Aslm.alaikum Dan Buzu kayi kokari wajen naqaltar adabin hausawa, you are not biased,kuma you have strong brain, only maturity, you really love hausa fulani nation but my point of corrections don't allow your intelligence harm to any one or used by someone to course crises , always try to unite to bring peace among the separate parties, I wish more talent dedication and zeal of patriotism.
@danbouzu6 ай бұрын
Na gode.
@hausa-z3c3 ай бұрын
Ai karya ce abinda su ke fada, Kafin zuwan dan fodio akwai jami'ar musulinci a jahar mu ta Katsina. Dan fodiyo ne shugaban yan ta'adda. Kuma Allah zai tozarta fulani Insha Allah. Munafukai
@danbouzu2 ай бұрын
Apt
@ADAMUABDULLAHI-ct3qw6 ай бұрын
Allah ya saka
@danbouzu6 ай бұрын
Ameen
@danbouzu6 ай бұрын
Ameen
@abbahamza70782 жыл бұрын
Bagidaje ne Kai,bagidaje of the highest level ma. Idan ba jaki ba taya zaka wani ce kowace local government da sarkinta,Kai jaki ne?
@danbouzu2 жыл бұрын
Amma wallahi na tausaya maka 🤷🏿♂️
@danbouzu2 ай бұрын
Toh
@Hausa-Fulani Жыл бұрын
Danbouzou kawai abinda yafi kamata akomawa bautar gumaka da rauhanai da bori a kasar hausa ko ya kagani???😅😅😅
@danbouzu11 ай бұрын
Na shiga ukku 😳
@tijjaniimam2386 ай бұрын
Tarihin Burum burum ai taaddanvi ne saboda Sarkin Kano Muhammadu Alwali sai da ya falawa fulanin da auka zo kashe shi ceear wallahi shi muaulmi ne kuma ya haddace Qurani. Amma a haka Goshi na ɓangaren Yolawa ya soke shi da mashi wanda ya rasu.
@danbouzu6 ай бұрын
You nailed it Prof.
@tijjaniimam2386 ай бұрын
GYARA: Haɓe ba shine sunan da Hausawa suke kiran kansu ba. Kalmar Haɓe akwai muzancii cikinta wadda take nufin arna. Hausawa ba arna bane shekaru ɗaruruwa masu yawa kafin fitowar Ɗanfodio.
@danbouzu6 ай бұрын
Goood observation
@YauOil2 ай бұрын
Danfudiwu dan ta ada ne jinita adanch ne fulani
@danbouzu2 ай бұрын
Lol
@skullnationrecord3 жыл бұрын
Kafiya iyayi da yawa
@danbouzu2 ай бұрын
How?!
@hlamahlima43943 жыл бұрын
Mai yasa kake da tatama a,kan yaki buruburun
@danbouzu3 жыл бұрын
Akwai dogon vayani akai
@danbouzu3 жыл бұрын
Ina da dalilai
@muhdibrahim11856 ай бұрын
Amma me ya ka ke magana da raini da kuma wasa? Kamar wani dan comedy ko na ce local champion.