Sojoji sun umarci matata ta cire kayanta lokacin da suka shigo gidana, in ji Sheikh Ibrahim Zakzaky

  Рет қаралды 61,225

BBC News Hausa

BBC News Hausa

2 жыл бұрын

A cikin wannan bangaren hirar da muka yi da jagoran 'yan kungiyar Shi'a a Najeriya, Sheikh Zakzaky ya shaida bayyana wa BBC yadda sojoji suka shiga gidansa suka kama shi.

Пікірлер: 95
@muhdbalaafuwa9011
@muhdbalaafuwa9011 2 жыл бұрын
Allah ta'ala ka isarwa Sheikh Zakzaky akan Zaluncin da gwamnatin Buhari tai musu.
@TaishaDarlyn
@TaishaDarlyn Ай бұрын
Allah yabar Muna Kai Malam❤
@murtalajibrin2840
@murtalajibrin2840 2 жыл бұрын
Labbaika sadauki alzakzaky
@jamiludahiru3300
@jamiludahiru3300 2 жыл бұрын
Allah. Swt. ya tabbatar da Gaskiya aduk inda take Allah. Swt. ya karya zaluncida da,azalumai aduk fadin duniya
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Ameen
@sabiumahdi6168
@sabiumahdi6168 2 жыл бұрын
Allah Kara lpy sayyid
@nassiyyiddeen2184
@nassiyyiddeen2184 2 жыл бұрын
Allah sarki bawan Allah Lallai Allah yana tare da wanda aka zalunta da sannu Allah zayyi maku sakayya akan abun da akayi muku
@officialsafarautv396
@officialsafarautv396 2 жыл бұрын
Allah ubangiji Yaqara Muku lfy Da Nisan kwana JAGORAN SHIRIYARMU. Allah Yabimuku Haqqinku.
@lolodobi3141
@lolodobi3141 2 жыл бұрын
To. Dan taadda hukunchinsa kisa
@officialsafarautv396
@officialsafarautv396 2 жыл бұрын
Kakira Mahaifin Ka Yakashe Shi Tunda gwamnati Takasa
@hamidouseydou3900
@hamidouseydou3900 2 жыл бұрын
@@officialsafarautv396 .
@ghaliharuna9607
@ghaliharuna9607 2 жыл бұрын
Allah ya Kara lafiya
@ibrahimrabiu6268
@ibrahimrabiu6268 2 жыл бұрын
Allah yakara lfy da Nisan kwana jagora Allah yasakamana abinda da akayimana
@murjanatumuhammad5910
@murjanatumuhammad5910 2 жыл бұрын
Anzalinci wannan bawan Allah Allah sai yakamaku saboda NIGERIA bakasan musuluncibane kowa yanada yancin yin addini.
@yahyaadamu5213
@yahyaadamu5213 2 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne Hajiya. Mu bama bin mazhabar Shi'anci amma dole idan munga gaskiya ko akasin haka mu fada. Wannan shine adalci.
@murjanatumuhammad5910
@murjanatumuhammad5910 2 жыл бұрын
@@yahyaadamu5213 wannan gaskiyane Dan uwa Nima ba yar,Shia bace
@yahyaadamu5213
@yahyaadamu5213 2 жыл бұрын
Muna tare Hajiya Murja. Musulinci ya karantar da muyi adalci ko da ko akan maqiyan mu ne inzamu bada sheda.
