An Daure Su A Wani Kazamin Gida Kuma Malaman Su Suna Luwadi Dasu - Korafin Daliban Makarantar Mari

  Рет қаралды 139,702

HausaTop Tv

HausaTop Tv

4 жыл бұрын

#HausaTop #HausaTopTv #Arewa

Пікірлер: 127
@AminaAdamuIyam
@AminaAdamuIyam 12 күн бұрын
Allah ya tsine wa malam Bello don Allah kuci ubansa
@abbayahya4301
@abbayahya4301 4 жыл бұрын
Allah yacigaba da tona asirin su, kukuma allah yasaka muku, iyaye kuma kungani duk lalacewar da gara yana gabanka kafi kulawa dashi kuma kana masa addu'a sai kaga komai yayi daidai allah yakyauta yasa mufi karfin zuciyar mu ameen
@user-ci3wl7zb7s
@user-ci3wl7zb7s 4 жыл бұрын
Ameen
@aishaabuahmad5458
@aishaabuahmad5458 29 күн бұрын
Amma dai iyayen da suka kai yaransu wanan wuri su ke da babban laifi! Baka iya kula da danka wa ni zai kula maka da su. Kankagararre daya ma ya ka iya da shi balantana da yawa. Iyaye muji tsoron Allah! Wallahi Allah sai ya ma na hisabi akan amanar 'yan'yan mu. Mutane kawai ba abunda suka maida hankali illa kawai suyi ta haihuwa su sakarwa duniya yaran ta kula masu da su. A ina ake haka? Haka bazai taba haifa mana da mai ido ba. Allah ya kara mana jagora akan tarbiyyar yaranmu. Amin
@khadijaabubakarkaka1712
@khadijaabubakarkaka1712 4 жыл бұрын
Allah kashiryasu Dan albarkar annabi muhamd s a w
@ahmadrufaiisah2763
@ahmadrufaiisah2763 4 жыл бұрын
Khadija Abubakar Kaka SAW AMEEN YA ALLAH MY SISTER
@khadijaabubakarkaka1712
@khadijaabubakarkaka1712 4 жыл бұрын
Dan Allah adenasayara amari
@ahmadrufaiisah2763
@ahmadrufaiisah2763 4 жыл бұрын
Khadija Abubakar Kaka wlh nima bana goyan bayan saka yaro amari sbd memakon sugyaru lalacewa sukeyi
@nfizcollections4929
@nfizcollections4929 3 жыл бұрын
Gaskiya malam abi musu haqqin su akama malaman
@aishaabubakarbello4326
@aishaabubakarbello4326 4 жыл бұрын
Dan Allah aduba sauran jahuhi shiku ma aimasa hukunci dan Allah hatara iyayinmu hatara dana Allah
@OumarYahouza-wz3zv
@OumarYahouza-wz3zv 2 ай бұрын
Wonan chike toura wosou fachi da makami bey kamataba
@udueaishamamanyasir1200
@udueaishamamanyasir1200 4 жыл бұрын
Allah yarufaasiri
@maryamomi8993
@maryamomi8993 4 жыл бұрын
Subuhanallah, gaskiya Nigeria ana ta'addanci wan nan ai zalinci ne
@5yriahalotibi500
@5yriahalotibi500 Жыл бұрын
sobo hanllahi
@fatmazmurrud7301
@fatmazmurrud7301 4 жыл бұрын
Hasbunallah wa niimal wakeel, Ya kamata Iyaye suji tsoron Allah Akan Yaransu, Allah Daya baku yarannan Amanace wacce Za'a tambayeku Gobe Akanta, kaidaga ganin gurinnan Ayayinda kaje kai yaronka Amatsayinka name Hankali wane irin gyarane zaayi Awannan Gurbataccen Guri, Gyara zaiyune da Azaba?? Idan kai baka iya gyara Yaronkaba Kana ganin wanine zai gyara maka, Gashinan toh yanzu Ankara Batasu Anwulakanta su Anwahalar dasu Aikin da maybe basuyi Kafin Akaisu Gashinan Anje anayi dasu Dasunan gurin gyara Aka kaisu, babu iyaye masu kula da zagaya yaransu balle su Azzaluman malaman su kiyaye kada mahaifan yara suzo suga yaransu Awulakanche sudauki mataki dazarar anbada yara shikenan kaman dama maraba Akeso Dasu Babu tausayi