Innalillahi Wata Mata Ta Kashe Mijinta Bn Al-Qasim Ya aika Sako me Zafi Zuwa Ga Matan Aure...

  Рет қаралды 110,998

AL-Ishara TV

AL-Ishara TV

Күн бұрын

Subscribe AL-Ishara TV

Пікірлер
@LaboAbdoullahi
@LaboAbdoullahi 7 ай бұрын
Allah sarki 😢Allah ka raba bawa da munmunar qadarah😭😭😭 Oh Allah 😭😭😭 good end ya Allah 🤲😢
@MinaTv227
@MinaTv227 7 ай бұрын
Ameen ya rabbi 😢😢
@RahamaSaeed-s5k
@RahamaSaeed-s5k 7 ай бұрын
Innalillahi wainna ilaihi ranioun Ya Allah ga baiwar ka kayi mata mafita tabbas kaine mafificin mai ma bawa mafita 😢 Allah ka wanke ta ka yafe musu albarkacin fiyeyyen halittah
@jurylilb4034
@jurylilb4034 7 ай бұрын
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم تسليما كثيرا
@zainabismal9961
@zainabismal9961 7 ай бұрын
Sallallahu Alaihi Wassallam
@usmanharuna7854
@usmanharuna7854 7 ай бұрын
S​@@zainabismal9961
@Halimaumar-g4d
@Halimaumar-g4d 7 ай бұрын
Innalillahi,ya Allah yay ms rahama na tausayamt wlh,Allah ya fidda ita
@HusainaUmar
@HusainaUmar 6 ай бұрын
Allah yasaka daalkairi
@AminaMuhammadAdamu
@AminaMuhammadAdamu 7 ай бұрын
Malam kayi bayani fi sabilillah jazakallah.Allah ya kiyaye ya ahirya.
@aminamustaphaaliyu1788
@aminamustaphaaliyu1788 7 ай бұрын
Inna lillahi wa Inna illaihi raju'un gskiya maza suji tsoran allah like wise mata she did it to protect her self ya alllah kawo mata mafita
@DiopAdama-s5g
@DiopAdama-s5g 7 ай бұрын
Malamai kurin wa maza nasiha walayi su ne su ke kay mata bango, su doki mata kamar bayu aouré Ibada né , ba a aouré da duka maza su ke jama kansu.Allah ka sa mu datché.
@muhammadsani5239
@muhammadsani5239 7 ай бұрын
Bana goyon bayan kisan datayi masa ya sheikh....Amma indai abubuwan data fada yana yimata gaskiya ne shi yajawa kansa. Babu abinci ga duka. Taje gida ta fada ankorota iyayema da laifinsu
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 7 ай бұрын
Gsky iyaye su sake wannan hali na korar yaransu ace ko ina ba dadi mu mata ina zamu sa kanmu ne
@salissoumahamadoumoussas-mj7sl
@salissoumahamadoumoussas-mj7sl 7 ай бұрын
Wanan hakané
@muhammadsani5239
@muhammadsani5239 7 ай бұрын
@sakinadeeni4713 Wallahi kuwa, da wanne zataji....babu abinci, ba magana mai kyau, ga dukan tsiya ga jego.....Gashi kuma taje gidansu an korota....Haba ! Toh ya Ilahi ina zatasa kanta? Ita a ganinta yin hakan shine mafita agareta. Natausaya mata matuka...Dafatan za'ayi mata sassauci wurin hukunci
@NafisatHamzayusuf
@NafisatHamzayusuf 7 ай бұрын
Allah sarki Allah yakawo miki mafita very sad wallahi Allah yarabamu da mummunan kaddarah😢😢
@surayyaibrahimumar3554
@surayyaibrahimumar3554 7 ай бұрын
Amin ya Allah wlh kuwa
@hamzaibrahimbaba9862
@hamzaibrahimbaba9862 7 ай бұрын
SUBHANALLAHI WAIYAAZU BILLAH. This is sad. Abin tausayi
@Furkayma
@Furkayma 7 ай бұрын
Malam Allah ya saka da alkhairi. Maganar ka haka take. Allah ya raba mu da mummunar qaddara😭. Gsky batayi kama dame iya kashe kaza bama, bare mutum. Qaddarar tace tazo a haka. Kuma bawai ina goyen bayanta bane ko abun da tayi daidai ne. Amma ya kamata a cigaba da fadakar da maza masu dukan matansu. Allah yasa mu dace ya tsare mu ya tsare imanin mu
@khadijatusmanmusa4621
@khadijatusmanmusa4621 7 ай бұрын
Amin
@NazifiMohammed-g3v
@NazifiMohammed-g3v 6 ай бұрын
Jazakhallahu khairan
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 7 ай бұрын
Inna Lillahi wa Inna Ilaihi rajiun Dan Allah iyaye idan yaranku sun kawo muku qarar miji ku dinga yi musu sulhu ku dena korar yaranku ko gwalesu, idan abu ya gagara a raba auren Ku kuma mata ku dena daukko wuqa duk azabar da namiji ze muku, gwanda ku fita ku bar masa gidan akan daukko wuqa, ku kuma maza ku ji tsoron Allah da rage zafin zuciya da zalincin tauyewa mata hakki abin yayi yawa fa Allah ya rabamu da sharrin hawa dokin zuciya Amin Mallam dan Allah ku dinga yiwa iyaye waazi akan su dena korar yaransu mata su dinga sauraransu dan Allah suna bincikawa, dan wallahi rana zafi inuwa quna hk muke mata ba inda zk kaji dadi sai de wajen mahaliccinka Allah
@muhammadabdulaziz8819
@muhammadabdulaziz8819 7 ай бұрын
Wannan gaskiya ne. Allah yasaka da nasiha.