@fatimamahmud1610
@fatimamahmud1610 2 жыл бұрын
Allah yakiyaye ka ya sharfuddin
@jkhj9283
@jkhj9283 2 жыл бұрын
😭😭😭😭Allah yaqaramaka lfy da Nisan Kwana masu albarka ABBA jagora nah
@tito2689
@tito2689 2 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭
@ibrahimtukur7672
@ibrahimtukur7672 2 жыл бұрын
Ya Allah
@nuruddeensaleez4093
@nuruddeensaleez4093 2 жыл бұрын
Allah ya sakama Wanda aka zalunta 💔
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Ameen
@nusaibamuhd9143
@nusaibamuhd9143 2 жыл бұрын
Allah ya sakamuku
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Ameen
@mahamatjariridangogo31
@mahamatjariridangogo31 2 жыл бұрын
Allah ya karama lafiya , ya kuma jikan shahidee, Buhari da Alrufai Allah ya nuna masu irin makirci da suka sherya
@suleimanbadamasiidris6817
@suleimanbadamasiidris6817 2 жыл бұрын
Allah ya isarmaka malam Allah yabimaka hakkinka
@hakimasani9373
@hakimasani9373 2 жыл бұрын
Malam Zakzaky Gaskiya na tare da kai kuma Allah zai saka maka
@abdullahidahiru1414
@abdullahidahiru1414 2 жыл бұрын
Allah ka gaggauta yi maku sakayya albarkan annabi da alqur'ani
@tahirmbashirtahir1928
@tahirmbashirtahir1928 Жыл бұрын
Ya Mahdi
@surayyasanisaeedsurayyasan2825
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 2 жыл бұрын
Allah saka wa me gaskiya
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Allah Ya isa. Allah Ya ɗaukar mana fansa, Ya ƙara wa Malam lafiya da nisan kwana
@babu-nw2ny
@babu-nw2ny 2 жыл бұрын
Allah yasakamuku
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Ameen
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
Ikon Allah
@mosqueeoumarbinabdoulazizn9682
@mosqueeoumarbinabdoulazizn9682 2 жыл бұрын
اللهم ارض عن الخلفاء الراشدين وعن الصحابة أجمعين ومن سلك طريقهم إلى يوم الدين، والعن اللهم من سبهم أو لعنهم!
@yahyaishaq1000
@yahyaishaq1000 2 жыл бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum 🤲
@nuramurtala7759
@nuramurtala7759 2 жыл бұрын
آمين ياحي ياقيوم
@halimahaloom634
@halimahaloom634 2 жыл бұрын
اللهم امين يارب العالمين
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
اللهم امين
@abdulrahmanabdullahi5222
@abdulrahmanabdullahi5222 2 жыл бұрын
ALLAH dai ya sakamaka
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Ameen
@chamsrabiou4415
@chamsrabiou4415 2 жыл бұрын
Babu zalinci kamar zagin sahabban maiki..
@abdurrahmanmuhammadinuwa8207
@abdurrahmanmuhammadinuwa8207 Жыл бұрын
Ya mauka
@belloumaru9491
@belloumaru9491 Жыл бұрын
Kafalatul aitam
@malamabba6716
@malamabba6716 2 жыл бұрын
Gaskiya zakzaki karamar kwakwalwa ce da kai wlh, kai ta zabga karya kamar yaro
@zahraddeenusman6465
@zahraddeenusman6465 2 жыл бұрын
Jagoran gwagwarmayar kawo qarshen Zalunci a Africa Sayyeed Zakzaky
@UmarHTukur
@UmarHTukur 2 жыл бұрын
Hannun da kafa sun takwarkwace, kamin aje asibiti sei ya hade, karama nenan. Allah Ya tsare mana imanin mu. Amma sh'ia bala'i Kuma batane
@ibrahimmusa9123
@ibrahimmusa9123 2 жыл бұрын
Allah ne yayi nufin hakan takasance ko bazai iya bane?
@auwalusabojibril7728
@auwalusabojibril7728 2 жыл бұрын
Kai jama'a 🤔🤗
@ibraheemyaqoub8092
@ibraheemyaqoub8092 2 жыл бұрын
Wannan ba complete bane
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 жыл бұрын
Hmmmmn... 🙂
@officialabz5397
@officialabz5397 2 жыл бұрын
Sai anty
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 жыл бұрын
@@officialabz5397 Ina godiya 😅🥰🤗
@sayyadasaadatusulejatv5002
@sayyadasaadatusulejatv5002 Жыл бұрын
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun.