babu Qauna Babu kulawa, shikuma wannan Azzalumin malam da jamaarsa yakamata Adauki mataki mai tsauri Akansa sbd laifin daya bada goyon bayan A aikata idanshi malamin gaskiyane yasan Al'amarin da Ake Aikatawa da yarannan Alhali yana sane Abune wanda Allah yake qyama yake fushi da masu aikata shi, kuma duk wanda yayi shuru Akan Barna kuma yanada ikoh gyarawa yazama shaidan Adauki mataki Akuma tuna Rayuwar dubunnan mutanen data salwanta ahannunsa, Hasbunallah wa niimal wakeel Allah yasaka muku Allah wulaqanta duk wanda ya zaluncheku Awannan gidah Allah shiryeku yakuma tausasa zuqatan mahaifanku Akanku, Hasbunallah wa niimal wakeel Dubu Akan duk wani Azzalumi Maqiyin Gaskiya, Hasbunallah wa niimal wakeel
@hauwailiyasu5435
@hauwailiyasu5435 4 жыл бұрын
Wayyo ALLAH YA kyauta.ya shirya
@wasilaidiris4911
@wasilaidiris4911 4 жыл бұрын
Ina lilahi waina ina lilahi rajuin😭😭Allah ya saka maku kai wata rayuwa batayiba
@kuruciyatv4987
@kuruciyatv4987 3 жыл бұрын
Aslm Allah sarki
@user-tz8yr6xv1f
@user-tz8yr6xv1f 4 жыл бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل على كل ظالم. ذي مدرسة ولا سجن مقيدين بالسلاسل هالكين من عذاب اي معلم هذا ، هذول كيف يقابلون ربهم 😭😭
@aishahumairayargayu6833
@aishahumairayargayu6833 4 жыл бұрын
Wlh sun bani tausayi allah y kare bayansa a duk inda suke
@ismooneish3590
@ismooneish3590 4 жыл бұрын
Allah ya diban mousu hakinsu Muma alma jirene Dole mutaw sayamusu
@muhammedfulani5168
@muhammedfulani5168 4 жыл бұрын
Subuhanallah kai Nigeria matsa lolinki sunyiyawa ko ina zalunci allah ya kyauta
@khadijaabubakarkaka1712
@khadijaabubakarkaka1712 4 жыл бұрын
Dan Allah ofisa atemakamusu
@ahmadrufaiisah2763
@ahmadrufaiisah2763 4 жыл бұрын
Khadija Abubakar Kaka Allah sarki bayin Allah abun tausayi wallahi 😭😭😭😭😭
@saadatut.tgarba6298
@saadatut.tgarba6298 19 күн бұрын
Ya za'ayi bazamugan bala'i suna faruwa damu ba, an fake da addini ana aikata baɗala.
@khadijaabubakarkaka1712
@khadijaabubakarkaka1712 4 жыл бұрын
Agaskiyya yarannan sunyi kanana iyaye adu,ar, iyaye karbarbiyace Allah yakawomuku mafuta
@ahmadrufaiisah2763
@ahmadrufaiisah2763 4 жыл бұрын
Khadija Abubakar Kaka wlh kuwa Ameen ya Allah
@khadijaabubakarkaka1712
@khadijaabubakarkaka1712 4 жыл бұрын
@@ahmadrufaiisah2763 wallahi Dan uwana abin sai addu a
@ahmadrufaiisah2763
@ahmadrufaiisah2763 4 жыл бұрын
Khadija Abubakar Kaka wlh kuwa my sister akwai tashin hankali sosai
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 Ай бұрын
Allah ya tsinemasu ruwan albarka
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 Ай бұрын
Yakamata anemomisu hakinsu
@user-jo9rk1qd1c
@user-jo9rk1qd1c 4 жыл бұрын
Care
@zainabmohammad4781
@zainabmohammad4781 4 жыл бұрын
INNALILAHIWA ILAIHIRRAJI'UN kae jama'a😭😭😭😭😭
@ishaqdanhajiya1881
@ishaqdanhajiya1881 4 жыл бұрын
Gaskiyane Allah Yarufa asiri
@khadijaabubakarkaka1712
@khadijaabubakarkaka1712 4 жыл бұрын
Allah kashiryamana zuriyya
@ahmadrufaiisah2763
@ahmadrufaiisah2763 4 жыл бұрын
Khadija Abubakar Kaka Ameen ya Allah
@mamanadnanadnan4100
@mamanadnanadnan4100 4 жыл бұрын
