Allah ta'ala ka isarwa Sheikh Zakzaky akan Zaluncin da gwamnatin Buhari tai musu.
@jamiludahiru33002 жыл бұрын
Allah. Swt. ya tabbatar da Gaskiya aduk inda take Allah. Swt. ya karya zaluncida da,azalumai aduk fadin duniya
@wazirimahdi0012 жыл бұрын
Ameen
@murtalajibrin28402 жыл бұрын
Labbaika sadauki alzakzaky
@TaishaDarlyn8 ай бұрын
Allah yabar Muna Kai Malam❤
@officialsafarautv3962 жыл бұрын
Allah ubangiji Yaqara Muku lfy Da Nisan kwana JAGORAN SHIRIYARMU. Allah Yabimuku Haqqinku.
@lolodobi31412 жыл бұрын
To. Dan taadda hukunchinsa kisa
@officialsafarautv3962 жыл бұрын
Kakira Mahaifin Ka Yakashe Shi Tunda gwamnati Takasa
@hamidouseydou39002 жыл бұрын
@@officialsafarautv396 .
@sabiumahdi61682 жыл бұрын
Allah Kara lpy sayyid
@nassiyyiddeen21842 жыл бұрын
Allah sarki bawan Allah Lallai Allah yana tare da wanda aka zalunta da sannu Allah zayyi maku sakayya akan abun da akayi muku
@murjanatumuhammad59102 жыл бұрын
Anzalinci wannan bawan Allah Allah sai yakamaku saboda NIGERIA bakasan musuluncibane kowa yanada yancin yin addini.
@yahyaadamu52132 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne Hajiya. Mu bama bin mazhabar Shi'anci amma dole idan munga gaskiya ko akasin haka mu fada. Wannan shine adalci.
@murjanatumuhammad59102 жыл бұрын
@@yahyaadamu5213 wannan gaskiyane Dan uwa Nima ba yar,Shia bace
@yahyaadamu52132 жыл бұрын
Muna tare Hajiya Murja. Musulinci ya karantar da muyi adalci ko da ko akan maqiyan mu ne inzamu bada sheda.
@ibrahimrabiu62682 жыл бұрын
Allah yakara lfy da Nisan kwana jagora Allah yasakamana abinda da akayimana
@ghaliharuna96072 жыл бұрын
Allah ya Kara lafiya
@fatimamahmud16102 жыл бұрын
Allah yakiyaye ka ya sharfuddin
@jkhj92832 жыл бұрын
😭😭😭😭Allah yaqaramaka lfy da Nisan Kwana masu albarka ABBA jagora nah
@tito26892 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭
@abdullahidahiru14142 жыл бұрын
Allah ka gaggauta yi maku sakayya albarkan annabi da alqur'ani
@malamabba67162 жыл бұрын
Gaskiya zakzaki karamar kwakwalwa ce da kai wlh, kai ta zabga karya kamar yaro
@nuruddeensaleez40932 жыл бұрын
Allah ya sakama Wanda aka zalunta 💔
@wazirimahdi0012 жыл бұрын
Ameen
@ibrahimtukur76722 жыл бұрын
Ya Allah
@mahamatjariridangogo312 жыл бұрын
Allah ya karama lafiya , ya kuma jikan shahidee, Buhari da Alrufai Allah ya nuna masu irin makirci da suka sherya
@suleimanbadamasiidris68172 жыл бұрын
Allah ya isarmaka malam Allah yabimaka hakkinka
@nusaibamuhd91432 жыл бұрын
Allah ya sakamuku
@wazirimahdi0012 жыл бұрын
Ameen
@wazirimahdi0012 жыл бұрын
Allah Ya isa. Allah Ya ɗaukar mana fansa, Ya ƙara wa Malam lafiya da nisan kwana
@hakimasani93732 жыл бұрын
Malam Zakzaky Gaskiya na tare da kai kuma Allah zai saka maka
@surayyasanisaeedsurayyasan28252 жыл бұрын
Allah saka wa me gaskiya
@babu-nw2ny2 жыл бұрын
Allah yasakamuku
@wazirimahdi0012 жыл бұрын
Ameen
@abdulrahmanabdullahi52222 жыл бұрын
ALLAH dai ya sakamaka
@wazirimahdi0012 жыл бұрын
Ameen
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
Ikon Allah
@mosqueeoumarbinabdoulazizn96822 жыл бұрын
اللهم ارض عن الخلفاء الراشدين وعن الصحابة أجمعين ومن سلك طريقهم إلى يوم الدين، والعن اللهم من سبهم أو لعنهم!
@yahyaishaq10002 жыл бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum 🤲
@nuramurtala77592 жыл бұрын
آمين ياحي ياقيوم
@halimahaloom6342 жыл бұрын
اللهم امين يارب العالمين
@wazirimahdi0012 жыл бұрын
اللهم امين
@jazuliabubaka95012 жыл бұрын
Gaskiya ka iya karya
@tahirmbashirtahir19282 жыл бұрын
Ya Mahdi
@YanbiyunHussain2 жыл бұрын
Jagoran gwagwarmayar kawo qarshen Zalunci a Africa Sayyeed Zakzaky
@chamsrabiou44152 жыл бұрын
Babu zalinci kamar zagin sahabban maiki..
@abdurrahmanmuhammadinuwa8207 Жыл бұрын
Ya mauka
@UmarHTukur2 жыл бұрын
Hannun da kafa sun takwarkwace, kamin aje asibiti sei ya hade, karama nenan. Allah Ya tsare mana imanin mu. Amma sh'ia bala'i Kuma batane
@ibrahimmusa91232 жыл бұрын
Allah ne yayi nufin hakan takasance ko bazai iya bane?