@abbasaliyu9481
@abbasaliyu9481 2 жыл бұрын
Allah Ya Kare Na Gaba
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Ameen
@ibrahimsusi782
@ibrahimsusi782 2 жыл бұрын
Faisal
@jazuliabubaka9501
@jazuliabubaka9501 2 жыл бұрын
Gaskiya ka iya karya
@scvvvsqfvvxd5572
@scvvvsqfvvxd5572 2 жыл бұрын
😏😏😏😏😏😏
@adamumar8479
@adamumar8479 2 жыл бұрын
African lion
@makarantaralkauthar
@makarantaralkauthar Жыл бұрын
African Lion? correction👉 THE LION OF THE WORLD.
@isahabba9685
@isahabba9685 2 жыл бұрын
Ka zagi Abubakar ka Zagi umar ka zagi usman ka tsinewa Aisha kuma kayi tinanin Allah zai barka lfy lau
@mustaphagarba8270
@mustaphagarba8270 2 жыл бұрын
Kana da shaida
@aminumbello4031
@aminumbello4031 11 ай бұрын
Su wadanda sukayi Harbin, basuce Saboda haka sukayi Harbin ba
@nevergiveup7409
@nevergiveup7409 2 жыл бұрын
Kowa ya debo da zafi bakin sa.
@abuhafeextv2687
@abuhafeextv2687 2 жыл бұрын
Allah ne yasan dai dai
@mustaphamahmood8831
@mustaphamahmood8831 2 жыл бұрын
Ga rubin Dan,fodio yadawo Allamah
@hassanashuaibu5543
@hassanashuaibu5543 2 жыл бұрын
Kai su iro an iyakarya shafi u
@sanianas2572
@sanianas2572 2 жыл бұрын
Dama sun kasheka an rage iri domin masifa kake jawowo Nigeria
@fatimamahmud1610
@fatimamahmud1610 2 жыл бұрын
Subhanallah
@sanianas2572
@sanianas2572 2 жыл бұрын
@@fatimamahmud1610 ai gaskiya na fada kowa kuma yasani Bawan Allah nan baya son zaman lafiya ta sanadinshi daru ruwan mutane sun rasa rayiwarsu yanzu lokacin da abun nan ya faru da yabawa mutunensa umarni su bawa sojoji hanya su wuce amma ina sai yaqi yin hakan su suwayesu da zasuja da Government Allah dai ya kyauta
@fatimamahmud1610
@fatimamahmud1610 2 жыл бұрын
@@sanianas2572 to naji yan kuma mutane da ake kashefa wayanda bakasan adadinsuba suku tasanadin waye akekashesu mugyara dakya ko baakidarku daya da mutun ba kayi masha adalci koba musilbane mufadi alkhairi ko muyi shiru
@sanianas2572
@sanianas2572 2 жыл бұрын
Amma ni dai banason shi kuma bana kaunarsa ko dai dai da minti daya amma ina masa fatan shiriya in Mai shiryuwane kuma ina kinsane saboda mummunar aqidarsa ba don wani abu da banba sai dai tunda yana raye wala’alla Allah ya shiryeshi ya gyara haka muke fata
@fatimamahmud1610
@fatimamahmud1610 2 жыл бұрын
@@sanianas2572 to Allah ya kyata
@mohammedabubakar2180
@mohammedabubakar2180 2 жыл бұрын
Dan iskan makaryaci ban taba ganin makaryaci irin zakzaki ba wallahi.
@ibrahimlawal8383
@ibrahimlawal8383 2 жыл бұрын
sai ubanka
@phahadhabib
@phahadhabib 2 жыл бұрын
Ml abuabakar arika tausasa kalamai
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Hhhhh....wa zai sa ran ɗan iskan layi kamarka ka gasgata shi?
@sanikabir3326
@sanikabir3326 2 жыл бұрын
@Rabiu Rapson kaji Abin Mamaki wai a dinga Sanin me zaa fada musamman game da manyan mutane, to yanxu kaii A Aqidar ka Akwai Manyan mutane dama da Abokan Annabi Kuma surukansa?
