Ma sha Allah ina tayaki mirna Allah ka azurtamu da ganin masoyin gaske
@mansursadeeq98283 жыл бұрын
Allah yasa muga Annabi Muhammad (S.A.W) ai ba,a karyata mutum in yace yaga Annabi domin halinsa nazahiri kuka sani bakusan tsakaninsa da Ubangijinsa ba
@azoulemarhazou52173 жыл бұрын
wanna gaskiya ne Allah yasa muga annabi Muhammad Roosl
@baraamamanamira55573 жыл бұрын
Ameen y Allah
@muhanmanibrahim17513 жыл бұрын
Wallahi yan izala kunada matsala mumun yarda babu shakka Allah yakara mana soyaryar man zun allah
@hussainaadam49823 жыл бұрын
Allahu akbar Allah Yajikanka Mlm Ameen
@massoudougarbagarba62223 жыл бұрын
Allahu akbar allah yajikan malam jaafar yakai haske kabarinsa 😭
@fateemaoumar43533 жыл бұрын
Anan badali da dukiyar mu yada akeso mun kuma talakawa na abinci ma yana gagaramu allah ya kyauta
@rabiatukatsinaal76263 жыл бұрын
Duniya dadi meyayi musu zafi kudi amma zakuyi ma ALLAH bayani
@SusuSudu-xx1pq3 жыл бұрын
Masha Allah Alhamdulillah hannatu Allah samu adamshin ki dausiya ta ANNABI karkarna
@beedbe90713 жыл бұрын
Sabida allah mutum yace yaga annabi s a w shima ana bakin ciki dashi
@sumayyaabba48393 жыл бұрын
Toh sabida Allah yaya za a ƙaryata ta don tace taga annabi Muhammad saw ita ba musulma bace wanan gaskya ba daidai bane na taba mafarki da Annabi saw shekaru goma baya kuma nayi mafarkin sau uku nafarko ina cikin damuwa nayi nafila cikin dare yace mun insha Allahu Damuwa ta taxo karshe na biyu banxan iya tunawa ba na uku kuma yace mun gasu Nana A'ishah inje mu gaisa aman duk banga fuskar shi ba so mu mata fatan alkhairi Allah ya sa muganshi baki daya s.a.w
@ameerahameena47173 жыл бұрын
Allahu Akbar 🥰🥰🥰🥰
@zeebodycareremediestv27193 жыл бұрын
Allah ya Basu zaman lfy
@ismaellsanihassanfagge31733 жыл бұрын
S A W Masha Allah, Allah kayafe mana gaba daya, Allahumma ameen
@ummuidris48223 жыл бұрын
Yade kamata adinga jin tsaron Allah Wallahi duk mai bayyana tsireci Allah baruwanshi da dangin ka ko iya yen ka
@surayyasanisaeedsurayyasan28253 жыл бұрын
Allah ka nunamana muma yarabbi
@albishir58913 жыл бұрын
Wai ina y'anhisba ne yakamata ace sunkawo farmamaki
@sd-kinternationalltd71313 жыл бұрын
🤣🤣🤣
@lawizayunusa68233 жыл бұрын
Ma uwar su
@yamunaabdullahi93033 жыл бұрын
Masha Allah .Allah yabaku zaman lafiya.
@maryamalhassan80223 жыл бұрын
Masha Allah hannatu Allah ykr mn son manzon Allah sallallahu alayhiwasallam
@jamilaidiris72943 жыл бұрын
Masha Allah, hannatu Allah ya karamana soyayyar annabi
@baraamamanamira55573 жыл бұрын
Slm barka da warhk ykk yyn umar dan Allah inason magada dakai
@mourtalam.tmaradi45563 жыл бұрын
Masha Allah Hannatu barkaki...
@atikasaleh97723 жыл бұрын
S.a.w.allah ubangiji yasadmu da manzan allah s.a.w.❤❤❤💕💕💕💓🕊🕊😍😍
@baraamamanamira55573 жыл бұрын
Ta ctn dan Allah
@aliashafa86783 жыл бұрын
Hada eye lashes , da Yar film ce da sha cecekuce . Ana raina mana hankali a lanjeriya.
@nazirsafiyanu5903 жыл бұрын
Sufa mutane dan sun zama yan Iska to so suke kowama sai ya zama Irinsu Kawai bada mar mutum yace yaga Annabi sai ace karya yake
@amanimena97203 жыл бұрын
Gaskiya yaya umar wan ayi haramuni maci tabayan alawrata buman mnzun allah ya ci almara kulhha aura al fi sallah kuma akuyi wani hadis amam m amrata turiyd an takfur bi allah fal tukhrij khuslatan mn shariha اي امرات تريد أن تكفر بالله فل تخرج خصلة من شعرها َالمراء كله عورا الا ف صلاة وجهه وكفيها
@safiyaabdulrahman61673 жыл бұрын
Allah mai iko! Ya kamata malamai su rika sanin iyakan su, Wa'azi da isar da wasiha aka ce su yi ba wannar surutai ba. Ta ya zaka tara dubban mutane kana tozarta dan uwanka Musulmi? Wa'iyazubillahi... Ina en HISBAN Kano, banda zalunci ba abunda suka iya... shin musulunci ta banbanta hukuncin mai kudi da talaka ne? Kun hana Teloli saka hoton styles a billboard... Sai muga wani hukunci zaku dauka kan er sarki!!! It's high time a bar munafurci a kasar hausa... ENOUGH IS ENOUGH gaskiya... Ku tuna, kuma Allah zai hukunta ku bisa rashin gaskiya da adalci.
