Wa ya fi janyo matsaloli tsakanin mata da maza yayin soyayyar zamanin yanzu?
Пікірлер: 285
@khalifaaminu22292 жыл бұрын
Gaskiya malam Khalifa shine wanda ya fahimci abinda Malama Madina take tambaya,
@ruqayyatadam3202 жыл бұрын
So far this was the best episode of Mahangar Zamani Uncle K & Fatima you guy did a good job 👍🏽 Aunty Madins plsss episode 2 mana
@murtalashemeabubakar20394 ай бұрын
Gaskiya soyayyar wannan zamanin matsalolinta sunfi yawa a wurin Mata. Saboda ba dukkansu bane suke yin soyayyar don Allah. Kawai damuwarsu me kake dashi ko mai zaka basu
@user-xd7qe6es5w7 ай бұрын
مشاءالله تبارك الله ♥
@johndeo23942 жыл бұрын
No cap my guy represented the entire BRO:CODE 😂😂💯
@user-pu8mz9dl9r4 ай бұрын
Madina my sweet heart dina 🌹
@saadatujamil15162 жыл бұрын
Kaii gaskiya dae mazan yanzu akwaii karya wlhy Allah ya baku lfy
@NazirMaryamMalami-xb5ecАй бұрын
U are my mentor anty madina I want to be like u when am done with my studies
@ikhlasitv39472 жыл бұрын
Masha Allah inajin dadin wannan shirin naku sosai
@mubarakusman84412 жыл бұрын
Real fans Masha Allah
@saliabdulrahman7148 Жыл бұрын
Madina is good. When Fatima is losing it she help bring her back with a question that fits her.
@umarbnnaseer2 жыл бұрын
Khalifa knows what he's doing! He nailed it!
@MyChannel-yr3ef2 жыл бұрын
He knws everything
@abdullahishehu4576 Жыл бұрын
Gaskiya uncle ya fadi da yawan abin da maza suke so
@hauwamuhammad94022 жыл бұрын
Masha Allah
@aloomatv Жыл бұрын
Masah allah
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
This is the best episode for me. Soyaya ruwan zuma
@Fatmahnnja10 ай бұрын
❤❤❤ allah ya kara basira
@Abdubabstvchannel2 жыл бұрын
Masha Allah Gaskiya Madina wannan zama na yau yayi dadi Allah yakara basira yasa mudace
@Muazzam_Sayasaya012 жыл бұрын
Khalifa! This guy is a real #Legend 💪🏼. Still trying to find out how he makes Maishanu and Fatima pay their attention to him🤔😄
@bashirmohammadsaminu73612 жыл бұрын
Like seriously, you got me there
@rtre6942 жыл бұрын
Ya oustaz dama wa'inda sunka'iya soyaya basukai oustazai ba wa inda sunkassan addinin musulmtci 🇳🇪💯 🇨🇬
@abduouljg6 ай бұрын
Gaskiya wannan ya San soyayya
@anasbello-gd4hj Жыл бұрын
Gsky muna jin dadin Wannan 💯
@kassoumrabe98702 жыл бұрын
yes kahlifa des verigood wlh
@AbubakarRabiu-zj2ls Жыл бұрын
masha Allah
@sulaimanharu18252 жыл бұрын
Gaskiya shirina ya birgeni Madina Allah kara tsawon kwana masu albarka Ameen
@drabbasusman40302 жыл бұрын
Gaskiya ay mana shirinnan n biyu
@abdullahialiyuibrahim39632 жыл бұрын
Give it up for uncle Khalid once more please 👏👏👏👏
@issakaisah29192 жыл бұрын
👍👍❤❤❤❤
@musayusuf8575 Жыл бұрын
Uncle k u are so me wallahi, soyyaya, addini da abinci......
@ayeeshchuchu2 жыл бұрын
I really enjoyed watching this episode. It’s a big NO for me idan aka zo wajen dating, courtship bla bla… Duk yanda zaku dade da juna before aure ba zaku fahimci juna ba. Love and understanding start after marriage.