@sanikabir3326
@sanikabir3326 2 жыл бұрын
Naji Maganganun Yar Sa Kuma naji Nasa, Sai na Fahinchi Idan mutum baya jin tsoron Allah To sai iyaka abin da kawai aka yayi, kaga Yarinyar bata ce an tutsa su a Daki ba, tadai bafi Zuwan soji kusa da Dakin, shi Kuma yache wai sun rutsa su a qara min Daki Kuma wai akace matarsa ta cire Kaya, kaga duka Lafiyayyan Hankali ba zai karbi wannan ba, don Idan fyade xasu mata to ai yace ga Yarta budurwa to wazewa tsohuwa fyade ga Yarinya? Kuma da taki sai a Bude musu Wuta Kuma Kisa a ka xo, Kuma wai duk da haka baa kashe ku ba, Kuma wai an dagargaza Kashin kadarda da hannun sa har yace su Yar ce suka daure, to Sojin sun Jira Yar ta daure Sannan suka ja shi kamar yanda yace ko kuwa ya Akai? Allahumma atii nufusanaaa taqwaha
@jamilagetso1333
@jamilagetso1333 2 жыл бұрын
Mtsssss 😏
@mubarakabubakarbature3506
@mubarakabubakarbature3506 2 жыл бұрын
Sannu shata Mlm xubairu ruwan harsashi fah bawasaba 😳😎
@fatimausman811
@fatimausman811 2 жыл бұрын
Amma ka.iya zazzagata tabdijan duk.abunda kuka aykata.baka fadi ko daya achiki ka.iya. karya.kachi sunanka zagzagi wannan karya.haka wlh yakamata ace ankaudaka.koba komai antage mungun iri
@jibrilsalisunainna1184
@jibrilsalisunainna1184 2 жыл бұрын
Zukiii 😂🤣
@Sanusifitness
@Sanusifitness 2 жыл бұрын
Bakaga komai bama
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Hhhhh....amma ai kai kaga komai koh? Gara mu akan abunda mukayi imani ne aka mana haka, ku kuwa arewawa a karon banza ake kashe ku kuma ba yanda zaku iya
@lauwalilauwali1563
@lauwalilauwali1563 Жыл бұрын
Lawali
@SIRRINANDROIDTV
@SIRRINANDROIDTV 2 жыл бұрын
Kai ashha gskiya ko iyanan shia kunyi asaran shugaba dagirmanka kazauna karinga kwantara qare rayi haka To gashinan kuda kuka ringa muzahara akansa yanzu yace lfyn suce agabansa saiku bawa kanku ansa
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Hhhhh...a son ranka? Muma lafiyar tasa ce a gabanmu. Batun ƙarya kuma da kake yi ai ubanku Buhari shi ne zai fito yace ƙarya yake in ya cika mara kunya
@SIRRINANDROIDTV
@SIRRINANDROIDTV 2 жыл бұрын
@@wazirimahdi001 yauwa to dakaga bai fitoba haka yana nifin shi ubane mai bada tar biya amma yanzu gashi kai renon marar tarbiya kafito kanuna kai tsagerane
@nmn2911
@nmn2911 Жыл бұрын
Mtsewwww waste of time and energyyy. Karyan banzaaa da yohii. Allah ya shiryeka.
PINK STEERING STEERING CAR
00:31
Levsob
Рет қаралды 23 МЛН
Жайдарман | Туған күн 2024 | Алматы
2:22:55
Jaidarman OFFICIAL / JCI
Рет қаралды 871 М.
small vs big hoop #tiktok
00:12
Анастасия Тарасова
Рет қаралды 18 МЛН
Aminu Ala - Ta'aziyyar Sarkin Zazzau
10:33
Alan waka
Рет қаралды 122 М.
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 64 М.
Yadda ake gane an kamu da cutar ƙyandar biri
2:52
BBC News Hausa
Рет қаралды 5 М.
A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda
56:48
BBC News Hausa
Рет қаралды 178 М.
TAFSIRIN AL-QUR'ANI NA JAGORA SHEIKH ZAKZAKY[H] NA DAYA DAGA ABUJA
45:38
The Abbasids: Islam's Golden Age (All Parts)
47:21
Epic History
Рет қаралды 1,2 МЛН
PINK STEERING STEERING CAR
00:31
Levsob
Рет қаралды 23 МЛН