Mahangar Zamani kan masu cutar sikila

  Рет қаралды 11,399

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 38
@FatimaMuhammadNur-p7u
@FatimaMuhammadNur-p7u 3 ай бұрын
😢😢😢 being sickle cell survival from my mother's children,ina godewa Allah Dan kullun cewa nake ba yin kaina bane ni nazama AS su SS 😢 I know deep down the pain da suke ciki😭😭 as she always say Mama mu ukku innani ta Haifa mata Kuma kekadaice ba sikla ba, kimata abinda takeso 😢 I miss you aunty Yakka
@abdul-basidsaadanbantaje5392
@abdul-basidsaadanbantaje5392 3 ай бұрын
Mashaallah
@Armancy-jby
@Armancy-jby 3 ай бұрын
Wow that program I'm very so excited for it 👍👍👍
@AbubakarOsman-jq6ox
@AbubakarOsman-jq6ox 2 ай бұрын
allah dai ya rufa asiria kauye kamba a yi ce ya sa wasu ma ana haifasu ba a san rashin lafiya da yake da munsu ba sani ba wasu ma harsun mutu😭
@abuislamtv5000
@abuislamtv5000 3 ай бұрын
Marasa lfy na gida dana asibiti Allah ya basu lfy.
@alhadjimohamedabdoulmoumin6561
@alhadjimohamedabdoulmoumin6561 3 ай бұрын
Marasa lfy allah ya basu lfy masu lfy allah ya Kara musu
@nuradayyabu6904
@nuradayyabu6904 2 ай бұрын
Nice program .❤❤
@kabirsani2698
@kabirsani2698 3 ай бұрын
Allah Ya kyauta, Ya karemu daga cutukan zamani
@SaniDanlamiHamman-se1pq
@SaniDanlamiHamman-se1pq 3 ай бұрын
Allah ya rabamu da talauci 😭😭😭
@KhadijaSadik-v9p
@KhadijaSadik-v9p 2 ай бұрын
Ubangiji allah ya bamu ikon kiyaye wa. Km kowa ya km ya kiyaye
@MIJINYAWA_TECH
@MIJINYAWA_TECH 3 ай бұрын
Allah ya bamu lfy yakaremu
@MamanKadija-kl5yj
@MamanKadija-kl5yj 3 ай бұрын
MashaAllah WOW ❤
@IbrahimUsman-cc2ku
@IbrahimUsman-cc2ku 2 ай бұрын
Uban gijin allah yabada lafiya
@haushaf6462
@haushaf6462 3 ай бұрын
In likita naji na ko wanda ya sani, don Allah a taimaka a ban amsa, idan har Allah y kaddara anyi aure tsakanin carriers, sai suka samu yaron su na farko mai lfy, bayan shekara 5,sunyi tazarar haihuwa, yanzu kuma suna son su sake samun wata karuwar, sai suka ji labarin wani aho d ake in ciki na wata 2,don gano cikin mai lafiya ne ko mara lafiya, shin a wani asibiti ne ake yi? Kuma mutane na cewa gwajin da tsada, shin yana kaiwa kaman nawa, don Allah ataimaka a amsa mana, mun gode
@MusaAhisa
@MusaAhisa 3 ай бұрын
Dan Allah wanda yasami yabata answer 😢😢
@haushaf6462
@haushaf6462 3 ай бұрын
@@MusaAhisa nagode sosai
@adamualiyu1495
@adamualiyu1495 3 ай бұрын
Allah ubangiji ya basu lafiya, ya kamata jama'a a kula sosai
@MusaAhisa
@MusaAhisa 3 ай бұрын
Yah Allah
@abdussamadbadamasi1579
@abdussamadbadamasi1579 3 ай бұрын
ALLAH yakara mana Lafia muna jin jiki idan crisis yazo mana ALLAH kasa wannan ciwo namu yazama salar shigarmu aljanna
@hussainaibrahim8714
@hussainaibrahim8714 22 күн бұрын
Ameen ya Allah
@DanGombe-i9g
@DanGombe-i9g 3 ай бұрын
Maganin gargajiya shine Guarantee fiyeda na asibiti wlh Dan ninan sikila ne amma ba abunda banayi ammafa ban warke a gaskiya