Allah yakaremu dagadukkan abinki
@ahmadrufaiisah2763
@ahmadrufaiisah2763 4 жыл бұрын
Maman Adnan Adnan Ameen ya Allah
@hajaramuhammadisah8424
@hajaramuhammadisah8424 4 жыл бұрын
Innalillahi wa Inna ilayhirraji'un😭😭
@khalidabdullahi4261
@khalidabdullahi4261 4 жыл бұрын
Allah yakiyaye
@nusybaby560
@nusybaby560 4 жыл бұрын
Allah sarki
@Yousifaual
@Yousifaual 29 күн бұрын
👏🤝🤲🤲🤲🤲
@mahamudkila7961
@mahamudkila7961 4 жыл бұрын
Adena bata sunanan malaman adinin musulunci sede Ace wasu mutane dakewa adinin musulunci makar kasiya kawai
@lanzinamuhammadmuhammad7778
@lanzinamuhammadmuhammad7778 4 жыл бұрын
Innalillahi wa,inna ilehiraju,un Allah yashirya yakuma kiyaye zuri,armu
@l.b.mohamad6546
@l.b.mohamad6546 4 жыл бұрын
Tabdijan! Ana irin wannan zaluncin da ire-irensu a doron kasa...toh yaya zaasamu zaman lapiya? Toh babu abin da Allah ya tsana irin injustice cikin al'umma kuma sakamon wannan shine irin wannan al'umma zata samu kanta cikin yaki da kashe kashen ba gaira babu dalili. Allah ya sawaka!
@alhassansalisu4811
@alhassansalisu4811 2 жыл бұрын
Ana hauka aduniyar nan wlh.
@eexx960
@eexx960 4 жыл бұрын
Lahaula wala kuwwata illahbillahil'azeem
@habibahassangonah1660
@habibahassangonah1660 4 жыл бұрын
Am busy crying Allah yashiya mana zuri'a
@KamalKamal-ej1vo
@KamalKamal-ej1vo 4 жыл бұрын
allh yasakamuku yafitar daku
@SaniMamadou-su5rg
@SaniMamadou-su5rg 28 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@khukhu9816
@khukhu9816 4 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@mnnnm2365
@mnnnm2365 4 жыл бұрын
Allah atamaka
@samailagadodadanitvbahariSbaha
@samailagadodadanitvbahariSbaha 4 жыл бұрын
Duniya inazakidamu kajawani abuntakaici daba'kici wannae malimman Allah yatsinemuko albarka
@hhluv4459
@hhluv4459 4 жыл бұрын
😭😭😭😭 Allah ya Allah 😭😭 Allah yaku sakayya
@ahmadrufaiisah2763
@ahmadrufaiisah2763 4 жыл бұрын
Husna Aliyu Ibrahim Ameen ya Allah
@faizzzvlog9556
@faizzzvlog9556 4 жыл бұрын
Innalillahi Wa Inna ilaihirraji'un
@arkamgarbaabubakar4545
@arkamgarbaabubakar4545 4 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭
@khalidabdullahi4261
@khalidabdullahi4261 4 жыл бұрын
Allah yakiyaye
@user-qg5ol4zo3h
@user-qg5ol4zo3h Ай бұрын
Aslm
@AliAlkhausar
@AliAlkhausar 28 күн бұрын
Allah yatsinemasu
@boukarchekaraou3825
@boukarchekaraou3825 3 жыл бұрын
Alla.yakaota
@mdkkddjjdj9217
@mdkkddjjdj9217 4 жыл бұрын
To Allah yasawake maman kirkin Ⓜ️🌹
@karimashuaibubulele1630
@karimashuaibubulele1630 4 жыл бұрын
Allah sarki Allah shirya
@Habiba779-om5bd
@Habiba779-om5bd 4 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@fatimanakawarifatimank5641
@fatimanakawarifatimank5641 4 жыл бұрын
Allah ya kyauta 😭😭
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 3 ай бұрын
Shi mai makaranta idan bashiyake musu luwadiba ayimishi adalci idan acikin malamanne sai ayibincike
@fofoalhawsawyi1337
@fofoalhawsawyi1337 4 жыл бұрын
Waiyo Allah na 😭😭Allah yasaka maku
@ishaqdanhajiya1881
@ishaqdanhajiya1881 4 жыл бұрын
amen
@muhammedosuolale1455
