Salam Allah ya gafarta Mallam, ba adalchi ko rashin ga mai girma mataimakin senate president Barau shine abin dubawa ba, ba kaso da jahoyi zasu samu shine abin dubawa ba. Abin dubawa shine anfani ko akasin haka akan rayuwar talaka .wanda yake samun abinchi da kyar. Wannan dokar harajin zata shafi manyan yan kasuwa ne su Kuma zasu huce a kan talaka wajen kara kudin kayan masarufi. Banajin idan da mutane Basu fara Nuna rashin amincewarsu tun dokar tana karatu na biyu ba mutane da zaa wayi gari ta huce ta zama doka. Domin zababbun mu a kwana daya za su iya ba rinta ta wuce saboda ba mune a ransu ba. Allah ne ya taimake mu a ka farga da wuri. Ni ina bada shawara ku Mallamai ku daina bawa yan siyasa kofar yin abu cikin gaggagwa.
@MuhammadAbdulkadirAli18 сағат бұрын
Malam muna godiya kuma Allah yasa muji alkhairi Ameen
@MusaAbdullahi-e9l15 сағат бұрын
Asslm alkhairin Allah ya kaiga malam wadanan tsinannumutanan surigada sunsa hannu har anfara cirewa mutane kowane transaction naira 50 ake cirewa mudai Allah ya isanmana damu da yayanmu
@WasIAM-c6o15 сағат бұрын
Inyamurai ba ruwansu da Nigeria. Kuma yarabawa in har ya shafi arewa dadi sukeji
@usmandisoahmed49468 сағат бұрын
Allah ya saka maka da alheri. Haka ake son mutum ya zzama mai hankali da fadi gaskiya.
@WasIAM-c6o15 сағат бұрын
Inyamurai ba ruwansu da Nigeria. Kuma yawning yan kudu idan har ya shafi arewa dadi sukeji ko da zai shafesu kadan, babu ruwansu.
@abdulwahidabdullahikankaro19117 сағат бұрын
Yanzu duk wadanda sukayi magana kunfisu fahimta kenan? Wadanda kache ka binchika ba bakinsu daya da manufar Gwamnati ba? Tunda jama'a basa so me zai hana a hakura da shi?
@aishasulaiman948917 сағат бұрын
Haba shuaibu kayi hakuri akan abinda ya sosa maka rai sai Allah ya.baka ladan.masu hakuri Sannan kazama abin koyi ga sauran al,umma na kwarai ,ina ganin hakan ay yafi ko? dan.uwa me Albarka
@BishirAhmed-z7v18 сағат бұрын
Sannu sarkin hankali Dan masani kainan kafi kowa hankali haka kake gani ko
@bashirshehu310218 сағат бұрын
Na fuskanci ta maganar da malam ya dubi al'amarin, amma fa ga dukkan mutumin da ke mu'amala ta kusa da yan majalisun nan ya san akwai abubuwa da yawa da kan shigo majalisa wadanda da yawan yan majalisun basu iya fahimtar yadda abin yake. Haka bangaren zartarwa kuma suke, idan sun son kawo wani abu na san zuciya sai su kudunduno shi su a cikin takardu masu yawan gaske sannan su bayar da ɗan karamin lokaci na tattauna shi tare da tabbatar da shi a matsayin doka.
@zynarbmustapher658818 сағат бұрын
Wallahi kuwa wannan mafa takardu wajen kusan 400 fa suka kudundune sharri a ciki.
@ismailhashim5969 сағат бұрын
Wannan munafunci ne. Kaje ka amshi kasonka wajen Barau Jibrin. Dan uban arewan Tinubu yama bawa France ita.
@MuhammadUsman-l5h3q7 сағат бұрын
Asadu tunumbu
@nasiruhamisu-re5gu12 сағат бұрын
Dolene mutashi mufadi gaskiya inhar zasu kawo mana tsadar rayuwa bazamu daina zaginsuba
@firdausiabubakarbagudo231916 сағат бұрын
Babu yarda ne tsakanin Gomnati da Talakawa sabili da zaluncin Gomnati. In anyi lahakari da yanda aka chanza National Anthem batare de baccin lokaci ba, tau ai dole ne, matani suyi fada da wannan sabon tsarin!
@fataiadegbenro98410 сағат бұрын
You guys are ignorant and illiterate unfortunately I feel for the Arewa region Shame on you all especially the elites
@ShuaibuYakubu-v7c18 сағат бұрын
Kutumar ubanka munafiki Shege me ci da addini
@ahmadibrahim-in4nx17 сағат бұрын
Amma mlm kaji tsoron allah bai kamata kaxage shi ba, ko bakomai malamine mai koyar da addini