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 3 ай бұрын
Allah ya tsare mu daga sharrin kowa ne cuta Allah ya basu lfy
@MuhammadUmar-go5ie
@MuhammadUmar-go5ie 3 ай бұрын
AMIN
@sulemankabiru4625
@sulemankabiru4625 3 ай бұрын
Allah sarki
@RabiKasim
@RabiKasim 3 ай бұрын
Allah yasa mu mugane arinka yin awonma tun kafin balaga ta yanda a haduwar farko za,a San genotype din kowa
@AshafaAhmad-tl8hf
@AshafaAhmad-tl8hf 3 ай бұрын
Nifa ina cikin wani hali wllh tsawun shekara 2 kenan ina soyayya da wata yarinya hartakai da munyi shakuwar da bazamu iya rabuwaba sai kuma gashi kash damukai gwajin geanutai as and as kuma tace bazata iya rabuwa dani ba nanumata akwai matsala takiganewa dan allh maye mafita🙏🙏🙏
@تايسونبابكر-ه5ح
@تايسونبابكر-ه5ح 3 ай бұрын
الحمدلله على كل حال
@yaddazakusamukudionlinecik2080
@yaddazakusamukudionlinecik2080 3 ай бұрын
Allah ya bamu lpy
@Ibrahimsurajorabiu
@Ibrahimsurajorabiu 3 ай бұрын
Allah ya kara miki lafiya
@kmmdtib3535
@kmmdtib3535 3 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😮
@Mona_Binyamin
@Mona_Binyamin 3 ай бұрын
❤❤❤
@Habiba779-om5bd
@Habiba779-om5bd 3 ай бұрын
😭😭😭🙏🙏🙏🤲🤲🤲
@UmarAbubakar-f9x
@UmarAbubakar-f9x 3 ай бұрын
Maishanu Ana warkewa Dag warimbaki kowa Munaneman garim bayani
@drawithemedic
@drawithemedic 3 ай бұрын
Kana iya zuwa ka nemi ENT doctor, ko kuma dentist su duba ka. Warin baki abu ne mai saukin warkarwa.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 3 ай бұрын
Kaman madina mai shanu tana da ciki fa ,😅😅😅
@fatimabahijja1289
@fatimabahijja1289 3 ай бұрын
Yau ne kamar madina bata jin dadi.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 3 ай бұрын
Kaman tana da ciki 😅😅
@Pherrora
@Pherrora 3 ай бұрын
Na gode
Mahangar Zamani kan sirrin zaman aure
34:49
BBC News Hausa
Рет қаралды 47 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Khadija Mai Numfashi
6:27
BBC News Hausa
Рет қаралды 17 М.
小路飞和小丑也太帅了#家庭#搞笑 #funny #小丑 #cosplay
00:13
家庭搞笑日记
Рет қаралды 17 МЛН
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 46 МЛН
How Many Balloons To Make A Store Fly?
00:22
MrBeast
Рет қаралды 192 МЛН
Mahangar Zamani tare da Sarauniyar Kyau ta Najeriya, Shatu Garko
26:07
Mahangar Zamani tare da Momoh da Ciroki
30:36
BBC News Hausa
Рет қаралды 39 М.
Mahangar Zamani Kan Rayuwa Bayan Mutuwar Aure
32:12
BBC News Hausa
Рет қаралды 113 М.
Mahangar Zamani kan kayan maza
28:27
BBC News Hausa
Рет қаралды 81 М.
Mahangar Zamani tare da Maryam Shetty da Munira Tanimu
29:38
BBC News Hausa
Рет қаралды 58 М.
Mahangar Zamani tare da Alhan Islam
30:19
BBC News Hausa
Рет қаралды 48 М.
Mahangar Zamani da 442 kan wahalar da ya sha a gidan yari
29:13
BBC News Hausa
Рет қаралды 182 М.
小路飞和小丑也太帅了#家庭#搞笑 #funny #小丑 #cosplay
00:13
家庭搞笑日记
Рет қаралды 17 МЛН