@khadijahrabiu22242 жыл бұрын
Khalipa and fatima you did your best..But khalipa said it all... Bcos people of nowadays both men and women are at fault... Sai fatan Allah yasa mu dace (Ameen)
@umaryunusaaliyu9023 Жыл бұрын
❤this is the most important episode in mahangar zamani uncle k you beat my point
@rilwanumtindifai72462 жыл бұрын
Gaskiya nagamsu damaganara ancle k Kuma wallahi raayinmu daya dashi Allah yayimanajagora
@UmarAssabaru3 ай бұрын
Himmmm mata ai dama basan gaskiya
@hamzaarma56542 жыл бұрын
Masha Allah wanna Shirin naku yayi ma ana
@malamaminukano14982 жыл бұрын
Masha'allah Mallam khalifa Allah Ya Kara Mana Son Addininmu, Muna godiya mallama madina Jin dadin wannan shiri Naki. From Egypt 🇪🇬
@slimmohamed76842 жыл бұрын
Hmm naji dadin hakan
@BeesPotatoe2 жыл бұрын
yadda tace "na hadu dashi" you cant tell that siss is in lovvveee
@nishaditvnakowa30342 жыл бұрын
Masha allah gaskiya shirin nan yayi kyau sosaifa
@ashmultimediatv2 жыл бұрын
Mashaa Allah 😀
@abubakarmusa41962 жыл бұрын
Good job uncle k
@idreesadam54102 жыл бұрын
Masha Allah Amma naga 🐲
@fatitaxo51952 жыл бұрын
I like Fatima she’s so fun 😂 I would love a friend like her
@mubipresstv66222 жыл бұрын
Madina zaman tattaunawa kwalliya ta biya kudin Sabulu domin anyi saka kuma an gane bakin zare. Allah kaimu shiri na gaba
@yesiripmadina5704 Жыл бұрын
Yaushe za ayi inviting Ina on same topic Fatima did say everything
@uthmanabdullah82532 жыл бұрын
What Uncle cake says about women concern toward men. I support him hundred %. We (men) love caring from girls, as we care them.
@xainabummeexeezeesarki57862 жыл бұрын
Mashaallah 🤝 gud of you 👍
@maryammuhammed65402 жыл бұрын
Gaskiya this is a very interesting conversation. Masha Allah
@salehabdulmalik51342 жыл бұрын
am really appreciate for this programme
@hassanagwalabe892 Жыл бұрын
Very interesting 👏both of them know what they are saying sun iya magana masu ilmi ne fatima u nailed it 🔥👏
@umarbnnaseer2 жыл бұрын
She's not very comfortable with the camera, but she outlined a very good points. 😅
@abdullahialiyuibrahim39632 жыл бұрын
😂😂😂
@basharbello2372 жыл бұрын
Yeah 😂😂
@basharbello2372 жыл бұрын
She try
@basharbello2372 жыл бұрын
Name uncle k please that I can search on social media???
@umarbnnaseer2 жыл бұрын
@@basharbello237 I don't know, but he's very active on IG, maybe Uncle K is his handle.
@muhammadmuhammadmustapha98492 жыл бұрын
I love you my sweet heart Madina
@mukhtarabawa8803 Жыл бұрын
Hausa bai ishe ta ba wallahi
@drabbasusman40302 жыл бұрын
wannan shirin yayi kyau sosai,and this man is very intelligent a harka aure gaskiya
@fatimaalhajiidikofamataidi16082 жыл бұрын
MASHA ALLAH 🥰
@bilalabubaker62242 жыл бұрын
Ohhhh kai ustaz watau akwai babyn baby
@ridwanrabiukano69732 жыл бұрын
Nike nakeso madina
@djkhaled63402 жыл бұрын
نعم هي حقيقة 👍
@mubarakmusa3627 Жыл бұрын
oh Kai jama a
@Ess_062 жыл бұрын
Khalifa is so on point and it's clear he knows what he's doing
@zaiyanouzakariya27912 жыл бұрын
Gaskiya shirin nan ya birgeni sosai wlh allah kara ilimi
@kassoummhabib43352 жыл бұрын
masha allah madina allah yasa wannan shiri yazama gaira
@ahmadkaigama84632 жыл бұрын
Masha Allah Tattaunawa tayi kyau, wato yan uwa mata karkashin jagorancin wakiliya malama fati Anji jiki😀, Uncle K mai dalilin aure Muna godiya da wakilici mai kyau. A shirye Shiryenku na gaba a dinga kawo party biyu duka masu baki sosai domin shirin yayi ta daukan zafi.
