yi bayanai masu ma'ana dukkan su, amma dai shi din ya yi sanyin magana, da ya dan kara sauri sai an fi jin dadin sauraron sa. Sai ya yi dogon tinani kafin ya furta kamar me tsoron Camera 🤪😅😅😅 Sister Fatima well done! Keep making us proud dear 🥰🥰🥰 Aisha H Kabeer (Matar Dr) 💞
@ubaleibrahimrano4140
@ubaleibrahimrano4140 2 жыл бұрын
So excited session,
@حواءفلاته-ث5ص
@حواءفلاته-ث5ص 2 жыл бұрын
‏ما شاء الله💕😍👍
@ummy_zara
@ummy_zara 2 жыл бұрын
Masha Allah 💖
@aboubacarsouleymane6840
@aboubacarsouleymane6840 2 жыл бұрын
Wow masha allah
@yahanyambachir8959
@yahanyambachir8959 2 жыл бұрын
Meirci Abou tous
@malandaudatv471
@malandaudatv471 2 жыл бұрын
Masha Allah
@mahmudhausawi7551
@mahmudhausawi7551 2 жыл бұрын
Thank you very much 👍
@يوشاالعبدالله-م2ق
@يوشاالعبدالله-م2ق 2 жыл бұрын
لقاء جميل جدا 👍👍.
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683 2 жыл бұрын
Slm hadjiya badarriya tijani kalarawi gaisuwa mai yawa da fatan alheri hadjiya ina labarin madina dahiru mai shanu
@hadhadi722
@hadhadi722 2 жыл бұрын
😍😍😍😍😍😍
@surajoakudi6583
@surajoakudi6583 2 жыл бұрын
Hakani dalilin Suni daukar hakin wani abawani
@juaambnma2068
@juaambnma2068 2 жыл бұрын
♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
@abdoulraoufgambo
@abdoulraoufgambo 2 жыл бұрын
I REALLY LIKE THIS EMISSION
@يوشاالعبدالله-م2ق
@يوشاالعبدالله-م2ق 2 жыл бұрын
👍👍👍👍.
@lubabatuauta4509
@lubabatuauta4509 2 жыл бұрын
UWAR MIJI UWACE A ko ina zan iya faɗa bana shakka ko ko kwanto, uwar miji tafi ƙarfin wulaƙanci, ta wuce rai ni. Uwar mijin ki tayi miki abin mahaifiyar ki ba zata iya yi miki ba, ma'ana har'abada mahaifiyar ki ba zata taɓa haifar mijin da zaki aura ba, amma ita ta haifar miki. Ki ganta da Ɗanta ba kisan irin wahalar da ta sha ba har ya zama cikakken mutum ya isa AURE, akayi faɗi tashi da ita wajen ganin kin zama matar sa. Miya kamata kiyi mata? 1. Ki Ƙaunaceta ki so ta. 2. Ki bi umarnin ta kiyi mata biyayya. 3. Ki girmamata ki bata kulawa. 4. Idan gidan ku ɗaya ki hutar da ita daga dukkan wani aiki, ki dafa ki kai mata taci . 5. Ki sanya ɗanta yayi mata abin da Daa baya yi mata idan kuma yana yi ya ƙara. 6. Kiji tausayin ta kamar yadda kike jin tausayin mahaifiyarki ki domin itama uwace. Kar ƙawaye su zuga ki, kar zuciyarki ta yaudare ki, kar girman kai ya hanaki. Banyi dan cin zarafin ƴan uwana mata ba nayi ne dan faɗakar da masu mummunar aƙidar wulaƙanta iyayen miji, bai kamata ba kamar yadda ba ki so a wulaƙanta mahaifiyar ki kema karki wulaƙanta ta wani saboda kema kina da ƴan uwa maza idan yanzu basu da AURE nan gaba za su yi, kuma ba zaki so a wulaƙanta mahaifiyar ki ba, saboda haka mu aikata alkairi domin samun sakamako nagari. @ LUBABATU AUTA INGAWA
@khadijatishaqalhassan4753
@khadijatishaqalhassan4753 2 жыл бұрын
ALLAH yasa mudace
@lubabatuauta4509
@lubabatuauta4509 2 жыл бұрын
@@khadijatishaqalhassan4753 Amin
@ElninoDprince1
@ElninoDprince1 2 жыл бұрын
Hajiya badariya Gaskiya yakamata ki dan dinga sa hijabi Wannan fitar naki baiyi Ba Gaskiya
@abdulganiyuabdulkadir2888
@abdulganiyuabdulkadir2888 2 жыл бұрын
Masha Allah
@muhammadyusuf3979
@muhammadyusuf3979 2 жыл бұрын
Masha Allah
@hananzacks4858
@hananzacks4858 2 жыл бұрын
Masha allah
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 9 ай бұрын
Masha Allah
Me ke haddasawa mutane yawan fushi? - BBC News Hausa
26:46
BBC News Hausa
Рет қаралды 20 М.
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 18 МЛН
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,1 МЛН
Mahangar Zamani Kan Aikin Ofis Ga Matar Aure Tare Da Madina Maishanu
27:10
Mahangar Zamani Kan Rayuwa Bayan Mutuwar Aure
32:12
BBC News Hausa
Рет қаралды 113 М.
Mahangar Zamani kan illolin amfani da man 'bilicin'
28:39
BBC News Hausa
Рет қаралды 18 М.
Mahangar Zamani Kan Bodyshaming Tare Da Madina Maishanu
28:30
BBC News Hausa
Рет қаралды 62 М.
Mahangar Zamani tare da Alhan Islam
30:19
BBC News Hausa
Рет қаралды 47 М.
Yaushe Pi za ta fashe? - BBC News Hausa
28:41
BBC News Hausa
Рет қаралды 49 М.
Mahangar Zamani tare da Matasan 'Yan Majalisar Tarayya
28:03
BBC News Hausa
Рет қаралды 10 М.