@belloumaru94912 жыл бұрын
Kafalatul aitam
@auwalusabojibril77282 жыл бұрын
Kai jama'a 🤔🤗
@ashmultimediatv2 жыл бұрын
Hmmmmn... 🙂
@officialabz53972 жыл бұрын
Sai anty
@ashmultimediatv2 жыл бұрын
@@officialabz5397 Ina godiya 😅🥰🤗
@sayyadasaadatusulejatv50022 жыл бұрын
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun.
@abbasaliyu94812 жыл бұрын
Allah Ya Kare Na Gaba
@wazirimahdi0012 жыл бұрын
Ameen
@isahabba96852 жыл бұрын
Ka zagi Abubakar ka Zagi umar ka zagi usman ka tsinewa Aisha kuma kayi tinanin Allah zai barka lfy lau
@mustaphagarba82702 жыл бұрын
Kana da shaida
@aminumbello4031 Жыл бұрын
Su wadanda sukayi Harbin, basuce Saboda haka sukayi Harbin ba
@abuhafeextv26872 жыл бұрын
Allah ne yasan dai dai
@mustaphamahmood88312 жыл бұрын
Ga rubin Dan,fodio yadawo Allamah
@ibrahimsusi7822 жыл бұрын
Faisal
@mohammedabubakar21802 жыл бұрын
Dan iskan makaryaci ban taba ganin makaryaci irin zakzaki ba wallahi.
@ibrahimlawal83832 жыл бұрын
sai ubanka
@rabiuumar2912 жыл бұрын
Aslm haba dan uwa bai kamata ba girma ka bane kana irin wannan maganganun Annabi Sallallahu alaihi Wasallama yace haramun ne mutum yayi magana kai tsaye ka ƙaryata shi bai kamata ba gaskiya ki rinka sanin abin da zaka rinka fada musamman ma ga manyan mutane karinka sakawa harshen ka linzami
@phahadhabib2 жыл бұрын
Ml abuabakar arika tausasa kalamai
@wazirimahdi0012 жыл бұрын
Hhhhh....wa zai sa ran ɗan iskan layi kamarka ka gasgata shi?
@sanikabir33262 жыл бұрын
@@rabiuumar291 kaji Abin Mamaki wai a dinga Sanin me zaa fada musamman game da manyan mutane, to yanxu kaii A Aqidar ka Akwai Manyan mutane dama da Abokan Annabi Kuma surukansa?
@adamumar84792 жыл бұрын
African lion
@makarantaralkauthar Жыл бұрын
African Lion? correction👉 THE LION OF THE WORLD.
@ibraheemyaqoub80922 жыл бұрын
Wannan ba complete bane
@hassanashuaibu55432 жыл бұрын
Kai su iro an iyakarya shafi u
@sanianas25722 жыл бұрын
Dama sun kasheka an rage iri domin masifa kake jawowo Nigeria
@fatimamahmud16102 жыл бұрын
Subhanallah
@sanianas25722 жыл бұрын
@@fatimamahmud1610 ai gaskiya na fada kowa kuma yasani Bawan Allah nan baya son zaman lafiya ta sanadinshi daru ruwan mutane sun rasa rayiwarsu yanzu lokacin da abun nan ya faru da yabawa mutunensa umarni su bawa sojoji hanya su wuce amma ina sai yaqi yin hakan su suwayesu da zasuja da Government Allah dai ya kyauta
@fatimamahmud16102 жыл бұрын
@@sanianas2572 to naji yan kuma mutane da ake kashefa wayanda bakasan adadinsuba suku tasanadin waye akekashesu mugyara dakya ko baakidarku daya da mutun ba kayi masha adalci koba musilbane mufadi alkhairi ko muyi shiru
@sanianas25722 жыл бұрын
Amma ni dai banason shi kuma bana kaunarsa ko dai dai da minti daya amma ina masa fatan shiriya in Mai shiryuwane kuma ina kinsane saboda mummunar aqidarsa ba don wani abu da banba sai dai tunda yana raye wala’alla Allah ya shiryeshi ya gyara haka muke fata
Amma ka.iya zazzagata tabdijan duk.abunda kuka aykata.baka fadi ko daya achiki ka.iya. karya.kachi sunanka zagzagi wannan karya.haka wlh yakamata ace ankaudaka.koba komai antage mungun iri
@Knowledge_Scavenger2 жыл бұрын
Zukiii 😂🤣
@jamilagetso13332 жыл бұрын
Mtsssss 😏
@lauwalilauwali1563 Жыл бұрын
Lawali
@Sanusifitness2 жыл бұрын
Bakaga komai bama
@wazirimahdi0012 жыл бұрын
Hhhhh....amma ai kai kaga komai koh? Gara mu akan abunda mukayi imani ne aka mana haka, ku kuwa arewawa a karon banza ake kashe ku kuma ba yanda zaku iya
@SIRRINANDROIDTV2 жыл бұрын
Kai ashha gskiya ko iyanan shia kunyi asaran shugaba dagirmanka kazauna karinga kwantara qare rayi haka To gashinan kuda kuka ringa muzahara akansa yanzu yace lfyn suce agabansa saiku bawa kanku ansa
@wazirimahdi0012 жыл бұрын
Hhhhh...a son ranka? Muma lafiyar tasa ce a gabanmu. Batun ƙarya kuma da kake yi ai ubanku Buhari shi ne zai fito yace ƙarya yake in ya cika mara kunya
@SIRRINANDROIDTV2 жыл бұрын
@@wazirimahdi001 yauwa to dakaga bai fitoba haka yana nifin shi ubane mai bada tar biya amma yanzu gashi kai renon marar tarbiya kafito kanuna kai tsagerane
@nmn2911 Жыл бұрын
Mtsewwww waste of time and energyyy. Karyan banzaaa da yohii. Allah ya shiryeka.