@rabiuknt25852 жыл бұрын
Wallahi kina da gaskiya wannan qanqanmin namiji ina anfanin sa kayi iya qarfin ka kabiya mata buqatunta
@lubabatuauta45092 жыл бұрын
Masha Allah, tattaunawa tayi sosai🥰♥️
@issakaisah29192 жыл бұрын
Aslm🤝👍😂❤❤❤❤👏
@fathimamusaabdullahi66662 жыл бұрын
Gaskiya dai muna jin dadin wanan shiri muna godiya amman maza gabi daya sun lalace wlh mafiya yawan su yan is kane kowa yaza gurinnyarin ya saiyayi kokarin yaya zai gabatar da bukatar shia kanta yansan kaine maza wlh
Thank you BBC for the program, we really appreciated, i may like to be invited one day, bcos I have my own views regarding love
@Iamthekhalil2 жыл бұрын
Khalifa o Khalifa, points on point.
@salisuabubakar2 жыл бұрын
Yayi
@kabiruabdullahianka50682 жыл бұрын
Kuma maza sunfi mata iya soyayya kuma mata sukesamu karya ay
@usmanaminu16762 жыл бұрын
Alhamdulillah I get your back uncle k
@azinboy54932 жыл бұрын
masha allah gaskiya wanna shiri yana matukar burgeni
@cherifaagali80972 жыл бұрын
Machallah Allah ya taimaka
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
Uncle K mai dalilin aure 🤣🤣🤣🤣🤣 wai daman bah aikin mata bane. Sai yau nasan maza ma na dalilin aure as job
@ibrahimkalgo48472 жыл бұрын
Masha Allah Hajiya Babba Allah ya kara lfy
@attahirfaizatashas2572 жыл бұрын
1st to comment ✌️
@hassashuaibu81962 жыл бұрын
Hhhh then what?
@merjeederhyakuob92972 жыл бұрын
Khalifa is just on point, he understood the questions and give perfect answers As for Fatima, she doesn't even understand the questions she's not just on track
@hassashuaibu81962 жыл бұрын
Ofcourse my dear sister
@bilkisuabdoolkarim42452 жыл бұрын
Very interesting episode wallahi 🤝
@issakaisah29192 жыл бұрын
👍🤝❤❤🌹💍❤❤👍💖
@muhammadaminushuaibu72852 жыл бұрын
Masha Allah very interesting💯
@bilalalibaba19082 жыл бұрын
Maza akwai basira.
@ameenubello9942 жыл бұрын
Allah sarki soyayya wlh duk lokachinda naji Ina son nayi soyayya nasan mummunar yunwace nakeji wlh
@yusufadam16092 жыл бұрын
Masha Allah muna jinjina 👍
@ibrahimamoussaibrahimamous83892 жыл бұрын
Macha Allah innajidadi wana chirin Beri good
@mubarakusman84412 жыл бұрын
Masha Allah that's good from leaders gone
@auwalhassan61182 жыл бұрын
Allah dai yabiya.. wlh muna son mace wadda ta iya abinci sossai da taririya da kulawa..
@musamusamusamusa70832 жыл бұрын
M'asha Allah
@salissoumoussa93392 жыл бұрын
Bien dit mn frère !
@fatimaalhajiidikofamataidi16082 жыл бұрын
WALLAHI KUWA BAWANI FAHIMTAR JUNA KUFAHIMTA AGIDA AURANKU
@zakariamahmoudomarbos5342 жыл бұрын
I love it
@zakariyaou85432 жыл бұрын
Soyayya ta yi gaskiya 🥰💖
@usmanbelloaliyuubamen36492 жыл бұрын
Masha allah allah yasa mudace
@kabirmusa60282 жыл бұрын
Great
@habiboualakos49372 жыл бұрын
Wallahi hakane mata basu fadin gaskiya
@djkhaled63402 жыл бұрын
ما هي عن الحب 💔
@rukayamohammed58092 жыл бұрын
Good 👌👌👌☝️🇧🇴
@samndi2 жыл бұрын
Khalifa the extra smart
@roufayeousmaneoumarou7350 Жыл бұрын
Ni ina ganin cewa mata sufi matsala a bisa harakar soyaya.saboda son abin duniya