@muhammedosuolale1455 4 жыл бұрын
انالله وانااليه راجعون الله يشريي مو باكي طيا ءامين
@mdkmsaro3111
@mdkmsaro3111 Ай бұрын
4:14
@worldnews787
@worldnews787 3 жыл бұрын
Za kuyi hankali nan gaba mutanen arewa! Yan majalisar ku basu da ayki sai tumasanci da bin raayin gwamnonin ku ana qirqirar masarautu! Ba abinda suke yiwa dokoki na kare haqqin ku!!!!! Wanda ya piye magana akan haqqin al'umma shine maqiyin gwamnati shi za'a wulaqanta son rai... Allah yasa kuyi hankali
@PEN-Mawii
@PEN-Mawii 2 ай бұрын
@787 your 100% right 👍👍👍 magananka AKWAI ILIMI aciki
@arkamgarbaabubakar4545
@arkamgarbaabubakar4545 4 жыл бұрын
Subahanallah inalillahi wainainaishi raxukuna😭😭😭😭
@bintsaeibou9524zakariyya
@bintsaeibou9524zakariyya 3 жыл бұрын
Innalilahi Wa inna ilaihirrajun 😭😭😭
@i.r.mi.b.k6535
@i.r.mi.b.k6535 4 жыл бұрын
Allah kiyauta
@marakisiyyarufai2993
@marakisiyyarufai2993 4 жыл бұрын
😭😭😭😭innalillahhi wa Inna ilaihirraju un Allah yakiyaye
@khalidabdullahi4261
@khalidabdullahi4261 4 жыл бұрын
Ameen
@user-ib8dl4fr3w
@user-ib8dl4fr3w 3 жыл бұрын
انا لله وانا اليه راجعون حسبي الله ونعم الوكيل
@abdulwahababdullahi7759
@abdulwahababdullahi7759 4 жыл бұрын
Malluma Abinda yafi muku sauki kawai kudaina ansan sedan nai yara in an kawomukusu kuce akaima gwamnati su
@ummiriyadhummiriyadh2106
@ummiriyadhummiriyadh2106 4 жыл бұрын
Subhanullah Allah ya kiyaye 😭😭
@NanaAishaShareef
@NanaAishaShareef 2 ай бұрын
😮😮😮
@klthomm9676
@klthomm9676 4 жыл бұрын
Allah yakiyaye
@maryamsiraja6343
@maryamsiraja6343 4 жыл бұрын
Innalillahi wainnailaihirrajiun Allah sauwake
@user-ty3hu5si4h
@user-ty3hu5si4h 4 жыл бұрын
آه من الدنيا
@user-to7yt9dc3s
@user-to7yt9dc3s 4 жыл бұрын
Allah sakamusu cikin gaggawa
@basirushehu7384
@basirushehu7384 2 жыл бұрын
😥😥😥😥😥😥😥😥😥
@muhammadjazuli885
@muhammadjazuli885 4 жыл бұрын
Innalillahi Allah zai sakamaku
@abdulwahababdullahi7759
@abdulwahababdullahi7759 4 жыл бұрын
Babu wani yaron kirki da ake sama mari a makaranta
@abdulhamidmumar3314
@abdulhamidmumar3314 4 жыл бұрын
Subhanallah
@aliyumusa2191
@aliyumusa2191 4 жыл бұрын
Adaiyi bincikedakyau kara asaki y'antaatda tunadakunjilaifukandasukema iyayensu
@user-ty3hu5si4h
@user-ty3hu5si4h 4 жыл бұрын
Kenan kanason arufesu Ana luwadin dasu
@auntynhajiya6737
@auntynhajiya6737 4 жыл бұрын
Allahu akbar 😂😂😂😂😂
@mamananwar5940
@mamananwar5940 4 жыл бұрын
Allah shiryesu
@dahirusadi1530
@dahirusadi1530 4 жыл бұрын
Allah yashiryar damu
@user-qg5ol4zo3h
@user-qg5ol4zo3h Ай бұрын
😂😂😂😂
@jamilugarba6199
@jamilugarba6199 4 жыл бұрын
ko dankaruwa bazatakawo dantanan
@nouvellegenerationsarhoisesarh
@nouvellegenerationsarhoisesarh 4 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihin rajiun
@user-ci3wl7zb7s
@user-ci3wl7zb7s 4 жыл бұрын
Innalillahi 😳😭😭😭😭😭😢💔💔💔💔
@khadijaabubakarkaka1712
@khadijaabubakarkaka1712 4 жыл бұрын
Wasu eyayan bataufidi
@abubakarmuhammad8800
@abubakarmuhammad8800 4 жыл бұрын
😭😭😭🕋🙏🙏
@madinahn9908
@madinahn9908 4 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭
@fatimaasslmumar2775
