Shirin Zamantakewa kan tarbiyyar mata da matasanmu a zamanin Tiktok

  Рет қаралды 18,924

BBC News Hausa

BBC News Hausa

2 жыл бұрын

Shirin Zamantakewa na wannan makon ya yi duba ne kan tarbiyyar mata da matasanmu a zamanin Tiktok.

Пікірлер: 39
@creeptosolutions
@creeptosolutions 2 жыл бұрын
Gaskiya wanna tattaunawar ya Yi daidai da a bunda yake mun chiwo gaskiya kuma abunda zaibaku mamaki shine a lokacin da kakeyin a bu Mai kyw barakasamu followers. Allah yasa mudace. Presenter karshen shawarki tanada muttukar Amfani kwarai. Keep it up.
@creeptosolutions
@creeptosolutions 2 жыл бұрын
Gaskiya Ne
@maryammsani8296
@maryammsani8296 2 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne malam allah yasa mudace duniya da layira
@nanfwangdabiring1520
@nanfwangdabiring1520 2 жыл бұрын
😢Wallahi that's one issue our youths fail to understand, instead of using the social platforms for positive gain they'll rather trend in an ungodly manner. Allah ya shige mana gaba
@nafisahabubakar1984
@nafisahabubakar1984 2 жыл бұрын
That is the problem we are facing now a days
@umarhassanabubakar6142
@umarhassanabubakar6142 2 жыл бұрын
Gaskiya yayata haka wannan maganar ta ke kuna kokari sister halima Allah ya baku lada kuma Allah yasa su gane hakan babu kyau
@musalawankawu9860
@musalawankawu9860 2 жыл бұрын
Muna muki fatan alkayaire Kuma da addu,ar gamawa da duniya lafiya yadda kike kokaren bada tarbiya ga yaran mu Allah yabawa yaranki tarbiya yakuma baki aljanna yaga fartawa iyayan ki da rahama muna godiya
@Sadiku_m_salisu
@Sadiku_m_salisu 2 жыл бұрын
Allah shiryar damu
@tsahiroudanmalan7185
@tsahiroudanmalan7185 2 жыл бұрын
Gaskiya ne wllh Allah yasa mudace ameen
@usmandembele2966
@usmandembele2966 2 жыл бұрын
Gaskiya wannan maudu,I ne maikyau Kuma dafatan Al umanmu zasu gyara hakan Allah yasah mugyara ameeen Usman dembele bauchi
@mahmudahmad231
@mahmudahmad231 2 жыл бұрын
Gaskiya inajin dadin shirye shiryenku. But Ita kanta Laila Usman din matsalarce, sbida shigar da tayi is quite difference of what she's saying.I don't think ana magance matsala da matsala, you should invite those with decent dress to talk about such paramount issues ba irin wadannan matan ba wanda su kansu bukatar nasiha suke ta shiga ta Kamala da addini.
@farukyaboumar4646
@farukyaboumar4646 2 жыл бұрын
Support Mahmud Ahmad🙆
@YauMuhammadSani
@YauMuhammadSani 2 жыл бұрын
Abun daka fada gaskiya neh, Amma ka tuna da sunan program din nasu "MAHANGAR ZAMANI" so kayi expecting kowanne irin mutum a ciki. Kuma program neh da suke gayyato en zamani suna fadawa mutane tunaninsu ba wai abun da Allah ko Annabi suka ceh ba.
@shamsiyyabasirukunya1865
@shamsiyyabasirukunya1865 2 жыл бұрын
Thanks💃💃
@ummeenhassanahassana1633
@ummeenhassanahassana1633 2 жыл бұрын
Gaskiya mungode da fadakarwa allah yasaka da alheri allah ya ganarda masuyi amin
@yahuzanaaisha7390
@yahuzanaaisha7390 2 жыл бұрын
Wannan gaskiyane
@user-io5uo9fl8q
@user-io5uo9fl8q 2 жыл бұрын
allah kyauta
@HIKAYA24TV
@HIKAYA24TV 2 жыл бұрын
Wallahi kuwa abun baƙin ciki tirr 😭😭😭
@rukayamohammed5809
@rukayamohammed5809 2 жыл бұрын
Thanks 🇧🇴
@mustaphashamsuddeen2788
@mustaphashamsuddeen2788 2 жыл бұрын
Honestly
@MohammedAli-sr9qe