@khadijatusmanmusa4621
@khadijatusmanmusa4621 7 ай бұрын
Gaskiya you make a very crucial point Don Allah iyayen ku dinga sauraron yar ku idan ta kawo karar mijinta ku daina korar su da gwalewa. Allah yasa mudace
@zenabyunus2838
@zenabyunus2838 7 ай бұрын
gaskiya ne
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 7 ай бұрын
Gaskiya ka yi magana mai kyau a nan. Ba kaman Abu Aisha na alfurqan ba. Shi kawai zuwa ya yi ya daura laifin a kan matan ba tare da jin bangarori daban ba. Wannan kuma rashin adalci ne. Allah ya rufa mana asiri ya gyara mana zuriar mu.
@MaimunaAhmad-l3o
@MaimunaAhmad-l3o 7 ай бұрын
Amin ya RABBI 🤲😭
@SheikhMuktharGhana
@SheikhMuktharGhana 7 ай бұрын
Shi wanan na alfurkan mahawkaci ne
@MaimunaAhmad-l3o
@MaimunaAhmad-l3o 7 ай бұрын
@@SheikhMuktharGhana gaskiya ALLAH UBANGIJI yasa mudace ALLAH ya karemu da mummunar qaddara 🤲🥺
@SheikhMuktharGhana
@SheikhMuktharGhana 7 ай бұрын
@@MaimunaAhmad-l3o اللهم آمين
@zeezeebo
@zeezeebo 7 ай бұрын
Allah jikan shi! Maza Ku daina dukar mata don Allah
@alaminmohammad7005
@alaminmohammad7005 7 ай бұрын
Ku kuma ku daina kisan kai
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 7 ай бұрын
Ai daga dukan ne Shaidan yake haddasa kisan, abinda ze janyo kisa maza zasu dena gsky, mata ku kuma duk azabar namiji gwanda ku fice ku bar masa gidan yafi sauqi akan daukar wuqa. Allah ya rabamu da mummunar qaddara Maza kuma ku dena kisan alumar Annabi yanzu duk yaqin duniya da sauran kashe kashe waye yake ba maza ba, kai de kawai Allah ya shirya kowa Amin
@mayg7415
@mayg7415 7 ай бұрын
​@@sakinadeeni4713kaikuma dai kar mu kauche daga kan hanya. Me ya kaita dauko wuka? Ai kisa ya fi duka nawi a zunubai.
@mayg7415
@mayg7415 7 ай бұрын
Yanzu ta kashe shi ta kwashe zunuban
@asiyayero7113
@asiyayero7113 7 ай бұрын
😭😭😭😭😭 Allah yabaki mafita baiwar Allah
@mubarakgarba6566
@mubarakgarba6566 7 ай бұрын
Inna'lillahi Wa'Inna Ilaihi raji'un. Allah ya kyauta.