@fatimaasslmumar2775 4 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@user-dd9qj4vi4x
@user-dd9qj4vi4x 4 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭🤲🏼🤲🏼🤲🏼🤲🏼🤲🏼
@ahmadrufaiisah2763
@ahmadrufaiisah2763 4 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭
@jamilugarba6199
@jamilugarba6199 4 жыл бұрын
laifin masukawo mutananne
@aicheoumaakaram6781
@aicheoumaakaram6781 4 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@user-es6ey3tu2q
@user-es6ey3tu2q 4 жыл бұрын
😔🤔😔
@AbuAbdillahQuillpen
@AbuAbdillahQuillpen 4 жыл бұрын
Almajirci should be cancelled
@user-dr7hl7sg2m
@user-dr7hl7sg2m 4 жыл бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل حسبي الله ونعم الوكيل الله يلعنهم الله لا يبارك فيهم ربي لا يرحمهم دنيا وآخره امه تموت ياناس وش ذا ذا مجرم ربي ينتقم منهم أشد الانتقام الله لا يبارك فيه ولا في اي احد يساعده ربي لا برفقه قهرني والله قهرني الله يكسر ظهره ويدينه ربي لا يرحمك وغير كذا لواط ربي يقهره ويفضح سره دنيا وآخره حسبي الله ونعم الوكيل فيه وفيه اهله يا بلو يا ملعون
@majatv7571
@majatv7571 3 жыл бұрын
Laminu
@majatv7571
@majatv7571 3 жыл бұрын
Laminu
@mohamedsadan2563
@mohamedsadan2563 4 жыл бұрын
If I should tell you people that nigeria is not a country but you we not believe me
@aishaumar2736
@aishaumar2736 4 жыл бұрын
Duniya inazaki damu 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@usmansani5440
@usmansani5440 4 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@tijjanialimuhammad2380
@tijjanialimuhammad2380 4 жыл бұрын
Ku kashe dan kutumar uba Daman ba malamin kirkibane
@abdulwahababdullahi7759
@abdulwahababdullahi7759 4 жыл бұрын
Mohamed Sadan inda Hausa kayi da anfi fahimtanka
@fatmazmurrud7301
@fatmazmurrud7301 4 жыл бұрын
Mohammed sadan u r Right wheree that happens inba Nigeria ba where no security nobody care nobody can says the truth
@hamissouzangobanafushidako8449
@hamissouzangobanafushidako8449 4 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@asseeddeeqcfchannel6362
@asseeddeeqcfchannel6362 4 жыл бұрын
Matsiyata Allah ka bi ma mutane hakkinsu
@surajoyusif4076
@surajoyusif4076 4 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@mominihsan7120
@mominihsan7120 4 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@muhammadibrahimmbk5185
@muhammadibrahimmbk5185 4 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@gloriaahmed8546
@gloriaahmed8546 4 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Najeriya: Matsalar fashin daji - Labaran Talabijin na 25/07/22
10:01
BBC News Hausa
Рет қаралды 672 М.
ROCK PAPER SCISSOR! (55 MLN SUBS!) feat @PANDAGIRLOFFICIAL #shorts
00:31
Alhamdulillah: Asirin Matsafan Zamfara Masu Jawo Masifa Ya Tonu
6:49
Kalli yadda Kama yaron Dan Ta'adda Bello Turji a Katsina.
4:31
Bidiyon mai yaudarar ƴan mata, ya yi lalata da su
15:25
DCL Hausa
Рет қаралды 184 М.
Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana - Turji
15:22
Aminiya Trust
Рет қаралды 1,5 МЛН
Яйца мою 🥚🤣
0:37
Dragon Нургелды 🐉
Рет қаралды 1,3 МЛН
Жизнь КОМАРА (смешное видео, юмор, приколы, поржать)
0:59
Натурал Альбертович
Рет қаралды 7 МЛН