...Daga Bakin Mai Ita tare da Safina ta Labarina

  Рет қаралды 27,070

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Ай бұрын

Maryam Abdullahi Gombe ta faɗa mana cewa Hadiza Gabon ce jarumar da ta fi burge ta.

Пікірлер: 25
@user-sf7mi8pi5g
@user-sf7mi8pi5g 28 күн бұрын
Masha Allah fatan alkhairi maryan safina Allah shikara daukaka daga Nan jahar sakkwato birnin shehu muna godiya sosai kuwa BBC hausa
@user-qo1iu7cv9t
@user-qo1iu7cv9t 28 күн бұрын
Banida matsala abinki u r straight forward Masha Allah ❤
@mouhamedsaid2351
@mouhamedsaid2351 27 күн бұрын
Machallah k'allah facilite❤❤😊😊😊
@Aminerhtwo
@Aminerhtwo 28 күн бұрын
Wai ina cigaban hirar nagani a ig Amma na biyo ku nn sbd inga karshen hirar
@ibrahimshuaibudangagi7836
@ibrahimshuaibudangagi7836 28 күн бұрын
Masha Allah Allah yajikan mahaifinki da rahama. Allah ya qara Miki daukaka Mai albarka ya Kuma kareki daga sharrin mutum da aljan.
@MamanKadija-kl5yj
@MamanKadija-kl5yj 26 күн бұрын
MashaAllah WOW 💕💕💕💕💕💕❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@SulaimanIsmail-nv8pg
@SulaimanIsmail-nv8pg 19 күн бұрын
Nikaina gasky kina burgeni fiye da kowa a film din labarina harso nike inga anhaskoki
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 27 күн бұрын
Masha Allah ❤❤
@kmmdtib3535
@kmmdtib3535 27 күн бұрын
😢😢😢😢😢
@UsumanHayat
@UsumanHayat 28 күн бұрын
Masha allah ❤❤
@tamimouharouna5268
@tamimouharouna5268 28 күн бұрын
Wani fahimta wanan shi ne fahimta ko shashanci
@UmmulAyman-gw8fh
@UmmulAyman-gw8fh 28 күн бұрын
Da ace kinada kunyar kamar yadda kika fada da bazaki iya film ba
@muhammadshehumusa644
@muhammadshehumusa644 28 күн бұрын
Safina gsky Ina matukar kaunarki da aure
@user-lr2mv4gw5p
@user-lr2mv4gw5p 24 күн бұрын
Ashe bani kadai ne yara qanana kesawa cikin jin dadi ba idan na gansu suna wasa
@user-lr2mv4gw5p
@user-lr2mv4gw5p 24 күн бұрын
Wai ita kanywoood amma yan gombe sunfi kowa yawa ko ?😅
@MaryamKabeer-fg1hu
@MaryamKabeer-fg1hu 28 күн бұрын
Masha Allah,zahiri da kikace ana fada Miki kinfi kyau a fili, gashi ni ban taba ganinkiba amma yarona muna kallon Labarina sai ya kada baiki yace daidai anzo seen dinki inda kike magana akan faloli sai cewayayi amma mama kin fahimta Wani abu?nace akanme yace Baki fahimta wannan duk cikin shirin Nan tafi kowa kyau?sai dai kawai nacemasa koh....
@abdulazizabubakar6539
@abdulazizabubakar6539 28 күн бұрын
Ni dai ban yadda kina da Kunya ba😂
@djamilasalifou1055
@djamilasalifou1055 26 күн бұрын
Kaji wai tanada kunya? Humm
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 28 күн бұрын
Saura daga bakin marubutan ku
@djamilasalifou1055
@djamilasalifou1055 26 күн бұрын
Kanada kudi
@usezeenaira
@usezeenaira 27 күн бұрын
Kefa kika saka wani dinki kwanaki na marasa kunya kuce kinada kunya
@user-yf8qv6pj3i
@user-yf8qv6pj3i 25 күн бұрын
A
@ibrahimalhajishehu8680
@ibrahimalhajishehu8680 28 күн бұрын
Aa wllhy bakida kunya sbd kinfiye bad dressing
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asiya ta Dadin Kowa
7:22
BBC News Hausa
Рет қаралды 24 М.
Шокирующая Речь Выпускника 😳📽️@CarrolltonTexas
00:43
Глеб Рандалайнен
Рет қаралды 11 МЛН
I Need Your Help..
00:33
Stokes Twins
Рет қаралды 176 МЛН
WHY IS A CAR MORE EXPENSIVE THAN A GIRL?
00:37
Levsob
Рет қаралды 20 МЛН
...Daga Bakin Mai Ita tare da Salma ta Kwana Casa'in
6:37
BBC News Hausa
Рет қаралды 87 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Zainab ta Labarina
6:17
BBC News Hausa
Рет қаралды 159 М.
Mahangar Zamani tare da Rahama Sadau
24:04
BBC News Hausa
Рет қаралды 59 М.
Yadda muke amfani da TikTok don wayar da kan ma'aurata - Anam da Amar
4:54
Mahangar Zamani kan halin da matan da mazajensu suka rasu ke shiga
29:54
...Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Booth
10:00
BBC News Hausa
Рет қаралды 190 М.
Шокирующая Речь Выпускника 😳📽️@CarrolltonTexas
00:43
Глеб Рандалайнен
Рет қаралды 11 МЛН