@Nafisa-ii7wk
@Nafisa-ii7wk 7 ай бұрын
Allah yakawomiki dawki idan bakiyi da niyaba
@AliyuEdreess
@AliyuEdreess 6 ай бұрын
😢😢😭😭😭Allah yajekansa
@shamsuddeebello8051
@shamsuddeebello8051 7 ай бұрын
Innalillahi wa'ina ilaihi raju'un Allah ya tsaremu da mummunar kaddara
@BakarMussa-u9d
@BakarMussa-u9d 7 ай бұрын
Allah yasaka da alkahairi malan Kafadi gaskiya kuma Allah ya tsa re gaba
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 7 ай бұрын
🙏🏼🙏🏼😭😭
@sadiyasadiqLiman
@sadiyasadiqLiman 6 ай бұрын
Allah ya rufa asiri Allah ya baiyana gaskiya ciyarwa ciyarwa ciyarwa Kai jama a
@SaadatuYakubu-k4w
@SaadatuYakubu-k4w 7 ай бұрын
Gaskiya maza kuji tsoron allah
@ayubamemuna1960
@ayubamemuna1960 7 ай бұрын
Allah yabaki mafita rashin hakuri babu dadi dukkanku kunyi rashin hakuri Allah yajikanshi
@hafsatadamu-ld5mx
@hafsatadamu-ld5mx 7 ай бұрын
Inna lilláhi wa'inna ilaihi ráji'uun. Allah yasa mufi karfin zuciyanmu yakuma ka ré mu daga sharrin kómai. Ameen
@FatimaHamman-b7r
@FatimaHamman-b7r 6 ай бұрын
Allah yajikasa
@KhaulatSanikura-ok6ys
@KhaulatSanikura-ok6ys 7 ай бұрын
Allah ka rabamu da mummunar kaddara
@gbadegesinabdulhafeez9982
@gbadegesinabdulhafeez9982 7 ай бұрын
Hausawa kunci amanan addinin Allah wallahi. Da manyanku da yaranku akwai matsalan rashin tarbiyya wallahi. Ina amfanin zuwa islamiyya kullun? Allah ya shirya.
@sabiumusarg7182
@sabiumusarg7182 7 ай бұрын
Ta ina hausawa suka ci amanar addinin Allah?
@salissoumahamadoumoussas-mj7sl
@salissoumahamadoumoussas-mj7sl 7 ай бұрын
Kaï Wawa né bakassan abinda kaké bah
@HabibaMusa-ln2vw
@HabibaMusa-ln2vw 7 ай бұрын
Allah ya jikanshi
@AminaSagirGarba
@AminaSagirGarba 7 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun 😭
@SuwaibaSamake
@SuwaibaSamake 7 ай бұрын
Ameen ya Allah
@habibaamahammad9526
@habibaamahammad9526 7 ай бұрын
Tayi kuskure kowayasan wuqa makamice kuma ana iya kowane ta addanci da ita data dauko wuqar da wace niyya ta daukota shine abin tambaya
@Bazamfaraonlinetv
@Bazamfaraonlinetv 7 ай бұрын
Gsky ne
@MubarakAminu-k9e
@MubarakAminu-k9e 7 ай бұрын
Dan'uwa Kasan Sharrin Shaidan. Ni Kamar Nafahimce Tadaukotane Kawai Domin Kawai Tabawa Kanta Kariya. Bawaidon Takasheshiba. Allah Ta'aalaa Yashiryar damu Yakuma Yafemana Ameen.
@AbdulrahmanSuleiman-wg2wl
@AbdulrahmanSuleiman-wg2wl 7 ай бұрын
R I P
@AbassMamoudou
@AbassMamoudou 7 ай бұрын
Allah ya jikansa dama lokacin chine yayi ai baka zafin sama mace hannu
@lamimusa3530
@lamimusa3530 7 ай бұрын
🙏🙏🙏
@gavva_jnr
@gavva_jnr 7 ай бұрын
Laifin na iyaye ne galibi😢
@aminaaliyu5845
@aminaaliyu5845 7 ай бұрын
Gaskiya malam. Sannan a wayarwa da iyaye kai in yarinya tazo gida da damuwa aki me zata fada a kiraijin ma aji daga gareshi, amma iyayenmu sai suce aure dn hakuri ne kowa hakuri yake wasu ma ko sauraron me kazo dashi basa yi, gaskiya ya kamata a gyara jazakalla khairan
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 7 ай бұрын
Gsky kan ai hk muke ta fama mata, musamnan idan miji yana da maiko yama kasheka baruwansu
@MamaneissoufouJamila
@MamaneissoufouJamila 7 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi malm wan nn shine adalci
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 7 ай бұрын
S. A.W😭😭
@sulaimansaniusman528
@sulaimansaniusman528 7 ай бұрын
Allah ya yafe musu baki daya
