Tosu shugabannin Najeriya ina ruwan su da wa,azinku, ku akeji, sufa rikakkun barayi ne babu ruwan su da Allah, sai dai fatan Allah ya kiyaye mu da sharrin su ameen
@AsfXtx5 күн бұрын
Allah ya karemana kai Amen
@harunasabo93862 күн бұрын
Allah Ya Saka Da Alkhairi Malam, Allah Ya Kara Tsare Mana Ku
@ahmedrufai65454 күн бұрын
Aǰi tsoron Allah.Tawili dai bai yiba.
@biniyayusif29084 күн бұрын
Gaskiya ne malam
@Moussamoustapha31784 күн бұрын
MALAM DAN GIRMA ALLAH AKAN BAYANI DA KAYI NA KUDIN GUERAN MOTA SAKANI KA DA ALLAH KAYI BIN CE SOSAI KAKE BABU LABARI
@moustaphaissakasalissou26385 күн бұрын
Malan Allah ya saka da Alheri
@ibrahimusman80935 күн бұрын
Kuma magana ta gaskiya a yanzu duk duniya na babu shaidaniya kasa kamar kasa faranca, shi tununbu mene hadin shi da faranca
@salihuhasan5 күн бұрын
Chek allah karalafiya
@AyubaIsah-he8gx5 күн бұрын
Subhanallah
@AbdoulHadiSalissou-e4d5 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂 saï tchani 🇳🇪
@MuhammadHarisuUsaini5 күн бұрын
Wai kafin yayi zargin Huduba nawa aka yi akan ba a yarda da shigo da su ba?
@zakariaAdamou-c2b5 күн бұрын
Malam shin soja wannan Faransa so shigo Nigeria ku ba boubou so ? Shi tinubu ya yi magana
@k0ns0l5 күн бұрын
Kai jama'a, wani al-amari sai ta qasar mu
@nurudeenyusuf46044 күн бұрын
To Amma shugaban kasa Yana da inchi yayi alaka da duk kasar da yake so.