Allah ya issarmuna ga duk Wanda yake da SA hannu a kekashemu
@BasiruAbubakar-l3u14 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@رضوانربيع-خ5ض14 күн бұрын
Dama ai gwamnatin Nigeriya itace take kashe mutane yaza ai ace ta addanci kusan Shekara 20 har yanzu ankasa maganin abun akori Fulanin yankin sukoma Adamawa masu rike da makamai kuma akashesu bakiɗaya Allah ya jikan shek jafar yace in a Nigeria kake baƙin ciki baze kareba
@aliabubakar660614 күн бұрын
Najeriya ynzuma ah rabe take tunda yarabawa sun kase arziki kukuma arewa anbarku da su turji da Fulani