@WahidahNuwairahHumairah
@WahidahNuwairahHumairah 7 ай бұрын
😢😢inna lillah wainailaih lajiun 😢😢😢😢Allah great her jannatul firdous Ameen
@asiyayero7113
@asiyayero7113 7 ай бұрын
Matsalan shine wasu matan ,maza na gallazamusu, amma sai su koma gida ace suyi hakuri, mai makon azauna da waliyyansa😢
@SeikoDm-lu3xg
@SeikoDm-lu3xg 7 ай бұрын
May Allah help us
@rabiuabdullah3231
@rabiuabdullah3231 7 ай бұрын
Wlh seda nayi kuka azalche wlh gaskiya xantemaketa idan nasamu dama ko account natemakonta idan nayi karo dashi
@RukayyaHaruna-yh2wd
@RukayyaHaruna-yh2wd 7 ай бұрын
Wllh nima saida nayi mata kuka 😭Allah y raba mu da mummunar qaddara 🙏
@hajaraabdullahisaulawa30
@hajaraabdullahisaulawa30 7 ай бұрын
Wanan yarinyar postpartum depression ne wallahi ke damun ta...maza idan mata suka haihu akwai mental distress da ke damun wasu saboda trauma na haihuwa
@aishaahmad4151
@aishaahmad4151 7 ай бұрын
Absolutely akwai wanan sanan kuna ga kunchi
@aishaahmad4151
@aishaahmad4151 7 ай бұрын
Allah ubangiji ya fitar da ita ya raya mata yaranta yasa su zamameta bangon jinginarta ya hayyu ya qayum
@SaiduYahuza-w5d
@SaiduYahuza-w5d 7 ай бұрын
Sunan hannallah
@shemaumuazu1644
@shemaumuazu1644 7 ай бұрын
Bai kamata aki taimaka mishi ba wlh. Wannan furucin na kin taba shi ya tsayar mata arai Abu ne da bazata tana matawa ba, Allah ya rabamu da mummunar kaddara, ya kawo mata mafita
@Hagar-n3b
@Hagar-n3b 7 ай бұрын
Allah sarki 😢😢😢
@mayg7415
@mayg7415 7 ай бұрын
Yanzu duk abubuwan da yayi mata, ta kashe shi ta kwashe zunuban
@MalamaMalam-sp3ei
@MalamaMalam-sp3ei 7 ай бұрын
Na u be God? Abeg that is for Allah to judge.
@mayg7415
@mayg7415 7 ай бұрын
@@MalamaMalam-sp3ei don't you know in Islam if you kill someone wrongly all their sins move to you? Or are you another scholar who knows more than the Quran and hadith
@MalamaMalam-sp3ei
@MalamaMalam-sp3ei 7 ай бұрын
@@mayg7415 hope u also know that "action shall be judged according to intention"
@mayg7415
@mayg7415 7 ай бұрын
@@MalamaMalam-sp3ei I'm sure you know her intentions
@mayg7415
@mayg7415 7 ай бұрын
@@MalamaMalam-sp3ei yes I do, but just because you didn't intend to kill someone, doesn't mean that you will go Scott free, because what about justice for victim
@harunasani3983
@harunasani3983 7 ай бұрын
salaam ' Allah yasakada Alkhari ameen
@aminasali743
@aminasali743 7 ай бұрын
Don Allah jahilan maza kudena goyawa iron wayan wayannan mata kowa yaganta baiga Mai yunwaba mara kunyace tace gida baa goyon bakanta kariya take wa yasani metake masa bawahala ajikinta in har sai makota sun Bata abinci da alalace take mata sun zama mahautan mazan su subhanallah
@AbubakarAli-mf7df
@AbubakarAli-mf7df 7 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢
@ISAMUHAMMEDKABIR
@ISAMUHAMMEDKABIR 7 ай бұрын
Allah yakyauta
@samiratingah787
@samiratingah787 7 ай бұрын
hmmmmmm
@alimohammed6845
@alimohammed6845 7 ай бұрын
Allah kasa mudaci
@DaudaAdam-no3he
@DaudaAdam-no3he 7 ай бұрын
Salam malam dafatan kana lafiya matsalar kisa koyarwar en fimne
@abakardj4697
@abakardj4697 7 ай бұрын
Haba mamana yazakiyihaka .saboda kinada takwarana
@RabiatuSani-xi3nx
@RabiatuSani-xi3nx 7 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
@nurahismail
@nurahismail 7 ай бұрын
Slm wllh duk Wanda yahukuntata xaihadu da fishing Allah.