@teemaaliyu28943 жыл бұрын
Wannan ragar ta wurin kafadun sirikar buhari ita da babu duk daya idan anyi magana ace Kuma kana bakin ciki,talaka bawan Allah,da ace talaka ne ya shirya wannan da yanzu hisba sunkai jiki,kasata Nigeria kenan
@yusufabubakar85143 жыл бұрын
ya Allah mugudi
@Fareeda783 жыл бұрын
Kungiyar yan bakin ciki da jin zafi ta kasa baki daya suna tayaku murna da fatan nasara
@حواصالح-و6ق3 жыл бұрын
Amin yaa Allah
@حلاتیبضحکاتی-م6ب7ظ3 жыл бұрын
Wai Mai rigas kiristocin itane amariyar ????
@hauwamusajibril78663 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@faruqumarfaruqumar73623 жыл бұрын
To ai jahilci ne kadai zaisa mutun ya karyata wanda yace yayi mafarki da annani s a w
@saadououmarmati85753 жыл бұрын
Gaskiya ne
@sarahpillars34023 жыл бұрын
Allah yasanya alkhr zarah an Yusuf hañnatuwa to ai base kinfito social media kinbada labarin kinga annabi ba in abun yabaki shauki seki fadawa Yan gdn ku sutayaki shaukin d Jin dadi Kuma acigaba d salatin annabi Allah yasa ya cecemu ranar kiyama
@rayyanatupanda77033 жыл бұрын
Amin yarabbi
@aakainuwa86gotomo33 жыл бұрын
Allah sarki Malam Allah ya kai rahma kabarin ka🙏
@adamuabdullahi12583 жыл бұрын
To watasabuwa mizangni
@xainabummeexeezeesarki57863 жыл бұрын
MashaAllah 👏 da kyau 👌
@mansouribrahim27413 жыл бұрын
Allah sarki
@ousmanemika11973 жыл бұрын
Gaskia karya take bata ganchi ba
@maryamhussainadam98063 жыл бұрын
Masha Allah Congratulations
@moustaphasalissu24323 жыл бұрын
Masha allah allah saka da alkairi
@xainabummeexeezeesarki57863 жыл бұрын
( S 🤲 A 🤲 W )
@rabiatukatsinaal76263 жыл бұрын
S A W Masha ALLAH
@maryemmohamed55823 жыл бұрын
Allah ya samudace
@bilkisuidris53973 жыл бұрын
Masha Allah
@بحرالتسامحبحرالتسامح3 жыл бұрын
صلى الله عليه وسلم
@kabiruabdulkarim18933 жыл бұрын
Kai dinma dangane da irin abinda kake wallafawa a shafinka akwai bukatar nazari a kanka
@maryammsani82963 жыл бұрын
Masha allah congratulations to HML
@hafsatahmad76583 жыл бұрын
masha Allah
@aishalawal90143 жыл бұрын
Hhhhhhh 😂😂😂harda Yan India oh Allah
@habibaadamhabibaadam39903 жыл бұрын
S.A.W
@alassanmamman94943 жыл бұрын
iyayan irin wanann ne shuwa gabani!!!
@aissamoustapha63073 жыл бұрын
Wanan yarinya nafissa bugun zuciya kin ichemu
@aishas17033 жыл бұрын
😍😍😍😇😇🤲
@hafsattashir10153 жыл бұрын
MashaAllah 💕💞🥰😍💋🌷💖🌹
@abdoukarimoumoussadjermaya52233 жыл бұрын
S a w
@adammohammedrasulallah45463 жыл бұрын
مشاءالله تبارك الله🥺❤
@شعيبابراهيم-ك2ت3 жыл бұрын
Babu wani yadi ajikinta
@bintaomaro86433 жыл бұрын
Yaya talakawa aigata aka muku karkuyi ba uwa ba riba
@Aminaamina-dq4kv3 жыл бұрын
Masha Allah my happy
@cheffatimahausa88793 жыл бұрын
ماشاء الله
@souleyidrissou88313 жыл бұрын
Macha allah
@fatimanasir51413 жыл бұрын
Uhmmmmm
@lauratdarma24523 жыл бұрын
1
@yaugarba54243 жыл бұрын
Masha Allah
@kamalabubakarkamalabubakar65343 жыл бұрын
K man KZbin channel
@kamalabubakarkamalabubakar65343 жыл бұрын
Ya
@badariyyaabadariyya12563 жыл бұрын
Mayasa tafada aiba afadi
@NbadunkLeague3 жыл бұрын
Nima nayi Da Annabi ina yaro
@firdausisalisu86803 жыл бұрын
Aslm
@moona12463 жыл бұрын
Yan iskanbazza wlh daga iyayansune mude Allah ya isanmuda manya arewa
@balqisahmqd22143 жыл бұрын
Kaibafajikintabane 😒😒😒
@khulthummusa20613 жыл бұрын
Kaji makaryaciya kaii wlh billahi tallahi karya takeyi ita din banxa taga Annabi tana yawon tsirara zata ganshi? Acikin mutane na garinma bakowane yake ganinshiba bare ke Jaka abinma a daddala miki mara wlh kundauka (S A W ) wasane ko? To ahir dinki mai karya kawai