Al'amin ya kamata ka nemo wannan dambe tsakanin ALTINE RAHA DA AMINU TAMBUWAL ARGUNGU FISHING FESTIVAL 1995. Gaskiya anyi mugun dambe
@alameensokototv496 Жыл бұрын
ZAMU BINCIKA
@jamiluiliyasu9101 Жыл бұрын
l .
@muhammadsaminuayagi48802 жыл бұрын
Gaskiya na gamsu da wannan hirar taku. Allah Ya zama jagora.
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Ameeen
@mansurbawa7138 Жыл бұрын
Karya ke wlh mamman yaci uban gurumada
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Mlm mansur
@mohammednasirsaidu9952 Жыл бұрын
Magana ce. Cewa Balan Bakoshi yafi Garba Taka Lahiya dambe. Kowa da nashi level.
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Muna godiya sosai
@harunaharuna5940 Жыл бұрын
Wannan tabbas haka yake, baa taba dan tambe da yawa gurumada walakaci nan birnin kebbi ba kamar dan tagaye ba. Sai kuma nan daga bayabaya aka samu Aminu shagon mahaukacin teacher da shagon dan tagaye. Su 3 ne sukayima gurumada walakanci birnin kebb sosai. DAN TAGAYE SHAGON MAHAUKACI SHAGON DAN TAGAYE.