@MohammedAli-sr9qe 2 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne halima ya Allah ya sirye mu
@munaalhajam5206
@munaalhajam5206 2 жыл бұрын
استغفر الله واتوب اليك
@baharisaad7517
@baharisaad7517 2 жыл бұрын
Halima muna godiya, kibari sai munje nemqn aure zasu gane kuransu
@YauMuhammadSani
@YauMuhammadSani 2 жыл бұрын
Kazalika duk irin fitsara da rashin mutuncin da mace tayi hk Mala'iku zasu kunna mata shi a ranar gobe kiyama. Addu'armu akodayaushe itace: Allah (SWT) Ya shirya mana dukkan zuriyarmu, Yasa mugama da duniya lpy.
@ubaidaabdulrahmanubaidaabd4102
@ubaidaabdulrahmanubaidaabd4102 2 жыл бұрын
Ameen ya allah
@hajiyaaminanijeriya5110
@hajiyaaminanijeriya5110 2 жыл бұрын
Wllh kan gaskiya ne
@abdulmalikua458
@abdulmalikua458 2 жыл бұрын
Allah yasaka muku da alkhairi #BBC Hausa kunyi kokari sosai.
@safiyaahmed3581
@safiyaahmed3581 2 жыл бұрын
Wlh hkne kuma lkc zexo
@user-hq7rm6cv9o
@user-hq7rm6cv9o 2 жыл бұрын
Gaskiya
@bashirsaidumusa6531
@bashirsaidumusa6531 2 жыл бұрын
Abin kam fa abin takaici ne... Saide kuma fa kema Malama Laila ya kamata ki riqa yin lullubi cikakke
@muhammadyusuf3979
@muhammadyusuf3979 2 жыл бұрын
Laila yakamata da dinga rufe duk jikinta
@fateemaoumar4353
@fateemaoumar4353 2 жыл бұрын
Zanso ace kun gayyaceni nima matar aure ne kuma inaso nayi magana a kan tiktok wlh sbd abubuwa da akeyi a tiktok wadada basu da,ce ba yayi yawa sana kun naime wata ko wani da yake gani tiktok abuyine kun hadamu muhawara wlh pls inaso kuyimi wanna alfarma ina da gudumawar da zan bayar a kan haka
@mdtv9164
@mdtv9164 2 жыл бұрын
Aqashin Gaskiya akwai mazajen da basu iya tarbiyan tar da matansu, Koma me takeso kawaii shi za ayi. Yawancinsu Ne A TikTok Shirin Nan naku akoi fada Karwa sosai.
@realabdulkaderabubakar1114
@realabdulkaderabubakar1114 2 жыл бұрын
Fatan alkhairi bbc
@iliyasuaminuiliyasu3741
@iliyasuaminuiliyasu3741 2 жыл бұрын
Dan Allah kema ki ringa sa hijabi KO mayfi
@slimmohamed7684
@slimmohamed7684 2 жыл бұрын
Halima saleh kina burgeni wllh
@surayyasanisaeedsurayyasan2825
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 2 жыл бұрын
Fatan alkhairi kuna bamu gudumawa
@muhammadyusuf3979
@muhammadyusuf3979 2 жыл бұрын
Ni abin mamaki meye ribarsu tho
@abdulmalikua458
@abdulmalikua458 2 жыл бұрын
Amman itama #laila ali uthman yakamata itama tasa hijab ko gylen da zai rufe jikinta kafin tayi fashin baki akai
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asiya ta Dadin Kowa
7:22
BBC News Hausa
Рет қаралды 13 М.
Chips evolution !! 😔😔
00:23
Tibo InShape
Рет қаралды 42 МЛН
ELE QUEBROU A TAÇA DE FUTEBOL
00:45
Matheus Kriwat
Рет қаралды 18 МЛН
СҰЛТАН СҮЛЕЙМАНДАР | bayGUYS
24:46
bayGUYS
Рет қаралды 734 М.
daidai ni official video Ahmad m Ahmad
3:42
Ahmad m Ahmad me motsi
Рет қаралды 58
Shirin Zamantakewa Tare da Halima Umar Saleh
5:17
BBC News Hausa
Рет қаралды 12 М.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 5
1:13:25
Saira Movies
Рет қаралды 240 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Safina ta Labarina
6:42
BBC News Hausa
Рет қаралды 26 М.
Shirin Zamantakewa Tare Da Halima Umar Saleh
5:31
BBC News Hausa
Рет қаралды 10 М.
Dalilin da ya sa na bar jam'iyyar PDP - Ibrahim Shema
11:15
BBC News Hausa
Рет қаралды 11 М.