@YusufAbubakar-gl8pw
@YusufAbubakar-gl8pw 7 ай бұрын
Allah ya jikan shi ita Kuma Allah ya ye mata Kuma ya shir yeta but the problem is from the Husband.
@DestinyOmoregbe-st3sq
@DestinyOmoregbe-st3sq 7 ай бұрын
Ne fah wlh bana son mijina ko kadan
@ASADULISLAMTV
@ASADULISLAMTV 7 ай бұрын
Saboda maye kuma meyasa kike zama dashi
@BMA207
@BMA207 7 ай бұрын
Toh kinemi mafita zama da Wanda bakya so masifa ne
@shamsiyyahamisu6479
@shamsiyyahamisu6479 7 ай бұрын
Kinimi rabuwa dashi kawai shine mafita
@NafisatHamzayusuf
@NafisatHamzayusuf 7 ай бұрын
Toh Allah yarufa asiri kurabu mana
@maryamyaseer1341
@maryamyaseer1341 7 ай бұрын
Muna cikin wani hali a Al ummarmu
@hafsatabdulhameedbada2549
@hafsatabdulhameedbada2549 7 ай бұрын
Ku daina aurar da yarar ku ba sanaa. Yunwa kan jawo babban matsala
@SurajoBalarabe
@SurajoBalarabe 7 ай бұрын
😭😭😭😭
@HarunasafariHawawu
@HarunasafariHawawu 7 ай бұрын
😢😢😢
@MemunatuAbdulai
@MemunatuAbdulai 7 ай бұрын
I pray they forgive her. It wasn’t intentional
@SaniMuhammadMuhammadsani
@SaniMuhammadMuhammadsani 7 ай бұрын
Allah yamaganta
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh 7 ай бұрын
Munafuka Karya take wlhi dama tajima tana so kasheshi inba hk bah miye Na daukar wuqa Allah yasaka Masa wlhi Kuma Allah yabaki miji Wanda Shima Zai kasheki yazo Yana Kuka yace wlhi bakasheki yayi bah wlhi Yana soki jahila kawai
@بحرالتسامحبحرالتسامح-ث1ن
@بحرالتسامحبحرالتسامح-ث1ن 7 ай бұрын
،،😭😭
@DaudaAdam-no3he
@DaudaAdam-no3he 7 ай бұрын
Fim shina nona yada za ayi kisa
@AbbaRastah
@AbbaRastah 7 ай бұрын
Kiyidede tidabahidatawsayi maganihihaka
@rukayyatabdullah5155
@rukayyatabdullah5155 7 ай бұрын
Wai shin ilimin da Malam yakoya yakarene mukaga yakoma kallon social media Yana tsokaci ?? Mufa haryanzu munada bukatar ilimunmuka na addini ne bawai labaran midiyaba
@adamuusman6594
@adamuusman6594 7 ай бұрын
Irin wannan abin ka iya kakoma mai 'dakko rahoto
@samiratingah787
@samiratingah787 7 ай бұрын
why
@BakarMussa-u9d
@BakarMussa-u9d 7 ай бұрын
🥵💔🙄
@NanaShettima-xf9by
@NanaShettima-xf9by 7 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@BakarMussa-u9d
@BakarMussa-u9d 7 ай бұрын
🥵💔🙄
@IzzatuAbdullahi-p1x
@IzzatuAbdullahi-p1x 6 ай бұрын
😭😭😭
@SalehYones-uh3to
@SalehYones-uh3to 4 ай бұрын
😭😭😭😭😭
@BakarMussa-u9d
@BakarMussa-u9d 7 ай бұрын
🥵💔🙄
Как Ходили родители в ШКОЛУ!
0:49
Family Box
Рет қаралды 2,3 МЛН
"Идеальное" преступление
0:39
Кик Брейнс
Рет қаралды 1,4 МЛН
Caleb Pressley Shows TSA How It’s Done
0:28
Barstool Sports
Рет қаралды 60 МЛН
Kalli Maganar da Shiekh Bello Yabo ya faɗa Bello Turji yace anyi masa karya.
14:27
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 805 М.
Kalli yadda Kama yaron Dan Ta'adda Bello Turji a Katsina.
4:31
Allah Ya Kusa Ya Kamaku Sakon Malam Zuwa Ga Arnan Duniya...
20:24
AL-Ishara TV
Рет қаралды 3,1 М.
MATA DA MIJI SEASON 1 EPISODE 2
31:02
SHARADA FILMS
Рет қаралды 1 М.
Как Ходили родители в ШКОЛУ!
0:49
Family Box
Рет қаралды 2,3 МЛН