Gaskiya wlly har kuka nayi na rishin jin dadi dan gane da barin aiki da tayi a'voa kai duniya wlly shirinta na abari yawuce yana bir gehni
@abdulkadiribrahim95213 жыл бұрын
Assalam voa hausa nayi missing din wannan programs din 2 years back wlh bansan halima jimrau tayi retiar ba muna mata fatan alkairi allah yawa sauran rayuwarta abarka ya rayamata zuri,arta akan tafarki madaidaici sako daga abdulkadir ibrahim gumel jigawa state nigeria
@rjmagama4 жыл бұрын
Ikon Allah. VOA haussa gaskiya munyi kwar halima
@JafaruSani-h7d8 ай бұрын
Bye bye halima jimrau
@saniisahbilbis85456 жыл бұрын
Allah sarki halima jimrau ina making fatan alkhairi
@oumarousouley89655 жыл бұрын
Gaskia ina ta hawayer Allah baki Aljanna fiddaoussou Allah kouroum ya san Addoua ta ga Halima
@harounaidrissa90164 жыл бұрын
salamalekum barka dai da warhaka yy aiki yy hakuri
@ibraabu62006 жыл бұрын
Allah sarki halima jimrau, munyi missing dinki wallahi
@zanga81856 жыл бұрын
Inayi miki fatan alkhari
@zaraalhassan16536 жыл бұрын
Zamu rasa uwarbarkanci ko ran mutum a bace da zaran naji shirinta nasafiyar assabar to ka warware.Ubangiji Allah yabaki saA aduk inda zaki je.